Gaskiyane Barr. Bulama Muna tare daku masu kishin arewa d fadin gaskiya. Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin zalunci d cin amanar talakawan d rashin tsaro d rashin zaman lfy d kwanciyar hankali a mulkin Tinubu amiiiiin.
Kwarai da gaske bulama ita nigeria idan har gaskiya zaka fada to azzalumai sai ransu yabaci kuma kudin da ake maganar yasata bai wuce dan tunubu yaba karuwar shi kautar suba tasa kati a waya...
Masha'allah gaskiya na yadda bulama yakai Allah kuma ya Kara basira
Masha Allah Shukraan. Allah Ya kara maka lafiya da yawan Rai Barr Bukarti and our amiable DCL
Gaskiyane Barr. Bulama Muna tare daku masu kishin arewa d fadin gaskiya.
Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin zalunci d cin amanar talakawan d rashin tsaro d rashin zaman lfy d kwanciyar hankali a mulkin Tinubu amiiiiin.
Professor yusuf usman muna maka fatan alkairi
Allah ya saka da Alkairi Dr bulama 🤝
Allah ya saka da alkairi
Dr bulama bukarti
Allah ya isarmana Allah yatsinema EFCC
Dan jarida kuma Dan garin mu dutsen kura tare da malam bulama bukarti ubangiji Allah yakara kare mana ku❤❤❤❤
masha allahu yayi kyau allah yakara basira dr bulama bukarti
Gaskiya bulama Allah yasaka da alkairi
Masha Allah
Masha Allahu Allah yebamu lafiya
Allah ya karawa prof. Usman yusuf lafiya bulama munayi maka fatan alkhairi.
Allah ya isarmana
Allah ya tarwatsa EFCC da duk Mai goyan bayansu
Daman ai malam bulama anayinhakanne dukdan atsorata masu kokarin fitowa suna wayar da mutane
Professor. Alamar daukaka ce insha Allah
Allah duk Wanda yake kokarin wulakan ta mutanan arewa Allah ya wulakan tashi Allah ya tsine masu albarka tsinannun
Allah ya kare mana ku malam bulama
Allah ya kara lfy, Wlh yanzu muka fara sukar Gwamnati
Dr. Bulama Allah ya qara Jagoranci
Allah wadai da wannan gwannatin apc azzalumai
Dr.bukarti muna matukar godiya da irin wannan gudumawa dakuke bayarwa don ceto kasanan daga hanun azaluman kasanan
Gayamusu gaskiya Dr bulama
azzalumai apc shegu
Dr.bukarti muna zargin kama proff da hanun mutanen arewa aciki.
Tsabar rashi iyamulkine yake damu showagabani kuma wallayi izasu kama irinshi sodubu baza muzabe tunubu ba kuma zakugani Allah yakaimu
Shi TPain din zargi nawa ne a kan sa da shi da wasu na shi, muna sane da komai, zalunci ne karara da kamun Prof Usman Yusuf
Allah ka gaggauta kawo karshen mulkin Tinubu tun kafin yakai 2027
Fatan alkhairi
Wanan dattijo Allah yafito da shi lafiya
Muje zuwa bula muns fare da Kai
Allah yadda wannan azzaluman gwamnatin tunubu ta sako mutanan arewa masu mutunchi takeson taga taci mutuncin su Allah ka wulakan tasu
Kwarai da gaske bulama ita nigeria idan har gaskiya zaka fada to azzalumai sai ransu yabaci kuma kudin da ake maganar yasata bai wuce dan tunubu yaba karuwar shi kautar suba tasa kati a waya...
Justice for professor Usman Yusuf
Dr bulama kana kokari
Demoradiyya ta koma mulkin kama karya
Dan issika kaine Kace Zaka gaiyaton tchani dan issika tchani yafi ubanka Yan issaka kawaii
tinubu shugaban Yan cin hanci da rashawa na duniya
Tinubun ma tsohon barawo ne!
Tunda ba ubanshi yabar dukiya ya gada ba.
Dama tunubu stinanne ne
Wannan kasa sai dai addu a wlh
Wanna haka yake Barrister
Him
Yauwa
azzalumai apc shegu
azzalumai apc shegu