@@attabeertv5335 mlm nayi mafalkin wani dan uwana bayan ya yanke zaka sai ya zubamin jini a kafar wandu amma na wanke shi da ruwan hwanhu,daga baya kuma mahaifiya ta tayimin mafalkin ina fatsari ina zuba ma jikina shi harda kai na,tayimin magana amma bandai naba,Dan Allah mlm miye fassara
Dan Allah MALAM afasaramun mafarkinna nayi mafarkin inacin dafaffan kwai babu dadi matana mahaka tayi kuma ranaguda mukayi nagode Allah yakaramamalam lfy
Allah ya gafarta Mallam budurwata ne tayi mafalki munyi aure harta haifi yan biyu dan Allah a fansarami sunana Habibu Yakubu maikusa daga nasarawa state garin Lafia
Asalamaalalayku malamnine nayyi mafalkin najewaniguri niga anagasa mutanekamar rago yayamafalkinyake amabandamata matatatarasu don all ayomin mess muhammad umar saga kogi
Assalamualaikum malam inama fatan Alkairi Dan ALLAH malam afassara min Ina yawan mafarkin Yan biyu kuma ni matar aure ce inada Yara biyar biyu maza uku mata kuma nadade ban Kara haihuwa ba nakai shekara shida
Slm malam wasu lokuta nakanyi mafalkin ina karatun alqur'ani harna farka bakina yana motsi wani lokaci sai inyi mafarkin ina sallah, ni retired sojane nagode, sai naji amsar tambayana
@@attabeertv5335 maparkin n'a parko dana parayi nina haifessou Maza biyou douk sauran danayi bani n'a haifessou ba yakaye so 7 inayi hada ma in uku natabayi ama sou wanna Nina haifessou in uku Maza biyou mace guda
Assalamu Alaykum warahamatullah. DON ALLAH ATAIMAKAMUN TUN INA QARAMA NAKE FAMA DA WADANNAN MAFALKAI. (Iam 42yrs now) Nagwada kira ban samu ba, kuma yau ne Allah ya hadani da shafinka. Amma gaskiya na rage yinsu yanxu, but na Dade Ina neman fassarar su. 1- Ina yawan mafarkina Ina flying sama. 2- Ina yawan mafarkina miyau(saliva) ya cikamun baki, ko na Bude bakina inason na zubar baya zubowa. 3- Ina yawan mafarki Ina saduwa da namiji ko mace, kuma ban San suba 4- Ina yawan mafarkina akan mage(cat) ko ta biyoni ko ta bullomun ta qasan gadona zata kamani, Sai na gudu. Shiyasa nake tsananin tsoron ta har takai idan naje wurin da take ko ban gantaba, jikina zai fadamun. Daga Oum Siddiq.
ASSalamalaikum nayi mafarkin atiku abubakar ya auri yarinya matashiya adaidai lokacin taron natsinci mangoro manya guda biyu sai nahango na uku kafin nagama daukan nibiyun naje kan na ukun sai wani aminina yarigani yadauki dayan shikuma atiku abubakar ya zauna yadubi arewa ya dunga harba bindiga da sunan murna aurensa Allah yasaka da gidan al-janna
Masha Allahu barakallah
Mlm Allah yasa ka da alkhairi
Ameen muna godiya
@@attabeertv5335 mlm nayi mafalkin wani dan uwana bayan ya yanke zaka sai ya zubamin jini a kafar wandu amma na wanke shi da ruwan hwanhu,daga baya kuma mahaifiya ta tayimin mafalkin ina fatsari ina zuba ma jikina shi harda kai na,tayimin magana amma bandai naba,Dan Allah mlm miye fassara
Assalamu alaikum malan.ni.banida.aure.amma nayi.mafarkin.nayi.aure.matata.tahaifi.jariri.uku.biyu matane.daya.namijine. matan.sunakama.da.mahaifiyarsu. namijin yana.kamadani Allah.ya karabasira.da hazaqa
Nayimafarki da Allah kubiyoni danAllah
Aslm mlm ni bazawarace nayi mafarkin na haifin yan biyu dukka mata Daya baka Daya fara
Bala usman salihu Jalingo
Nayi mafarkin wani yayimun
Amai
Dan Allah MALAM afasaramun mafarkinna nayi mafarkin inacin dafaffan kwai babu dadi matana mahaka tayi kuma ranaguda mukayi nagode Allah yakaramamalam lfy
Allah ya gafarta Mallam budurwata ne tayi mafalki munyi aure harta haifi yan biyu dan Allah a fansarami sunana Habibu Yakubu maikusa daga nasarawa state garin Lafia
Miye sunan ka?Daga Ina?
@@attabeertv5335 sunana Habibu Yakubu maikusa daga nasarawa state garin Lafia
Mallam nayi mafarkin Muna fitsari tare da wani sarki,Kuma da yaro namiji tare dashi Kuma ya matukar Sona, fiye da matanshi.mallam aZahiri Inada aure
Kiyi magana ta WhatsApp 08038498642
Assalamualaikum malam nayi mafarkin wanimutum yaje aikin haji yadawo inamai gaisuwa
S A W
AsalamaAlaiku malam nayimafarkidaAllah madaukakinsarki
Assalamu alaikum allah ya sakada al khairi
امين
Masha Allah
Malam nayi mafarkin matata ta Haifi yan biyu koma tanada ciki
Aslm malam wadda tayi mafarki ta ay hayhu yanbuyu amma batada aure
Wane gari take?
Asalamaalalayku malamnine nayyi mafalkin najewaniguri niga anagasa mutanekamar rago yayamafalkinyake amabandamata matatatarasu don all ayomin mess muhammad umar saga kogi
Kana aikin Gwamnati ?
Allah ya jikan ta da rahma yasaa Aljannah ce makoman ta yasaa karshen wahalan ta kennan
شكرا
اسلام عليكم ورحمة الله وبركاته malam ina yawan mafarki wata mata tana bina amma dazaran nakaranta ayatul kursiyu sai ta juya
Assalamualaikum malam inama fatan Alkairi Dan ALLAH malam afassara min Ina yawan mafarkin Yan biyu kuma ni matar aure ce inada Yara biyar biyu maza uku mata kuma nadade ban Kara haihuwa ba nakai shekara shida
Fassarar Mafarkin ki shine zaki Sami wani albishir mai dadi inshallah
Masha ALLAH nagode sosai ALLAH ya Kara basira
Kuma Dan ALLAH meye fassarar mafarkin wankin kayan yara
@@attabeertv5335 Assalamu Alaikum dan Allah a taimaka min da numbern Malam
@@maryamalhajigarba6079 Ga number 08038498642
Slm malam wasu lokuta nakanyi mafalkin ina karatun alqur'ani harna farka bakina yana motsi wani lokaci sai inyi mafarkin ina sallah, ni retired sojane nagode, sai naji amsar tambayana
Kana fuskantar damuwa ko wata bukata ?
@@attabeertv5335 Gaskiya inada bukata kuma inada damuwa malam
Fassarar wannan Mafarkin ya Nuna cewa wata bukata taka zata biya inshallah
@@attabeertv5335 Nagode malam Allah yakara basira
SLM Malan ina yawan maparkin inbiyou ama banida Aure
Ke kika haifi Yan biyu
Ke kika haifi Yan biyu
@@attabeertv5335 wassou Nina haipa ama saura ganinssou kawaye Nike
@@attabeertv5335 maparkin n'a parko dana parayi nina haifessou Maza biyou douk sauran danayi bani n'a haifessou ba yakaye so 7 inayi hada ma in uku natabayi ama sou wanna Nina haifessou in uku Maza biyou mace guda
Wane gari kike?
Salam dan Allah nayi mafarkin tinkiya buyu soun ayfi tawaye
Wace sanaa kake yi ?
Sunana Aliyu ina da aure kuma ni dan kasuwane daga kano
Asalamu alaikum malan Inna yawan mafalkin nahayhu,Inada aure anma bantaba hayhuwaba
Malam nayi mafarki mahaukaci
Assalamu alaikum malam mafarkin naturo yaro ta bene naturashi ta hundo yafado kasa
Wake magana
Wake magana ?
@@attabeertv5335 maimuna daga saudiya
Assalamu Alaykum warahamatullah.
DON ALLAH ATAIMAKAMUN TUN INA QARAMA NAKE FAMA DA WADANNAN MAFALKAI. (Iam 42yrs now)
Nagwada kira ban samu ba, kuma yau ne Allah ya hadani da shafinka.
Amma gaskiya na rage yinsu yanxu, but na Dade Ina neman fassarar su.
1- Ina yawan mafarkina Ina flying sama.
2- Ina yawan mafarkina miyau(saliva) ya cikamun baki, ko na Bude bakina inason na zubar baya zubowa.
3- Ina yawan mafarki Ina saduwa da namiji ko mace, kuma ban San suba
4- Ina yawan mafarkina akan mage(cat) ko ta biyoni ko ta bullomun ta qasan gadona zata kamani, Sai na gudu.
Shiyasa nake tsananin tsoron ta har takai idan naje wurin da take ko ban gantaba, jikina zai fadamun.
Daga Oum Siddiq.
Kiyi magana ta Whatsapp 08038498642
ASSalamalaikum nayi mafarkin atiku abubakar ya auri yarinya matashiya adaidai lokacin taron natsinci mangoro manya guda biyu sai nahango na uku kafin nagama daukan nibiyun naje kan na ukun sai wani aminina yarigani yadauki dayan shikuma atiku abubakar ya zauna yadubi arewa ya dunga harba bindiga da sunan murna aurensa Allah yasaka da gidan al-janna
Ka Kira wannan number ko kayi magana a WattsauP
08038498642
To in sha Allah
Kayimin magana da wannan number 08038498642
Mallam nayi mafarkin soja nayi mini duka da sandansa a wani taro jamaha
Miye suna?Miye Sana'a?wane Gari ?Akwai aure?
@@attabeertv5335 Abdul Wadudu
Sayar da nama
Ghana
Babu aure
Kana fuskantar matsalar abokani ?
Assalamu Alaikun malam dun Allah wace Rana ce kuke gudanar da wannan shiri na fassar mafalki kuma karfe nawa ake yi
Ranar Assabar karfe ,8:30 na dare
Slm matana tayi mafarkin tana gudu manya nabinta, amma bata kamataba ta tsira. me hakan yake nufi. mungode
Tana da iska?
@@attabeertv5335 tace batada iska malam
Nayimafarki da Allah kubiyoni danAllah
S A W