Bayan maganar mijin Aljana. An 'kara samun wani sabon hatsabibin

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии • 221

  • @sabioumohamedsabioumohamed9143
    @sabioumohamedsabioumohamed9143 3 года назад +1

    Allah mana cikawa da Imani Amin ya Allah

  • @allahyashirya4012
    @allahyashirya4012 3 года назад +3

    Ya Allah kakaremana karfin imani bakidayanmu

  • @jibrinabdou6011
    @jibrinabdou6011 3 года назад +2

    Masha Allah Allah yakara daukaka da basira Ameen

  • @UsmanAhmad-jz1nt
    @UsmanAhmad-jz1nt 2 месяца назад

    Kutumar ubanku kutafi sokoto kutemaki bayin Allah mana makaryatan banza nikazo inda nake inban sareka da addaba azzalumai

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 3 года назад +3

    ALLAH kashi gatsa kanin muda irin wayan namuta ne Wlh wanna boka cine duk wadda yaje gun irin waya namu tanen beda sallah sune hatsa bibai

  • @kalidalkaalka4063
    @kalidalkaalka4063 3 года назад +6

    ina ahlisunna kukarantama matsafin banza ayatul- kurssiyyu wallahi zakucha mamaki , yasamu jahillai kawai yanata wahaladdasu , ya allah ka tona assirin makiyinka ya hayyu ya kayyum 🤲

  • @rachidousalouhou9416
    @rachidousalouhou9416 Год назад

    Ya ubangiji Allah sarkin sarauta ka.rabana na gari da mugu

  • @AminuSalisu-e7o
    @AminuSalisu-e7o 2 месяца назад

    Ina bukatar lambar shi dan Allah

  • @ammarabdul2676
    @ammarabdul2676 3 года назад

    Kaai wallahi wanan karyane kawai za susayar da kamara idan yarashi sukunata wanan ai mun waceshi

  • @zaurenfadargaskiyatv5395
    @zaurenfadargaskiyatv5395 3 года назад

    Don Allah muna bukatar lambar malam nasiru mai gobe da nisa, Allah ya taimaka

  • @inyasstv5747
    @inyasstv5747 3 года назад +1

    Hausawa da hanyar damfara, Allah ye karemu da sharrinku

  • @sulaimanmd2320
    @sulaimanmd2320 3 года назад

    To Allah ya kyauta. Allah Yasa mu gama da duniya Lafiya

  • @rabs3349
    @rabs3349 3 года назад

    Allah Ya tsine muku idan ƙarya kukeyi, da fatan zakuce ameen dai.

    • @UsmanAhmad-jz1nt
      @UsmanAhmad-jz1nt 2 месяца назад

      Kanaso kayarda kenan wallahi wallahi danfarace insunada wannan asirin million 100 batasa subadashi

  • @ودمحمدسليمانمحمدسليمان
    @ودمحمدسليمانمحمدسليمان 8 месяцев назад +1

    سلام عليك يا شيخ دايرين الحجاب بي كم انا من السودان

  • @adamuabdullali5485
    @adamuabdullali5485 3 года назад

    Wallahi karyakake munafuki Yan damfarakawai daga shi harkai Mai shutindin

  • @amadouyoussef7800
    @amadouyoussef7800 3 года назад +1

    Allahou Aka bar Duniya sai Allah

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 3 года назад +1

    ALLAH YA KYAUTA IKON ALLAH

  • @muhammadisahahmadu1425
    @muhammadisahahmadu1425 3 года назад

    Manya daku kuna karya bayada amfani dai kunyi editing amma kunzo kunata rantsuwa Allah dai yashirya

  • @habibamukailaabdullahi6433
    @habibamukailaabdullahi6433 3 года назад +2

    Allah is the greatest 💯that 🙆 all I can say

  • @rashidaaliyu2119
    @rashidaaliyu2119 3 года назад +1

    Bokayen karshen zamani, Allah y shirye ku, kafin kuje ga kabarinku

  • @Abdulaziz-b6q3c
    @Abdulaziz-b6q3c 19 дней назад

    A gaskiya Nidaoi Banraidaba

  • @maharazsulemanumar6576
    @maharazsulemanumar6576 3 года назад

    Wae dan Allah ba kwajin kunyar karya

  • @hadijatunuhu6239
    @hadijatunuhu6239 3 года назад

    Gaskiyar ya rage ga mai wannan post. Gaskiya ko karya se shi da tsoron Allah da ke zucciyar Sa.

  • @maimunamaimuna2618
    @maimunamaimuna2618 3 года назад +4

    Inna matasa yan sunna wlh kudauki mataki akan wa'annan bokayan susuke lalata kasarmu da yan siyasanmu susuke bawa barayi lakane

  • @aliabubakar8142
    @aliabubakar8142 3 года назад

    Kuma wasu wawaye zasu yarda ai babu Dan iska ma irin shi Mai tambayar sa

  • @maryamyakubu1089
    @maryamyakubu1089 3 года назад

    Tsafine wannan haramunne ubangiji Allah ya shiryeku

  • @umaribrahimumar917
    @umaribrahimumar917 2 года назад

    Ameen

  • @doeskeep1590
    @doeskeep1590 3 года назад

    لا إ له إ لا الله

  • @Gurmin_tiktok
    @Gurmin_tiktok 3 года назад

    Wannan karyane

  • @abdulmalikyacubazza6114
    @abdulmalikyacubazza6114 3 года назад

    Allah yaissa karyanka

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 3 года назад +1

    Allah kasa mugama d duniya lfy

  • @adodaniya5998
    @adodaniya5998 2 года назад

    Batattunkawai kunayiwa jahilai talla dan kubatar dasu

  • @aichasidi2028
    @aichasidi2028 Год назад

    👀💪🏿🤝

  • @musamikail6820
    @musamikail6820 3 года назад

    Karyar banza ko da wayana Zan iya yin wannan.

  • @hafsatsaad6158
    @hafsatsaad6158 3 года назад

    Dan Allah kudena saka Waka sosai

  • @abdullahiabubakar8846
    @abdullahiabubakar8846 3 года назад

    😀😀😀😀😀😀😀, rainin wayo kenan

  • @muhammadbello5854
    @muhammadbello5854 3 года назад

    Toh allah ya kyauta

  • @moussakaka4375
    @moussakaka4375 3 года назад +1

    Wly allah karya yakè wanga rufa idone karya ne

  • @abusoudais3437
    @abusoudais3437 3 года назад

    Ayi hattara da masu sihiri
    Karyacé suké wallahi

  • @aliabubakar8142
    @aliabubakar8142 3 года назад

    Mara kunya kawai wannan tun Ina secondary nake wannan da Java phone ma

  • @umarmuhammad-xc8jo
    @umarmuhammad-xc8jo Год назад

    Barka mlm ataimakemu dashi mlm

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 3 года назад

    kukaranta Ayatul kursiyyu kukamashi wallahi ba inda zaije

  • @YusufgawaHassan
    @YusufgawaHassan 4 месяца назад

    Dan Allah ina san numbar shi wannan mai baccewar

  • @umulaishattv7885
    @umulaishattv7885 3 года назад

    Allah ya shirya

  • @mahammadbashir7400
    @mahammadbashir7400 3 года назад

    Ikon Allah

  • @uwaissuwaiss6638
    @uwaissuwaiss6638 3 года назад

    hahhh Zancen yan sanda, kuna wata

  • @ahmadabdullahi2011
    @ahmadabdullahi2011 3 года назад

    Gaskiya ina so ayi a gabana

  • @MADOBIHAUSATV
    @MADOBIHAUSATV 3 года назад +2

    Allah yabashi

  • @abdoulrazaklawali7232
    @abdoulrazaklawali7232 3 года назад

    Editing be walahi

  • @abarchibatchi8191
    @abarchibatchi8191 2 месяца назад

    Kai jama'a

  • @muazumusa2666
    @muazumusa2666 3 года назад

    Kai jamaa aji tsoron Allah a kowanne sanaa ... Ga EDITING a filin Allah amma ana cewa bacewa... Wannan abun kunyane kuma a bun dariya. Allah yasa mu gane amin

  • @ibrahimumar2164
    @ibrahimumar2164 3 года назад +1

    Wannan karya ne shirya wane akayi

  • @عائشه-ق9ر
    @عائشه-ق9ر 3 года назад +1

    Allah ya rabamu da jalinci

  • @aminuusman9468
    @aminuusman9468 3 года назад

    Kai wannan kowa yasan karya kuke

  • @kabirabubakar7597
    @kabirabubakar7597 3 года назад

    Kuzo Kukoyi Yadda Akeyin Video Editing On Movies Effects.
    Domin Wannan Editing Din Kowanda Baisan Yaya Akeyin Video Editing Ba Yagane Karyace Kawai Babu Gaskiya Aciki Kwata-Kwata.

  • @guguwatv5010
    @guguwatv5010 3 года назад

    Karya banza

  • @zuwairahabubakar1336
    @zuwairahabubakar1336 3 года назад +4

    Sune masu taimakon criminals😢😢😢

  • @salisubalarabe166
    @salisubalarabe166 2 года назад

    Abun yay

  • @abdulmumin5901
    @abdulmumin5901 3 года назад

    Wyannan mutane bakuda kunya wlh..Mtscww Allah yasauka! Nabi layar zanar da Gudu. . . . .

  • @ibrahimmusaajeje5025
    @ibrahimmusaajeje5025 3 года назад +3

    Allah ya shiryemu

  • @7nuccydivya356
    @7nuccydivya356 3 года назад

    😂 😂 😂 😂 Renin hankali Yaseen nima zan iya wannan edeting ne Yaseen

  • @safaraunura2194
    @safaraunura2194 3 года назад

    Wlh wannan mutumin nasan shi a Niger yake Nima ya tamfareni kudi ayanzu haka idan kunasan number da voice dinsa da mukayi zan turmuku

  • @abubakarmukhtaryakasai587
    @abubakarmukhtaryakasai587 3 года назад

    Allah Ya shirya

  • @gidagidatv6268
    @gidagidatv6268 3 года назад

    Haba ai da kunsa camera a tripod da. Kun tafi da hankalin Mai kallo

  • @hausacodingtv9460
    @hausacodingtv9460 3 года назад

    Wannan Editing ne, idan Kuka lura daukar daban dabance, daukar Hira dashi tayi dubu akan daukar da ya bacce

  • @AnasChiyaman
    @AnasChiyaman 7 месяцев назад

    Atimakeni

  • @kannywoodtv5470
    @kannywoodtv5470 3 года назад

    Wannan karyane wallahi

  • @adamushehu09
    @adamushehu09 3 года назад

    Karshen duniya kaga abubuwan mamaki

  • @daira2888
    @daira2888 3 года назад

    Him

  • @harunaalhaji63
    @harunaalhaji63 3 года назад

    Daga dariyarsa zaku gane karyane suke

  • @ismailmzobe9739
    @ismailmzobe9739 3 года назад

    Amma anyi kattin banza

  • @hhm6619
    @hhm6619 3 года назад

    Dan Allah abamu lambar shi

  • @mustafamaizamanicom9003
    @mustafamaizamanicom9003 3 года назад

    Kaykay wannan gaskiya ne amma naaljanu nan

  • @badariyyaabadariyya1256
    @badariyyaabadariyya1256 3 года назад +1

    Allah yakyauta

  • @عبدالقادرمحمد-س2ع
    @عبدالقادرمحمد-س2ع 3 года назад +1

    هههههههه 😂😂أستغفر الله وأتوب إليه

  • @mashaallahrabiashaaibu6701
    @mashaallahrabiashaaibu6701 3 года назад

    Kai abinyayi gihiri sosai Allah ya kyauta

  • @gaskiyakawaifairatv7612
    @gaskiyakawaifairatv7612 3 года назад

    Kai jama a wannan abun ya bada citta gskya wannan asirin naka ainihin me kyau ne gskya inason irinsa

  • @عثمانسليم-ص8ص
    @عثمانسليم-ص8ص 3 года назад

    Macha allahou

  • @bilkisaboki7172
    @bilkisaboki7172 3 года назад

    Wannan Ai kara ma Barayi karfi ne. Ba kyau

  • @huzaifahashimmuhammad8364
    @huzaifahashimmuhammad8364 3 года назад

    Banzaye shararrun makaryata,an fada muku bamusan editing bane.

  • @usainiabdussalam3575
    @usainiabdussalam3575 3 года назад

    to ai indai dan wannan ninadade ina bacewa dan wlh yanzu hakama ba.a garinmu nake ba

  • @kabirgarba4044
    @kabirgarba4044 2 года назад

    Kasko ne yasin

  • @NaabbaHafsat
    @NaabbaHafsat 3 года назад

    Allah ya kyauta

  • @ismailfx2024
    @ismailfx2024 3 года назад

    Wannan ai ba bata yake yi ba... Kuna stopping Camera record ne da sauransu

  • @ummisalma8568
    @ummisalma8568 3 года назад +1

    Wai har wani akarmakkalah hmmm Allah y kyeuta ubangiji ya tsaremana imaninmu Amman dai a dena kiransu mallamai wannan sun zama kafirai wlh sune ke taimakawa barayi Wanda yake hira dashi kamar wani criminals din wlh

  • @mmusaali6527
    @mmusaali6527 3 года назад

    Tofa

  • @gangariyasaktv
    @gangariyasaktv 3 года назад

    Ku sake saban darasi na koyar editing yan iskan banza yan iskan wofi makaryata

  • @zulufilmstv
    @zulufilmstv 3 года назад +4

    Editing din ma Bayiba Al Ameen

  • @31baffatv4
    @31baffatv4 3 года назад

    Wannan ai editing ne

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 3 года назад

    Uhmm Allah ya kyauta

  • @rabiyahaya6542
    @rabiyahaya6542 2 года назад

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣kuna dalayan kuke wasam awannan gidan

  • @yasmus2real
    @yasmus2real 3 года назад

    To Shima Calbin bacewa yakeyi
    Yan iska maqaryatan banza

  • @hausavoice5395
    @hausavoice5395 3 года назад

    Hhhhhhh rainin hankali kenan

  • @AnasChiyaman
    @AnasChiyaman 7 месяцев назад

    Mallam

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 года назад +2

    Abun burgewa

  • @hassanalassan1001
    @hassanalassan1001 3 года назад

    Gaskia mallan ina buqatar wanan sihiri

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 2 года назад

    To

  • @warrious100
    @warrious100 3 года назад +4

    Kuje ku qara koyar editing dan camara tana canjawa idan zaibata da kuma idan zaidawo

  • @maimahamanzakariakagana7918
    @maimahamanzakariakagana7918 3 года назад +2

    Dan Allah ku daina samana irin wannan karayrayin. Mutum ba tsoron Allah saï karya kuma a wannan watan ? Tir da irin wa'enan mutanen😏

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 года назад +1

    To🤔
    LAHAULA WALA KUWATA ILLABILAH 😲😳😳