HIKAYATA 2022 da Gasar Wakar Cikar BBC Hausa Shekara 65 da Kafuwa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 43

  • @hajaabubakarimamumma1833
    @hajaabubakarimamumma1833 Год назад

    Masha Allah Allah ya Kara daukaka

  • @Africankidss
    @Africankidss Год назад +2

    Masha Allah

  • @fiddausiyahaya2845
    @fiddausiyahaya2845 Год назад

    Masha Allah taro yayi taro Allah yasa shekara ta gaba inyi nasara

  • @abdoulnassourabdoulmalik
    @abdoulnassourabdoulmalik Год назад

    Macha Allah dawayar mana kayuka

  • @rjmagama
    @rjmagama Год назад

    Masha allah.yayi bbc.haussa dan allah. Danmi baku hikayata tamaza dan allah. Muna son kushigo damu acikin wannan tsarin muma

  • @dokaalidou5193
    @dokaalidou5193 Год назад

    Masha allah bbc Hausa ina jinjina muku da wannan kokari na habka harshen Hausa allah saka muku da alheri

  • @muhammadaminu6396
    @muhammadaminu6396 Год назад

    ماشا ءالله

  • @ahmadbahmad1
    @ahmadbahmad1 Год назад

    Masha Allah. Na wancan shekara yafi tsari da kyau

  • @Africankidss
    @Africankidss Год назад +2

    Allah yadau kaka bbc hausa 💔😍💔

  • @mohammadsayfullahi4494
    @mohammadsayfullahi4494 Год назад +1

    Masha Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @sabochaibousamailasabochai7252

    Masha Allah BBC Hausa Allah ya maimaita.

  • @abdul-fq2nr
    @abdul-fq2nr 10 месяцев назад

    Masha allah Amira soule 🇳🇪🇳🇪

  • @shamsiyyabasirukunya1865
    @shamsiyyabasirukunya1865 Год назад +2

    Masha allah ❣ ♥

  • @yahayaadamou9398
    @yahayaadamou9398 Год назад +1

    Macha Allah 🇳🇪 🇳🇪🇳🇪

  • @shatuful
    @shatuful Год назад

    beautiful

  • @mamansanihabou711
    @mamansanihabou711 Год назад

    Allah Kara daukaka bbc haussa daga Maman sani habou Tripoli Libya

  • @saidousman7617
    @saidousman7617 Год назад

    BBC Hausa Allah kara daukaka

  • @shamsudeen6433
    @shamsudeen6433 Год назад

    Masha Allahu allah yamaimaita

  • @yousufusman6516
    @yousufusman6516 Год назад

    Masha Allah Allah yakara dau kaka

  • @محمودمحمد-ح2ك6ر
    @محمودمحمد-ح2ك6ر Год назад

    ما شاء الله ما شاء الله🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🥰😚🥰🥰🥰👍👍👍👍

  • @muhammadbako4862
    @muhammadbako4862 Год назад

    fatan alkhairi BBC Hausa gaisuwa Mai yawa gaduk ma aikan BBC badariya allah yakara lafiya da Nisan kwana amen 🙏🙏

  • @mubarakabubakarbature3506
    @mubarakabubakarbature3506 Год назад +1

    Masha Allah BBC Hausa Muna godiya sosai Allah yaqara dau kaka 🙌🙌🙌

  • @nurahaliru977
    @nurahaliru977 Год назад

    Masha Allah.
    Gaskiya wannan biki ya burgeni. Ina taya Gwarazan Gasar Waka, dakuma Hikayata murna.
    Allah Ya taimaki BBC Hausa

  • @yousoufyousouf6391
    @yousoufyousouf6391 Год назад +1

    🤝🥰🌹🌹🇳🇪🇳🇪

  • @dokaalidou5193
    @dokaalidou5193 Год назад

    Wallahi tun tashina nake sauraren bbc Hausa a gaban mahaifina, ni dan nijar ne da ke zauné a kasare Congo Brazzaville

  • @laminulawan6611
    @laminulawan6611 Год назад

    malama Amira Allah kara miki hazaka

  • @safiyanuhassan9976
    @safiyanuhassan9976 Год назад

    , Assalamu,alaikum BBC Hausa Ina tayaku murna bisa cika sheka 65 da gudanar da shirye shirye Allah yakar maku daukaka, munatare daku insha Allah

  • @محمودمحمد-ح2ك6ر
    @محمودمحمد-ح2ك6ر Год назад

    ما شاء الله في ميسي ما شاء الله في بيتي ما شاء الله بي بي سي هوسه

  • @fuvdthfttufethdwr3474
    @fuvdthfttufethdwr3474 Год назад

    hajiya fiddausi Abdullah :5h ago
    Masha Allah tubarakallahu bbc muna jin dadin shirye shiryen ku ina muku congratution da samun kanku da cika shekara 65 ubangiji Allah yasa kufi haka akoda yaushe ina muku fatan alkairi da birin saudia

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome Год назад

    Congratulations my sis Zainab A Baba and others.

  • @ibrahimaliyu7882
    @ibrahimaliyu7882 Год назад

    Na tayaku murna sosai🙏🙏

  • @asbanmediaservices2662
    @asbanmediaservices2662 Год назад

    Shuaibu Aska: Mawakin 'Yan Siyasar Jihar Taraba

  • @ahmadbahmad1
    @ahmadbahmad1 Год назад

    Pls bbc yazaayi musamu wakokin nan da akayi guda 3

  • @musbahuv
    @musbahuv Год назад

    BB C iNAMUKUFAT AlKI 65 na djafar jagayya

  • @mustaphayusifali5845
    @mustaphayusifali5845 Год назад

    Fatan alheri agareku Muna tare daku daganan Ikeja GRA lagos

  • @aboubacartsahirou1547
    @aboubacartsahirou1547 Год назад

    Ina tayakou murna wannan taro n'a hikayata

  • @mamansanihabou711
    @mamansanihabou711 Год назад

    Bbc haussa na tayaku murna

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 Год назад

    Niger gida inaimuku fatan alhiri yan uwa

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 Год назад

    Masha Allah