To yayii kyau Allah yajikan albani mu munsan wanna. Magan dama amma kuma Wanda yayi wannan alkhairi a kasa kula da iyalansa wanna irin almajirai wannan
Masha'Allah, mun gane waqafi ne. Amma don Allah, saboda waqafi ne, sai daliban Sheikh Albani su sa ido, su saki jiki suna kallo iyalan Sheikh Albani su wulakanta? Idan suna gani sun rike amana, toh ina ihsani? Kai jama'a!! Kai jama'a!!
Mal yayi kuskure. Domin manzon Allah SAW cewa yayi kada ku kwashe dukiyar ku gaba daya, ku mutu ku bar iyalen ku cikin talauci. Shi yasa da Umar da Abubakar da suka kawo dukiyar su mai yawa a matsayin sadaka, sai manzon Allah ya tambaye su mi kuka bar ma iyalanku. Kamata yayi ace Albany bayan makarantar daya bada a wakafi yana da 2 times value na makarantar. Saboda a musulunci haramun ne kayi kyauta da more than 1/3 na dukiyar ka. Ka kalli iyali dake gare shi. Mata daya kawai yaya 9. Allah ya gafarta mashi da aljannat firdaus. Wannan sai ya zama izni gamu yan baya. Kowa na gina iyalin sa domin in baka nan, ba makiyanka sai wadanda ke kusa dakai
hakane amma bakiji yace kamafanida da yagina da gidan da yagina nashine ba ma ana kenan kobayan ransa namagadane amma banda makaranta ko dafata. kagane makarata idan tana a tsarin gado yakamata masu gado garsu bar hali. mahaifi ko daya daga ciki inkuma har hakan bazasu iyaba to ita makaranta ta Allah Allah ce yayiwa kansa wani abin so wajen Allah malam bawai yayi ne babu lissafi ba a a yayi ne da lissafi domin kowa kowa yana iya haihuwar yara marasa fahimta ayitayi fama dasu to ida. akace ka haifi yaro yabiyo mugunyar hanya kana makaranta kaga ba a son abun suna karba suna sa shi a mugunyar hanya 😮
Allah ya jikan malam da rahama ameen 😭😭😭😭😭😭😭
Malam fa bai bar komai a duhu ba, Allah ya masa rahma @ameen
Allah huwakuba Allah ya jikan malam albani da rahama 😭😭😭😭😭😭
Mu ai munsan da hakan,bashi ake magana akansa ba.
Almajiransa ace sun kasa taimakon iyalansa,wannan abin kunyane wallahi.
Allah yajikan malam Albani 😭😭
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢😢
Allahu akbar 😭😭
Allah ya jikan malam albani
Duk wannan shirmen banza ne,tunda sun bari iyalansa sun wulakanta sun ci amana kuma Allah bazai barsu ba.
Wlh kuwa basu yi masa adalci ba
Gaskia ne
To yayii kyau Allah yajikan albani mu munsan wanna. Magan dama amma kuma Wanda yayi wannan alkhairi a kasa kula da iyalansa wanna irin almajirai wannan
Masha'Allah, mun gane waqafi ne. Amma don Allah, saboda waqafi ne, sai daliban Sheikh Albani su sa ido, su saki jiki suna kallo iyalan Sheikh Albani su wulakanta? Idan suna gani sun rike amana, toh ina ihsani? Kai jama'a!! Kai jama'a!!
Kaji tsoron Allah Malan,aiyan albanin suyi haquri suje su nema kamar yanda babansu ya nema kuma Allah ya bashi
Gaskiya ahlus sunnah basu kyewta ba Albani yayima addini hidma baikamata wani yakasa rikemai iyali bah
😢
Ba mu kiya ba . Anma tu da ba shi rayé kuma iyalen sa su n'a so taimako su daliban sa ba su iya taimaka Massu.?. 😢 Haba
Ya kamata akeutata ma iyalansa
To yanzu saboda ya yi waƙafi ba za a taimaka wa iyalan shi ba????
Dama aih malam yasha fada Darul Hadith waqafi ce bawanda yake shakkar haka
Mal yayi kuskure. Domin manzon Allah SAW cewa yayi kada ku kwashe dukiyar ku gaba daya, ku mutu ku bar iyalen ku cikin talauci.
Shi yasa da Umar da Abubakar da suka kawo dukiyar su mai yawa a matsayin sadaka, sai manzon Allah ya tambaye su mi kuka bar ma iyalanku.
Kamata yayi ace Albany bayan makarantar daya bada a wakafi yana da 2 times value na makarantar. Saboda a musulunci haramun ne kayi kyauta da more than 1/3 na dukiyar ka.
Ka kalli iyali dake gare shi. Mata daya kawai yaya 9.
Allah ya gafarta mashi da aljannat firdaus.
Wannan sai ya zama izni gamu yan baya. Kowa na gina iyalin sa domin in baka nan, ba makiyanka sai wadanda ke kusa dakai
hakane amma bakiji yace kamafanida da yagina da gidan da yagina nashine ba ma ana kenan kobayan ransa namagadane amma banda makaranta ko dafata. kagane makarata idan tana a tsarin gado yakamata masu gado garsu bar hali. mahaifi ko daya daga ciki inkuma har hakan bazasu iyaba to ita makaranta ta Allah Allah ce yayiwa kansa wani abin so wajen Allah malam bawai yayi ne babu lissafi ba a a yayi ne da lissafi domin kowa kowa yana iya haihuwar yara marasa fahimta ayitayi fama dasu to ida. akace ka haifi yaro yabiyo mugunyar hanya kana makaranta kaga ba a son abun suna karba suna sa shi a mugunyar hanya 😮
Tunda Malam Albani yayi kuskure sai kaje ka hukuntashi