Malam albani da yabar wa addini dukiyar da yafi million dari, kamata yayi mu almajirai yau mu tabbata iyalensa sunfi karfin miliyan dari. Duk wannan maganan akan matsalan kudine, inda sunada hali duk wannan baza aji ba. Jamaa a tallafa musu suna cikin wani yanayi wanda ya samu dama. Wannan shine kawai
Wannan matar Tatonawa malaminmu masoyina Albani asiri, Kuma muna zargi baga banzabane ml Albani yasasi ya saketa tabbas Akaiwa abinda ml Albani yahango game da ita siyasa ya saketa bayan yasamu da ita tyatya 9. woni Abu Kamar comedy kukarbe SAdakar da ML yayi. Wllh wllh wllh nayi kuka Allah yajiqan ml Albani, ina kasar Ghana 🇬🇭
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
شكرا لك جزاك الله خيرا
Jazakallahu khaira
Malam albani da yabar wa addini dukiyar da yafi million dari, kamata yayi mu almajirai yau mu tabbata iyalensa sunfi karfin miliyan dari. Duk wannan maganan akan matsalan kudine, inda sunada hali duk wannan baza aji ba. Jamaa a tallafa musu suna cikin wani yanayi wanda ya samu dama. Wannan shine kawai
رحم الله شيخنا العلامة الألباني
Anan kayimagana tagaske akan dukiya Allah yasaka
😂😂😂
Makarantar malam Albani ma dubu Goma ake biya.
Wannan matar Tatonawa malaminmu masoyina Albani asiri, Kuma muna zargi baga banzabane ml Albani yasasi ya saketa tabbas Akaiwa abinda ml Albani yahango game da ita siyasa ya saketa bayan yasamu da ita tyatya 9. woni Abu Kamar comedy kukarbe SAdakar da ML yayi. Wllh wllh wllh nayi kuka Allah yajiqan ml Albani, ina kasar Ghana 🇬🇭
Dr. JazaakallAhu khairan.
Makarantar Albanifa suna Ansar kudi masu yawa gaskiya
Wai su Ghana basuda mastsala neh dan Allah sai dai qibla fm
Yaude yayi maganar hankali
Wannan gaskiyane!
😂😂😂😂 algafta Malam 😂😂😂😂
Wannan gaskiya ne