Atiku ya dira kan Tinubu kan batun haraji, Dan Bello kuma kan Barau

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 янв 2025

Комментарии • 63

  • @AhmaduIsmail-bl4ty
    @AhmaduIsmail-bl4ty Месяц назад +3

    Allah ya tsare malam daga sharrin azzaluman shugabannin mu

  • @naziruabdullahi2224
    @naziruabdullahi2224 Месяц назад +2

    Allah ya qara Maka lafiya dawadata amen summa amen

  • @basharidris9230
    @basharidris9230 Месяц назад +4

    Allah ya kawo muna sauƙin rayuwa a Najeriya ya bamu shuwagabannin da suke sonmu

  • @mohammedyahaya2791
    @mohammedyahaya2791 Месяц назад +1

    Masha allah Mai gida lnsha Allah sai oga 2027

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 Месяц назад +1

    Ihu bayan hari, Allah Bazai karbi Addu'a ba.

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 Месяц назад

    Allah yasaka da alkairi
    Malam

  • @Mbafulani
    @Mbafulani Месяц назад +4

    Ameeen ya Allah ya Hayu ya Yaqayum bijahi Rasulillah

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq Месяц назад

    Allah yabiyaku sukuma Allah yashiryar dasu🙏

  • @TarmisuMahamudBuhari
    @TarmisuMahamudBuhari Месяц назад

    Allah yakarama,zaman lfy

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Месяц назад +1

    Yauwa Mai girma Atiku Abubakar, kada ku yarda su ida rusa arewa Allah ya baku sa'a ameen

  • @MohammedAdamu-x9u
    @MohammedAdamu-x9u Месяц назад +1

    Allah ya senewa tinubu kafa goma goma

  • @AA_GWAMNATY
    @AA_GWAMNATY Месяц назад

    Allah yasa su a masifa, Allah ya dora musu cutar da ba asan maganinta ba.

  • @BINANCHIA.A
    @BINANCHIA.A Месяц назад +1

    Ameen ya hayyu ya Qayumu Allah yayi muna mafita

  • @UsmanChu-qb4nb
    @UsmanChu-qb4nb Месяц назад

    Ya Allah ka gafarta mana zunubanmu.kagera mana shugabanninmu.ya Allah karka nuna mana Randa gaba daya shugabanninmu. Zasu zama sinannu. Kayafe musu laifukansu.albarkan muhammadurra sulullahi (s a w)

  • @suleimanabubakar9615
    @suleimanabubakar9615 Месяц назад +1

    Insha Allah rabbi saikayi mulkin Nigeria 2027

  • @Hakilouismaila-d3e
    @Hakilouismaila-d3e Месяц назад

    Allah yasamudace

  • @AhmadIshakDanHausa
    @AhmadIshakDanHausa Месяц назад +1

    Kamar Gaske 😊

  • @muzammillukman9696
    @muzammillukman9696 Месяц назад

    Ameen ya hayyu ya kayyum

  • @bashiribrahim1612
    @bashiribrahim1612 Месяц назад

    Barau Allah yatsine maka da zuriyanka

  • @YusufMadawaki-z3p
    @YusufMadawaki-z3p Месяц назад

    Ameeen ya hayyu ya Qayyum

  • @ShafiuHassan-ig7oq
    @ShafiuHassan-ig7oq Месяц назад

    Nice speak 🗣️

  • @SadiqAdamuShuaibu-ci9yq
    @SadiqAdamuShuaibu-ci9yq Месяц назад

    Jarabawa ce kawai Qllah ya sanya musu yunwan kudi. Saboda son zuciya neh

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p Месяц назад

    Hhhmmm munga baba bahari 😂

  • @IbrahimTukur-o7d
    @IbrahimTukur-o7d Месяц назад

    Amin Amin

  • @abbaali8591
    @abbaali8591 Месяц назад

    Aamee yah Allah 😢

  • @MusbahuIbrahimAbdurrazak
    @MusbahuIbrahimAbdurrazak Месяц назад

    Allah yakara sutura

  • @TijjaniSani-y5r
    @TijjaniSani-y5r Месяц назад

    Gaskiya ne Atiku

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila Месяц назад

    Koma Abunbakinchi eyaeyan talakawanne zaazu Adauko Sudega Ammsar harajin Allah ya Keauta mamu

  • @aliyuabubakar7145
    @aliyuabubakar7145 Месяц назад +1

    Muna tare dakai 2027 wazirin Adamawa insha Allahu

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Месяц назад

    Allah swt yasa ka zama shugaban kasar nijeria ka kuma zame mana Alheri idan Allah swt ya baka mulkin kasar nan

  • @AshiruBarau
    @AshiruBarau Месяц назад

    Amin malam.

  • @mohammedlawanlawan3788
    @mohammedlawanlawan3788 Месяц назад +1

    Hmmm ai Mallam Wannan batun harjin kobamu biyaba yanzu zamubiya kai munma dade munma dade muna biya domin kuwa nabayan shine indirect tax (Wanda kampanoni suke biya) sukuma sukaramana akan kayan masarufi Direct kuma shine Wanda yanzu suke son karomana kaga biyu kenan hmmm Allah ya kyaw ta

  • @rabiauwaluyusuf8697
    @rabiauwaluyusuf8697 Месяц назад

    Gaskiyane munagoyanbaya shugabanmu nagobe

  • @hausafunnytv9801
    @hausafunnytv9801 Месяц назад

    Ashe Abun siyasa ne

  • @AbubakarJifa
    @AbubakarJifa Месяц назад

    Ameen ya yahayyu

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 Месяц назад +1

    Amin malam

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 Месяц назад

    Abanza ihu kake , Buhari ya saku wannan Wahalan

  • @HassanMuhammad-g9z
    @HassanMuhammad-g9z Месяц назад

    Amiin Mallam

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 Месяц назад

    To aikasan yayinda Zaka Biya HARAJUNBA INDai ka Ajiye kudin abanki Sai ancira Kuma inzaka dawka Sai ancira Maggi Ko suga Sai ancira motama Sai ancira kaza gashashshiya saika Biya haraji . Allah kabimana hakkinsu kakawo mana mafita

  • @MahadiMahadi-h5z
    @MahadiMahadi-h5z Месяц назад

    Amen mlm

  • @HarunaAdamu-y2z
    @HarunaAdamu-y2z Месяц назад

    Mukan haryanzu munabaka waziri gabadai gabadai Naka haruna adamu g, maiwa ningi jahar bauchi

  • @ibarahimgarba2668
    @ibarahimgarba2668 Месяц назад

    Ameen ya Allah

  • @SufiyanuMuhammadzaggi
    @SufiyanuMuhammadzaggi Месяц назад

    ❤❤❤❤

  • @AbdullahiHussaini-hm3uz
    @AbdullahiHussaini-hm3uz Месяц назад

    Amen

  • @mohammedlawanlawan3788
    @mohammedlawanlawan3788 Месяц назад

    Ameeeen ya Àllah

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z Месяц назад

    Amin ya Allah

  • @AlhajiAdamu-qk7rb
    @AlhajiAdamu-qk7rb Месяц назад

    Amin yabbi

  • @YakubuIdris-j3u
    @YakubuIdris-j3u Месяц назад

    ❤❤🎉

  • @Mbafulani
    @Mbafulani Месяц назад

    Kuma muringa yin alqunut

  • @muhammadnurazubairu5499
    @muhammadnurazubairu5499 Месяц назад

    Africa shouldn't be revived by prayers and fastings. And those spiritual leaders deceiving themselves by thinking to call leaders through this position. We must work and stand to fight for our rights.
    Those of die to die those of live to live so that new generations to have amazing future.

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 Месяц назад

    Ai wadannan miyagun shugabannin turawa suke yiwa aiki ,in talaka baywa kansa nazariba yarabu da kwadayin kudin azzaluman nutanan nanba to ahaka zaidauwama dashi da yayansa da jikokinsa da tataba kunnensa 8:10

  • @Genbuharis
    @Genbuharis Месяц назад

    Sai atiku 2027

  • @NuraAdamu-b5p
    @NuraAdamu-b5p Месяц назад

    Agaskiya nidai yanxu dansiyasa dai saidai in kalleshi kawai
    Koma wayeshi

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 Месяц назад

    Ameen

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Месяц назад

    Shi atikun tunda can a Ina yake yaja Baki yai shiru ga badakala kala-kala se yanxu zeyi magana..tunda shima za'a ja jininsa

  • @JornathanYusuf
    @JornathanYusuf Месяц назад

    Muslim Muslim ticket mubamu gajiba sai tinibu 2027.

  • @fataiadegbenro984
    @fataiadegbenro984 Месяц назад

    Dan Bello…with due respect brother with your intelligence and knowledge why are you being this deceptive to your people?
    I urge you please to read the bills and if you have a problem comprehending any part please seek clarification from those knowledgeable before you speak in public
    I understand you have business to protect but remember Allah is seeing and watching everything

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w Месяц назад

    Bar

  • @KumalaCollege
    @KumalaCollege Месяц назад

    1:13 1:19 1:20

  • @AbdaAbdiua-c3g
    @AbdaAbdiua-c3g Месяц назад

    Ameen ya allah

  • @usmandankoli5315
    @usmandankoli5315 Месяц назад

    Ameen ya Allah

  • @adamudiohumidu9953
    @adamudiohumidu9953 Месяц назад +1

    Ameen ya Allah