Kema yar jaridar nan baki da aikin yi, hakanan kawai ki biye ma shasha yana ta rudar day jama'a Wallah muryar Amruka bakku da aikin yi, Allah ya gangar da Wanda ya bace.
Yasaka magani da ATM a cikin litafi gefen hagu sanan yafito da kudi da sarqa a gefen dama . Wanan ai yara kanana ne za ayima wayo amma ba mai hankali ba
Kema yar jaridar nan baki da aikin yi, hakanan kawai ki biye ma shasha yana ta rudar day jama'a Wallah muryar Amruka bakku da aikin yi, Allah ya gangar da Wanda ya bace.
Muji tsoran ALLAH zamumutufa
Allah tsine uwar mai karya
Iko sai allah
Wannan karyane dagirmanka gaskiya tsohobakajin kunyar karya
Wanna tsoho ya maida mutane basu san abinda suke yi ba. Wanna raining wayone.
Yayi
Dan allah kusashi yakamumana shakkau koyasa rudunan shidanu sutarwasa yan ta'atda
hhhhh haba wai kinyarda da maganarsa wannan dan ctubbune
🤣🤣
Wannan Kodi nassatane wallahi
قيمه
Nifa gaskiya wakan da kuka sa baiyibah
gaskiya dai kaji storin Allah stfinefa
Malan kaji tsoran Allah
Mtwww rainain hanakali kawai .
😂😂😂😂hakane maganarka
Wow please can you help me reach him to help me get well am sick
Kai makaryace dan Allah
wannan shirkane qarara
Yasaka magani da ATM a cikin litafi gefen hagu sanan yafito da kudi da sarqa a gefen dama . Wanan ai yara kanana ne za ayima wayo amma ba mai hankali ba
Wannan dan rufa ido ne kawai
Ke ba rufa ido bane anayinsa haka
Abin AL ajabi
Kai jama'a Ana Iya hege
Inasonagayaranaljanadamaganaraljanar
Malan zaka hadu da ubagijinka dan kabar rudawa mutane kawunas. bawanda zai rudu da abida kake fadi said mai zouwa wurin boka
Hhhhhhhhhhu
Amma malan baya wassafko namas sotiya biganiba
Cancen banza dan damfara da rufa ido
🙏🙏🙏🙏
Amfanin auren aljanu ...su suke hidima...🤣😂🤣😂 Kaga kudi ya biya kudin sabulu
Toh fa
karyane
Allah yachiryachi da ire irensou
WALLAHI TALLAHI BOKA NE !
Wannan makaryaci ne
🤔🤔🤔
Aslm ina da tanbaya maiyasa baka temakamanaba akan yan b0ko haran da yan kidanafe
😳😳
🙄🙄🙄🙄🙄