Bidiyon zaman yanke hukuncin shari'ar Malam Abduljabbar Kabara

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 янв 2025

Комментарии • 150

  • @ahmadsulaiman1985
    @ahmadsulaiman1985 2 года назад +6

    Gaskiya malaminnan ya burgeni👍 naji wani yana cewa mun gama dashi😁 hhhh, in Allah Ya yarda sai kunji kunya!

  • @touresagoredjibril9049
    @touresagoredjibril9049 2 года назад +3

    Wallahi tallahi billahi ba wani dan izala da zai iya wannan zarumtar a Nigeria. Ana ga mutuwa kana jadadda da'awar ka. Wannan ya ƙara ƙaunar ka a zukatan bayin Allah. Kuma prof Abdoul jabbar ko yanzu yabar duniya tallahi ya rushe wahabisme a Nigeria.
    Labbayka SADAOUKI garkuwan musulunci

  • @aliyuibrahim4115
    @aliyuibrahim4115 2 года назад +3

    Labbaika sadauki komae runtsi muna tare da kae sheikh Dr Abduljabbar kabara h Allah ya kara lafiya da nisan kwana Allah ya karya makiyanka kosuwayeee

  • @ibrahimmuazzam3107
    @ibrahimmuazzam3107 Год назад +2

    Malam abduljabbar Allah ya isarmaka❤❤❤

  • @aliyumuhammadmamu889
    @aliyumuhammadmamu889 2 года назад +5

    Na rantse da girman mai halitta baki đaya, wannan shine jarumi kuma mai cikakken imani kan manzo (saw) da iyalen gidan sa tsarkaka, su kuma masu goyon bayan hakan, su sani cewa ba a sabo da đan maciji, in rashe ya juya da mujiya... A nan ne zaku gane cewa kan ku ku ke hallaka wa ba wasu ba, Allah ya qara wa annabi karama da masu kiyaye mutumcin sa

  • @murtalajibril5986
    @murtalajibril5986 2 года назад +5

    Labbaika

  • @hassanauwalumar1401
    @hassanauwalumar1401 Год назад +3

    Daliban imamu ali duk ringside basa risinawa qarya!labaika sadauki ❤

  • @YanbiyunHussain
    @YanbiyunHussain 2 года назад +3

    Izza tana gurin Allah da manzonsa da muminai.
    Haqiqa mlm Abduljabbar Kai jarumi ne.
    Masoyin Annabi

  • @mustaphaaliyu137
    @mustaphaaliyu137 2 года назад +4

    Babu wanda ya isa ya gujewa kaddarassa sai dai Allah yasa mugama da duniya lafiya,

  • @amirakabir8892
    @amirakabir8892 2 года назад +7

    Wanna ba daidai bane.
    Mallam mutum ne kamar kowa kuma bai amsa Laifin da aje zarginsa dasu ba ,yan uwa musulmai musa shi a adua. Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu.

  • @abdulisah6523
    @abdulisah6523 2 года назад +2

    Aiko zakaci ubanka, ba lahira zakaje ba, kaje zaka gani, wallai zaka fada, gwara da ALLAH bai halicceka ba, inna lillahi wa inna ilaihi rajiun

  • @MuhammadAbubakar-n5q
    @MuhammadAbubakar-n5q 6 месяцев назад

    Allah ka yi mana maganin Ibrahim Sarki Yola tun a duniya kowa ya ganshi ya tozarta a kuma saka shi cikin jahannama Allah ya wulakantashi saoda Annabi SAWA

  • @yarficikayarficika8969
    @yarficikayarficika8969 2 года назад +20

    Hukunci yayi daidai Allah ya qarawa Annabi daraja rainafansa dana iyayena ya rasulillah 💝💝💝

  • @YanbiyunHussain
    @YanbiyunHussain 2 года назад +2

    Abduljabbar masoyin Annabi ne.
    Shi Kuma garuje Dan rashawa ne

  • @khalidsalehibrahim2701
    @khalidsalehibrahim2701 2 года назад +13

    Alhamdulillah! Allah ya ƙara daraja wa Manzon mu Annabin mu Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam,

    • @Tasawa29
      @Tasawa29 2 года назад

      Allah bada iko azartar

    • @abdtv8519
      @abdtv8519 2 года назад

      Amin ya hayyu ya qayyum.

  • @diehard850
    @diehard850 2 года назад +1

    Allah ya karawa annabi daraja ya karemu daga irin wannan bala'i

  • @nuramijinyawa4379
    @nuramijinyawa4379 2 года назад +1

    ALLAH ya dada dafawa amiril wa'izina ya karya makiyansa

  • @musaisah2545
    @musaisah2545 2 года назад +2

    Allahu akbar allah yakarawa Annabi daraja

  • @nawasibala2494
    @nawasibala2494 2 года назад +1

    Allah ya karama nauyin kasa Abduljabbar

  • @yakubuibrahim5491
    @yakubuibrahim5491 2 года назад +3

    Wannan gaskiyane abduljabbar Allah ya sakama

  • @aishaabdulhameedidrees9885
    @aishaabdulhameedidrees9885 2 года назад +10

    Alhamdulillah Allah ka karawa Annabi daraja❤😭😭

  • @rabiuamed3018
    @rabiuamed3018 2 года назад +1

    Wai miye wannan bawan Allah

  • @mbachoftm6946
    @mbachoftm6946 2 года назад +7

    ❤️❤️❤️ Allah ya karawa Annabi daraja 💕 s💕a💕w💕

  • @murtalajibril5986
    @murtalajibril5986 2 года назад +2

    Allah Hafiz ka mallam

  • @zahraali4038
    @zahraali4038 2 года назад +2

    Allah yajikansa da rahma kawai zamuce dan mu zahiriya muke amfani dashi Allah kadai yasan abunda yake boye a zukatan bayun sa.

  • @naibijameel8044
    @naibijameel8044 2 года назад +7

    Kaji namiji, Allah yayimaka Albarka

  • @lawanidris917
    @lawanidris917 2 года назад +4

    Alhamdulillah wannan hukunci yayi daidai zaizama izina ga yan'gaba shikuma ALLAH yayimasa gafara

  • @yakubuadamu3051
    @yakubuadamu3051 2 года назад +1

    Allah ya ba da ikon kasheshi

  • @ibrahimbakari5383
    @ibrahimbakari5383 2 года назад +1

    Allah ya karawa annabi daraja

  • @fiddausinuhuabdullahi6995
    @fiddausinuhuabdullahi6995 2 года назад +1

    Najeriya kenan Allah yasa mudace

  • @yakubuahmad8565
    @yakubuahmad8565 2 года назад +1

    Allah ya karawa annabi Daraja

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 2 года назад +1

    Allah Ya tsine maka albarka

  • @HaliluAbdulsalam-bq3lc
    @HaliluAbdulsalam-bq3lc Год назад +1

    Allah ya kiyaye mlm yaqara masa lafiya

  • @muntalasuraji670
    @muntalasuraji670 2 года назад +1

    Alhamdulillah zuciya tayi fari Allah yasaka da alkali da Alkhair da wannan jihadi

  • @alhajigambosamila110
    @alhajigambosamila110 2 года назад +1

    Allah ya taimaka musulmai AKAN hukuncin adalci da akayewa Dan bid,a

  • @kakatv3988
    @kakatv3988 2 года назад +3

    Sadauki ikon Allah ♥💖❤💓

    • @alebaba6951
      @alebaba6951 2 года назад

      Gaskiya kuna ruwa mu annabin dai kawai shine ❤❤

  • @abdulmajidfakku6982
    @abdulmajidfakku6982 2 года назад +2

    Annabi shine komi namu wallahi,ayi maza ayanke masa hukuncinsa

  • @djibirrildjibirril3128
    @djibirrildjibirril3128 2 года назад +3

    Allah kaine masanin yau da gobe kaddara mutun Bata fuceshi

  • @AsAs-nm8wr
    @AsAs-nm8wr Год назад

    Allah kayi iko akan shiri an nan

  • @SulemanUsman-v4e
    @SulemanUsman-v4e 3 месяца назад

    Allah ya yema afuwa

  • @hauwagarbashehu3689
    @hauwagarbashehu3689 2 года назад +2

    Alhamdulillah Allah ya kara wa annabi daraja sarki yola Allah yabiyaka dakai da dukkan wannan wanda suka taimaka da rahamarsa muna godiya

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 2 года назад +1

    Sallu alan nabiyil karim.....

  • @abubakarali86
    @abubakarali86 2 года назад +1

    Allahamdulila Allah kakarawa manzonmu annabi muhammed sallalahu alaihi wasallam daraja

  • @aishatushehumuhammad5432
    @aishatushehumuhammad5432 2 года назад +1

    Allah yakyauta

  • @dangarineibraheemjibril
    @dangarineibraheemjibril 2 года назад +1

    Allah kakarawa annabi daraja

  • @sulaimanabdurrahman7510
    @sulaimanabdurrahman7510 2 года назад +1

    Tun a duniya sakamako yafara fitowa gareka abduljabbar

  • @ahmadhassan6134
    @ahmadhassan6134 2 года назад +3

    Haka hanyar take duk Wanda zaice gaskia zaibi sae ya hadu da irin wannan jarabawar.
    Koda sun kashe ka nasarace agareka Domin nanne ma al'amarinka zai bun kasa
    Sanadiyyan barinka duniya.

    • @aminaahmad0965
      @aminaahmad0965 2 года назад

      Inshallahu rabbi,Allah yana tare dakai sarkin gida.

  • @nurazamani7987
    @nurazamani7987 10 месяцев назад

    Allah y isa.

  • @rabiuamed3018
    @rabiuamed3018 2 года назад +1

    Wai me laifin me ya aikata

  • @chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh

    Labbaika sadawki

  • @albani5050
    @albani5050 2 года назад +5

    Sheickh abduljabar nasiru kabara ka gwamaci kaji kunya lahira da kaji kunya duniya ,kayi kuskure kaki kayadda kayi kuskure saboda karkaji kunya, Menene amfanin Haka Ance kabude Hujinda kaga wadanan mugaye kalamai da kajin ginawa annabi Kagagara budewa.

    • @mudassiribrahim5416
      @mudassiribrahim5416 2 года назад

      Mutuwa ba wasa bace...idan bai yarda da abinda yake fada ba ai baxai dage akwai haka ba malam. Sabida qila da waninsane RAZOR blade aka dauko guduwa xaiyi balle ace xa'a kashe mutum.

    • @aboubacarhaaboubacarhassan2688
      @aboubacarhaaboubacarhassan2688 2 года назад

      Dounia Kenan Wanda bezobama tanajiranchi aman yakamata mitane sugane wanan Al amari yanada siyasa saboda inda wanan magana da akace yafatdi tatabata wly da Abdul jabbar ko kwana bazaiyi arayeba saboda Al umma yakamata mikalli wanan abin da idon basira chekara Daya anata wanan abin se yanzu za ayanke hukunci saboda anraina mitane tayaya Wanda yazagi annabi Muhammad ace ana ajedachi seyo kawai Wanda sukayi wanan susani Babou wata Riba aciki kuma idan anan sunaganin sunfi karfinchi to alahira sune zasunadama abinda sukayimichi saboda atarahim Dounia ba atatba Zaman mikabula damitin sama da achirin ace damitin guda zasuyi inagaskiya anan kawai anmaida mitane dabobi anayin abinda akadama ko chari ar musulinci batace ayihaka inda abin da gaske anyi towanan lokacin yakamata akachechi baseyanzu dakuka Ida rainama hankali zakuyanke hukunci wly dik Wanda yakeda hannu acikin wanan abin nan badajimawa zakajin gaskiya tabayyana saboda dik abinda Babou gaskiya cikinchi dakarche tsakaninku Wanda kukayi wanan rikici zaibarke dagakarche asamu Wanda zaintona asiri kuma wly Inde minada rai Haka setafaru tinda annabawa sunga wanan kiyaya Bâlechi lokaci nazuwa

    • @mudassiribrahim5416
      @mudassiribrahim5416 2 года назад

      @Abdul Mohd Allah sarki to kai mai ya tabbatar maka ya aikata??kana bibiyar wannan shariar daga farko har qarshe?
      Kasan waye wanda Ya yanko ya hada audio waye shi sannan mainene matsayin makircinsa?
      Rayuwarka a irin wannan mas'alar ta addini kanayin tahaqiqi?
      Sallar da azumin da zakka da aikin hajjin da kakeyi kana da dililin yi ko kawai gani kayi anayi a unguwarku kakeyi?
      Ka tabajin cewa kai musukunci koda iyayenka basayi kai ka daukeshi matsayin addini xaku ma kayi?
      Ka dauka Annabi sallahu alaihi wassalam shine jagoran da Allah Ya aiko xaka iya rabuwa da kowa sabida shi?
      Mlm Abdul mu fa ba wawaye bane da wani kawai zai siyasantar da janibin Monzon Allah mu bishi

    • @aboubacarhaaboubacarhassan2688
      @aboubacarhaaboubacarhassan2688 2 года назад

      @Abdul Mohd to kai da aketare hanya kasan mi ake nufi da zagin Annabi Muhammad Yakamata kaje kanemi abinda ake magana kanshi wanda chine dalilin jefa Dounia rutdani saboda dik wanda yaji magana Kuma yaje yaji Wada akahatda akaje kotu zai gane siyasa ce kamar yadda kake ji aranka akan Annabi haka duk Wani masoyin Annabi Muhammad yake ji aman ita gaskiya da yace dagakinta sebata aman minazuwa kaima zakafahimci abin yada yake to annabawa akama haka Bâlechi kayi tunani kanka yanke wa mutum hukunci dani dakai zamitarda Allah akan wannan magana

    • @aboubacarhaaboubacarhassan2688
      @aboubacarhaaboubacarhassan2688 2 года назад +1

      zanma tambaya tsakaninka da Allah katabaganin mukabila mitin guda damitane sama da achirin kuma Dukansu kaine suke kokarin ganin sunga bayanka wly dikanmu ga Allah zamu dik Wanda yake ganin wannan amatsayin mukabila wly Chima beso adalciba saboda kuma ace minti goma akabaka akan taron al umma ganinka anan anyi abinda Allah yace ayi

  • @abubakaradamu7654
    @abubakaradamu7654 6 месяцев назад

    allah yaba mai gaskiya sa a

  • @yfreetv752
    @yfreetv752 2 года назад +4

    Allah yashiga tsakanin nagarida mugaye

  • @nasirhassanmusa5009
    @nasirhassanmusa5009 2 года назад +2

    Allah wadaran naka yalalacee

  • @usmanusman2407
    @usmanusman2407 2 года назад +4

    LABBAIKA SADAUKI 🥰🥰🥰

  • @saleemmuhammad164
    @saleemmuhammad164 2 года назад +3

    Allahu akbar

  • @abdulisah6523
    @abdulisah6523 2 года назад +1

    Wallai wannan guy yanada taurin kai

  • @DahiruIsah-jw9wo
    @DahiruIsah-jw9wo 9 месяцев назад

    Wlh kaya suke arnan baza basa iyayima komi

  • @kofilarry7437
    @kofilarry7437 2 года назад +2

    Masha a Allah. Allahu Akbar

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 2 года назад +4

    Yau nasake tabbatar da tabbas ABDULLJABBAR KABARA HAIFAFFEN Dane na halak, an yakema hukumcin kisa Amma kana tsaye dar Kuma dubar idon alkali kana masa martani, na tabbata wannan alkalin sai yayi nadama duniya da lahira, Kuma daga yau har ranar mutuwarsa wallahi bazai taba mantawa da wannan kalaman da ABDULLJABBAR KABARA ya masaba, Kuma Muna addu'a ubangiji Allah ya Saka masa yabi masa hakkinsa

    • @yfreetv752
      @yfreetv752 2 года назад

      Ameen

    • @juwairiyyatseedeeaseedee
      @juwairiyyatseedeeaseedee 2 года назад

      Allah ya shirye ka kaima mai goyon bayan karya

    • @yfreetv752
      @yfreetv752 2 года назад

      @@juwairiyyatseedeeaseedee Kai dallacan masugoyawa gomnati baya sbd abun duniya zakuci kulashe ai zatabarku inde duniyace🙅

    • @aishaidriss3540
      @aishaidriss3540 2 года назад

      Ameen ya allah! So sad wallahi what a wicked world 😔 😰

    • @rabiulecturer4051
      @rabiulecturer4051 2 года назад

      @@juwairiyyatseedeeaseedee ai shiriya ka rokamin Ameen, karya Kuma kune akan hanyarta Dan uwa yakamata ku farka

  • @abdramaneillies9102
    @abdramaneillies9102 2 месяца назад

    Labaika sadauki

  • @IbrahimAhmed-ko4ho
    @IbrahimAhmed-ko4ho Год назад

    Allah sarki sadauki

  • @kanuriarabtv2827
    @kanuriarabtv2827 2 года назад +1

    Allah ya karaa annabi daraja

  • @basirabello5665
    @basirabello5665 2 года назад +1

    Ya iza zubillahi,Allah yayi mana tsari

  • @abdulkareemgalisani4141
    @abdulkareemgalisani4141 2 года назад +1

    Nigeria duniyan dramomi

  • @ibrahimissoufou2799
    @ibrahimissoufou2799 2 года назад +1

    ALLAH ya karawa annabi darraja

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 2 года назад +1

    Akashe shi kawai matsiyaci

  • @abdussamadsalehyusif4551
    @abdussamadsalehyusif4551 2 года назад +2

    Labbaika sadauki

  • @tajodeennura4714
    @tajodeennura4714 2 года назад +1

    Allah yakarika mlm

  • @hamisutukur4430
    @hamisutukur4430 2 года назад +1

    Wannan hukukici da akayimasa yayidaidai abunda yarage azartar kawai

  • @mourtalahmohamed1855
    @mourtalahmohamed1855 2 года назад +3

    Muna kallo daga camerun 🥺

  • @ibrahimbalaaisamitv
    @ibrahimbalaaisamitv 2 года назад

    Freedom radio Ina sonku sosai

  • @kabirumurtalamurtalakabiru3848
    @kabirumurtalamurtalakabiru3848 2 года назад +1

    Alhamdu lillah Masha Allah

  • @usmanabubakar3612
    @usmanabubakar3612 2 года назад +1

    انا لله وانا إليه راجعون

  • @musamuktaribrahim
    @musamuktaribrahim 2 года назад +1

    Ba Akanka aka fara ba Kuma baza a kare akan ka ba ya Hallajun wannan karni.

  • @yfreetv752
    @yfreetv752 2 года назад +4

    Allah yamana sakayya tsakaninmu daku

  • @rabeeahabdullahi2631
    @rabeeahabdullahi2631 2 года назад +1

    Alhammadullilah

  • @ibraheemahmad7855
    @ibraheemahmad7855 2 года назад +1

    Labnaika sadauki

  • @zayyanumusa7364
    @zayyanumusa7364 2 года назад

    Tabar Mar kunya kenan

  • @jabeerahmad2129
    @jabeerahmad2129 2 года назад +2

    Allah sa mucika da imana

  • @idrissatassiou2880
    @idrissatassiou2880 2 года назад +1

    Alhamdulillah

  • @marimariama3889
    @marimariama3889 2 года назад +1

    Allah yaisa kutu

    • @soufiyan3203
      @soufiyan3203 2 года назад

      Assa lamou alaikoum malama alla yaisa namene dayan

  • @baharisalisu7940
    @baharisalisu7940 2 года назад +6

    Labbaika ya amirulwaizina

  • @AbdurrahmanIdrisAlhassan-wn7dh
    @AbdurrahmanIdrisAlhassan-wn7dh Год назад +1

    Maganin shege kenan!!!😂

  • @ladybrown1402
    @ladybrown1402 2 года назад +1

    Allah yasa mu daci

  • @isaactoyin118
    @isaactoyin118 Год назад +1

    What did This mallam did ?

  • @musamohammedalhafiz225
    @musamohammedalhafiz225 2 года назад +1

    الله اكبر الله اكبر

  • @MustafaShago
    @MustafaShago 6 месяцев назад

    Allah ya tesnewa ganduji

  • @abdulwahabrabiujaafar2168
    @abdulwahabrabiujaafar2168 2 года назад +1

    tabarmar kunya

  • @izzilarabalimaisango5765
    @izzilarabalimaisango5765 2 года назад

    Labbaika Sadauki ✊

  • @addauzakarigwarzo8473
    @addauzakarigwarzo8473 2 года назад

    Karya Kake matsiyaci wuta zaka arnen banza

  • @mubarakishaqsarkinhaya3723
    @mubarakishaqsarkinhaya3723 2 года назад +1

    Wannan hukunci yayi daidai kotu ayi kokarin zantar da hukunci

  • @auwalibrahimnasir2847
    @auwalibrahimnasir2847 2 года назад +1

    Karya kake

  • @yaumbashir4304
    @yaumbashir4304 2 года назад +1

    Wanda yaci mutunci annabi s a w hukuncin kisa ne akansa, dama bawani sassaucin da za,ama

  • @saninamama1329
    @saninamama1329 2 года назад

    Wakin danbi

  • @Likemindfoundation
    @Likemindfoundation 2 года назад +1

    Mutane dayawa suna bayan wannan malami amma bayan da aka nemi ya nuna hadisai ko hujjojinsa ya kasa, nan akagane shirme da rashin mutuncinsa. Kotu ta bashi dama yace bazai nuna ba. To wai ina gaskiyar tashi? Kai jamma'a! Muji tsoron Allah fa

  • @petithamza7329
    @petithamza7329 2 года назад +1

    Allah sarki 🤣

  • @zulkifilusunusi7315
    @zulkifilusunusi7315 2 года назад

    Tabb

  • @zaramusa7288
    @zaramusa7288 2 года назад +1

    Shaidani karshenka yazo

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 2 года назад +2

    هذه كلها قضايا سياسية وشبيهة بالدعايات الانتخابية القادمة فالاحزاب السياسية بدأت تتستر بالقضايا الدينية لتشتهر ونيل القبول عند الشعب /جمهورية النيجر

    • @musasale3729
      @musasale3729 2 года назад

      ليكن كما قلت لا نبالي، إذ أن الله ذب عن نبيه صلى الله عليه وسلم من فساد هذا الفاجر والحمد لله!

    • @almahdialmahdi5545
      @almahdialmahdi5545 2 года назад

      @@musasale3729 فهو في الحقيقة يدافع عن النبي محمدصلى الله عليه فالماسونية(ازالة)خدروا عقول الشعب بالدعايات الكاذبة

    • @Tasawa29
      @Tasawa29 2 года назад

      نسأله عز وجل أن ييسر ويعجل تنفيذ هذا الحكم العادل لهذا الرجل القذر الفاجر،
      كما نسأله عز وجل أن يعاقب ويأخذ أخذ عزيز مقتدر كل من يتستر بالأسلام ويكيل للمسلمين كل شر.

    • @almahdialmahdi5545
      @almahdialmahdi5545 2 года назад

      @@Tasawa29 وما دعاء الكافرون إلا في ضلال

    • @Tasawa29
      @Tasawa29 2 года назад

      @@almahdialmahdi5545
      جماعة إزالة البدعة ستظل دائما وأبدا دقيق الفلفل الأحمر في أعين كل مبدع وكل منحرف ممن يدعي الإنتساب إلى الإسلام وغيرهم.
      وسمها ما شئت فلن يمنعها لحظة من التقدم والتطور كما هو الحال منذ بدئها وإلى أن يرث الله الأرض ومن عليها كما أخبر بذلك المصفى صلى الله عليه وآله وسلم (( لا يضهم من خذلهم ولا من خالفهم حتى يأتي أمر الله عز وجل وهم على ذلك.