Salam!malam nayi mafarkin annabi صل الله عليه و سلام yana zawné(ta daman Aliyu bn abi talib)shi kuma sayyidina Abubakr yana ta hagunsu,se nizzo nir rungumi Aliyu bn Abi talib ta baya ina shapa kobrinshi(masu walkiya)da niyan Annabi yaga ina son abinda yakeso.ni dalibi ne,banada awre.don Allah mene maAnan?na gode.