MUQABALA | 04 | ABDULJABBAR TARE DA MALAMAI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 328

  • @muhammadmshettima6481
    @muhammadmshettima6481 Год назад +4

    A'uzubillah, May Allah strength and guide us to the straight path

  • @abdurrahmanusmanalbani97
    @abdurrahmanusmanalbani97 3 года назад +4

    Innalillahi wainnalillahirradjioun
    Allah ya kwache wa abduljabbar albarka

  • @surajasulemanbinmusa6559
    @surajasulemanbinmusa6559 2 года назад +3

    Al Kali kaji tsoran Allah zakamutu kuma dik wayanka se kahadu da Allah kuma kukula wannan al kalin irin kallanda yakeyiwa malan Abdul jabbar akwoi matukar kiyayya kuma ai kunji karatu makiyan allah

  • @hbmmnkadija2122
    @hbmmnkadija2122 2 года назад +1

    Muna tare da annabi Muhammadu s.w.a Masoya annabi muyi ta salati ga annabi

  • @officialwikkysavage5409
    @officialwikkysavage5409 3 года назад +4

    Allah ya tsinewa masu hada muqabalarnan.

  • @umarmodibbo3473
    @umarmodibbo3473 2 года назад +1

    Malaman maja da ku da alkalin naku duk da gandujen naku duk Allah ya tsine muku azzalumai matsiyata shaidanu Allah ya kara tona muku asiri ya kuma kamaku shikin dan karamin lokaci. Duk Allah ya tsine muku albarka mara sa tsoron Allah. Abduljabbar yafi ku gaskiya. Allah ya kara wa Abduljabbar daukaka.

  • @abdulmalikabubakar8142
    @abdulmalikabubakar8142 Год назад

    Allah katsinewa izala da yan maja da alkalin mukabala amin
    Labbaika sadauki

  • @haleematuisah8345
    @haleematuisah8345 2 года назад +1

    Wa'iyaxibillah Allah yashirya Abdul jabbar inme shiryuwane

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Год назад +2

    Kanaga idon alkalinnan kaga idon muna fikai Wanda yake cike da kiyayya, kanaganisa kasan wallahi baya kaunar wancan Wanda ake zaman dashi, kuma wallahi duk cikin maluman dasuke wajenan inbanda jami'an tsaro da Yan jarida wallahi duk sunsan abunda za'ayi in anzo Amma malam ABDULJABBAR besaniba, wannan ba adalci bane, kuma acanja duk tsarin da abaya aka sanar za'ayi, irinsu BAWA kowa ishashshen lokaci, haskawa live, alkalai hadu da sauransu.

  • @dagashharuna860
    @dagashharuna860 Год назад

    Wai nikam kumasu sauraron sama ina ganin laifin kuma wayafi ilimine wai dan Allah akashe sa kawai dan Allah akashe sa pls Dan Allah ina rokon Allah dan Allah akashe sa dan darajar annabi Muhammad s a w akashe sa😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @naziruabubakar6977
    @naziruabubakar6977 2 года назад +4

    Labbaika sadauki malam Abdul-Jabbar kabara labbaika sadauki malam Abdul-Jabbar kabara labbaika sadauki malam Abdul-Jabbar kabara labbaika sadauki malam Abdul-Jabbar kabara labbaika sadauki malam Abdul-Jabbar kabara labbaika sadauki malam Abdul-Jabbar kabara labbaika sadauki malam

  • @jabirmukhtarbello9017
    @jabirmukhtarbello9017 2 года назад +1

    Allah ya wulakantaku munafukai wadanda ba musulunci yaddamesuba Allah shikara taimakon malam sarki

  • @innobako7237
    @innobako7237 Год назад +1

    akwai Allah
    mlm barsu da Allah

  • @fauziyyachedi4354
    @fauziyyachedi4354 3 года назад

    Allah kayi Alqawarin duk wanda y ta6a annabi Muhammad s.a.w baza k barshi ba, Allah k tozar tashi Tun dg duniya har koma warsa gare ka yy ta ganin masifu marasa iyaka a sauran lokutan sa na rayuwa

  • @alikabiru7934
    @alikabiru7934 5 месяцев назад +1

    Ni dai ba dan darika ba ne wallahi wannan malami abduljabar ba zai taba batanci ga Annabi ba ballantana ya fada munanan magana irin wannan

  • @NaziruGaro
    @NaziruGaro 4 месяца назад

    Wallahi an zalinci malamin Nan domin ba,a bashi damar daya kamata ba kai da ganin fuskar alkalin kasan Babu tsoran Allah tare dashi.

  • @surajasulemanbinmusa6559
    @surajasulemanbinmusa6559 2 года назад +1

    Sarkin gida Allah yanatare dakai in shaa'allah

  • @salmanusaleh7364
    @salmanusaleh7364 Месяц назад

    Allaha dai yaqara tonamuku asiri Yan maja shegu

  • @oumarouamadouabdoulrazak1377
    @oumarouamadouabdoulrazak1377 Год назад +1

    Aïkin banza bakada sani kayi maganar Allahu ya ganardakaï

  • @IhabBabiker
    @IhabBabiker 2 месяца назад

    قال تعالى ومن يشاقق الرسول من بعد ما تبين له الهدى ويتبع غير سبيل المؤمنين نولهِ ما تولا ونصله جهنم وسأة مصيرا وقوله تعالى وقل جآء الحق وزهق الباطل إن الباطل كان زهوقا

    • @IhabBabiker
      @IhabBabiker 2 месяца назад

      Allah yasaka da allkiry

  • @hhggg6446
    @hhggg6446 2 года назад +9

    أحسنت يا شيخ كبير بارك الله فيك

  • @sanialiyuidris6290
    @sanialiyuidris6290 2 года назад +1

    Allah yakyauta amma tabbas sadauki muna bayanka wayannan tatsuniyoyi na anas babu su wllh qirqirarrune kuma shi abduljabbar Yana fassarar hadisi ne dama ana bawae da lafazin da aka fadaba kuma Ya halatta ayi hakan kawae maganar gaskiya adubi hadisan da basu dace da maaunin da annabi s a w w Ya bayar ba aciresu wannan shine gaskiya zance

  • @dagashharuna860
    @dagashharuna860 Год назад

    Inasu gadon kaya ne dasu malam aminu daurawa inasu shekh kabiru gombe inasu isah ali phantami wayafi ilimine munada manyan malamai a duniya wanda sukafisa ilimi dan Allah dai

  • @MuhammadHassan-vk7vf
    @MuhammadHassan-vk7vf 3 года назад +2

    Allah ya shiryashi idan me shiryuwane

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 2 года назад +1

    Gaskiya wadannan hadithan na kirkire ne, kuma Abduljabbar gaskiya yake fada. Saboda haka gaba dayan ku kanku daya, watau kun shirya makirci akan Dr Abduljabbar. Amma kar ku manta cewa akwai Allah kuma Allah yana ganin ku.

  • @khadijaaliyu8440
    @khadijaaliyu8440 2 года назад +1

    Masha Allah munagodi ya fa😭😭👍👍👍👍

  • @harunagambo4865
    @harunagambo4865 2 года назад +1

    Allah ya shirya

  • @usmangambo9565
    @usmangambo9565 3 года назад

    Allah sarki gsky yakamata a binciko ire item karatuttukan da wasu malamai sukai sai at irin wnn zaman tare dasu domin b shi yafara samun matsala irnin wnn ba

  • @LawaliSamaila-ku1xp
    @LawaliSamaila-ku1xp 2 месяца назад

    Gaskiya ancuci Malam Abdul Jabbar

  • @harunaali2592
    @harunaali2592 3 года назад +6

    Wai mayasa baza aratayeshi ba me akejiradashi in baratayeshiba wallahi zaman Bai amfaniba

  • @aishausman3416
    @aishausman3416 2 года назад

    Kai Allah ubangiji ya shiyara wannan duk qaryace

  • @abdurrahmanusmanalbani97
    @abdurrahmanusmanalbani97 3 года назад

    Allah yayi patapata da abduljabbar a najéria

  • @sadiyamuhammadadam4002
    @sadiyamuhammadadam4002 3 года назад +2

    Innanillahi wa'inna ilaihirra'ji'un Hasbunallahu wanii imal wakil. Innanillahi wa'inna ilaihirra'ji'un 😢 😢😢

  • @khadijaibrahimisa7332
    @khadijaibrahimisa7332 3 года назад +3

    To ai munafu kayii asaraa ......😭😭😭😭jakii karyaa kakeeyii kainee kai bakawarijenee tabbas jininka y halattah.....

  • @adhanrak5950
    @adhanrak5950 3 года назад

    والله العظيم ما مسلم هذا رساله من سودان

  • @imaniarab3602
    @imaniarab3602 3 года назад +1

    Wannan gagana tasa tayi muni Allah yakiyaye

  • @sanimohammed2122
    @sanimohammed2122 2 года назад

    Abduljabar Yi hakuri, mu kam mun riga mun fahimci abinda ake ciki. Yahudawa ne suka rubuta wadannan littafan. Sannan duk Wanda ya ci mutumcin manzon to wallahi yayi ridda. Allah ya Isa kawai yanzu har takai musulmai da kansu suke wulakantar da manzon Allah da kansu .

  • @hussainiyahayaadam3912
    @hussainiyahayaadam3912 3 года назад +2

    Allah ubangiji ya doramu akan dai dai.

  • @حواءنيجر-ح7ذ
    @حواءنيجر-ح7ذ 3 года назад +1

    Dan Allah a gaggauta rataye mutumin nan

  • @LawaliSamaila-ku1xp
    @LawaliSamaila-ku1xp 2 месяца назад

    Allah ka la anci wannan kabirun

  • @salisaliyumasaqasalisaliyu8365
    @salisaliyumasaqasalisaliyu8365 2 года назад +1

    Shifa Allh yana bayan gaskiya malan saihakuri Allh yabaka kariya kawai

  • @sanialiyuidris6290
    @sanialiyuidris6290 2 года назад

    Subhanallah waedama haka abin yake to wallahi akwae matsala ae da farko Duk babu wannan bayanan

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 3 года назад +4

    Wa iyazubillah subahanallah

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 2 года назад

    Subhanallah daman abduljabbar bahago ne

  • @garbaiyusuf5347
    @garbaiyusuf5347 2 года назад

    Subhana lillahi Allah gyara

  • @user-zs5nc7tn2b
    @user-zs5nc7tn2b 3 года назад +2

    لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم

  • @anwaradam698
    @anwaradam698 2 года назад

    Allah ya tsine maka albarka shege dan akuya dan gidan karuwa

  • @mejamaaonlinetv
    @mejamaaonlinetv 2 года назад +1

    Masha Allah!

  • @fadimatusuleiman8295
    @fadimatusuleiman8295 3 года назад

    Hasbunallahu wa ni imal wakiil

  • @muhdharunajega9569
    @muhdharunajega9569 3 года назад +2

    Innalillahi wa inna ilaihirraji'un allah kayaye muna muda mukaji

  • @auwalusani1250
    @auwalusani1250 3 года назад +1

    Gaskiya Abduljabbar Kabara Jahili ne kai

  • @ishaqkaliya6499
    @ishaqkaliya6499 3 года назад

    Allah ya shirye shi

  • @IbrahimAbou-cp7cf
    @IbrahimAbou-cp7cf 4 месяца назад

    Allah yashiryasu

  • @moussamagaji2684
    @moussamagaji2684 Год назад +2

    Innalillahi wa'inna iraji'un 😭😭😭😭😢

  • @mahamadoualiniameyniger6576
    @mahamadoualiniameyniger6576 3 года назад +2

    Allah ya kara lafiya ga Malaman sunnah

  • @bangis2024
    @bangis2024 3 года назад +1

    Malaman sunnah Allah yaimuku albarka

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c 6 месяцев назад

    Kai saboda manzu Allah saidaiamutu

  • @khadeejarhtoumarisarh5949
    @khadeejarhtoumarisarh5949 Год назад

    Allah yasa mudace

  • @abdoulwahabgarba3649
    @abdoulwahabgarba3649 3 года назад

    Subhanallah Allah ya kiyaye

  • @adamumuhammad624
    @adamumuhammad624 Год назад

    Allah ya kyau ta

  • @abubakarabdullahi5364
    @abubakarabdullahi5364 Год назад +1

    Indai haka ake Shari,ar musulunci to karyane minti goma ka amsa tanbaya alkali kaji tsoron Allah

  • @LawaliSamaila-ku1xp
    @LawaliSamaila-ku1xp 2 месяца назад

    Allah ya karawa malam Abdul Jabbar lafiya

  • @salisuibrahimadam150
    @salisuibrahimadam150 3 года назад

    Allah ya wulakanta wannan wulakantattan annamimin bawa

  • @salifsalif6660
    @salifsalif6660 4 месяца назад

    Inalillahi wainaileyhi rajiouna

  • @touresagoredjibril9049
    @touresagoredjibril9049 Год назад +1

    Alkali wasan kwoykwayo kaji kunya. Baka iya boye kiyayyar ka ga Abdoul jabbar ba. Wanda kukawa karya kuka canza tsarin kwata kwata. Allah ka yaye wa al'ummar Annabi wannan Yahudanci da sunan addini

  • @MardiyyaShuaibusaid
    @MardiyyaShuaibusaid Год назад

    Waishi wannan baqin wane shi jahili jikan kafiran baya Allah ya tsine Masa wannan baqin me farin gammo

  • @husseinsaeedbalami9074
    @husseinsaeedbalami9074 Год назад +1

    Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi raji'un

  • @sanijibril3840
    @sanijibril3840 2 года назад

    Allah yasa mugane

  • @ibrahimhaladu7853
    @ibrahimhaladu7853 Год назад

    Subhanallah

  • @sanialiyuidris6290
    @sanialiyuidris6290 2 года назад

    Labbaika sadauki maganin tsinannu

  • @bashirmadaki9623
    @bashirmadaki9623 3 года назад

    Gaskiya ne malam kabiru

  • @zaharaddeensulaiman8614
    @zaharaddeensulaiman8614 3 года назад

    Allah yashirye shi

  • @nurazamani7987
    @nurazamani7987 5 месяцев назад

    Sadauki sheik abduljabbar

  • @MuhammedMuhammed-rm8bq
    @MuhammedMuhammed-rm8bq 3 года назад +2

    Allah yawu lakanta ka tsinenne la'anane kawai

  • @asmauisa2697
    @asmauisa2697 Год назад

    Sabahalla..abun nan yayi muni allah yasa mudace 😭😭😭😭😭wai mutum anya musulmi ne???

  • @fantangoariganaboukar6705
    @fantangoariganaboukar6705 3 года назад

    Allah ya sakamana Kai kuma Allah ya tozartaka

  • @maga685
    @maga685 Год назад

    Wannan maganar ba dadin ji wallahi 🙉🙉😭😭

  • @sanisadanabebe5510
    @sanisadanabebe5510 Год назад

    Who is follow Abduljabbar ?

  • @YahayaUstaz-p7w
    @YahayaUstaz-p7w 8 месяцев назад

    Azalimi

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 3 месяца назад

    Kowa yagane gaskiya yanzu

  • @usmanabdullahi1868
    @usmanabdullahi1868 5 месяцев назад

    Inna lillahi wa inna illaihi rajuhun

  • @abdallahusman5292
    @abdallahusman5292 Год назад

    Subahallah

  • @idrissouidrissou7223
    @idrissouidrissou7223 2 года назад

    Allah allah

  • @ibrahimmuhammad1200
    @ibrahimmuhammad1200 3 года назад

    allah ya shiryeshi

  • @lawalhammaalitv
    @lawalhammaalitv Год назад

    Allah yabada lada

  • @khadijahmuhammad6881
    @khadijahmuhammad6881 3 года назад +5

    Subhanallah😭😭

  • @ameerabdulhamid6594
    @ameerabdulhamid6594 3 года назад

    Wallahi wannan jininsa ya halatta, ya karbe kwangila na yahudu da kuma nasara yana sukar ma'aiki taf

  • @sadeeq9627
    @sadeeq9627 3 года назад +1

    Wollah wannan da a makkah ne, da tuni kansa yayi tsutsa a cikin kasa.

    • @HuzaifaMukhtar-gy7nm
      @HuzaifaMukhtar-gy7nm 3 года назад

      Wayaga maka makka ynz shariar musulunci ake

    • @ridwanrabiukano6973
      @ridwanrabiukano6973 2 года назад

      @@HuzaifaMukhtar-gy7nm ko a inane yakamata aratayeshi ko yan shia bazasu barshi ba

  • @buhariali9369
    @buhariali9369 3 года назад

    Allah sauwake

  • @rumbunasirai
    @rumbunasirai 3 года назад

    Masha allah

  • @abdulisah6523
    @abdulisah6523 Год назад

    Abduljabbar wannan wawa nefa

  • @usmanahmadisah5052
    @usmanahmadisah5052 3 года назад

    Allah ya wulakantashi kamar yadda yayi batanci ga fiyayyen halitta tun aduniya yaga ishara😫

  • @comptesidambagmailmafidamn6389
    @comptesidambagmailmafidamn6389 2 года назад

    IKON ALHA

  • @adeoyeabdrahman1462
    @adeoyeabdrahman1462 3 года назад +7

    I don't understand hausa, but I think sheikh kabara knows what he's saying and he's very sure of himself...

  • @zainabismail1155
    @zainabismail1155 Год назад

    Inalilahi wainna ilaihi rajun

  • @hauwasadiq9777
    @hauwasadiq9777 Год назад

    Subbahanallah

  • @zayyanutalba8542
    @zayyanutalba8542 Год назад

    Wa'iyazubillah😭

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c 6 месяцев назад

    Wawa nagaske

  • @sirajoinuwa8837
    @sirajoinuwa8837 3 года назад

    Subhanallahi

  • @Yahayaby2Tv
    @Yahayaby2Tv 2 года назад

    Subahanalillahi.