Sabon Hirar Nafeesat Abdullahi Da Nasiru Ali koki.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 янв 2025

Комментарии • 117

  • @aishamuhammad840
    @aishamuhammad840 4 часа назад +4

    Wllh 🥺 kuna bata lokacin kune sbd ita 🥺 ba kwabina bashin ransuwa hiran Nafisa haushi yakeban. Ita musulmace amma batabin abunda Allah yace, sbd wannan yarinyan koda Malaman duniya aka dauko mata ba fahimtan su zatayi ba sbd ita tace ahiran da akeyi da ita acire Allah, toh ina hiran da akan acire Allah xaiyu dan Allah ku ganemin hanya, kawai kuna bata lokacin kune amma ni mace ce 'yar uwanta 😢 ina roka mata Allah ya shiryeta. Ina mai tunatar da ke ba yadda za'ayi hira ba Allah aciki babu ne wllh 🥺 idan harke musulmace😢 Malama mumafa muna da ra'ayin, amma kuma munsan ba yadda zaiyu muyi anfani da namu ra'ayin sbd munsan sakamakon kinyin hakan wllh, wllh, wllh 🥺 lokaci bai kuremiki ba kije kinemi ilimin addini idan kinason kitsira daga axabar kabari.

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  4 часа назад

      Wannan Maganar da Kika fada Gaskiya ne Allah ya Saka Da Alheri 🙏

    • @UmmuAyman-v4x
      @UmmuAyman-v4x 2 часа назад +1

      Tabbas hakane

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa 30 минут назад +1

    Tab gaskiya Nafeesa Abdullahi lamarinta akwai gyara Allah ya kyauta ameen

  • @MuhammadAbubakar-wy5vj
    @MuhammadAbubakar-wy5vj 20 минут назад +1

    Yes

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 Час назад +1

    Allah ya qara daukaka Ali koki bansanka ba amma daga yau nazama fans dinka

  • @FhNC-em3tj
    @FhNC-em3tj Час назад +1

    Masha AIIah

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 5 часов назад +3

    Nafisa baki San Allah wallahi

  • @MahmudUsman-v2v
    @MahmudUsman-v2v Час назад +3

    Ni walh tausayin ta nake ji ma saboda Alamu sanu nuni da cewa ta fara sauka layi

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 41 минуту назад +1

    Wannan da wata farar mace Allah yayita da an shiga uku
    Sannan dan qarya watara ai tashi ita tazo from Kano, kuma yan' Kano suna da addini da kar6ar gsky komai shaidancin mutum baya ja da zancen Allah kmr ki Nafisa. Wallahi kin kai ni wuya

  • @umarshehu8963
    @umarshehu8963 2 часа назад +2

    Inasan shiga wannan muhawarar Inasan kawo karshen taaa

  • @ahmadahamidmodibbojailani8166
    @ahmadahamidmodibbojailani8166 33 минуты назад +1

    Allah sarki nafisa ta ci kai, Allah Ya bata lafiya.

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 48 минут назад +1

    Eh ba wanda yasan dan' wuta ba wanda ya san dan' Alannah amma Allah ne yace a waazantar sannan a duk abinda za muyi mu tuna Allah a ciki

  • @safiyaibrahim4715
    @safiyaibrahim4715 6 часов назад +1

    Allah ya shirya amin

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 5 часов назад +1

    Allah ya maka Al barka

  • @isaY2
    @isaY2 Час назад +2

    Allah tahadata da dai-dai ita

  • @zannalawan7684
    @zannalawan7684 5 часов назад +2

    kai yarinya nan Akoyi karya wllh waima shakara nawa taima turayin ya'yan Nigeria nawa suke zuwa karatun da sauransu kurabuda ita don Allah

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr 3 часа назад +2

    gasakiya wanan yarinya batada ilimi basan adiniba Kawai sokiburu suyakei Allah yasiriyemu Hummm rayuwakenan

  • @mustaphaabubakar5489
    @mustaphaabubakar5489 3 часа назад +2

    Allah ngd ,ga shegen ,musu ,babu ilimin boko ,babu na addini, shegiya mai akida da taurin rai kamar namiji ,siffofin maza ,bata fa wani abun shaawah ,advanced gidan ku akeyi ba advanced country ., ......har wani dadi ma taji ance tunanin turwa take dashi ,jakah,wawuya ,mara hankali,

  • @MoubarakNasser-qf2si
    @MoubarakNasser-qf2si Час назад +3

    Sai taurin kan ciya

  • @ShafiushafishaNuruddeen
    @ShafiushafishaNuruddeen 32 минуты назад +1

    Nafisa kiyarda da maganan Annabi Muhammad s a w idan kinyarda dole kibi umurnin abin da yazo dashi kuma aikin mutun kekaisa wuta kuma aikin mutun kekaisa aljannah kuma ba damuwa mu kinuna ke ba haushiya ce ki yarda ke musulmace

  • @sumaiyazakari-gt9bw
    @sumaiyazakari-gt9bw 31 минуту назад +1

    Kije ki nemi ilimin addini
    Islam is the way of life. You can not choose one side and leave the other side.

  • @MoubarakNasser-qf2si
    @MoubarakNasser-qf2si Час назад +1

    Bata bari ayi tambaya bata bari abata amsa😮😮😮

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 52 минуты назад +1

    Wallahi ko turawa basa irin ta tata su hanaka zancen addinin a zance ta haka suke gane gaskiya koda baza su yaddabs ammna zasu saurareka da masu Da'awa

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 5 часов назад +1

    Ali koki Allah yayi maka Al barka

  • @AishalawanDanmani
    @AishalawanDanmani 5 часов назад +2

    Akwai abubuwan da in mutun yayi dole akirashi Dan wuta sabo da wane abubuwan sanan ne da Allah ya tabbatar cewa wanda yayi wuta zaishiga

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 5 часов назад +2

    Nafisa ba Allah aranki

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 Час назад +3

    ashe haka nafisa take da gardamar tsiya kuma batason gaskiya gashi kin samu daukaka ta dalilin hausa film amman kina qyamar a'adun Hausawa Allah wadaran naka ya lalace 😢

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  Час назад

      Gaskiya
      Ameen

    • @muhdsani5709
      @muhdsani5709 47 минут назад +1

      Wlh ai GABA daya na rainata yanxu ta fita daga cikin Raina GABA daya wlh ....ni fan's dinta ne but not now

  • @MahamanMoubarakNabani
    @MahamanMoubarakNabani 47 минут назад +1

    Ana bugun gaba da addini ana shin duniya😂

  • @ASMAUYUSUF-w2w
    @ASMAUYUSUF-w2w 34 минуты назад +1

    Ki rufe bakinki ki koma ga Allah ki tuba ki koma Islamic islamiyya Kawa

  • @IkilimaSale
    @IkilimaSale 13 минут назад +1

    Ai ke alamomin 'yan wuta duk kin bayyana su a cikin dabi'unki.

  • @AliyugameboyYahaya
    @AliyugameboyYahaya 12 минут назад +2

    Gsky kina yaudarar kanki addini ya shafi kome musammam tambayar ki da ruwan addini a ciki saboda kina ikirarii musulin ci shima haka don haka karki yaudari kanki ko ki gwada wani wayo na kauda maganar Allah a ciki

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 4 минуты назад

    Kai innalillahi wannan wani irin taurin kunne ne fisabilillahi 🤌
    Nasiru ali allah maka albarka
    Amma ana tuna miki abunda allah ya fada da manzon sa sam kinki kiji? Sai kace ba musulma ba? Wai yaushema kika tafi turai din? Ko acan aka haifeki ? Baki kyauta mun ba. Amma rufe kai ai dole ne amma ke kince wai raayine
    Toh allah y shiryeki

  • @aligambo2024
    @aligambo2024 Час назад +1

    kede allah yatsinemiki

  • @aminaabubakar5521
    @aminaabubakar5521 3 часа назад +1

    😢😢😢

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  3 часа назад

      😢😢😢

    • @OkashaRabiu-m6c
      @OkashaRabiu-m6c 2 часа назад

      Wai ku meyasa bakwa fahimta Kuna hada addini da al,ada shiyasa bakwa fahimtar Nafisa Abdullahi,dole akwai addini. Akwai Al,adah Kuma akwai zamani ita tana magana ne akan abinda yake faruwa a yanzu.

  • @sumaiyazakari-gt9bw
    @sumaiyazakari-gt9bw 23 минуты назад +1

    Baki bashi dama yayi magana kin kunna video saboda ki maida martini akan maganan baya da kikayi. Amma Allah ya shiryeki.

  • @Gohonefagwa
    @Gohonefagwa 6 часов назад +1

    slm Dan Allah maigida kafadamata a mastiyinta namu sulma koma namace Dole Sai a samusilinci aciki karta mantamaga aketa arewa

  • @ousmandialloyacoubou1613
    @ousmandialloyacoubou1613 5 минут назад

    Kiji soron Allah kuma karki manta inda ki fito

  • @abdussalamhalima4873
    @abdussalamhalima4873 20 минут назад +1

    gaskiya kin ban tausaye sosai kin bar kan layi yana Kokarin saita ki akan layi kina kauce wa

  • @ibrahimtakai6752
    @ibrahimtakai6752 4 часа назад +1

    Haba dai, Babu abun da addini baiyi magana ba

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  4 часа назад

      Gaskiya kam

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 45 минут назад +1

      Wallahi ko gidan Giya ana zuwa Waazi ana anboton Allah dan a fadakar, musu kmr ragowar yaqi

  • @aishamuhammad840
    @aishamuhammad840 4 часа назад +2

    Amma aii akwai halayen 'yan wuta sbd da ance kisa daukwali kince a'a, toh ina xaki hada kanki da wanda take daurawa

    • @SDHausaCreative
      @SDHausaCreative  4 часа назад

      Eh Amma Ba'a Shiga Tsakanin Allah Da Bawansa

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 4 часа назад +3

    Turancin ma sai a hankali karyar banza

  • @SadiyaBello-xg9bj
    @SadiyaBello-xg9bj Час назад +1

    Hajjaju dolene asaka addini cikin kowa ne al'amarin d ya shafi musulmi,domin shine tsani km dole komi kika dauko za'ai duba a hukuncinsa a addin, that's why kome kika dauko saiyasa addini aciki😅

  • @UmmuAyman-v4x
    @UmmuAyman-v4x 2 часа назад +3

    Jaka kawai mu musilmai ne masu riko da addini dan haka komai zamuyi dolene musa addini aciki dan musan hukunci allah dan gudun fadawa halaka kuma munsan girma da matsayin Allah kuma munsa shi yake da iko akanmu dan haka dole ne mobi dokokinsa mu riga sa iddini acikin komai na rauwa

  • @Ibrahim015-b2m
    @Ibrahim015-b2m 2 часа назад +2

    Ali Koki ka daina bata lokacin ka akan wannan dakikiya....halayen ta ne tabayyanawa a fili

  • @aishamuhammad840
    @aishamuhammad840 4 часа назад +2

    Wllh 🥺 wannan yarin yan baikamata adinka fira da itaba sbd ahargitse take bata gane komai saikace batajin Hausa 😢 toh ajuya harshe maybe in anmata turanci zata gane😢

  • @yusufabuelmustafa
    @yusufabuelmustafa 3 часа назад +2

    Gaskiya nafisa kin ban kunya

  • @KulusmKassim
    @KulusmKassim 2 часа назад +2

    Addinin muslunci shine yace kisa Dankwali idan.kincire kin sabawa Allah kuma wanda yasabawa Allah yana ganin sa

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 4 часа назад +2

    Ta karbo contract din yahudu da nasara mu nemi tsarin allah da sharrin ta

  • @JAMAL_DIARY
    @JAMAL_DIARY 4 минуты назад

    Wato shi Social issues ba'a hadashi da addini ?
    To Malama Nafisa ya kamata ki sanni cewa Musulmi bashi da wata rayuwa a wajen addini.komai musulmi zaiyi dole ne ya kasance ƙarƙashin da'irar addini.

  • @AishalawanDanmani
    @AishalawanDanmani 5 часов назад +3

    In bandake jakace komai naduniya ai musilincine shine Abu na farko Kuma dole ahada musilinci da komai in akace baza ahada musilinci da soshiyal midiya

  • @binababakrin4045
    @binababakrin4045 Час назад +1

    nafisa ke din jaruma tace Amma wlh jahilci ne naku na mata da aure da cikakken addini idan mace ta ga kudi yana zuwa mata ta ko ina wlh zata ji duk basa gaban ta duniya ce kawai gaban ta

  • @SaaduAdamso
    @SaaduAdamso 2 часа назад +1

    Kibarbatun a aje adini dumin aceki kukerayuwa kuma duli amiki musali dashi kiyarda d gazkiya kimanta d aladu bature

  • @AbubakarUmar-u2x
    @AbubakarUmar-u2x 5 часов назад +1

    Kafita gaskiya

  • @gazaliraka
    @gazaliraka 31 минуту назад +1

    Gaskiya Islamically nafisa jahilace

  • @ZakariyauIbrahim-h2d
    @ZakariyauIbrahim-h2d 2 часа назад

    Wannan yarinyarfa jahilace kurabu DA itafa da bata lokacine