Mene ne ra'ayinku game da sauyin yanayin aure na Hausawa a wannan lokaci?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 77

  • @zeezeebo
    @zeezeebo 3 года назад +1

    Subhanallah!! Allah yi mana shiriya. “Wai kai ya waye’’!!!!

  • @anasibrahimtv5368
    @anasibrahimtv5368 Год назад

    Slm BBC Hausa

  • @umarahmad3271
    @umarahmad3271 3 года назад +2

    Gaskiya wasan Hausa ya bada gudummawa sosai wajen lalata kyawawan dabi'un hausawa gashi abin takaicin akasarinsu Ba hausawa bane Allah ya gyara

  • @abdoohaddadreezoo7101
    @abdoohaddadreezoo7101 3 года назад +7

    Karancin sanin addini ne da rashin tsoran allah da son zuciya da riya da bidi.a, suka cika zukatanmu kawai allah yamana tsari ga duk wata barna ta fili ko ta boye yarufama asiri duniya da lahira masu yin abu marar kyau allah yashiryasu muma yakara shiryamu amenn 🥺🤐🤲🚶‍♂️🚶‍♂️

  • @zanaidunaadamazango2790
    @zanaidunaadamazango2790 3 года назад

    Gaskiya bey kamata ba hakan ya safama adini

  • @maharazumaharazu2475
    @maharazumaharazu2475 3 года назад

    Aslm barka da warhaka

  • @FatimaFatima-vc4gw
    @FatimaFatima-vc4gw 3 года назад

    Rashen Imanine ya Kawa da barin al adu

  • @ilyasoulawali5992
    @ilyasoulawali5992 3 года назад +3

    Wanna abun alawadaine ganin yanda mu hausawa mukayi watsi da al adarmu ta hausawa muka kwaso al adou turawan yanma muka dorawa kanmu allah yachiryemu

  • @lokacitvdanzinder1538
    @lokacitvdanzinder1538 3 года назад

    Cool

  • @falaluibrahim8814
    @falaluibrahim8814 3 года назад +1

    Wannan rashin imanine domin Manson Allah yancewa kunya tanada ga cikin imani to tunda babu kunya ai kunga babu imani

  • @abdakariminabdakarimin5306
    @abdakariminabdakarimin5306 3 года назад

    Allah tai maka muna wannan zamani

  • @abbannaznazal8378
    @abbannaznazal8378 Год назад

    Dan Allah wane website Zan Shiga na samu littattafanki na wazobia, Dan Allah

  • @دنياحظوظ-ذ2س
    @دنياحظوظ-ذ2س 3 года назад +1

    الله المستعان هذا كل من باب التقليد للغرب

  • @bangise0076
    @bangise0076 3 года назад +2

    Wai zamani😭 Allah ya kyauta, kuma shiyasa auran baya albarka.

  • @yakubuisahahmed3649
    @yakubuisahahmed3649 3 года назад

    Abunda zamuce A auzubillahi

  • @musabibrahim3393
    @musabibrahim3393 3 года назад

    Laifin iyayene kwadayi yayi yawa ga RASHIN bincike

  • @abdulrhamaneoumarumaissass6690
    @abdulrhamaneoumarumaissass6690 2 года назад

    Gaskiya mutanene suka sake Amma zamani hinanan hirinsa

  • @abdouwahabumaman9164
    @abdouwahabumaman9164 3 года назад

    Hakane'wallahi

  • @ngurungutu143
    @ngurungutu143 3 года назад

    Slam jahicina

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 года назад +1

    Zamanine kawai ya chanja

  • @mahamadousaley7493
    @mahamadousaley7493 3 года назад

    Slm BBC Ni ina gani hausawa masu tasowa basuda ki chin alladan hausa ni kawai

  • @umarshehukabara9409
    @umarshehukabara9409 3 года назад

    Gaskiya a nawa ra'ayi mutane ne suka dauko al'adar wasu yan nahiyar muka dorawa kanmu

  • @masspro313
    @masspro313 3 года назад

    Zamanine yar uwa

  • @gasawatv2610
    @gasawatv2610 3 года назад +1

    Zamani baysau,yawa,alumane,sukasauya

  • @uomarluoliuomarluoli6777
    @uomarluoliuomarluoli6777 3 года назад

    SALAM BBC HAUSA GASKIYA niaganina karshin zamanine yazo

  • @ahmatyaya3839
    @ahmatyaya3839 3 года назад

    Karshan duniya

  • @mustaphaismail5765
    @mustaphaismail5765 3 года назад

    wannan Al adar yahudawace musulmai suka dauka Allah ka iyamuna

  • @abbanfatima9659
    @abbanfatima9659 3 года назад

    Agaskiya wannan ba sauyin Zamani bane lafiya ya wanjan mutanan mu Sunkai kansu inda Allah bai kaisuba shiyasa Wani Aure ko albarka bayayi watanni kadan an Rabu Allah ya kyauta

  • @malqurashi7153
    @malqurashi7153 3 года назад

    Slm wanna abin harda rashin tarbayace da bari adini kawy

  • @mustaphamusty6994
    @mustaphamusty6994 3 года назад

    Muji tsoron Allah
    Mu rike sunan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama shine mafita

  • @abdulaziza2956
    @abdulaziza2956 3 года назад

    assalamu alekum bbc hausa wanna bazamanibane kawaimutanene sukasauya alakar baya sukamanta da kuyya akebayyana staraici idowaje

  • @hamzakalfou5428
    @hamzakalfou5428 3 года назад

    Aslm alykm gaskiya ayanzu mutane sunatunanin sunwaye amma kuma aaddinace komabaya akasamu saboda alamomin karshen duniyane

  • @ousseiniissoufouahmed2901
    @ousseiniissoufouahmed2901 3 года назад

    Zamani neh yazo da haka abun sai dou,ah

  • @mamansanisouley95
    @mamansanisouley95 3 года назад

    Hakane mutum tuni sauya zabi da waya BBC

  • @bilkisumuradun12
    @bilkisumuradun12 3 года назад

    Salam sunna bilkisu Muhammed maradun nagani zani

  • @aminumuhdala5125
    @aminumuhdala5125 3 года назад

    Ra'ayina shine, karancin tarbiya da rashin kishi sune suka jawo wadannan abubuwa.

  • @sautizallahtv3824
    @sautizallahtv3824 3 года назад

    Zamani ne ya sauya da kuma kwaikwayon al'adun kasashen ketare

  • @zakariyaou8543
    @zakariyaou8543 3 года назад

    Assalamu ALAIKU wannan Zamanine da ri chin addini da tarbiya

  • @mustaphamusty6994
    @mustaphamusty6994 3 года назад

    Rashin jin tsoron Allah ne kawai

  • @ibrahimmaishanu657
    @ibrahimmaishanu657 3 года назад

    Gaskiya ni aganina rashin wayewa da menene ma auran tunda farko saboda duk wanda yasan abunda ake nufee da aure bazai yiwasa dashiba

  • @ibrahimyahaya1500
    @ibrahimyahaya1500 3 года назад

    Tarbiyace talalace

  • @abubakarumar9110
    @abubakarumar9110 3 года назад

    KaWay Koyida Al adunwasu NE Sukeyi ayanzu

  • @sunusiabdullahi4342
    @sunusiabdullahi4342 3 года назад

    Aganina mutane ne suka sauya dominwa sun dauka haka ne wayewa hiyasa auren baya zuwa ko'ina sai arabu cikin dan qanqani lokaci Allah yasa mudace 🤲🤔

  • @mafuzuhabibuhafizhabib5732
    @mafuzuhabibuhafizhabib5732 3 года назад

    Zamani ne fa shiyasa ma yanzu da wiya kaga auran ya dade ai

  • @abdullahimuhammed2510
    @abdullahimuhammed2510 3 года назад

    Aganina tarbiyache tayi karanchi da rashin sanin addini da kwaikwayon abubuwan da basudache da Al Adar hausawaba

  • @ibrahimbadamasi5189
    @ibrahimbadamasi5189 3 года назад

    Rashin kunya che da karanchin ilimin addini .

  • @ousmanemika1197
    @ousmanemika1197 3 года назад

    Gaskia ne wanan amma ni aganina rachin albarka ne dake cikin auren yanzu

  • @salisuibrahim2882
    @salisuibrahim2882 3 года назад

    Daga yar mati Gabi wannan aï suna nufin wai zamani yazo da hakan suke nufi al adun yahudawane KO bakomi mutane surika aïki sa fadar manzon allh

  • @mudassirabdullahi9032
    @mudassirabdullahi9032 3 года назад

    Kaskanchi ne ya riski wasu daga cikin hausawa,sun Raina addininsu da al'adarsu sun tafi kalan abinda yake ta lalata rayuwarsu ta addini suna ganin sun ci gaba.A takaice bikin yafi zaman auren muhimmanci a sabuwar al'adar. Ina ma mu gane mu dawo hayyacinmu mu yarda da inda muka fito don gane Ina zamu.

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 3 года назад

    Mutane ne suka sauya badariyya

  • @mortalakango322
    @mortalakango322 3 года назад

    rashin binka ida tamosolici

  • @maazouibrahima7786
    @maazouibrahima7786 3 года назад

    Wannan lalace wane kawai koyi dawayan cenmu tanen

  • @khalidmusaalikhalidmusa3979
    @khalidmusaalikhalidmusa3979 3 года назад

    Kawai dai musu irin wannan dabi'a suna da ahakku ne dangane da tashi al-qiyama

  • @idrissahabibou
    @idrissahabibou 3 года назад

    wly wanna gaskiya kuma mutane dai ne suka sawaiya

  • @mouhammedsanisanialves628
    @mouhammedsanisanialves628 3 года назад

    Raina malamai ne yajawo haka

  • @asla640
    @asla640 3 года назад

    Mima dai ina bayan wanda yace wasan hausa ya taka rawa hakane wallahi lallai iyaye sai kun hana yaran ku kallan wasan hausa domin da yana gyara aure to da idan yan wasan hausa sukayi aure zamuga bai mutuba amma yan wasan hausa nawan yanzu suke tare da mazajensu mazan kuma nawane suke tare da matayensu to ya wanda yabkasa rike aurensa shine kuma zaka tike a matsayin wanda zai koua maka zaman aure? Sannan iyaye mukula da tar biyyar yayanmu sosai allah ya kyauta

  • @aminullah24tv79
    @aminullah24tv79 3 года назад

    Mutane ne suka sauya sakamakon koyi da yahudawa

  • @alijibrinali3172
    @alijibrinali3172 3 года назад

    21st century kenan

  • @hamzazubairu3327
    @hamzazubairu3327 3 года назад

    Ni a nawa ganin mutane ne suka sauya ba zamani ba, kuma shine yasa auren baya karko da albarka.

  • @ibrahimyahaya1500
    @ibrahimyahaya1500 3 года назад

    Rashin kuyane

  • @mustaphabukarbama660
    @mustaphabukarbama660 3 года назад

    Ke ma Badar gaskiya ki na damewa dayawa idan za ki yi labaran talabijin, wanda kuma a da masu labarai sukan fito da mayafi. Wai shin menene ya sauya????

  • @alwaladaltayyib
    @alwaladaltayyib 3 года назад

    Haukanda ake masa kallon wayewa da nuna isa wai 💸

  • @msulmsul2513
    @msulmsul2513 3 года назад

    Agaskiya zance wannan bada bi abace tamasu imani daga sulaiman Algérie

  • @usmanabdulrashid001
    @usmanabdulrashid001 3 года назад

    Mutane kawai sun zama 'yan iska ne ayanzu

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson 3 года назад

    Mutanen be suka chanja hajia badariyya ba.a tsoron Allah irin zamanin da

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 3 года назад

    Wannan ai duk laifinku ne ku 'yan boko halal

  • @mahamadyusuf6265
    @mahamadyusuf6265 3 года назад

    Ra ayina mutanene suka canza sunana mahamadu Yusuf dan Nijar

  • @allahdaraboyakula9291
    @allahdaraboyakula9291 3 года назад

    Mutane ne Suka sauya

  • @harounaissoufou7032
    @harounaissoufou7032 3 года назад

    Karatun boko ne
    Dole ne in ka koyi yare wata al'umma kakoyi tabi'unta

  • @usmannaallah8356
    @usmannaallah8356 3 года назад

    Lalacewa da cudanya da arna waayanda Yan boko suka koyo agurinsu sukuma suka koyawa sauran mutane, amma haryanzu akwai sauran da Basu gurbace haka ba

  • @daoudacakoudaoudacakou5849
    @daoudacakoudaoudacakou5849 3 года назад

    yanzu kunyace taiyi karanci

  • @aseeadrshsb4052
    @aseeadrshsb4052 3 года назад

    Wastida addini da al ada shiyakawo haka muna ganin munwaye

  • @mudassirabdullahi9032
    @mudassirabdullahi9032 3 года назад

    😭😭😭😭😭😭😭 takaicinma a nuna soyayya a kwararo Amma Babu ita zucikatansu, kana Nan Sai kaji ance wuka ko ruwan zafi ko guba su ta shayar da mijin ko ya shayar da matar.kai!!! Don Allah muyi gyara kafin lokaci ya kure Mana.

  • @biniyamaidalilinso773
    @biniyamaidalilinso773 3 года назад

    Ni raayina wanna bawayewabace jahilcine

  • @alimodu7739
    @alimodu7739 3 года назад

    Ahha zamanine yazo da haka aunty ta. Kawai mu rugume.ta ahakan

    • @HAFSADATA
      @HAFSADATA 3 года назад

      Mu Rungume ta a Hakan?
      Yaya Allah (s.w) Zai haramta abu, Manzo (s.a.w) ya Hana, sannan kace mu Rungume ta a Hakan?.
      Allah wadaran naka ya lalace, tir Da irin Wannan kalaman naka. Idan baka tuba ba, Zaku hadu Da Allah. Domin kana goyon bayan acigaba Da Sabon Allah.
      Allah ya karemu.