ALLAH ya kara wa annabi daraja Kuma allah ya cigaba da zakulo mana wadanda ke mai da fiyayen halita abin wasa agaresu. Sa'anan ina mika dubun gaisuwa zuwa ga alkalin da ya yanke wannan hukuncin,allah yasaka masa da aljana
Allah ya saka wannan hukuncin shine zai zamo sanadiyyaar daukaka a gareka inshallah, Allah ya daukaka Allah ya jikan iyayenka malamanka Allah ya gafarta musu yayanka Allah ya shirya Allah yayi musu albarka. Muna Godiya da wannan ka wanke Mana bakin cikn da wannan dab kwangila ya samna. Alhamdulillah
Idan ka gama yanke masa hukuncin, Kaima sai ka jira naka domin ba zaka zauna a doron duniya ba, Sannan baya ga haka hakika kaji kunya a matsayin ka na musulmi karasa da me zaka yanke hukunci sai wani littafi koma bayan Alqur'ani, Sarki yola ka ji kunya kuma kaji tsoron Allah.
Allah yakara shiekh abduljabbar lafiya Kai annabi Muhammad s a w kakekarewa Amma makiya annabi sucezagin annabi Muhammad s a w kakeyi to kayihakuri,magabatanmuma,hakaakayimusu kamar imamu Ali bn abidalib,dakuma (imamu usaini )da (imamu Hasan) da sahabin annabi s a w( hujuru bn aliyyilkindi )musalinsukenan awaisu dayawa ,mutuwa A Allah girmace, Allah kabamu Dan annabi Muhammad s a w.
Wai arasa Wanda za'a yima batanci se fiyayyen halitta,dama Annabi(s a w) yace akwai dayawan mutane wadanda bakinsu ze kaisu wuta,Allah dai ya karemu ya shiryar damu hanya madaidaiciya
Masha Allah, alkali jinjina👍 amma saura akawo maka sauran zindiqan ka yanke masu hukunci irin masu kai iyayen Manzon Allah Sallallahu Alaihi wuta da masu zagin Imam Ali don ramawa su sayyina Abubakar zagin da fasiqai keyi masu. Dan Manzon Allah a kamosu akawar da su a doron ƙasa.
Mun ji hujja daga kundin shari'a na Kano state, saura kuma hujja daga littafin Allah watau Quran mai tsarki. Tunda kisa banza ce, a yi mu gani..... Idan kuma reshe ya juye da mujiya ma ji sauran labarin...
Haqiqa wannan hukuncin shiya dace da abdul jabbar sabida ya taba alfarmar ma,aiki s.a.w. Amma gaskiya da yace daga qinta sai bata wannan alqalin dan wiwine amma kuta yani dubah???? Kuma rataya aihukuncin (nasarawa) ne.
😅😅😂Shirmen banza kenan wadanda ma suke zagin annnabin Quru quru ba a yanke musu hunkunshin kisa ba sai wannan da yafi qarfinku a ilimi kuka kasa zama dashi zaman ilimi sai dai sharri kawai da qarfin Gwamnati😅😅 Sheggu jahilan banza kawai😊
HHH! WATO WANNAN SHINE ABINDA KACE ANGAYAMAKA KAYI TUN A FARKON SHARI'AR (WASAN KWAIKWAYON) KO? TO ALLAH YAKAIMU RANAR ADA ALQALIN GASKE (ALLAH) ZE TIRKEKA ZAMUGA ME QWATARKA.
ALLAH ya kara wa annabi daraja
Kuma allah ya cigaba da zakulo mana wadanda ke mai da fiyayen halita abin wasa agaresu.
Sa'anan ina mika dubun gaisuwa zuwa ga alkalin da ya yanke wannan hukuncin,allah yasaka masa da aljana
Ameen
Allahu Akbar!!!
Allah yayiwa wannan alkali Albarka, yayi masa jagora akan aikinsa, yakare shi daga sharrin maƙiya.
Mai Shari ah alkali sarki yola Allah ya tsare ka da iyalanka Allah ya karama girma da basira
Wannan zalunci ne kuma wallahi ba sharia Allah bace wannan abinda sukayi kuma wlh masu goyon bayan wannan hukuncin zaluncin sune abin tausayi
Allah ya saka wannan hukuncin shine zai zamo sanadiyyaar daukaka a gareka inshallah, Allah ya daukaka Allah ya jikan iyayenka malamanka Allah ya gafarta musu yayanka Allah ya shirya Allah yayi musu albarka. Muna Godiya da wannan ka wanke Mana bakin cikn da wannan dab kwangila ya samna. Alhamdulillah
Alhamdulillah 3* Allah Muna cike da farin cikin wannan hukunci da akayi wa wannan zindiqin. Mashaa Allah . Allah Ka Karawa Annabi daraja amin .
S.A.W
Subhanallahi.allah kasa mugama lfy Allah kayarda mucika da Imani alfarmar annabi Muhammad s.a.w
Lalle kaima sarki wallahi koda Allah ya kache abduldjabar wlh sai munkacheka azalumi kawai daga fadin gaskiya oubanwa yasa surawaito wadanan hadihssai
Sarki Yola ,mu na rokon Allah ya sa ka wa Mallam Sheik Abduljabbar.
Sharin izalane wlh
Allah ya tsinewa masu yin batanci ga fiyayyen halitta ya shiryar da mabiyansu in basuda niyar shiryuwa ya tarwatsasu gabaki daya
Allah yasakamaka da Mafificin Alkairin sa
Na Allah basa karewa afadin dunia ya Allah kasa wanan alkalin yagama da dunia lfy
Alkali nagari wakilin sharia Allah y rabaka da duniya lapia
Idan ka gama yanke masa hukuncin, Kaima sai ka jira naka domin ba zaka zauna a doron duniya ba, Sannan baya ga haka hakika kaji kunya a matsayin ka na musulmi karasa da me zaka yanke hukunci sai wani littafi koma bayan Alqur'ani, Sarki yola ka ji kunya kuma kaji tsoron Allah.
Jazakallahu bi Khair alkali ,salati 10 S A W
Masha allahu allah ya tabatar da alheri amin yahayyu qayamum allah ya karama annabi daraja tabbas daraja ta annabi ce
Annabi ya wuce a tsaya ana wasa da lamarinsa
Wannan haka yake
Allah yasa shine alkhairi
@@hafsatalkali1846 Lol 😂 Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
🤣
😆 🤣Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
Lol 😂 😆 🤣
🤣
Allah ya karawa Annabi daraja da was ila s a w kai kuma meshara, a Allah yasa kamaka da alkairi Allah yajikan magabata
Ameen
Allah ya Kara maka lapiya da Nisan kwana mai albarka Alkali.
Ameen
Alhamdoulillah, qu'Allah bénisse ce juge et qu'Allah épargne des personnes qui agissent comme l'accusé. Mun godé, Allah Ya saka da hairan.
Allah yaji kan baba yola da mahaifansa
Allah yakara shiekh abduljabbar lafiya Kai annabi Muhammad s a w kakekarewa Amma makiya annabi sucezagin annabi Muhammad s a w kakeyi to kayihakuri,magabatanmuma,hakaakayimusu kamar imamu Ali bn abidalib,dakuma (imamu usaini )da (imamu Hasan) da sahabin annabi s a w( hujuru bn aliyyilkindi )musalinsukenan awaisu dayawa ,mutuwa A Allah girmace, Allah kabamu Dan annabi Muhammad s a w.
Yayi daidai shi wanan hukuncin masha'allah
Wannan hukunji yayi Dede alkhali, ALLAH ya baka lafiya ya kara ilmi
Wai arasa Wanda za'a yima batanci se fiyayyen halitta,dama Annabi(s a w) yace akwai dayawan mutane wadanda bakinsu ze kaisu wuta,Allah dai ya karemu ya shiryar damu hanya madaidaiciya
Ameen
Allah ya qarawa rayuwarka albarka, alqali mai shari'a
Alkalin gwamnati
Baku Isa kukashe abinda Allah yaraya ba😎😎
masha allah allah yakara daga musulunchi da musulmai allah ya karawa annabi daraja
Masha Allah alhamdulillah alqale wannan hukuncin hakayake yayidaidai
Allah kara ma annabi Muhammad SAW daraja Macha Allah 🤲
Masha Allah
Allah ya karawa alkali lpy da nisan kwana
Alkali may Allah reward you abundantly
Allah ya tabatar da wanan dokar ya rabb
Ameen
Da kamar wuya a Nigeria 🇳🇬
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)🌏
Allah ya bada ikon cika wannan hukuncin
Ameen
Don Allah don annabi kada a kashe shi a bar shi ga Allah
Amma kai dan iska ne ko?
Lol 😂 Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
🤣
😆 🤣Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
Lol 😂 😆 🤣
🤣
Gaskiya ne , abar shi ga Allah.
To zindiki Saura kai
To Alkalin Maja kajira Shari,ar Allah Akanka kaima tananan zuwa ko kashirya kobaka shiryaba saitatabbata saboda Allah baya brin zalinchi, kuma Kasani
Masha Allah
Hakan shine daidai.
Allah yakyautata karshanmu.
Masha Allah, alkali jinjina👍 amma saura akawo maka sauran zindiqan ka yanke masu hukunci irin masu kai iyayen Manzon Allah Sallallahu Alaihi wuta da masu zagin Imam Ali don ramawa su sayyina Abubakar zagin da fasiqai keyi masu. Dan Manzon Allah a kamosu akawar da su a doron ƙasa.
alhamdulillah daga yanzu indai a jihar Kano ne za a rinqa miqa duke Wanda yayi batanci ga fiyayyen halitta ga hukuma sakamakon hukunci da gsky.
اللهم صل على سيدنا محمد وسلم
اللهم صل على محمد وآله وصحبه وسلم تسليما كثيرا
Karya kuke wlhy, Allah ya fiiku, Mal abduljabbar Bai zagi annabi ba Kuma Allah baya tare da munafukai ba, don haka Allah baya bacci.
Munafiki yawuce ka dan banza dan shi a kawai
Lol 😂 Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
🤣
😆 🤣Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
Lol 😂 😆 🤣
🤣
Haqqun .... wannan gaskiya ne
Allah ka yadda mu bika ka hanamu saba maka
Ameen
اللهم صل على محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
آللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
الحمدلله الذي بنعمته تتم الصالحات
الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات
الله اكبر الله يحفظك يا قاضي
Allahu akbar ✊️
Kotu yayi adalshi Allah ya saka da alkhairi
Mun ji hujja daga kundin shari'a na Kano state, saura kuma hujja daga littafin Allah watau Quran mai tsarki.
Tunda kisa banza ce, a yi mu gani.....
Idan kuma reshe ya juye da mujiya ma ji sauran labarin...
Allahu akhabar
Labbaika sadauki
ALLAH ya saka da mafificin alkhairi amin ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana masu albarka babban alkali Sarki yola Amin
Ameen
Allah yasa shine alkhairi Allah y karawa alkali daraja da fahimta darajar fiyayyan halitta
Allahu Akbar,💃💃💃💃💃Abduljabar ga naka aikinka ya bika bayan an ratayeka 🤪🤪🤪😜😜makiyi Malaman sunnah da manzo SAW
Masha Allah alhamdulillah
قال تعالى في محكم التنزيل:( إن شانئك هو الأبتر ).
الله أكبر 🥰
Dan bagidajiya bakada aya da tayi hukunci se dai wasu sahi wawa jaki
الحمدلله بارك الله في حياتك
Allah Akbar Annabi Dan Gatan Allah
masha allah
Masha allah
SubhanAllah!
Masha Allah
Alhamdulillah
Allahu Akbar
Karshen Tika Tika tik
Me Annabi ya chi
Ma Shaa Allah
Masha Allah Alhamdulillah
Masha Allah masha allah
Allahu akbar
To Allah yakyuta
Well done 👍
Macha allah alhamdilih
Gaskiaen malam
Brilliant jordge
Nipa dama tuni naso a kashe wannan dan dabbiyar wlhi
الحمدالله
Macha Allah
Mude Muna goyan MLM duk rinsti duk uya
😍😍😍😍😍👍👍
💖💖💖👍👍👍😍😍😍
Kadan dagashari izala kenan
Haqiqa wannan hukuncin shiya dace da abdul jabbar sabida ya taba alfarmar ma,aiki s.a.w.
Amma gaskiya da yace daga qinta sai bata wannan alqalin dan wiwine amma kuta yani dubah???? Kuma rataya aihukuncin (nasarawa) ne.
Lol 😂 Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
🤣
😆 🤣Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
Lol 😂 😆 🤣
🤣
😅😅😂Shirmen banza kenan wadanda ma suke zagin annnabin Quru quru ba a yanke musu hunkunshin kisa ba sai wannan da yafi qarfinku a ilimi kuka kasa zama dashi zaman ilimi sai dai sharri kawai da qarfin Gwamnati😅😅 Sheggu jahilan banza kawai😊
😂😂👍👍🤣🤣😂😂😂
Lol 😂 Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
🤣
😆 🤣Lol 😂 😆 Lol 😂 😆 🤣
Lol 😂 😆 🤣
🤣
Ya fito yawo gaba gadi babu mai iya jijjige shi Yanxu kam ya jijigu
HHH!
WATO WANNAN SHINE ABINDA KACE ANGAYAMAKA KAYI TUN A FARKON SHARI'AR (WASAN KWAIKWAYON) KO?
TO ALLAH YAKAIMU RANAR ADA ALQALIN GASKE (ALLAH) ZE TIRKEKA ZAMUGA ME QWATARKA.
Gaskiyane yahi
الحمدلله الذي بنعمته تتم الصالحات
Masha allah
Allahu akbar
Masha Allah
Allahu akbar
Masha Allah
Aslm.Alkl Allah y s k m d alkhairi y kare ka dg dkkn sharri.Amin s amin
Alhamdulillah Allah ya qara tsaremu daga irin wannnan Annoba
Masha Allah