To Ayi A Hankali dai Malamai, wallahi Kur'ani ba abun wasa bane fa Malamai Zaku Jefamu A cikinhalaka. Kuma Sanna Ku futo Ku gayawa mutane ainihin Ma'anar karatun, ko kuce zakuyiwa Kasa Addu'ar Zaman lafiya a kasa ko kuyi Addu'a domin samun Saukin Kayan Abunci. idan bahakaba to Kowane Malami yakoma Gidansa yayi karatun Alkur'ani do Samumun rahar Allah, Shawarata ni dai Kukaucewa Sharrin Yan Siyasa, ku idan baku dau hanya halakaba to zasu saku a Hanyar Halaka, Allah Yakiyayemu da san zuciya ta irin Malamn Kasarmu ta nigeria.
Meya cisu? Babu abunda yaci su sai biyewa son zuciya, shegen kwadayi da rashin gidiyar Allah. Ire-iren kune ke kawo shubha cikin lamari. Ka fadaman abu daya da ba daidai ba daga cikin abunda suka fada
Malamanta matsiyata ne yan siyasa ne suma. Ga abin da ya ke damunmu da Banditry a yankunan mu amma ba wani malami da ya yi tunanin a zo a yi karatun Qur'ani don Allah ya kawo mana karshen lamarin rashin tsaro a Arewa. Matsiyata kawai
EEEHH LALLAIKAM DAMA ANCE BULAMA BUKARTI DA JAFAR JAFAR DUKKANSU 'YAN SHI'A NE AMMA YANZU KAM MUN SHAIDA SHAIDANU Hakane ni nayi zaton suna abu don kawo hadinkai da ci gaban alummah ne ashe donkawo barakace atsakanin alummah dakam inabibiyarku sau da qafa amma yanzu kam dole a raba gari.!!!!!!!
Bala Lau da Kabiru Gwambe Kankambarku da da salo da kwadayi yasa Kun Kai kanku gun azzaluman yansiyasa wannan yajawo maku wulakanci da zubar mutunci.Kunci amanar Sunnah kuma Kun cuci Izala.Ku da Allah.Musulmin Nigeria basu yafeba.
@@adamumusa7813 Karya ce ba inda ya fito ya karyata. Idan zaku Riki Addininku da Kima ku rike ,idan baza ku reke ba Allah zai daga AddininSa Koda bakwaso.
Gaskiya kumbata rawanku da tsalle wannan maganar bata dace dakuba Abu na addini abarwa malamai Kawai amma qalubalantar wani bangare na addini banakubane
Here are 20 useful system keyboard shortcuts for Windows: Ctrl + C - Copy Ctrl + X - Cut Ctrl + V - Paste Ctrl + Z - Undo Ctrl + Y - Redo Ctrl + A - Select all Ctrl + S - Save Ctrl + P - Print Ctrl + F - Find Alt + Tab - Switch between open applications Alt + F4 - Close active window Windows + D - Show desktop Windows + L - Lock the computer Windows + E - Open File Explorer Windows + R - Open Run dialog Windows + Shift + S - Take a screenshot (Snip & Sketch) Windows + Up Arrow - Maximize window Windows + Down Arrow - Minimize window Windows + Shift + M - Restore minimized windows Ctrl + Shift + Esc - Open Task Manager Would you like shortcuts for a specific program or operating system?
Way ina dalilin wannan rikitta kullum kuna chin juna dammi baku taro dan kawo sauki chikin nigeria ga talakawa na wahala baruwanku ku kullum say masala.
Dama ance bulama bukarti da jafar jafar 'YAN SHI'A NE AMMA YANZU KAM MUN SHAIDA SHAIDANU Hakane ni nayi zaton suna abu don kawo hadinkai da ci gaban alummah ne ashe donkawo barakace atsakanin alummah
kwadayin malamai yasa suna siyasar da aya ta karatun Qur'an mayaudara farko sunce Qur'an festivals yanzu kuma wai Qur'an convention sunzubar da mutunsu suna so su zubar da na sauran musulmi irinsune ALLAH ke cewa ولاتشتروا باياتي ثمنا قليلا علمواالسوء
Kune a wajen ku yake Sabon Abu Izala ta saba Gayya tar mu wa’azin kasa ko ina ne a Najeria kuma muje da kudin aljuhun mu batare da Kowa ya dau nauyin mu ba Hala masu zuwa maulidi suma babu wani malami da zai basu gudunmawa dük ana yi ne sbd son mu da Addini
Masana wa'yanda suka iya turanci sun fada mana cewa kalmar "Convention" na nufi taron gangami wanda kowane yanki zai turo "Deligate" wato wakilansa masu ruwa da tsaki. Su kuma su Bala Lau sun fassara abun nan da kansu. Sunce zasu ciro wakila daga kowane akida, da kowane jiha da karamar hukuma. Amma a haka zaki wani yana tawili yana kokarin karesu kuma cikinmu mu talakawan nan masu sha wahala. Tirr
Gaskiyane Allah yasakamuku da alkhairi
Allah yasaka wa Al Quran da musulunci da musulmai
ALLAH SWT YASA ALBARKA CIN KARATUN YAZAMA WAR AKA GA WAHALAR NIGERIA A
MEEN. DRJR ANNABIN TSIRA SAW.
Akwai lauje cikin nadi. Allah SWT Ya tona masu asiri duniya da lahira amin.
Izala sunzama Yan fati wlh izala gidan Sana'a
To Ayi A Hankali dai Malamai, wallahi Kur'ani ba abun wasa bane fa Malamai Zaku Jefamu A cikinhalaka. Kuma Sanna Ku futo Ku gayawa mutane ainihin Ma'anar karatun, ko kuce zakuyiwa Kasa Addu'ar Zaman lafiya a kasa ko kuyi Addu'a domin samun Saukin Kayan Abunci. idan bahakaba to Kowane Malami yakoma Gidansa yayi karatun Alkur'ani do Samumun rahar Allah, Shawarata ni dai Kukaucewa Sharrin Yan Siyasa, ku idan baku dau hanya halakaba to zasu saku a Hanyar Halaka, Allah Yakiyayemu da san zuciya ta irin Malamn Kasarmu ta nigeria.
Gaskiyya dai yakamata aduba waye zai kashe wannan makudan kudin duk dan siyasan da zai kashe wannan kudi to yasan zai samu ruba
Allah Ya Kyauta
Waya gayyato su banda tinibu Amma mal kabiru yarantseda Allah ba siyasa aciki
Ku ji tsoron Allah! Wadannan fa Malumanku ne! Kuma abun da ya ci su ba zai barku ba
Meya cisu? Babu abunda yaci su sai biyewa son zuciya, shegen kwadayi da rashin gidiyar Allah. Ire-iren kune ke kawo shubha cikin lamari. Ka fadaman abu daya da ba daidai ba daga cikin abunda suka fada
Wannan gky ne
Karabu DA masu wannan commend din yawancin su Yan Shi'a ne Basu DA Aiki Sai irin wannan ma tsalar ta taso Za Kaji bakinsu matanan Iran Kenan 😂😂😂😂😂😂
@@badamasimusa8405 Ba shakka
A Amma Kuma wiliyan shedan din nageria
Wallahi duk Neman cin kudinr kawai
Nide iyasanina duk cigaba da akasamu akasannan daga IZALA akàsamu ALHAMDULILLAH
M.karyakake izalace natsalar Nigeria walahi
Shine Kuma basu kuskure koh
@@hassanhassio1290 gaskiyakam Kuma sunkawo kashe kashe aduniya sunhana musulmanduniya kwanciyar hankali Allah yakare dukkan musulmi d fadawa sharrin izala
Bulama a fahimtana malamannan surena mana hankali idan basu gayamana wanda yashirya baron ba
Assalamualaikum warahamatulahi wabarakatuhu malama Allah yasamudace alabaraka kin annabi Muhammadu SAW Allah yasamudace alabaraka yahayu yakayumu
Wadannan tambayoyin suna da mahimmanci ga dukkan mai hankali
To wai a qarshe ina aka dosa
Tinibu ne ya gaiyato su
Malamanta matsiyata ne yan siyasa ne suma. Ga abin da ya ke damunmu da Banditry a yankunan mu amma ba wani malami da ya yi tunanin a zo a yi karatun Qur'ani don Allah ya kawo mana karshen lamarin rashin tsaro a Arewa.
Matsiyata kawai
Hmm
Qarya sukeysu Dukkan su
EEEHH LALLAIKAM DAMA ANCE BULAMA BUKARTI DA JAFAR JAFAR DUKKANSU 'YAN SHI'A NE AMMA YANZU KAM MUN SHAIDA SHAIDANU
Hakane ni nayi zaton suna abu don kawo hadinkai da ci gaban alummah ne ashe donkawo barakace atsakanin alummah dakam inabibiyarku sau da qafa amma yanzu kam dole a raba gari.!!!!!!!
Taronane na siyasa baqyur aniba arba kudi ayaudari talaka allah ya isa
Bala Lau da Kabiru Gwambe Kankambarku da da salo da kwadayi yasa Kun Kai kanku gun azzaluman yansiyasa wannan yajawo maku wulakanci da zubar mutunci.Kunci amanar Sunnah kuma Kun cuci Izala.Ku da Allah.Musulmin Nigeria basu yafeba.
Kara da dahirun bauchi
@@adamumusa7813 Karya ce ba inda ya fito ya karyata. Idan zaku Riki Addininku da Kima ku rike ,idan baza ku reke ba Allah zai daga AddininSa Koda bakwaso.
Allah Ubangiji yasa mu Dace Shiyasa Duk ka duga Aibata Wane Akan Wani Abu kaima Sai Allah ya jarabi ka dashi😂
Gaskiya kumbata rawanku da tsalle wannan maganar bata dace dakuba Abu na addini abarwa malamai Kawai amma qalubalantar wani bangare na addini banakubane
A gidan uwarka
Ita gsky fa daya ce
Abin yazama izgilanci fa
Izala da kudi ,ai izala duk abinda zaisamu kudi ba bid,a bane
Abin de ba Dadi
Sunna ce ko Bidi'a
Okay?
Karabu DA masu wannan commend din yawancin su Yan Shi'a ne Basu DA Aiki Sai irin wannan ma tsalar ta taso Za Kaji bakinsu matanan Iran Kenan 😂😂😂😂😂😂
Baku da fahimta Ai shi Qur’an convention Ai basu ce muku addini bane kamar yanda masu maulidi suke yi ba
Wargi ne kenan? Ko Al'adah ? Da Qur'ani za'ayi wasa kenan? Tunda kace ba addini bane😢
Wurin karatun Amma kashe ba addini bane to uban me ??jaki kawai
Don uban ka in ba addini bane me yasa zaku sigar da Alqur'ani ciki Yan bidi'a kawai la'a nannu
Wannan gaskiya ne
Here are 20 useful system keyboard shortcuts for Windows:
Ctrl + C - Copy
Ctrl + X - Cut
Ctrl + V - Paste
Ctrl + Z - Undo
Ctrl + Y - Redo
Ctrl + A - Select all
Ctrl + S - Save
Ctrl + P - Print
Ctrl + F - Find
Alt + Tab - Switch between open applications
Alt + F4 - Close active window
Windows + D - Show desktop
Windows + L - Lock the computer
Windows + E - Open File Explorer
Windows + R - Open Run dialog
Windows + Shift + S - Take a screenshot (Snip & Sketch)
Windows + Up Arrow - Maximize window
Windows + Down Arrow - Minimize window
Windows + Shift + M - Restore minimized windows
Ctrl + Shift + Esc - Open Task Manager
Would you like shortcuts for a specific program or operating system?
KAGA KARYA KE DAI DU DAN MAKARYACE
😅😅😅😅 wallahi kun ban dariya fa
Way ina dalilin wannan rikitta kullum kuna chin juna dammi baku taro dan kawo sauki chikin nigeria ga talakawa na wahala baruwanku ku kullum say masala.
watoh man sagir wallahi su bulama yan iska ne
Yan Amma nagari
Hakane ni nayi zaton suna abu don kawo hadinkai da ci gaban alummah ne ashe donkawo barakace atsakanin alummah
Hakane ni nayi zaton suna abu don kawo hadinkai da ci gaban alummah ne ashe donkawo barakace atsakanin alummah
Dama ance bulama bukarti da jafar jafar 'YAN SHI'A NE AMMA YANZU KAM MUN SHAIDA SHAIDANU
Hakane ni nayi zaton suna abu don kawo hadinkai da ci gaban alummah ne ashe donkawo barakace atsakanin alummah
@yahayaahmadadam7943 to ni bangano wani shianci aharkar nan ba
Editor yace koyar da tajweedi😂
Wato mal sagir wane naciki bazai hana abu yazama bidiaaba
Izala sunce Basu Bidi'a toh menene maanar Qur'an convention Kuma?😂
Yan iska kawai marasa kunya
Masuci da adini kundaiji Mele kyari yace bashe da hannu
Malam ka kirasu da Delegate kawai shaidanune
kwadayin malamai yasa suna siyasar da aya ta karatun Qur'an mayaudara farko sunce Qur'an festivals yanzu kuma wai Qur'an convention sunzubar da mutunsu suna so su zubar da na sauran musulmi irinsune ALLAH ke cewa
ولاتشتروا باياتي ثمنا قليلا
علمواالسوء
Kune a wajen ku yake Sabon Abu
Izala ta saba Gayya tar mu wa’azin kasa ko ina ne a Najeria kuma muje da kudin aljuhun mu batare da Kowa ya dau nauyin mu ba
Hala masu zuwa maulidi suma babu wani malami da zai basu gudunmawa dük ana yi ne sbd son mu da Addini
hahaha 🤣
Quran jamboree, a ke nufi.
Wahabiyanchi ne yafara bayyana
Masana wa'yanda suka iya turanci sun fada mana cewa kalmar "Convention" na nufi taron gangami wanda kowane yanki zai turo "Deligate" wato wakilansa masu ruwa da tsaki. Su kuma su Bala Lau sun fassara abun nan da kansu. Sunce zasu ciro wakila daga kowane akida, da kowane jiha da karamar hukuma. Amma a haka zaki wani yana tawili yana kokarin karesu kuma cikinmu mu talakawan nan masu sha wahala. Tirr
IXALA multi_business