Kafin EFCC ta kama Farfesa Usman, yadda ya ke tona asirin cin hancin Buhari da Tinubu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 фев 2025
  • Kafin EFCC ta kama Farfesa Usman, yadda ya ke tona asirin cin hancin Buhari da Tinubu

Комментарии • 31

  • @naziruabdullahi-g6d
    @naziruabdullahi-g6d 7 дней назад +2

    Allah yasa ka Maka our prof . Y isar muna ga wadannan azzalumai

  • @nasirhassan7849
    @nasirhassan7849 2 дня назад +1

    Allāh Ya isar maka Ya isar mana gaba daya wallahi. Zaluncin su yazo karshe bi idhnillahi. Allāh karya su Ya tarwatsa duk wani azzalumi dake jefa qasar nan acikin artificial wahala da tashin hankali. Mutanen banza! Allāh yi mana maganin ku cikin kyaftawar gira.

  • @MallamMuhammadMuhammad
    @MallamMuhammadMuhammad 4 дня назад

    Professor Allahu yakara mutuntaka mungode

  • @ibrahimahmad5161
    @ibrahimahmad5161 6 дней назад +1

    Gaskiyane Prof. Allah yakareka dagaa sharrin Azzalumai

  • @jibrilaminu7775
    @jibrilaminu7775 7 дней назад +4

    Allah ya fito mana da Professor lfy ya cigaba da fadama azzalumai gaskiya

    • @saifu547
      @saifu547 7 дней назад

      Amen

    • @jermeeljiddern9603
      @jermeeljiddern9603 5 дней назад

      Wani mataki kuke ɗau ka lokacin da ku ka ji gaskiyar? Absolutely nothing.🤷

  • @SaniRabiu-g3s
    @SaniRabiu-g3s 5 дней назад

    Furofesar❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @taseuabubakar4117
    @taseuabubakar4117 День назад

    Wlh Allah,abinda yake fada akan EFCC, gaskiya ne,kosun kama barayin gwamnati ,kasonsu kawai suke karba su sakesu

  • @ahmadyahaya3394
    @ahmadyahaya3394 4 дня назад

    Prof.allah yasaka da alkairi muna matukar godiya da irin wannan gudumawa dakuke bayarwa

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 6 дней назад +1

    Gaskiyane

  • @abubakaradam1408
    @abubakaradam1408 5 дней назад

    Free Prof
    Bamasan zalinci

  • @MuhammadZainab-g7k
    @MuhammadZainab-g7k 3 дня назад

    Good

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 6 дней назад

    Buhari zaka haduda Allah

  • @AbdulhamidLamido
    @AbdulhamidLamido 6 дней назад

    ALLAH YA SAKA MAKA...

  • @AliyuSade-z3n
    @AliyuSade-z3n 6 дней назад

    Gaskiya Profiser kafadi gaskiya Allah yayimaka sakaiya

  • @farukdanhalilu8403
    @farukdanhalilu8403 5 дней назад

    Head most roll for Nigeria to be like Zimbabwe, what a shame!!!

  • @saifu547
    @saifu547 7 дней назад +1

    ❤❤❤

  • @Aliyu-i7j
    @Aliyu-i7j 6 дней назад

    Gaskeyane. Fs

  • @bestfootballmomenttv6007
    @bestfootballmomenttv6007 5 дней назад

    Efcc to arrested prof! For what ? To silent him from telling truth?

  • @aminudarma1641
    @aminudarma1641 11 часов назад

    Malam farfesa la fara ganin saka mako karyar banza sai da aka cure ka shine ka zama dan adawa kuma in ka san ba gaskiya bane mi yasa ka amshi aikinsu .Kai ma barawo ne. Dauri yanzu ka fara sha.

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 5 дней назад

    Wa annan sugabani na e f c mun fahici sumfi na p d p zalici da yaudara allah zayi maganinsu

  • @sulaimanyau8087
    @sulaimanyau8087 6 дней назад

    Amma wannan ya fadi gaskiya

  • @murtalajibrin2840
    @murtalajibrin2840 2 дня назад

    Shege Dan ta adda jikan dan TA adda dan fodio inshallah ahañnun efcc zaka mutu

  • @al-ameenhamisu5641
    @al-ameenhamisu5641 8 дней назад

    Nigeria, my country.

  • @RazaRaza-i1i
    @RazaRaza-i1i 5 дней назад +1

    ❤❤❤❤❤