malam ya fusata yan film kan kwartanci da rashin girmama addini kuji tsoron Allah.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии • 63

  • @ibrahimyusuf8405
    @ibrahimyusuf8405 Год назад

    Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @yafouzayahya4691
    @yafouzayahya4691 Год назад

    Wlh hakane Allah ya chirya

  • @Dansarki-ch5yq
    @Dansarki-ch5yq 3 месяца назад

    ❤❤❤mâcha allah malan

  • @mamanyusirah5296
    @mamanyusirah5296 3 года назад +2

    Musilinci ya allah ya ubangiji katsafcace mana zukatanmu

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 2 года назад +1

    Allah Ya Tsaremu Da Tsarewarsa

  • @alisoulemen1238
    @alisoulemen1238 2 года назад

    Gaskiya allah kaiwta

  • @umarabubakar5088
    @umarabubakar5088 2 года назад

    Salm malam ai malam abondai baacewa komi allah kiuta

  • @DaoudaMHmSafiya
    @DaoudaMHmSafiya 8 месяцев назад

    Allah yasaka da alkeihri

  • @ibrahimyusuf8405
    @ibrahimyusuf8405 Год назад

    Allah yasaka da alkhairi

  • @mamanyusirah5296
    @mamanyusirah5296 3 года назад +1

    Ameen summa ameen allah kadaukaka adininmu

  • @umeumar6583
    @umeumar6583 3 года назад +2

    Hasbnallahu wa ni'imal wakil Allah Ya shirya

  • @badariyyaabadariyya1256
    @badariyyaabadariyya1256 3 года назад

    Subahanallahi allah yakyauta kaikuwa yanzu yan film basuda aikinyi sai film na film nan batsa

  • @haliluaudukaboji6468
    @haliluaudukaboji6468 8 месяцев назад

    Allah yakauta

  • @issahoussaini7465
    @issahoussaini7465 3 года назад +1

    Amin🤲 ya rabi mlm🙏🙏

  • @hassanmujitabazander8538
    @hassanmujitabazander8538 3 года назад +1

    Subahanalla Allah ka shiryar damu Allah yakara mana imani

  • @zaharaddeennuhu2089
    @zaharaddeennuhu2089 3 года назад +1

    gaskiyane malam allah yasaka da alkhairi godiyamuke sosai datunatarwa dakuke

  • @maremmarem6823
    @maremmarem6823 3 года назад

    To Allah yakiyaye

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 3 года назад

    Malam Allah ya saka da Alkhairi kuma ya kara ilmi. Amin

  • @faizufaizu861
    @faizufaizu861 3 года назад

    Allah ya biya malan wannan haka yake subahanalah allah ya tsare mu

  • @komaidaruwanka4060
    @komaidaruwanka4060 3 года назад

    Subhanallahi Allah yasa mucika da Imani

  • @kabiribrahim910
    @kabiribrahim910 3 года назад +1

    Gaskiyane.malam

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 года назад

    wlh kone wannan film naye Allah wadarshe gaskiya wannan film din bakomai bane facce bata tarbiyya da kuma keta haddin muslince da kuma Al adar hausawa

  • @gmlibya6483
    @gmlibya6483 3 года назад +1

    Allah yakiayi mou🤲😭😭😭

  • @auwalaboubakar3890
    @auwalaboubakar3890 3 года назад

    Allah ya samuda ce ameen

  • @صالحزكرياالعنبري
    @صالحزكرياالعنبري 2 года назад

    وه

  • @muhammedsani7339
    @muhammedsani7339 Год назад

    Wai malam meyasa kuke hakane yanzu kaga kaima kayada barna tunda wanda baisan me ake nufiba yanzu ka nunamasa abin da akenufi

  • @jamilatumusa577
    @jamilatumusa577 3 года назад

    Allah ya Shirye Al umma Annabi

  • @hajjasafahnajiji363
    @hajjasafahnajiji363 3 года назад

    Allah yatsare mana imani

  • @jamilouibrahimjamilou.ibra9140
    @jamilouibrahimjamilou.ibra9140 3 года назад

    Gaskiya.ne.mallah

  • @bangise0076
    @bangise0076 3 года назад

    Wlhy hausa film akwai gyara. Kawai kuna bata tarbiyan raya

  • @maryammohamed1638
    @maryammohamed1638 3 года назад +2

    Malam wannan magana gaskiyane
    ni dukkan wata yar film bana ganinta
    da mutuci Domi kuwa dukkansu
    Yan iskane.

  • @aminuf.k.d6794
    @aminuf.k.d6794 3 года назад

    Wlh yan Flm dinnan suna bukatar gyara yawai ci yan iska sunfi yawa matane gadam gadam bamasa bukatar aure

  • @Aishaahmad-g8c
    @Aishaahmad-g8c Месяц назад

    Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Rabbana latu'akizna bima fa'alassufaha'uminna. Idanko hakane tabbas sana'ar film haramcinta ya wuce inda ake tsammani bamai tsoron Allah dazai kusanci wannan mummunar Kuma kazamar sana'a

  • @nazifiahmad8459
    @nazifiahmad8459 3 года назад +2

    Haba wallahi nima naso inyi musu comment Amma sun kulle comment section d'in. Ace matar aure matar bahaushe har kwartaye 5 sun zo mata gida a lokaci daya. Anci mutuncin hausawa. Allah ya isa

  • @asla640
    @asla640 2 года назад

    Kuma ma kwartanci ba rayiwar ba haushe bace

  • @mnnnm2365
    @mnnnm2365 3 года назад

    Allah ya badamafita

  • @auwalmd6307
    @auwalmd6307 3 года назад

    Gaskiane wlh

  • @mamanahmadmaryamm8573
    @mamanahmadmaryamm8573 3 года назад

    Amen ya Allah tnx

  • @Ibonekedarecord
    @Ibonekedarecord 3 года назад +1

    Slm Malam Wllahi Ina Goyaun bayan duk Wani Malamin Addini Muslunci

  • @hausafilmcity229
    @hausafilmcity229 3 года назад

    Wannan gaskiya ne Allah yatsaremu

  • @محمداحمد-ب6ل2ك
    @محمداحمد-ب6ل2ك 2 года назад

    😭

  • @abdulmouttalibzaidou8426
    @abdulmouttalibzaidou8426 3 года назад

    ,😭😭 Assalamu alaikum,malan,wannan gaskiya ne,idan kana tare da matasa wannan Film,rousatarbirmou, ALLAH yakaremou

  • @أمسديسميغا
    @أمسديسميغا 3 года назад

    ماشاء الله 💔👍

  • @daouiyagalalane1802
    @daouiyagalalane1802 3 года назад +1

    gaskiya ko

  • @AbdouAbdou-oc7sj
    @AbdouAbdou-oc7sj 3 года назад

    🤲🤲🤲🇳🇪👍🤝

  • @nanafatima4815
    @nanafatima4815 3 года назад

    Yauwa yanzu inaji

  • @Noura_noy
    @Noura_noy 3 года назад +1

    🇸🇦😭😭😭😭😭🙏🇳🇬

    • @Noura_noy
      @Noura_noy 3 года назад +1

      🇸🇦😭😭😭😭😭😭😭🙏🇳🇬

  • @mammanoumar6006
    @mammanoumar6006 3 года назад

    😭😭😭🤲🤲🤲

  • @chikur6559
    @chikur6559 3 года назад

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @nanafatima4815
    @nanafatima4815 3 года назад +2

    Malam ba magana

  • @issahoussaini7465
    @issahoussaini7465 3 года назад +2

    innalillahin wa Inna ilaihin raji'un😭😭

  • @redboy9103
    @redboy9103 2 года назад

    🧏🧏🧏🧏

  • @madoumssamadoumssa6401
    @madoumssamadoumssa6401 3 года назад

    Gakiya

    • @abdoumalanali8648
      @abdoumalanali8648 2 года назад

      Allah ya kahrama annabi mouhammadou rasoullilahi darajja da karama

  • @sirajiyusif7016
    @sirajiyusif7016 3 года назад

    😭😭😭😭😭😭😭