MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 7

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024

Комментарии •

  • @fatimabatulah
    @fatimabatulah 3 часа назад +27

    wallhi ina son abban nadiyan nan ga wayewa ga iya acting ga iya turanci alaji❤❤❤

  • @JabeerAdamu-y6d
    @JabeerAdamu-y6d 6 часов назад +59

    😊😊Duk Wanda yaji dadin manyan mata na wannan sati yamin like 🫵

  • @BraJoone-mu9lt
    @BraJoone-mu9lt 5 часов назад +27

    Allah ya chiremana san abin duniya har yakai damusabawa Allah 🤲🤲😭 wlh Abba yabani tausayi 😭

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 5 часов назад +63

    Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

  • @ummykurfi1996
    @ummykurfi1996 2 часа назад +7

    Gaskia abin yyi yawa, Lilah Allah yyiwa laefi kuma zae gfarta mshi saboda tin kafin asirinshi y tonu yyi nadama wlh ybani tausayi 😭😭😭Allah y tsaremu d aekin dna sani amen

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 Час назад

      Rashin ilimin addini ne, duk da yake wasan kwaikwayone amma nan ba suyi abinda za'a koya ba kuma ba tarbiyar musulunci bace ko kadan

  • @yauyusuf
    @yauyusuf 3 часа назад +12

    Su Laila Tsuffin Hanu gsky Hadiza Gabon tana matukar kokari da nuna iyawa kwarewa❤❤❤

  • @KhaulatSanikura-ok6ys
    @KhaulatSanikura-ok6ys 3 часа назад +17

    Masha'Allah Allah kara basira wanda lailah tk birgesa yamin like

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 3 часа назад +7

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Halimahamadou-o5o
    @Halimahamadou-o5o 5 часов назад +10

    Ma sha Allah félicitation à l'équipe j'adore le film

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 57 минут назад +1

    Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

  • @KhadijaAbdullahi-pt8xy
    @KhadijaAbdullahi-pt8xy 3 часа назад +7

    Masha Allah abnur Allah wanna episode din ya nishadan tar dani Allah yasa sako yaje ida akeso Amen

  • @hassankakale1832
    @hassankakale1832 4 часа назад +10

    Wow agaskiya garba yana birgeni sosai wlh ina ma duk maza sukasancehaka

    • @HauwaAbdallahi
      @HauwaAbdallahi 3 часа назад

      Wallahi kuwa 🙏

    • @HauwaAbdallahi
      @HauwaAbdallahi 3 часа назад

      Allah Sarki Laila tana birgeni Tanada Hakuri sosai Abba Qaddara tahau kanshi😢

  • @مريممريم-ك2ث
    @مريممريم-ك2ث 4 часа назад +9

    Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨

  • @husseinMohammed-u4h
    @husseinMohammed-u4h 7 минут назад

    مشكورين على خدمتكم في يوتيوب ❤❤

  • @hawwauhdaura24
    @hawwauhdaura24 3 часа назад +9

    Laila nabani tausayi 😭I love Yasir because yanada tarbiyya

  • @MejiddaAbubakar
    @MejiddaAbubakar 4 часа назад +12

    Allah sarki lailah wlh tausayi take bani😢

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 3 часа назад +3

    Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan 🇳🇬 da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali 🇳🇬🤲

  • @عائشةمحمد-ص4ط
    @عائشةمحمد-ص4ط 3 часа назад +7

    Gaskiya Abba ya Bani tausayi😢😢ITA Mah Laila tabani tausayi😢😢

  • @iskissaka
    @iskissaka 4 часа назад +9

    good yayi sosai Allah ya kara basira da nisan kwana ❤❤❤

  • @RakibYyy-e1p
    @RakibYyy-e1p 3 часа назад +2

    😁😁😁🥰🥰🥰🥰 Masha Allah Allah yakarakusanci da annabi Muhammadu

  • @MamanRamlat-l6g
    @MamanRamlat-l6g 3 часа назад +4

    Masha Allah Allah dai yasa mudace 🤲🙏

  • @StarboyBash
    @StarboyBash 3 часа назад +4

    Sani sadip sani gaskia kana burgeni wllh sbd kullum kana cikin murmuci 😂😂😂😂 ina. Mika gaisuwa gareka

  • @AbubakarAdamu-k7v
    @AbubakarAdamu-k7v 2 часа назад +5

    Masha a Allah 🎉🎉🎉🎉🎉

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 2 часа назад +1

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira ❤❤❤❤

  • @humairahaleeyhu5819
    @humairahaleeyhu5819 4 часа назад +14

    Saboda fyade kawai bazan iya gudun babanah ba wlhy ko kisa yayi zan dai ji haushi daga baya na hakurah ah toh

    • @HadizaAhmad-ud6bm
      @HadizaAhmad-ud6bm 4 часа назад

      Haba baiwar Allah ke wace irin mara tausayi ce

    • @humairahaleeyhu5819
      @humairahaleeyhu5819 4 часа назад +2

      Toh duk tausayi na sai na cewa babanah banason na sake ganin fuskar sa? Zanji haushi zan gama amma bazan iya tsine masa ba Kuma bazan qin sa ba

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 4 часа назад

      ​@@HadizaAhmad-ud6bm toh ubana Koh me yyi bazan gujeshi ba wlhy

    • @nafiuabdulhamidmiga5413
      @nafiuabdulhamidmiga5413 2 часа назад

      Wlh kuwa Nima abun yabani haushi

    • @Rahmasalisbaure
      @Rahmasalisbaure 2 часа назад +1

      Wlh bazan iyaba yiwa mahaifina bana fatan irin wannan kaddarar amma kuma bazan iyaba rabuwa dashi harga allah abinda nagani kenan yakamata ace Sunji tausayin dadin su

  • @SalisAbbannaufal-c1i
    @SalisAbbannaufal-c1i 4 часа назад +10

    Hakuri shine akafiso akoda yaushe wajan bawan Allah....@hajia Laila

  • @ABUMARYAMABDULBARIAK
    @ABUMARYAMABDULBARIAK 4 часа назад +12

    ALLAH sa muchika da imani Alfarmar sayyadit sadati annabi Muhammad S.A.W

  • @abdulkadirisah245
    @abdulkadirisah245 4 часа назад +5

    Masha Allah Ina yinki lailah❤❤❤

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 3 часа назад +5

    Duk Wanda Yayi Laifi❎ Kuma Ya Tuba Yayi Nadama😢 Abinda Ya Kamata Ayi Masa. Arufa Masa Asiri Ajawo shi Jiki. Allah Sarki Baban LaiLa 🤔 Ina Tausayin ka

  • @KhadijaHussainiUsman
    @KhadijaHussainiUsman 2 часа назад +1

    Ma sha Allah Muna godiya 😊

  • @AfgGaga
    @AfgGaga 5 часов назад +7

    Masha Allah🥰🥰🇸🇦🇳🇬

  • @humairahaleeyhu5819
    @humairahaleeyhu5819 4 часа назад +4

    The fact that garba doing the ryt is fantabulous 😅😊❤

  • @SidikouNafissatou
    @SidikouNafissatou Час назад +1

    You make me cry😢

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 5 часов назад +8

    Thanks God for MaikwaShewa My love you're Work is very very Good My love Hadiza Gabon

  • @sadeeqdachier7646
    @sadeeqdachier7646 2 часа назад +2

    Wannan kuskurene akayi, saboda shi Allah ne mai gaskia ba kowa ba

  • @SidikouNafissatou
    @SidikouNafissatou Час назад +1

    Baban nadia 😊uba na garih😊

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 4 часа назад +5

    Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o 3 часа назад +5

    Mash Allah

  • @SamailaAbdullahi-i9u
    @SamailaAbdullahi-i9u Час назад +1

    Baban Nadiya,well done

  • @Balafaimaibrahim
    @Balafaimaibrahim 2 часа назад +3

    Nikam lailah tabani haushi ay dik abinda mahayfinki yayi sai kirifamasa asiri haba da allah wlh Abba yabani tausayi sosai

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 2 часа назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤Allah 🎉🎉🎉🎉😊😊😊

  • @sadiyamoustapha6393
    @sadiyamoustapha6393 3 часа назад +2

    Le père de Nadiya joue trop bien.

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660
    @nusaibaabdulhadialiyu9660 52 минуты назад

    Kamal seems to be a good husband ❤🥺

  • @aminaibrahim2378
    @aminaibrahim2378 3 часа назад +6

    Allah ya rufamuna asiri duniya da lahera

  • @NanaKhadijaGarbagire
    @NanaKhadijaGarbagire 5 часов назад +6

    Masha Allah fist comment

  • @MubarakDanhat
    @MubarakDanhat Час назад +1

    Allah sarki lailah Allah Yasa mujinki yatuba kafin kigane

  • @AdamouYakoubou-r5i
    @AdamouYakoubou-r5i Час назад

    Gaskiya lalaila Mijinki yayis'à ❤

  • @mdthohel684
    @mdthohel684 3 часа назад +2

    Gaskiya bai kamata tace mahaifin taba

  • @KFateematouKhamees
    @KFateematouKhamees 3 часа назад +2

    Baban Nadia are d best ❤🎉

  • @YunusaIbrahim-ep7ih
    @YunusaIbrahim-ep7ih 2 часа назад +2

    Appreciate series 🎉🎉🎉🎉🎉

  • @YtIgf
    @YtIgf 4 часа назад +7

    Haba amma me yasa Laila ta fada wa mijinta abinda babanta yayi gaskiya bai kamata yasani ba

    • @rahmasaad4389
      @rahmasaad4389 3 часа назад +1

      I thought so at first. But I was Very impressed with how he reacted.

    • @maryamahmad5326
      @maryamahmad5326 Час назад +1

      @@rahmasaad4389hmmm kedai ki jira gaba Allah yasa kiryayi mata gori wata rana hmmmm

  • @AishatuMohammed-dd2ku
    @AishatuMohammed-dd2ku 3 часа назад +8

    Yanzu aka fara fims dinnan 😢 dan sai ya ci amanar ta kuma sai yayi mata gori gaba 🥺

    • @fareedaisa7624
      @fareedaisa7624 2 часа назад +1

      Da gaske?

    • @maryamahmad5326
      @maryamahmad5326 2 часа назад +1

      Aikuwa kamar da kasa..ai walahi a Rayuwa akwai sirrin da bazan taba fitarwa in fadawa koda dan uwana ba Dan Rayuwa abun tsorone hmmm

    • @AishatuMohammed-dd2ku
      @AishatuMohammed-dd2ku Час назад

      @@fareedaisa7624 sosai sister ei gaba zasu fadakar akan fadawa mijinka sirrinka ne sbd zata kama shi shikuma zai kama hujja cewa babanta ma haka yake ei fims dinnan gaba sai yafi ma,ana sosai 🥺 anaso a na nunawa mata illar fadawa mijinki sirrinki Kuma zaki CE na fada Miki 👌🏼

    • @AishatuMohammed-dd2ku
      @AishatuMohammed-dd2ku Час назад

      @@maryamahmad5326 ei sirrina daga ni sai Allah da ya hallicce ni ko iyayen na ban iya fada sbd Incase Kar afadawa Yan uwana 👌🏼rayuwa babu tabbas

  • @Cffu-z7n
    @Cffu-z7n 4 часа назад +5

    Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉 very good 😢😢😢😢

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 3 часа назад +4

    Garba👳 Ya Dauki Darasi Fa😂
    Ba Aya ko Hadisi📖 Baka Sanin Darajar Abu Sai Karasa ta🤔
    Allah Ƴasa Mu Kasance Masu Godiyar Allah Ga Duk Niimar sa

  • @dakinmata
    @dakinmata 4 часа назад +4

    Laila's husband is a top-notch. Allah bless every woman a man like him but Laila is on the way to be broken again

    • @hadarimajidadi
      @hadarimajidadi 4 часа назад

      😅 despite his infidelity?😮

    • @SalimaIdris-y4r
      @SalimaIdris-y4r 4 часа назад +1

      mabiyan matane faaaa

    • @Topnotch_Emporium_TV
      @Topnotch_Emporium_TV 4 часа назад +1

      Ba Amin ba 😂

    • @sadisagir3741
      @sadisagir3741 Час назад

      Amma kasan mijin nata yana neman mata kuwa 🤔 Amma har kake addu’ar Allah yabawa ko wace mace irinshi tabbb akwai matsala to😮

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj 3 часа назад +2

    MashaAllah Alhamdulillah ❤❤

  • @HamissouMuhammed
    @HamissouMuhammed 3 часа назад +4

    Ni kaina gaskiya Laila ta soma bani haushi

  • @mrsjmlkk-cm9it
    @mrsjmlkk-cm9it 4 часа назад +6

    Toch heart😢😭 Allah y tsaremu d mummunar qaddara🙏🏽🥺

  • @surajaWada
    @surajaWada 4 часа назад +5

    Da alama hajiya Laila tana zargin babanta

  • @SidikouNafissatou
    @SidikouNafissatou Час назад +1

    Leyla you do over😢 habbahh😢

  • @MaryamAlhassan-s4p
    @MaryamAlhassan-s4p 4 часа назад +11

    Randa Laila tasan Mijinta shima dan DUNIYA ya kenan😢

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 3 часа назад +1

      Aha😮

    • @RabiatuMaazu-u3u
      @RabiatuMaazu-u3u Час назад

      Wlh nima abunda nake ta tinani kenan kila mutuwa zatayi😢 wlh akwai tausayi😢

  • @UsmanUsman-x8z
    @UsmanUsman-x8z 2 часа назад +1

    Macha Allah ❤❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉

  • @HafsatAliyuUsman-u7u
    @HafsatAliyuUsman-u7u Час назад

    The movie is going perfectly so mashallah 👌❤️

  • @ZarauMuhammad-s7h
    @ZarauMuhammad-s7h 5 часов назад +5

    Masha Allah 🎉🎉

  • @SanusiIsmail-f4z
    @SanusiIsmail-f4z 5 часов назад +6

    Km mijinki maifiska biyu ne Allah yasa shima yayi nasama yadaina

  • @abbaumar5988
    @abbaumar5988 31 минуту назад

    TikTok Family ku dannamin like 👍 Don Jin dadin kallon Manyan mata ❤❤

  • @ZainabouAmadou
    @ZainabouAmadou 4 часа назад +4

    Macha.allah.moins.godia

  • @rukaiyahassan4823
    @rukaiyahassan4823 5 часов назад +5

    Maza akwai aikin son zuciya basu tuna makomar iyalan su

  • @FatimaMusaBello-rg6cq
    @FatimaMusaBello-rg6cq 4 часа назад +4

    Dan Allah meyasa aka Daina daurawa a Arewa24

  • @HauwauAbubakarSalihu-lw3go
    @HauwauAbubakarSalihu-lw3go Час назад

    Man sagir lailai Garba ya dau darasi 😅

  • @FateemarhFateemarh
    @FateemarhFateemarh 2 часа назад +2

    Wlh baban Laila yaban tausayi 😢saida nayi kuka

  • @AmaduFullo-k2s
    @AmaduFullo-k2s 4 часа назад +3

    ❤❤❤Masha Allah

  • @RashidaAbdulquldirusman
    @RashidaAbdulquldirusman 2 часа назад

    Oooh ni Rashida 🥰 am happy hearing my name

  • @mr_baker_tv
    @mr_baker_tv 3 часа назад +2

    Lové Manyan mata ❤❤❤❤

  • @mdthohel684
    @mdthohel684 3 часа назад +2

    Allah sarki babban lelle 😢😢

  • @mo_jada
    @mo_jada 3 часа назад +3

    Alhamdulillah❤❤❤

  • @MubarakYusuf-u7y
    @MubarakYusuf-u7y 3 часа назад +2

    Masha Allha

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala Час назад +1

    Gsky laila kindauka dazafi akan laifin abbanki haba allah aiyana yafiya idanmuntuba kiyi hkr tinda yayi nadama tinkafin asirinsa yatonu sasanci yakamata ayi amma matakinda kikadauka zai iya sanadin rasashi gabadaya mukuma bama fatan hakan gsky kina bamu tausayi kuma muna bayanki amma anan kqm bama bayanki domin idan kikayi haka yanxu to yazakiyi idan asirin mijinki yatonu kenan😢❤😢❤😢 asanyaya rai please❤😢❤

  • @IdrisAhmad-f6j
    @IdrisAhmad-f6j 5 часов назад +4

    Masha Allah ❤

  • @user-Man-red
    @user-Man-red 4 часа назад +5

    Mutumin da yamiki komai a duniya harki bude baki kice bara ki qara hada ido dashi ba kawai sbda laifi guda.. tur dake wlhy anyi asarar haihuwa

  • @زينبمودي-د8ر
    @زينبمودي-د8ر 3 часа назад +2

    Macha❤❤allah❤❤

  • @abdellahhamid599
    @abdellahhamid599 3 часа назад +2

    Gaskia Lailla bata da tunani na kwarai 💔

  • @fauziyyaismail5343
    @fauziyyaismail5343 4 часа назад +8

    Baikamata tafada mamijin taba muna Godeya 😊

  • @bashirsaniabubakar8295
    @bashirsaniabubakar8295 4 часа назад +4

    Inbanda wawan uba yause zaka tsaya kana wannan maganar da yarka ko matar kace bazakayiba Allah ya rufa Maka asiri sannan kuma katonawa kanka asiri

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 30 минут назад

    Good job 👍

  • @IstaroBoy10
    @IstaroBoy10 Час назад

    Maman.mat.gskiy.yai.chiryu.macha.allah

  • @habibourahila5485
    @habibourahila5485 27 минут назад

    Nifa Laila nan ta fara bani haushi wlh ,allah ma anwa laifi ya yafe balen tana ke kiya fewa babanki kinki

  • @HarunaMukhtar-j1o
    @HarunaMukhtar-j1o 2 часа назад

    Good luck with the new job
    3:54

  • @IBRAHIMAABDOULAYE-iv8xs
    @IBRAHIMAABDOULAYE-iv8xs 4 минуты назад

    ALLAH YAKARA bassira is To match

  • @Aminamoussaamina-w4j
    @Aminamoussaamina-w4j 5 часов назад +3

    Mâcha allah❤❤❤

  • @Dahaabdullahi-y7t
    @Dahaabdullahi-y7t 2 часа назад

    Gaskiya inajin dadin wannan shirin❤❤

  • @sadiyamoustapha6393
    @sadiyamoustapha6393 3 часа назад +3

    Je pense qu'elle n'aurait pas du dire ce secret a son époux. Il ne respectera plus son père et cela risque se retourner contre elle.

    • @Hamsa-o2f
      @Hamsa-o2f 2 часа назад +1

      Vraiment ici elle a montrer qu'elle n reflechis pas a quel moment tu expose ton pére cmxa en plus il a f ue erreur esk c elle Dieu pour l punir

  • @hadizamohammadgimba5943
    @hadizamohammadgimba5943 4 часа назад +2

    This episode made me shed tears

  • @MaryamAbubakarMuhammad-n4d
    @MaryamAbubakarMuhammad-n4d 4 часа назад +2

    Manyan mata yana bani nishadi😂😂

  • @itz_abdelmalik
    @itz_abdelmalik 2 часа назад +2

    Ya Labarin Na'ima, Fai'za da Iliya ne? Kwata kwata ba'a nuno su ba har yanzu. Naima

  • @adamuyunusa3802
    @adamuyunusa3802 Час назад

    Gaskiya presdo baita6a burgeni kamar a rin wannan film dinma

  • @YakubaNiger
    @YakubaNiger 5 часов назад +3

    ❤❤❤❤❤❤
    مرحبا اهلا الموسلسلة

  • @MuntariMohammed-q9m
    @MuntariMohammed-q9m Час назад

    Hmmm wllh nakarasan hajiya hadiza Gabon wllh

  • @nuraaliyu5683
    @nuraaliyu5683 8 часов назад +6

    Slm

  • @RachidaHabou
    @RachidaHabou 2 часа назад +1

    Gaskiya leila tahi sakarci da ta fadama mijinta sirrin mahaifin ta😏