Slm Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana dan Allah malam fassara min mafarki na nayi mafarkin nayi tsirara wata yarinya takalleni saudaya nayisauri nachiga cikin wata runffa nakwata rufda ciki dan boye al aurata dan Allah inasan afassara min wannan mafarkin
Malam dan Allah ka fassaramun nayi mafarkin ni tsirara kuma ina alwala kuma ga mutane ina jin kunya sai nanemi hijabi aka mikamin narufe jikina kuma na kammala alwala na dan Allah malan kafassaramun ngd.
Masha Allah
Allah yafaranta
Assalamualaikum malam nayi mafalike Wani ya bani madara
Slm Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana dan Allah malam fassara min mafarki na nayi mafarkin nayi tsirara wata yarinya takalleni saudaya nayisauri nachiga cikin wata runffa nakwata rufda ciki dan boye al aurata dan Allah inasan afassara min wannan mafarkin
Wace sanaa kake Yi?
Malam dan Allah ka fassaramun nayi mafarkin ni tsirara kuma ina alwala kuma ga mutane ina jin kunya sai nanemi hijabi aka mikamin narufe jikina kuma na kammala alwala na dan Allah malan kafassaramun ngd.
Number malam
08038498642