Zazzafar Muqabala Tsakanin Imam Mai Barota da Malam Anas Assalafy Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 дек 2024

Комментарии • 107

  • @MnarasuluNarasulu
    @MnarasuluNarasulu 2 месяца назад +2

    Mugode Sheikh Mai borota ❤❤❤

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 2 месяца назад +1

    Kai me barota indai haihuwa ta ruhice me yakawo mani da jin dadi kuma har ya kwatanta da sauran mata, inyasi dai dan iskane yaci mutuncin annabi kawai😢😢😢

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 3 месяца назад

    Mai barota my bless Allah you thank you I never forget insha Allahu sheikh Mustaphat Mai barota

  • @MustaphaUssaini-q5e
    @MustaphaUssaini-q5e 2 месяца назад

    Masha Allah muna godiya Kuma Allah yahada kammu ❤❤❤

  • @houssenimama1715
    @houssenimama1715 3 месяца назад +3

    Malaminan anas Allah ya saka da alheri 🙏

  • @YahuzMuktar
    @YahuzMuktar 2 месяца назад

    Wallahi wallahi da inyi izala gara inzankirista ubangiji Allah yakareni ameen

  • @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA
    @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA 2 месяца назад

    Malam me barota is the winner❤

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA winne akare shehu bisa cin mutuncin annabi ba, shehu yace da annabi isa ruhin annabi ne da ya zama rauhani, tunda be zama rauhani ba yazama jasadi ma'ana jiki to ba ruhi bane, kuma gashi yace maryam taji dadi harta fitar da mani, kmr sauran mata, shin sauran mata ana busa musu ruhi ne? Idan ahujjar renin hankalin da me barota ma ya bayar, zamubi, kmr yadda inyas yace a al'adarsu to kai dan haqiqar inyas idan amakarantarku akace katuro babanka na haqiqa mijin babarka zaka tura? Mugayawa kanmu gaskiya fa, annabi ba wasaba fa ajefeshi da kalmar haihuwa kafin aure zina fa kenan amma har kuna fadin winner to ai zakugamu da Allah ne wannan abu yayi muni matuqa 😥😥😥

  • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
    @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад +1

    Gaskiya ne mai barota wlh shehu ya kore abubuwa da dama amma kullum kokarinsu su jingina masa amma sun yarda ibn taimiyya ya kore maganganu kuma sun yarda da tashi kaga wannan son xuciya ne

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      A'ina ya kore? Shifa ibn taimiyya bashi ya fada ba, wani ne wanda betaba ganinsa ba yafada, shikuwa tijjani da inyasi fuska 2 yay yayi gaba yafadi munanan maganganu yadawo yace wai in anji yasaba da alqur'ani da hadis ku ajiye to miyasa yake fafin abinda ya saba din?😅😅😅
      Dan Allah jimin dan renin wayau ai da bazai fadi abinda ya saba din ba, shikuwa ibn taimiyya wanda be taba ganin shi bane ya zauna ya yafadi son ransa😅😅😅

  • @DahiruLawalibimbiso
    @DahiruLawalibimbiso Месяц назад

    Allah qaralafiya Mai barota

  • @Mouridjanatou
    @Mouridjanatou 2 месяца назад

    Anas Masha Allah

  • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
    @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад +1

    Allah ya taimakeka mal mujittapha❤ wlh kafi su hujja
    Kaga suna hanashi bada hujja da sunga ya dakko hanyar bada hujja sai ace masa lkc yayi

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад +1

      Yafisu hujjar cin mutuncin annabi ko? Ina wata hujja inyasi ya ambaci mani da jin dadi kmr sauran mata, shi ruhi meya hadashi da mani kuma?😢😢😢

    • @IbrahimMuhammad-qu6bp
      @IbrahimMuhammad-qu6bp 2 месяца назад +1

      Kudinga tsoron Allah da adalci Kai kadinga duba lokacin da kanka kagani mana wallahi she inyas ba musulmi bane irin me tatsine ne kadai de yashigo Islam Dan ya halakar da mutane

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Allah yaqara mana fahimtar juna 🙏🙏🙏

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад +1

    Boka ya shiga hannu! Subhanilillah! Mai Barota ka kare Shehu Ibrahim Inyass.

    • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
      @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад

      Duk maganar anas ba akan annabi yake ba sai dai a kokarin kare ibn taimiyya shima ka fahimta in baka bi keratin ba kaje ka saurara santander ka yanke

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Wlhi wannan muqabalan da radde radden ba alkairi bane me hada kai don allah 🙏🙏🙏

  • @TaheerAbdulhamid
    @TaheerAbdulhamid 3 месяца назад

    Allah ya sakawa malam Anas da alkairi

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Don allah don anabi my hada kai don anabi 🙏🙏🙏

  • @ZakariyaAbdullahi-k8u
    @ZakariyaAbdullahi-k8u 3 месяца назад

    Malam Anas Allah yasaka da Alkhairi ❤❤

  • @AlhasanMuntari-g7u
    @AlhasanMuntari-g7u 2 месяца назад

    Malan alkanawi wallahi wallahi wannar maganar tayi muni avant annabi isa

  • @sanimcmaiwaka
    @sanimcmaiwaka 3 месяца назад +5

    Gaskiya ni Dan darika ne anman nafi bawa Dan izalar Nan gaskiya

    • @AdamAhmad-h1b
      @AdamAhmad-h1b 3 месяца назад

      Gaka nikuma dan izalane amma gaskiya amfimu gaskiya a wannan mukabalar, daga littantafanmu yake kawo hujja amma bama karba

  • @Attijjani_tv
    @Attijjani_tv 3 месяца назад +1

    Allah ya sakawa malam mai barota da alkairi

    • @mustaphasurajosurajo6309
      @mustaphasurajosurajo6309 3 месяца назад

      Weldon jaki

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@Attijjani_tv dole kusaka masa da alkhairi mana sbd inyasi yajefi annabi da mummunan kalmar da ba'a taba jifansa da irinta ba, idan muka kalli rubabbiyar hujjar daya bayar wai uba na haqiqa to, idan amakarantarku akace katuro babanka na haqiqa mijin babarka zaka tura? Sannan meya kawo mgnr mani da jin dadi idan har mijin uwa ake nufi? Kai mufa ba wawaye bane mahaukata irinku muna da hankalinmu wlh, Allah bazai sakawa me barota da alkhairi ba saida ya tsine masa bisa goyan bayan qarya dayay dakuma goyawa wanda ya cima masoyinsa mutunci

  • @abduljalaladam-x6o
    @abduljalaladam-x6o 3 месяца назад

    Wlh naji ina kara kaunar izala
    Izala gidan Hujja

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 3 месяца назад

    Masha Allahu
    Sheik mujtapha

  • @yakubulabaran-x9p
    @yakubulabaran-x9p 3 месяца назад

    wallahi allah ya tabbatar da haske acikin bayananka wallahi mal ka gode ma allah

  • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
    @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад

    Sufi sarkin yaki❤❤❤❤❤❤

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@AbdullahiIbrahimnaino-im7vb idan amakarantarku akasa katuro babanka na haqiqa mijin babarka zaka turo? Duk bahaushen duniya yasan in ance uba na hakika ana nufin mahaifi ba mijin uwa ba, don inyasi kawai yaci mutuncin annabi irin cin mutuncin da babu wanda yataba yin irinsa, gashi bugu da qari inyasi yace maryam ta zubar da mani kmr sauran mata to idan mijin uwa ake nufi ko ruhi me yakawo mgnr mani da misalin sauran mata? Sauran mata ana busa musu ruhi ne? Kawai dai kunfi son shehunku da annabi

  • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
    @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад

    Malam ya anas ya karyata maganar annabi da yace ya aura masa sayyadatuna maryam
    Saboda har yanxu Bai yarda cewa annabi s a w mahaifin annabi isah bane na ruhi

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      Eh kmr yadda inyasi ya qaryata mgnr Allah ba, Allah yace ya halicci annabi isa bb uba inyasi yace annabi ne ya haifeshi kafin aure😢 yace ruhi idan ruhi ne meyakawo mgnr mani da jin dadi kmr sauran mata?😢😢😢😢

  • @SaminuMuhammad-y9n
    @SaminuMuhammad-y9n 3 месяца назад

    Malan anas allah yakaremu da bidi,a kowace iriche.

  • @bishirabba8708
    @bishirabba8708 3 месяца назад

    Yau na ga ikon Allah kai kayarda dafasarka Amma bakayarda da fasara wasuba

  • @MohammedMusa-bt9fn
    @MohammedMusa-bt9fn 2 месяца назад

    Waikubakwa ganewane sufaye shifa mebarota baitabbatar dacewar Ibntaimiya neyafadaba

  • @auwaluahmadudagauda7978
    @auwaluahmadudagauda7978 2 месяца назад

    Mai barota ya barowa kansa

  • @wahibbraydji
    @wahibbraydji 3 месяца назад

    Muqabala tsakanin haske da duhu wlh bidi'a duhuce

    • @AdamAhmad-h1b
      @AdamAhmad-h1b 3 месяца назад

      Gaskiya kam su anas ansha bidia....

  • @abdoullwadawa5651
    @abdoullwadawa5651 3 месяца назад

    Gaskiya ilimi yayi mallan anas nagode

  • @IbrahimYusuf-rh6bc
    @IbrahimYusuf-rh6bc 3 месяца назад

    Allah yasaka malam anas

  • @MohammedMusa-bt9fn
    @MohammedMusa-bt9fn 2 месяца назад

    Sunnah sak

  • @dannigeria8974
    @dannigeria8974 2 месяца назад

    Kai me barota ba wanda zai fahimci wan nan surutan naka

  • @harounagarba7562
    @harounagarba7562 2 месяца назад

    Maganan inb Temiya goulouwi shi moukesso mebarota Ya Nouna mana ba kame kame ba

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

    Allah sarki kai antambayeka akan abinda shehu ne yafada da kansa kuma ya rubuta kaikuma kayi tambaya akan abunda shi ibntaimiyyah bashi ya rubutasu ba, 😅😅😅😅

  • @abakardanda4420
    @abakardanda4420 3 месяца назад

    mai barota❤❤

    • @mustaphasurajosurajo6309
      @mustaphasurajosurajo6309 3 месяца назад

      Kanaso Allah ya tabbatar dakai A kan hanyar inyas innalillahi wainna ilaihi rajuun

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 3 месяца назад +1

    Ibnu Taimiyya yana samu taimakon Mala'iku amma kun ce Manzon Allah bai isa ya taimaki wani ba, Manzon Allah da Mala'iku wa yafi juna?

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@mohammadumar2163 wannan ba mgnr ibn taimiyya bace mgnr wani ne wanda be taba ganin ibn taimiyya ba koshi me barotan ya fada

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 3 месяца назад +1

    Bai ce Ibnu Taimiyya yana fatabane.

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Subhanilillah!

  • @UmarShitu-mo7gs
    @UmarShitu-mo7gs 3 месяца назад

    Wannan mukabala tayi kyau sosai.

  • @Umar-z5z
    @Umar-z5z 2 месяца назад

    Mujitafa

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Zanchan sufaye saisu abarmasu kayansu

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@jibrinalkhaseem5278 to su sufaye waye yace zancensu saisu? Waye yabasu damar fadin abu ahaqqin Allah dana annabi wanda baza'a ganeshi ba zai sanya bayi acikin rudani waye yace suyi irin wannan mgnr umarnin Allah ne kona annabi? Idan ba'a kawo mn wanda ya umarcesu dasuyi wata mgn wacce zata kawo rudani ba, tomu bb ruwanmu dawani zancan tsinannun sufaye tunda Allah bece sudinga mana kurmar mgn ba😏😏 ko annabi isa da Allah ya turoshi saida ya roki Allah yasa mutanansa sudinga fahimtar mgnr sa bare wasu tsinannun sufaye da bb wanda ya aikosu suzo suna mana wata yar iskar mgn sai ankaranta kafurcinsu kuce mgnr sufaye ba'a ganeta to ubanwa yace suyi mgnr da ba'a gane tan?😏😏😏😏

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@jibrinalkhaseem5278 annabi musa kai ba annabi isa ba, koshi saida ya roki Allah yace
      رب اشرح لي صدري ويسر لي امري وأحلل عقدة لساني يفقهوا قولي
      Kaji wadanda Allah ma ya aiko kenan sunce Allah yasa adinga gane mgnrsu bare wasu tsinannun daba a aikosu ba😏😏😏

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Ai ana binsa bashin tambayoyi biyar 5

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Kunyi kokari dukkanninku allah yasaka maku da alkairi kowa yarike fahimtarsa

  • @saniyakubu9680
    @saniyakubu9680 3 месяца назад +1

    Izala izala izala problem

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 3 месяца назад +1

    Ka ce ba magana Inbnu Taimiyya ba ne amma baku taba korewa ba

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@mohammadumar2163 ko me barota yace ba mgnr ibntaimiyyah bane wanda ya rubuta mgnr ma be taba ganin ibn taimiyya ba, kuma shi kansa ibn taimiyya ya kore abinsa mlm anas ya karanta inda ya kore din, kasake komawa ka saurara, me barota wai yace uba na haqiqa munada tambaya idan amakarantarku akace kazo da ubanka na hakika mijin uwa zaka kawo? Sannan shifa inyas yagama bayani yace da annabi isa ruhi ne da bezo da jiki ba dayazo a rauhani, dan hk ne ma maryam tazubar da mani taji dadi kmr sauran mata, to idan har ruhi ne me yakawo mani da jin dadi da kwatance da sauran mata? Idan har mijin uwa ake nufi ya mgnr mani da jinda zata shigo?😥😥😥

  • @dannigeria8974
    @dannigeria8974 2 месяца назад

    Me barota yazo Barbara zai koma da ciki😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA
    @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA 2 месяца назад

    Izala gidan halaka

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 3 месяца назад +1

    Sufi kogin ilimi.

  • @SadikMusaadam
    @SadikMusaadam Месяц назад

    😢malam Mai barota kabamu answer tambayan da akamaka malam Allah yasakawa malamanmu da Alkairi Allah yaganar damu gaskiya mugane😂

  • @Hussainiyau960
    @Hussainiyau960 3 месяца назад

    To ai kai Malam Anas aganina Shehinku ne za ka tuhuma.....Allah mu na godemaka da kayo mu yan darika

  • @wazirisanda1391
    @wazirisanda1391 3 месяца назад +1

    Slm, I am impressed but Mallam Barota didn't answer the questions, instead for him to accept defeat...Mallam Ibrahim was a human and bound to make mistakes...nothing to depend his thoughts

    • @murtalausman8160
      @murtalausman8160 2 месяца назад

      Aslam, gaskiya am impressed with your opinion. Sheikh ibrahim nyass is a human being and can make mistakes. But here mal asalafy has misinterpreted his wordings
      Mal abarota, The student of one of sheikh ibrahim 's student that wrote the book said this is wat their sheikh meant but you refuse to agree. You prefer your disgusting meaning to the wording and wants to put it to him that is wat he meant. Haba this mal Anas asalafy needs to seek forgiveness and purify his mind from hypocracy.
      Does mal anas asalafy know know sufi books than the sufis themselves? Or can an english teacher claim that he knows english and pick up scientists books and start interpreting or teach students. No. He has to go to learn from scientist even tbough he understands the english used in writing their books.

  • @AuwaliToki
    @AuwaliToki 3 месяца назад

    Malam anas bakayardaba da aluqududduriyabakenaan

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@AuwaliToki yes sbd ba littafin ibn taimiyya bane, wanda ya rubuta littafin ma yace be taba ganin ibn taimiyya ba, kuma ko shi me barota yafada akoma asakeji, shikuwa wannan cin mutuncin annabin inyasi ne ya rubuta wai me barota ya bada rubabbiyar hujja wai uba na hakika to idan uba na hakika ne me yakawo mgnr nana maryam ta zubar da mani kuma taji dadi kmr sauran mata?, sannan munji uba na hakika kai yanzun idan akace kazo da ubanka na hakika mijin uwa zaka kawo? Duk bahaushen duniya yasan ubana hakika baban mutum ake nufi, inda inyasi yaqara nuna cin mutuncin annabi afili yace da annabi isa ruhi ne da yazo a rauhani amma gashi saiyazo ajasadi wato jiki Allah ya tsinewa inyasi albarka 😥😥😥

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Abarmasa kayansa

  • @TasiumusaAbubakar-uw3db
    @TasiumusaAbubakar-uw3db 3 месяца назад +1

    Malan Anas kodaya baka Bada Ansaba kawai kame kamene kakeyi Kuma Yan uwanka basa bari abaka cikakkiyar Ansa saisuce lokaci yakare

    • @abduljalaladam-x6o
      @abduljalaladam-x6o 3 месяца назад

      Hhhh wallahi kuji tsoron Allah
      Mufa bamuce lallai sai kun koma izala va
      Mudai munce pls ku daina bidi'a da shirka

    • @abdoullwadawa5651
      @abdoullwadawa5651 3 месяца назад

      Banda son zuciya dan uwa kafadi gaskiya

    • @abdoullwadawa5651
      @abdoullwadawa5651 3 месяца назад

      Wallahi Kam in kunne yaji jikiya cira

    • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
      @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад

      Da sunji zaa masa ta tsiye sai kaji since lkc

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      @@AbdullahiIbrahimnaino-im7vb amma sunbashi lkc yayi tambaya har 4 ko? Shi kuma mlm anas tsakaninka da Allah tambaya nawa yay masa 1 ce fa tak shikuma baitoci 4 yaywa mlm anas tambaya, amma dukda hk ba'a bashi lkc ba🤔🤔 gaskiya ku azzalumai ne masu kin gaskiya, shi tambaya 1 tak akayi masa ya kasa bada gamsasshiyar amsa shikuma yayi tambaya hudu anbashi amsa, kuma tambayar ma abin haushi ba akan abunda shi ibn taimiyya din bane ya rubuta ta ko ya fadeta ba, wani can wanda be taba ganin ibn taimiyya bane yafadi abinda yakeso akan ibntaimiyyah don hk bb lefin ibn taimiyya awannan mgnr shikuwa inyas shi yafada kuma shiya rubuta

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Bai amsa tambaya ko daya ba...

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 3 месяца назад

    Shifa ilimi kogine inkasani kasani inbakasaniba bakasaniba

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

    Me barato da addu'a akace bada mutum ba, bama tawassili da ibn taimiyya wlh, mu awurinmu ma bekai ba muyi tawassili dashi ba, addu'arsa akace bashi kansa ba, bid'a gidan guluwiy da tawili😅😅😅😅

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

    To kai me barota kazauna kata ba'a gane maganganun sufayenku kuma kaqi bamu amsar tambayarka, duk kacinye lkcnka akaratun abunda ba'a tambayeka ba😂😂😂 muna gana mgnr Allah da annabi da sahabbai ma bare wani sufaye😂😂 kawai kabada amsa yaro😂😂

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Malam Anas kai Ansa nawa ya baka?

  • @moussasadou8429
    @moussasadou8429 3 месяца назад

    Débat philosophique

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

    Wayyo Allah hujja gidan sunnah shikuwa me barota tasa hujjar bb a alqur'ani bare hadis😂😂😂

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Ka rude

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 3 месяца назад

    Kace ganin Allah ne a cikin aljanna, kunma an ce maka Annabi Babban Isah ne a aljanna sai kace baka yaddaba. Abba Izala.😂

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      Eh dalilin cewa a'a shi inyasi yace annabi isa ba ruhi bane domin maryam tazubar da mani kmr yadda mata suke zubarwa kuma taji dadi, sannan da annabi isa ruhi ne daya zama rauhani inji inyas sbd ba ruhi bane shiyasa yazama jasadi, to kaga mgnr a aljanna duk bata taso ba tunda mani ya shiga ga jindadi, kuma har ya qara dacewa kmr sauran mata, to kaga sauran mata ai ba'a hura musu ruhi, munafa da hankali kundai fison shehunku da annabi wlh😢😢😢

  • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
    @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад

    😂😂😂wani so xuciya a gurin mai rufewa sai yace mal Anas daga bangaren sunnah😂 shi kuma mal mujittapha daga Darika😂😂

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Malam Anas, matsalar ka baka mazawa a baka amsar tambayoyi.

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      Kasan yan bid'a ko anmatsa saisu kauce sushiga wani layin kmr yadda me barota yakeyi yanzun

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Kaji yadda ake bayar da Answer... Boka an biya maka karatu.

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Baza kare ba ke nan😂 sai dai ka shiga wani bayanai na hauka. 😂😅

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад

    Shi yasa bokan nan yake ganin saukin ka.

  • @sadamagaji2399
    @sadamagaji2399 3 месяца назад +1

    Answer the question😅

  • @moussasadou8429
    @moussasadou8429 3 месяца назад

    Gaskia kuna cutar da magabatan Ku.

  • @MnarasuluNarasulu
    @MnarasuluNarasulu 2 месяца назад +1

    Anas jahilai

  • @murtalausman8160
    @murtalausman8160 2 месяца назад

    Mal abarota The student of one of sheikh(Shehu Ibrahim Nyass) student that wrote the book said this is wat their sheikh meant but you refuse to agree. You prefer your disgusting meaning to the wording and wants to put it to him that is wat he meant. Haha this mal Ana's asalafy needs to seek forgiveness and purify his mind from hypocracy.
    Does mal anas asalafy know sufi books than the sufis themselves? Or how can an english teacher claim to know scientist books and interpret just cos he can read english😂

  • @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb
    @AbdullahiIbrahimnaino-im7vb 2 месяца назад

    Mal Anas bafa fada akeba so ake a fahimci juna

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 2 месяца назад

      Me barota yaqi bari afahimci gaskiya idan da na haqiqa ne kmr yadda yaketa maimaitawa kona ruhi meyakawo mani da maryam ta zubar kuma me yakawo jindadi ga maryam kamar sauran mata kmr yadda inyas din yafada? Sannan idan ruhi ne meyasa annabi isa yazama jiki be zama rauhani ba kmr dai yadda inyas din yaketa fada acikin littafinsa, yacefa da annabi isa ruhi ne daya zama rauhani be zama jasadi ba😢 to kaga dai inyasi yayi cin mutunci ga annabi da kuma isa harda maryam dinma mummunan cin mutunci ma😢😢😢😢