MUQABALA: KUNGIYAR IZALA DA UZTAZ BN MUHAMMAD ~ SHIN KUNGIYANCI NA RABA KAN AL'UMMAH ???????

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 фев 2025

Комментарии • 428

  • @suleimanadamudahiru7691
    @suleimanadamudahiru7691 2 месяца назад +9

    Bn Muhammad kanada reshin fahinta kai yarone sosai kabari sai kagirma yakamata kaje karatu kanada Lokaci ❤❤

  • @masuduMuhammad-r4u
    @masuduMuhammad-r4u 2 месяца назад +9

    Allah yaqara taimakon Sunnah Manzonmu Añnabi Muhammmad S.a.w

  • @khalidabdullahi-s1v
    @khalidabdullahi-s1v 2 месяца назад +4

    Allah ya qara Kare alhussunah da ga sharrin jahili Kai ko karatun ma baka iyaba IZALA sak har lahira in Sha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @sanisocialrano7841
    @sanisocialrano7841 2 месяца назад +1

    Masha allah Sunnah sak bidi'a sam

  • @AbubakarIbrahim-f4n
    @AbubakarIbrahim-f4n Месяц назад +2

    Allah mungode maka da ka fahimtar damu da'awar Sunnah tahanyar izala, Allah ka sanyawa da'awar izala albarka.

  • @SandaMuhammad-y5j
    @SandaMuhammad-y5j 2 месяца назад +3

    YaAllah kakara daukkaka kuma kakara kare sunnan Annabi.

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 8 месяцев назад +10

    Wallahi sun kureshi kuma Allah isa tsakanin muda wannan Muhammad sani insha sai Allah ya kunyatashi

    • @umarmuhammad123
      @umarmuhammad123 8 месяцев назад +2

      Kaji wani Wawa kuma

    • @NaziruMuhammad016
      @NaziruMuhammad016 8 месяцев назад

      Ya na bukatar shurane Dabakululashiba.

    • @umarmuhammad123
      @umarmuhammad123 8 месяцев назад

      @@NaziruMuhammad016 su da suka kulashi waya sansu me yasa Kuna ahalussunnah Kuna hassada ko Dan shi ba Dan kungiya bane

    • @basharumar5881
      @basharumar5881 2 месяца назад

      Amen

    • @MohammadLawanyahaya
      @MohammadLawanyahaya 2 месяца назад

      Sai kai ne Allah zan kunyataka

  • @FaisalUmar-d2y
    @FaisalUmar-d2y 2 месяца назад +4

    Wallahu wannan yaron bashida tarbiya Kuma bashida ilimi sae baki da shirme

  • @adamuyusuf2692
    @adamuyusuf2692 Месяц назад +2

    Dukda bana goyon bayan wannan bawan Allah bisa irin Usulubi da yake amfani dashi Gurin karantarwa, a wannan zaman nasu yakare kansa, ya Kuma fisu Gaskiya. Allah ya Qara hada kan musulmi Baki daya

    • @SaifullahiHalliru-n9x
      @SaifullahiHalliru-n9x 29 дней назад

      ASLM WLH M. SNI YAFIKU GASKIYA SABODA SHI MUSLIM YAKE KAREWA AMMA KU KUNGIYA KUKE KAREWA ALLAH YA HADA KANMU BAKI DAYA...

  • @HalloHalloare
    @HalloHalloare День назад

    جزاكم الله خير الجزاء وسدد خطاكم

    • @HalloHalloare
      @HalloHalloare День назад

      هذا من رويبضاتنا فعليهم علم العقيدة الصحيحة ليعملوا صلحات للأعمال 🎉

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 8 месяцев назад +31

    Allah kakara daukaka izala daduk ahlussunnah baki daya

  • @ZIYADUISMAIL
    @ZIYADUISMAIL 2 месяца назад +1

    Allah yakara dauwa mardamu acikin addinin Muslim

  • @ElyaqubMrajab
    @ElyaqubMrajab Месяц назад +3

    Izala tana rabakan al umma wannan gaskiyane

  • @abubakargarba-y7j
    @abubakargarba-y7j 2 месяца назад +1

    Allah yakara kareka malam❤❤❤❤

  • @tajuddeenmuazu
    @tajuddeenmuazu Месяц назад +4

    Seeing how people are blindly abusing Izala on the comments, shows Izala are really doing a good job.

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 Месяц назад

      Wallahi kuwa 😂😂 izala Hujja

  • @malikadam3256
    @malikadam3256 2 месяца назад +5

    Gaskiya izala tana Raba kan musulmai.

  • @umarfarukSaminu
    @umarfarukSaminu 2 месяца назад

    Allah yajikan sheikh Muhammad auwal Albani shine dai dai da Kai wlh shirme kakeyi kawai kabasu amsa mana

    • @ibrahimgarko5513
      @ibrahimgarko5513 Месяц назад

      Wadannan sungaza kenan

    • @umarfarukSaminu
      @umarfarukSaminu Месяц назад

      @ibrahimgarko5513 ina basu gaza ba yadda yake bai iya magana da Albani ne zai bidashi yadda yakeso

    • @umarfarukSaminu
      @umarfarukSaminu Месяц назад

      Ai su wannan basu da zafi Amma Daya hadu da masu zafin da zai kiyaye

  • @UsmanIshaka
    @UsmanIshaka Месяц назад

    Salam izala iKon Allah

  • @SmartBoy-p4y
    @SmartBoy-p4y Месяц назад +3

    Gaskiya wannan jahiline a Kan ixala wannan ai mune maganinhi

  • @Aabdulrasheed6471
    @Aabdulrasheed6471 8 месяцев назад +1

    Allahumma innaka atfuwan tuhibul affuwa fa afu anna.
    Allahumma inna nas allukal affuwa wal afiya.

  • @HassanMali-z3q
    @HassanMali-z3q 2 месяца назад +2

    Gaskiya ba kujin kunya da kuna Jin kunya da bakuyi wanna zamanba kowa yasan gaskiya kunsan me yake nufi maganar gaskiya izala ta raba kan musulmans duniya ne ina mana fatan Allah s w t yashiryar damu Baki Daya Amin

  • @muhammadsani2635
    @muhammadsani2635 Месяц назад +1

    Wallahi ana shiga izala saboda kuɗi

  • @HassanAdamu-ss1ej
    @HassanAdamu-ss1ej Месяц назад +1

    Mudai munatada sheak Muhammad bin Muhammad aiwata izalanma Takoma siyasa daram

  • @MoussaOumar-m4e
    @MoussaOumar-m4e 8 месяцев назад +1

    Baffah hotoro iko Allah kaizo katemaki malamimu ustaz Mohammed daga Gabon nous sommes ensemble dieu vos bénisse abondamment

  • @SalihuAhmad-ou6qw
    @SalihuAhmad-ou6qw 2 месяца назад +1

    Maganar bawan Allah nanfa gaskiya ne

  • @IbrahimMuhammad-m2z
    @IbrahimMuhammad-m2z 2 месяца назад +3

    Malam muhammad kagyara usulubinka ba'a addini dazafinkai Allah yashiryar da mu

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 8 месяцев назад +7

    Gaskiya shaidan yana finchikar irin wadannan yaran malamai suna tabka tabka dasunan Sunnah
    Kamarsu baffa hotoro

  • @aliyukoko4861
    @aliyukoko4861 8 месяцев назад

    Allah yashirya malam Muhammad sani.
    Bai fahimci addini ba

  • @ibrahimhassanmashaallah4508
    @ibrahimhassanmashaallah4508 2 месяца назад

    Masha Allah sunna sak

  • @lucmanisah5651
    @lucmanisah5651 2 месяца назад

    Allah yasa mudace

  • @abdurrashidqulamau4276
    @abdurrashidqulamau4276 2 месяца назад +1

    Allah kafahimta damu Dede kabamu iKON yi aiki da dede

  • @Falaloumouhammed-rh3ox
    @Falaloumouhammed-rh3ox 8 месяцев назад

    Allah sakama ustaz muhammad da alkhairi inasonka❤❤❤ dan Allah

  • @AlhajiMagaji-uf9kj
    @AlhajiMagaji-uf9kj 2 месяца назад +1

    Allahamdu lilahi

  • @MubarakJaafar-h5e
    @MubarakJaafar-h5e 2 месяца назад +1

    Allah yakara lpy ❤

  • @AminuBukar-jc6ih
    @AminuBukar-jc6ih 2 месяца назад

    Allah Ya shiryeshi Ya fahimtar dashi

  • @abubakaradam6932
    @abubakaradam6932 8 месяцев назад +1

    Allahu Akbar malam Allah karama lafiya da Imani da nisan kwana Mai Albarka

  • @ANASYUSUF-d3d
    @ANASYUSUF-d3d 2 месяца назад +2

    Allaha ya samudace

  • @muhammadsaniabubakar3642
    @muhammadsaniabubakar3642 8 месяцев назад +2

    Alhamdulillah mlm Muhammad Sani yyi dede qungiyar izalah t raba kan alummar musulmai

    • @aboumaharadjimammaneabouma5249
      @aboumaharadjimammaneabouma5249 8 месяцев назад +1

      Karya kake munafiki akoi idan babu addinin Musulunci kansu ba hade yake ba chen baya darikar tijjaniyya da darikar kadiriya kan su ba hade yake

    • @abotronicstek3316
      @abotronicstek3316 8 месяцев назад

      Kaji wani wawa wai da tarika yake bada misali,

    • @fatimausman3655
      @fatimausman3655 2 месяца назад

      Tunanin ka badai dai bane

  • @YusuumarFalgora
    @YusuumarFalgora Месяц назад +1

    Wallahi wanna ba abin abata lokaci akansa bane

  • @KHAMISB.KHAMIS
    @KHAMISB.KHAMIS 2 месяца назад +2

    Wallahi nafi gamsuwa da malam akan an izalan nan
    Makiya gaskiya

  • @AbouHaifan
    @AbouHaifan 2 месяца назад +3

    ❤❤❤ Allah yaraya sheikh Muhammad Ibn Muhammad.
    ❤ Stop Izala

  • @fadilaaliyu8120
    @fadilaaliyu8120 8 месяцев назад

    Allah ya shiyar dashi,Amin

  • @YacoubouAmadou-b7v
    @YacoubouAmadou-b7v 2 месяца назад +1

    Izala kuskurece'Allah yashiryi Yan izala.batattu

  • @Ilimantarwa
    @Ilimantarwa 2 месяца назад +4

    Lallai izala sunyi kokari Amma wallahi sunrabakai Kuma akwai Sunnah dadama da gungiyanci bayabarin suyi

  • @NAFIUSAIDU-h7g
    @NAFIUSAIDU-h7g 2 месяца назад +1

    Stakaninmu da izala Allah ya isa Allah ya isa

  • @isamohammed3171
    @isamohammed3171 2 месяца назад

    tshaya ka bautawa Allah ka watsar da komai na kungiyanci

  • @UmarAhmad-l9s
    @UmarAhmad-l9s 2 месяца назад +1

    Allah yaqarawa malam mhmd yafiku gaskiya

  • @usamaissa-u8v
    @usamaissa-u8v 2 месяца назад +1

    Kongeiyakokazo kokare

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 2 месяца назад +1

    Babu wanda zai iyahakan musulimi baki daya saboda
    Allah baiya alqawarin hakaba

  • @aminurumah2020
    @aminurumah2020 2 месяца назад +9

    Nanfa yan izala sune da gaskiya dukda nidin Salaf ne wlh akwai kuskure azancensa saidai muna masa kyakykyawan zato Allah ya fahimtar dashi

  • @shehumuhammad-kd1qq
    @shehumuhammad-kd1qq 2 месяца назад

    Allah ya shiryardamu

  • @abou440
    @abou440 2 месяца назад +1

    One Allah One islam one cable

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 8 месяцев назад +6

    Afahimtata wannan yaron da irinsu Baffa hotoro basuda tarbiyya kila sune basu fahimchi kur'ani da Sunnah

    • @YusufMuhammed-q9j
      @YusufMuhammed-q9j 8 месяцев назад

      Walahi kam

    • @AminuBukar-jc6ih
      @AminuBukar-jc6ih 2 месяца назад

      Kasan a ko Ina akwai Wadanda suke ganin ta zage zage zaisa a sansu musamman a yanzu lokacin social media

    • @muhammadrabiualhassan-gq5lk
      @muhammadrabiualhassan-gq5lk 2 месяца назад

      @@ibrahimmuhammad2307 wallahi Kamar yanda kacene,baffa hotoro da wannan Yaron basu da hankali,

  • @junaidmuhdsysy1667
    @junaidmuhdsysy1667 2 месяца назад +1

    Wannan yaron wlh bashida tarbiyya

  • @وليدمحمد-ي1ذ1ظ
    @وليدمحمد-ي1ذ1ظ 8 месяцев назад

    Mou musulmaine gala lahu gala rasulihi ba diyan gungiyaba ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AminudanladiZanna
    @AminudanladiZanna Месяц назад +1

    Wllh nayi mamakin yanda bin muhammad yakasa bada hujja gsky ankureshi wllh

    • @YusuumarFalgora
      @YusuumarFalgora Месяц назад

      @@AminudanladiZanna ai ko guda daya bai it's bayarwa ba kaga ai anji kunya

  • @basharumar5881
    @basharumar5881 2 месяца назад +1

    Anawa fahimtar ankule wannan gayen bn Muhammad.
    Anmasa tanbaya yakasa amsawa gaskiya ankureshi anawa ganin

  • @alhassansalisu4811
    @alhassansalisu4811 2 месяца назад +1

    Gaskiya mungode wa ALLAHU da yakara kawo wnn. Yaron

  • @zubayrdikko8125
    @zubayrdikko8125 8 месяцев назад +1

    don Allah ku bar shi ya yi musulunci. kuna kariyar abunda musulunci ba

  • @abdulrasheedsalihudahiru6801
    @abdulrasheedsalihudahiru6801 2 месяца назад +1

    Wallahi wani yakamata ya tabkama Wannan yaro mari tau a gefen kunnensa

  • @AbubakarMuhammed-sw3ip
    @AbubakarMuhammed-sw3ip 8 месяцев назад +3

    Allah ka rabamo da kongeyace

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 8 месяцев назад

    Izala da wabiyawa arnanzamani makiya iyayen manzon allah s.a.w

  • @Adoulsalami
    @Adoulsalami 2 месяца назад +1

    Mahaifina AHLUS SUNNAH NE
    Amma Bai taba bamu labarin cewa ga kason sa na shigar sa izalah
    Kuma nima AHLUS SUNNAH NE
    Ba wanda ya taba biyana kuma bana bukata abiya ni Saboda dan Allah nake cikin qungiyar izala

  • @AnasALabo-yr4fl
    @AnasALabo-yr4fl 2 месяца назад +1

    Wlh yafiku gaskiya

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 2 месяца назад +2

    Lalle muhammad sani kaida kace agayyatomaka malamai bama malan nageriaba harda nasudiya suzo kayi miqabaladasu amma gashi malaman kusa dakai sunzo sunayimaka tambaya amma kakasa amsawa toda malaman saudiyyane dakasa suyyi asarar kudin jirgi tin gashinan tambayama kakasa amsawa dama bawani ilimi kake dashiba sai tarin jahilci da karambani abinda kake fada aikowa yasani kayiwa kanka adalci kafitar dakanka acikin malamai

  • @bellozubairu2164
    @bellozubairu2164 2 месяца назад +1

    Shima tashi kungiyar yake son kafawa . Allah ya shirye mu baki daya .

  • @bilyaminuhashimu5367
    @bilyaminuhashimu5367 2 месяца назад +1

    Mukabala da jahili akoi wahaly, ana basu amsa basa fahimta

  • @MamansAlifou-i3f
    @MamansAlifou-i3f День назад

    Kapadia Gaskiya malam

  • @abdurrashidqulamau4276
    @abdurrashidqulamau4276 2 месяца назад

    Allah yaka da Alheri malamena

  • @ShafiuHamisu-x7u
    @ShafiuHamisu-x7u Месяц назад +2

    Izala mugun ciyo

  • @gudman4442
    @gudman4442 2 месяца назад

    Maganan Allah wannan malamin yafiku hujja saboda kungiyar izala takihadewa kuma jingir yana kafurta malaman sunna kamar yusuf sanbo rigachikun

  • @IsmailaAhmadou-l2r
    @IsmailaAhmadou-l2r Месяц назад

    Malan Allah ya karamika ina tibati

  • @ramadanbooth6265
    @ramadanbooth6265 4 месяца назад +1

    Gaskiya ana shiga Dan kudi shi kadai ya fiko hujja wlh

  • @malikadam3256
    @malikadam3256 2 месяца назад +2

    Mlm kaifa kungiyar izala kake karewa ba musulunchiba kaji tsoran Allah.

    • @ibrahimbabaji5230
      @ibrahimbabaji5230 2 месяца назад

      Shi kuma Mallamin naku Aqidarsa ta Boko Haram yake karewa koh ?

  • @YahayaMuhammad-z4e
    @YahayaMuhammad-z4e 2 месяца назад +1

    Hhhmm wai su nan sun zo su kare izala ne lalle kuna da aiki babba

  • @Mazawajejr1238
    @Mazawajejr1238 2 месяца назад

    Subhanallahi
    Maganar gaskiya mahukunta a wannan Kasa DA dukkanin shuwagabanin Mu na addini, ayi gaggawar dakatar de wannan mutumin Don cigaba da wannan fitina da yake kokarin bijirowa a Kasar Mu ta duniyar musulunci, Ibn Muhammad Sani ba akan daidai kakeba Sam Sam, dafatar Allah yadawo Muna dakai bisa Sunmar Manzon Tsira Muhammad Dan Abdullahi SAW

  • @kingabdulmsb9211
    @kingabdulmsb9211 2 месяца назад +1

    Mude musulunci mukasani kuma shi mukeyi ba kungiyaba

  • @HarunaYusif-c6x
    @HarunaYusif-c6x 2 месяца назад +1

    Gaskiya ni afahimtata yafisu gaskiya

  • @usamaissa-u8v
    @usamaissa-u8v 2 месяца назад +1

    Malal bin mahamad inanasara fisabar

  • @kamalmuhammad9927
    @kamalmuhammad9927 2 месяца назад +1

    Wato atakaice kaima kazo da sabon tsari na rabuwar kan alumma kenan

  • @NouradinAlkassoum-zp9ht
    @NouradinAlkassoum-zp9ht 2 месяца назад +5

    Gaskiyar Magana qungiya da siyassa suna raba kayunar Al umma

  • @yusuftynjidda
    @yusuftynjidda 2 месяца назад +1

    Wallahi gaskiya ne wallahi

  • @AnasMbello-e7c
    @AnasMbello-e7c Месяц назад

    Malam anas

  • @ibrahimgarko5513
    @ibrahimgarko5513 Месяц назад +1

    Kai jama'a harka talalace Wai wadannan malamaine

  • @MohammadLawanyahaya
    @MohammadLawanyahaya 2 месяца назад +1

    Wlh ina bayan mlm bin Muhammad yafiku gaskiya

  • @AliyuDawud-l6i
    @AliyuDawud-l6i 2 месяца назад

    Mlm Muhammad sani ya jizafi wallah

  • @muhammadalijidda1778
    @muhammadalijidda1778 2 месяца назад +3

    Kudena yaudarar kanku

  • @YahayaMuhammad-z4e
    @YahayaMuhammad-z4e 2 месяца назад +1

    Wai yace izala ba addini bace TOH maiye mastayin qungiyar izala a cikin addinin Musulunci

  • @abubakarabdullahi7550
    @abubakarabdullahi7550 2 месяца назад +1

    Malam kai kanka badan Izalar ba,da kila kazama babban boka.

  • @SaminouInoussa-b2t
    @SaminouInoussa-b2t 8 месяцев назад +2

    Gaskiya kunguyan ci bayiba

  • @AdamuBello-z1l
    @AdamuBello-z1l Месяц назад

    Wallahi wannan yafisu gaskiya

  • @abubakarshehuboyi7891
    @abubakarshehuboyi7891 2 месяца назад +1

    Izala fa Babu abinda suka iya sai Musu

  • @aliyusaidu7993
    @aliyusaidu7993 2 месяца назад +1

    Kai wallahi da gaskiyarka anan 'yan darika agarimmu sunfi 'yan izalah yawa amma izalah masallacin jumu'a guda uku suke dashi na rantsemaka da Allah

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 8 месяцев назад +8

    Tabbas izala hanyar ahlussunnah che wlh
    Kuma sukar izala wlh galibi rashin tarbiyyane

  • @garbaakilou9223
    @garbaakilou9223 2 месяца назад +2

    izala da izala 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

    • @AdamuMohammedAd
      @AdamuMohammedAd 2 месяца назад

      hhhhhhh wlh kuwa

    • @dankasuwa566
      @dankasuwa566 2 месяца назад

      Karya ne ba dan izalabane yan izala ba haka dabi unsuyakeba

  • @aliabdourahamanebenali582
    @aliabdourahamanebenali582 8 месяцев назад +1

    Alherin Allah ya kaywa izala Amma fa Baku fahimci malamin ba
    Kuma duk da alherin izala Amma akoy matsala ku yarda ko karku yarda yanzu in izalan jos basu yarda da in izalan kaduna

    • @ibrahimmuhammad2307
      @ibrahimmuhammad2307 8 месяцев назад

      Kafirai sunzargi annabi da rabakan mutane kenan kunyi daidai?

  • @Quranwisdom01
    @Quranwisdom01 2 месяца назад +1

    Bn Muhammad ka bani mamaki, Ko tambaya daya baka amsa ba, kaji tsoron Allaah ka Sani a IZALA Sai dai ka bada taimako Amma ba'a bada kudi ba.

  • @samailaumar9843
    @samailaumar9843 2 месяца назад +2

    Zafin kan banza ne Dashi, yana wani jiji babu wani girmamawa a mgnarsa Sai shirme babu amsa

  • @nazeefiak8622
    @nazeefiak8622 2 месяца назад +1

    Maganarsa akwai gaskiya aciki

  • @SidiSulaimansheikhadam
    @SidiSulaimansheikhadam 8 месяцев назад +2

    Wlh nasan ana shiga izala Dan Kudi