- Видео 1 084
- Просмотров 2 633 201
Sunnah Academic
Нигерия
Добавлен 4 июл 2020
Assalamu Alaikum
[ Karatun Hadisi da Aiki dashi shine Zaman lafiya Ga Musulmi ]
Sunayen Kadan Daga Cikin Mallaman da Zamu rinka kawo muku Karatun su:-
1_ Dr Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo
2_Dr Idiris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi
3_Dr Abubakar birnin Kudu
4_Dr Abdullah Usman Gadon Kaya
5_Dr Ahmad Abubakar Gumi
6_Dr Bashir Aliyu Umar
7_Sheikh Abubakar Lawan triumph
8_Sheikh Murtala Asadah Sokoto
9_Sheikh Bello Yabo Sokoto
10_Sheikh Jaafar Mahmud Adam
11_Sheikh Muhammad Auwal Albany
12_Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah
Domin Karin bayani Ku nemi ku a Wannan Lambar Waya
Whatsapp Only
+2349092923758
Email:- sunnahacademic@gmail.com
Muna Godiya Ga Mallam Sunnah
Domin Bada Gudunmawa Ga Tashar
} Sunnah Academic {
Account number: 6110421450
Account name: Abu Sumayya Rijiyar Lemo
Bank Name: OPAY

Kai Tsaye Daga Wanjen Ta'aziyyar Dan Gidan Yusuf Sambo Riga Chikum Tare Da Barr Ishaq Adam Ishaq....
Kai Tsaye Daga Wanjen Ta'aziyyar Dan Gidan Yusuf Sambo Riga Chikum Tare Da Barr Ishaq Adam Ishaq....
Просмотров: 701
Видео
Wata Sabuwa: Yanzu_Yanzu tsokacin Imam Aliyu Indabawa kan Dambarwar Masallacin Jami'ur Rahma.
Просмотров 1,7 тыс.9 часов назад
Sponsored. Tsokacin Malam Imam Aliyu Indabawa kan dambarwar masallacin Jami'ur Rahma.
Tafsirin Suratul Baqarah Darasi na 049 || Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 32921 час назад
Live stream, Tafsir Suratul Baqarah Darasi na 49 Daga Masjidul qur,an bachirawa Kano 08-8-1446 AH= 07-01-2025
Tafsirin Suratul Ali Imran Ayah 113 Darasi 081 || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Просмотров 41122 часа назад
Tafsirin Alqur'ani Surah Ali Imran Aya 113 Darasi 81 Prof Muhammad Sani Umar R/Lemo OON Daga Masallacin Uthman Bn Affan Gadon Kaya, Kan
Karatun littafin صَحِيحُ الإمَام البُخَارِي Darasi 663 || Prof Mansur Sokoto mni
Просмотров 6523 часа назад
. صَحِيحُ الإمَام البُخَارِي KARATU NA:- 663 TARE DA:- Prof. Mansur Sokoto, mni (𝑫𝒂𝒏 𝑴𝒂𝒔𝒂𝒏𝒊𝒏 𝑺𝒐𝒌𝒐𝒕𝒐) WURI:- Masallacin Jumu'ah Na Abu Hurairah R.A Sokoto LOKACI:- 5pm Zuwa 6pm RANA :- Jumu'ah 08-Sha'aban-1446/07-02-2025 كِــــتَــــابُ الــــمَــــغَــــازِي باب حديث كعب بن مالك ✍️ Habibu Shugaba
Hudubar Jumu'ah_ 08-Sha'aban_1446AH0 7-02-2025 SHEIKH MUSA AYYUBA LUKUWA Hafizahullah
Просмотров 4272 часа назад
Hudubar Jumu'ah_ 08-Sha'aban_1446AH0 7-02-2025 SHEIKH MUSA AYYUBA LUKUWA Hafizahullah
Hudubar juma'ah 07/02/2025 [ Hassada Mugun ciwo ] Sheikh Afakallah Bauchi
Просмотров 2072 часа назад
Hudubar juma'ah 07/02/2025 [ Hassada Mugun ciwo ] Sheikh Afakallah Bauchi
Wannan Yan Uwa Sunyi Abinda ya Dace: Yanzu_Yanzu Saurari tsokacin Abu Safiyya Akan wasu yan Tiktok..
Просмотров 1,8 тыс.2 часа назад
Wannan Yan Uwa Sunyi Abinda ya Dace: Yanzu_Yanzu Saurari tsokacin Abu Safiyya Akan wasu yan Tiktok..
Karatun littafin Minhajis Sunnah 332 | Dr Abubakar Muhammad Birnin Kudu
Просмотров 882 часа назад
MINHAJISSUNNA 332 [Volume 5 [Page 463] TARE DA Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu 8 Sha'abãn 1446 (2_02_2025) @Jigawa State Central Mosque Dutse. Nigeria 👇 Follow this link to join my WhatsApp group: chat.whatsapp.com/HSaXgiQfGccIpiuNVHyRay
Karatun littafin Kitabu Tauhid Darasi 051 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
Просмотров 4572 часа назад
Karatun littafin Kitabu Tauhid Darasi 051 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
Karatun littafin Umdatul Ahakam Darasi 075 || Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 3054 часа назад
Live stream, UMDATUL AHKAM Darasi na 75 DAGA MASALLACIN ABDURRAHMAN BIN AUF KOFAR WAMBAI KQNO 06/08/1446 = 05/02/2025
Karatun Littafin Riyadussalihin Tare Da Sheikh Murtala Bello Sokoto Hafizahullah
Просмотров 964 часа назад
Karatun Littafin Riyadussalihin Tare Da Sheikh Murtala Bello Sokoto Hafizahullah
Karatun littafin Alfawa'id Darasi 053 || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Просмотров 1844 часа назад
KARATUN LITTAFIN ALFAWÃ'ID DARASI 53 PROF MUHAMMAD SANI UMAR OON MASALLACIN SABUWAR JAMI`AR BAYARO KANO
Bayan kaiwa Sheikh Murtala Asada Hari: Yanzu_Yanzu Saurari Zazzafan Sako Ga Shugaban Kasa da Hukumar
Просмотров 1,3 тыс.4 часа назад
Bayan kaiwa Sheikh Murtala Asada Hari: Yanzu_Yanzu Saurari Zazzafan Sako Ga Shugaban Kasa da Hukumar
Waqafin Sheikh Albani: Yanzu-Yanzu Saurari Gaskiyar Magana Daga Bakin Dr Idris Abdul-Aziz bauchi....
Просмотров 11 тыс.7 часов назад
Waqafin Sheikh Albani: Yanzu-Yanzu Saurari Gaskiyar Magana Daga Bakin Dr Idris Abdul-Aziz bauchi....
Daga Karshe: Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Yayi Cikakken Bayani Akan Waqafin Darul Hadith salafi
Просмотров 15 тыс.7 часов назад
Daga Karshe: Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Yayi Cikakken Bayani Akan Waqafin Darul Hadith salafi
Tafsirin Suratul INSAN Darasi na 003 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
Просмотров 4577 часов назад
Tafsirin Suratul INSAN Darasi na 003 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
KARATUN LITTAFIN أساليب المجرمين في التصدي لدعوة المرسلين Darasi Na: 082 Sheikh Musa Asadus-Sunnh
Просмотров 867 часов назад
KARATUN LITTAFIN أساليب المجرمين في التصدي لدعوة المرسلين Darasi Na: 082 Sheikh Musa Asadus-Sunnh
Halin Da Tsaro Yake Ciki A Nigeria: Yanzu-Yanzu Saurari Martanin Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnh.....
Просмотров 2887 часов назад
Halin Da Tsaro Yake Ciki A Nigeria: Yanzu-Yanzu Saurari Martanin Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnh.....
Gaskiyar Abinda yake Faruwa Da Iyalan Sheikh Albany Zaria: Yanzu_Yanzu saurari tsokacin Sheikh Abdul
Просмотров 5 тыс.7 часов назад
Gaskiyar Abinda yake Faruwa Da Iyalan Sheikh Albany Zaria: Yanzu_Yanzu saurari tsokacin Sheikh Abdul
Daga Karshe: Imamu Ahlusunnah Ya Bayyana Jahilcin Yan Kala_Kato
Просмотров 4917 часов назад
Daga Karshe: Imamu Ahlusunnah Ya Bayyana Jahilcin Yan Kala_Kato
Muhadara A Islamic University of Niemey, Niger Republic ~ Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe
Просмотров 2649 часов назад
Muhadara A Islamic University of Niemey, Niger Republic ~ Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe
Anzo Wajen: Rikicin Darul Hadith Da Iyalan Sheikh Albani: Cikin Hikama Abu Safiyyah Ya Aika Sako.
Просмотров 2,8 тыс.9 часов назад
Anzo Wajen: Rikicin Darul Hadith Da Iyalan Sheikh Albani: Cikin Hikama Abu Safiyyah Ya Aika Sako.
Kuji Tsoron Allah: Masu Yada Abinda Yake Faruwa Da Iyalan Sheikh Albany zaria Da masu kula da wakafi
Просмотров 6899 часов назад
Kuji Tsoron Allah: Masu Yada Abinda Yake Faruwa Da Iyalan Sheikh Albany zaria Da masu kula da wakafi
An Cutar Da Iyalan Sheikh Albany Wannan Cin Amana ne Yanzu-Yanzu Saurari Tsokacin Abu Salma Game da.
Просмотров 5 тыс.9 часов назад
An Cutar Da Iyalan Sheikh Albany Wannan Cin Amana ne Yanzu-Yanzu Saurari Tsokacin Abu Salma Game da.
Shu'abul Iman Reshen Imani Na 13, Darasi Na 013 "Dogaro Ga Allah" Area 11 FCDA Garki Abuja.
Просмотров 2579 часов назад
Shu'abul Iman Reshen Imani Na 13, Darasi Na 013 "Dogaro Ga Allah" Area 11 FCDA Garki Abuja.
Karatun littafin رفع الملام عن الأئمة الأعلام Darasi 001 || Prof Mansur Sokoto
Просмотров 1879 часов назад
Karatun littafin رفع الملام عن الأئمة الأعلام Darasi 001 || Prof Mansur Sokoto
KARATUN LITTAFIN ALAQA TSAKININ SUFAYE DA YAN SHI'A 037 Tara Da Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnh
Просмотров 689 часов назад
KARATUN LITTAFIN ALAQA TSAKININ SUFAYE DA YAN SHI'A 037 Tara Da Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnh
Yanzu_Yanzu: Saurari Tsokacin Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnh Akan Rusau A Kano Da maiduguri Bayan...
Просмотров 9899 часов назад
Yanzu_Yanzu: Saurari Tsokacin Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnh Akan Rusau A Kano Da maiduguri Bayan...
Karatun littafin Sunnah Da Inkarinta Zama 114 || Dr Abubakar Muhammad Birnin Kudu
Просмотров 1309 часов назад
Karatun littafin Sunnah Da Inkarinta Zama 114 || Dr Abubakar Muhammad Birnin Kudu
Bakasan me akenufi da shugabanci ba, kuma kaje kaji hira dasu bulama, Amman wannan maganar taka akwai rashin sanin me akenufi da shugabanci
Jazakallahu Khairan
Ko kai waye a wannan kasar ba jarida ba ko kaine ka kirkiro aiki karya kake anyi zalunci bakin mugu
ANDAYYI ZALUNCI KOMA.SUWAYE SUKAYI HUKUNCI KO LIMAMIN MASALLACIN MAKKA NE MUMA AHLUSSUNNANE
😂😂😂😂😂😂
❤❤
Jazakallahu Khairan
Gaskiya kalamanka akoi gori da reni kanason ka chemana malam bajei iyya rike masallachiba da me sauran malaman suka fishi
Wannan imam Aliyu munafuki ne, wallahi bakayi adalci ba wajen binciken ka. Kace wai bakaji inda bn usman yace ance in an gama ginin Masallacin zata ci gaba da zama a hannun bn Usman ba Wanda kafin a gina Masallacin saida aka nemi izinin sa kuma shi Mai kifi ya tabbatar shi zai ba, Kuma zakazo kana fadan wadannan magan ganin banza, wallahi duk abunda ka fada banda son rai Babu abunda ke ciki. Ka gina bayaninka ne akan goyon bayan wadancan malaman Kuma bakayima bn Usman adalci ba. Kuma tsakaninka da Allah kaje wajen bn usman kaji ta bakinsa? Koko dai kawai bayanin da yayi a social media ne kawai kaji. Wallahi Kai munafuki ne baka da adalci. Da Kai da mallam Ibrahim Khalil duk kanku baku da adalci Kuma Kun raina ma bn Usman hankali, a shekara 24 da bn Usman yayi Yana gudanar da masjid sahaba cikin nasara uban wa ya kula mishi da Masallacin Kuma su su daurawa da lbrahim Khalil suna ina lokacin da yake gudanar da Masallacin nasa Kuma shi Mai kifi Daman ba don Allah ya gina Masallacin ba don yayi abunda yake so ne ko? Wallahi Kai munafuki ne da bakayi wannan maganar ba da tafi maka alkhairi Amma wannan maganar da kayi ya bayyana munafuncinka a fili, Allah ya sauwake.
Wannan matar Tatonawa malaminmu masoyina Albani asiri, Kuma muna zargi baga banzabane ml Albani yasasi ya saketa tabbas Akaiwa abinda ml Albani yahango game da ita siyasa ya saketa bayan yasamu da ita tyatya 9. woni Abu Kamar comedy kukarbe SAdakar da ML yayi. Wllh wllh wllh nayi kuka Allah yajiqan ml Albani, ina kasar Ghana 🇬🇭
Kai baka dagaskiya kaji tsoran Allah masallaci na Allah ne acire sonrai acire so duniya acire duk wani Abu aba bini Usman shine yadace
Justice for Bn Othman. Mai kifi ya hada Malamai fada
رحم الله شيخنا العلامة الألباني
شكرا لك جزاك الله خيرا
Wallahi wannan Bai cancanci yin Magana balle a tanka masa ba, JAHLI MURAKKABI KUMA GA KWADAYI DA SON ZUCIYA
Son zuciya baka da adalci
Dr❤
Allah yatsare mana malaman mu tareda imani
Jazakumullahu khairan
Akwai a lamun munafunci a zuciyar ka
Dr jaki nefa kagara sunsn dakyau
Haka Allah Ya so.
A gaskiya zancanka babu adalci
Bawan Allah ka ci gaba Allah ne majibincin al'amarin muminai.
Sanzokia Kiri Kiri sowadan nan malammi basoda masallaci ne hasada
YO SHI AZZALUMI KO A CIKIN MALAMAN AI AKWAI AZZALUMAI
Shawarata gareka Imam Aliyu kaje ka saurari shirin Baqi Na Barr Bulama bukarti akan danbarwar gina Masallacin na tabbata zaka qaru da wasu abubuwa, kuma zancen Manyan Malaman sunnan guda hudu bazasu hadu akan hassada ga Dan-uwansu malami ba wannan zancen banza ne, bakasan hassada tafi tsanani a tsakanin Malamai ba?
Sannan ka saurari bayanan Jafar Jafar da kunnen basira a dai wannan shirin na fashin baqin
Too karya yayi shi international ne SBD baiwace daga Allah kuma allah yace وأما بنعنة ربك فحدث kuma ahi wanda ya gina masallacin indan allah yayi mai yasa yake tsoma baki
Hmmmm son Zuciya kenan
بارك الله فيك، اصير ياشيخ.
اصبر
Subhanallah
Ai saboda mugun halin matar tasa shiyasa yasaketa kuma bai batsira da sarrin taba wal iyazu billah ace maidaki shiyasan inda dakinsa kemasa youo hm harda kukan munafurci
Very good
Wanda ya gina masaallacin ba don Allah yayi ba . In ba rami me ya kawo rami . Majalisar malamai karku karasa zubar da mutuncin ku . Wadannan masu kudin zasu yaudareku wlh.
Wannan me kifin bashi da hankali wlh. Da gidan mai ya gina da yafi masa. Masjid sahaba suka rusa a haka. Bn usman Allah yana tare dai
Na rantse da Allah da ina da kudi da zan iya sai na ginawa malan masallacin da yafi wannan . Bin usman yafi ku amfani. Allah yayi mana maganinku munafukai
Munafunci dodo yakanci mai shi. Duk wadannan malaman da ka lissafa suna da masallatansu me yasa kuka gayyato su in ba munafunci ba da Neman kawo sabani Tsakanin malamai. Kai ba mutumin kirki bane .
Wlh sun taimake shi allah ya saka musu da Al khairi mukuma allah ya kara shirya mu
Ibn Muhammad suna cewa kai yaro ne matashi,amma su sani cewa Allah Shine ke daukaka bawanSa saboda Ya nuna ikonSa.
Bawan Allah ibn Muhammad kada ka kuskura ka bi son zuciyansu kuma kada ka ji tsoronsu. Allah Zai taimaki gaskiya a kan karya.
Gaskiya ta bayyana munga haske. Allah Ya kara daukaka, ameen.
Masha Allah
Masha Allah ❤❤❤
Allah ya jikan sa da rahma
Slamu alaikum ya iehkwatul Muslim
Allah yasaka da alhéri Allah Yastare mana baban maman Amin
Masha Allah Allah yayi muko albarka amenn ya Allah 🇳🇪 ❤
Allah ya biyaku da alheri, kunyi dai-dai. Ya kamata ayi koyi da wadannan bayin Allah. Allah ya biya
Assalamu alaikum amenchin Allah yatab Bata ga wadan nan bayin Allah ubangiji Allah yakara jaddada rahama a makwancin mahaifinku Allah yasa wasu mutane sudauki darasi wllh sunfito gidan babban gida gaya sunsami babban yayardu dakuma Yan uwa nagari
Yan uwa sunada rawanda zasu taka wajen tabbatar da zaman lafiya da tarbiyar a cikin al'uma. Family relationship have more influence and role to play than the government in ensuring sanity in the society. Allah ya sa mudace.
Kacekai shegene😅