Wanda Yayi Mafarkin An Haifa Masa Tagwaye

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 фев 2025
  • Fassarar Mafarkin Wanda Yayi Mafarkin An Haifa Masa Tagwaye.Wanda aka Ciro daga cikin Littafin Nan Mai suna taadirul anami fii taabiril manami. Na shek Abdul ganiyyi.

Комментарии • 10

  • @atikabouhary9045
    @atikabouhary9045 3 года назад

    As. Salam nayi mafarki na haihu yan biyu maza dukan su kuma sun mutu basu zo da rai

  • @ummukhalifa379
    @ummukhalifa379 Год назад

    Aslm mllm dft kn lfy yar uwatace tiyi mafarkin waina haifi tagwaye dan Allah afassaramin nagode

  • @saadatouharouna8979
    @saadatouharouna8979 4 года назад

    Salaam alekum warahmatullah nayi maparki na ayhu yara biyu sai nikoma yin wani maparki anbani yan hudu

  • @Beauty0226
    @Beauty0226 4 года назад +1

    Najeeb muna godiya sosai😊♥️

  • @choumichoumichou4504
    @choumichoumichou4504 3 года назад +1

    Slm nayi mafarkin wata kawata ta haihu tagwaye biyu meye fasarar