@ Director what made my day in this series was gaskia, amana na Karima da aka nuna ya jawo mata wannan daukaka. Shike nuna cewa duk mutumin da ya dauki gaskia da rikon amana to tabbas Allah zak kawo masa agaji ta duk inda bai zata ba. Kudos to you and your crew
Ina jinjinawa mai tsara labarin #Manyan mata yana tabo abubuwan dasuke damun al'umma acikin hikima ba Labaran soyayyar banza ba wanda bashida amfani😊😊😊😊
Good to see you, the great minister. I ve giving up to watch manyan mata base how director come with new faces, but for the seek of minister I will keep watching. See you guys next week.
Kuna da matsala ai kuwa. So daman shi film din kuna so a fara shi da mutane bakwai a kare da mutane bakwai? Ku a rayuwan ku baku haduwa da sabin mutane ne da suke zama cikin tarihin rayuwar ku? Ko da yake shi series sabon abu ne a Kannywood Shiyasa, amma wanna ba sabon abu bane a Turai.
@@itz_abdelmalik aikuwa dai,ni har banson ya kare fa,saboda wasu series din 20 to 30 minutes fah,like ahug films minutes dinsu kenan 20 or 30 mnt ya kare,amma At least 1hr is much ok
Give Abdul Amart his flowers. But, our northern mothers get issues. We also have to address that. The first step toward addressing our issues in Arewa is education and nutrition. Then security.
Waishi wannan malam sani me yake da munshi ne haka mtssss 😏😏😏Allah sarki mome gombe wlh kina birgeni oh ya kaka kinkai naci wlh🤔🤔manyan thank you very much 🎉🎉🎉❤
@ Chairman kayi kuskure a maganar ka baka fadi in sha Allah ba. Allah zai iya talautaka cikin dakikoki duk girman dukiyar ki bare kayi fahari ba tareda tunanin haka, gashi kana cuta cikin kasuwanci ka kuma a haka kake so Allah ya shirya maka yaron ka Bilya. Anya kayi tunanin laifunka kowa kafin haka
DUK wanda ke kaunar allah da Manzon shi yayimin like alfarmar annabi Muhammad s a w❤❤❤
Jamilun jidda
S❤a❤w❤
Wai me kukeyi da like dinnan 🤔
Ba aikindayakai yiwa annabi salati s ❤ a ❤ w ❤
Duk mai burin gina muhalli allah bashi iko 😊
Ameen ya ALLAH
Amen y Allahu
Amin ya Allah
امين
Amine ya hayyu ya kayyum
Kar a manta d yiwa annabi salati 🤲 (SAW)🙏🙏
@ Director what made my day in this series was gaskia, amana na Karima da aka nuna ya jawo mata wannan daukaka. Shike nuna cewa duk mutumin da ya dauki gaskia da rikon amana to tabbas Allah zak kawo masa agaji ta duk inda bai zata ba. Kudos to you and your crew
Masha allah 🎉🎉 duk wanda malam sadi mijin karima yake ba shi dariya yemen liking😂😂😂
Haushi dai
Ni haushi yake bani
Ni Wallahi haushi yake bani 😢 ya dena wannan surutun
Ina jinjinawa mai tsara labarin #Manyan mata yana tabo abubuwan dasuke damun al'umma acikin hikima ba Labaran soyayyar banza ba wanda bashida amfani😊😊😊😊
Masha ALLAH.......fatan Alkhairi Abdul Amart 👍 Ali Gumzak 👍 Aikin ku Yana kyau, ALLAH ya taimaka
Allah ya karawa abnur da marubutan manyan mata basira
Allahu Sarki ka kadara sadurwamu ga'annabi Muhammad (S.A.W.)❤
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
صلى الله عليه وسلم ❤
Sallallahu alaihi wa alihi wa sahbihi wasalam
صلى اللَّهُ عليه وسلم
Sallallahu Alaihim wasalam
Sallallahu. Alaihi wosallam
Entertainment is my favourite channel, and it has great quality content 👌
Masha Allah,well appreciated 👏 watching from Kuala Lumpur Malaysia
Mu hadu muyiwa Annabi Muhammadu salati,Allahu salli Sayyadina Muhammadu Rasulillahi SAW ❤
Masha Allah watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬🤲
@@abdulwaheedibrahim167 nikam yayata na lby tamasta naxos daga Algeria 🇩🇿 tafi wai
Good to see you, the great minister. I ve giving up to watch manyan mata base how director come with new faces, but for the seek of minister I will keep watching. See you guys next week.
Kuna da matsala ai kuwa. So daman shi film din kuna so a fara shi da mutane bakwai a kare da mutane bakwai? Ku a rayuwan ku baku haduwa da sabin mutane ne da suke zama cikin tarihin rayuwar ku? Ko da yake shi series sabon abu ne a Kannywood Shiyasa, amma wanna ba sabon abu bane a Turai.
@@itz_abdelmalikAii mutum sai Allah,wani ma cewa wai lokacin yayi yawa you can imagine fah🙄
@@ZarahMuhammad-cx3hv a hakan? Ni bana sanin time ya cika saboda content din na da kyau. Kana Allah Allah sati ya zago ka kalla
@@itz_abdelmalik aikuwa dai,ni har banson ya kare fa,saboda wasu series din 20 to 30 minutes fah,like ahug films minutes dinsu kenan 20 or 30 mnt ya kare,amma At least 1hr is much ok
Masha Allah watching from india
Salati Goma da annabi (Sallallahu alayhi wa sallam )
Hhhh duk Wanda yaji dadin halinda zaid yakeciki yamin like 😂😂😂
Dan Allah inasan nasan me anfannin yeuwa jama'a masu hadaka da allah da manzansa akan aimusu like
Wlh fa
Wallahi kuwa Namesyyy nima Abun yana min ciwo, bansan me suke samu da wannan likes in ba😂😂😅
@@JamcyyBabyyae ko kulasu banayi sbd ba,a sa mutum dole kuma duk jahilae masu hada mutum da Allah ko annabi akan abinda suke so
Abin takaeci wlh
Wai dole sai kunja "Aya" ne ? Alhali kunsan baza ku iya ja daidai ba?
Macha Allah watch from Niger republic 🇳🇪
@@YushauSaidu-f6d Masham allah saimu yan Algeria 🇩🇿
@@HalimatuMuktar-e1x which state in Algeria??
@@YushauSaidu-f6d tmrst
@YushauSaidu-f6d tmrst
Macha'allah watch from Maroc
Masha Allah Watching from muscat Oman🎉🎉❤❤❤
You guys are doing great!! Watching from the United States 🇺🇸
Wanda yayarda film dinnan yana da kyau yaimin like 👍🏻
Masha Allah, best movie ever ❤
This episode depicts Honesty and Trustworthiness can take you places without formal education. Allah is in charge.
Allah ya karawa Annabi Muhammad daraja
Duk wanda ya lura gidan malan Dadi shine gidan da akayi namaliya ya danna Mani like🤗
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Watching from tripoli
Allah ya karawa annabi daraja ❤
Masha allah watching from Iran🎉
Masha Allah watching from American 🇺🇲
Same here
Masha Allah please inaso muhada contact mn dakai idan badamuwa
Same here
@@BashirSOkay masha Allah
Tace kasha mana "yace ba Mirinda bane ba sugar"😂😂
Gaskiya momi gonbe mummuna ne🎉🎉🎉🎉🎉
No tanada kyau fah,but keba ne data kara shiyasa kyaun ta ya ragu
Wow is very nice Thank God bless For Abnur Entertainment Channel RUclips and everyone actess And Crow
❤❤❤😂😂🎉 Masha Allah
Mashaa Allah. Watching from China 🇨🇳
Miyasa minister zata tadawa Malam Sani hankali😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂 da million daya koh😂😂😂😂
😂😂😂
Wanda ya fahimci Nadiya makira ce ya Danna man like 😂😅
Kaman tanason kashe mijinta
Eh wlh@@CharifaAissatou-p6n
Masha Allah.Am watching from Benin City 🏙️ Nigeria 🇳🇬💪💪
Haba malam inji karima😂😂😂
Watching from Japan
Yarinyar nan ta minister tana burgeni sosai kuma tana dakyau ❤❤
Give Abdul Amart his flowers. But, our northern mothers get issues. We also have to address that. The first step toward addressing our issues in Arewa is education and nutrition. Then security.
Macha Allah abnur entertainment watching from Libya nationality of Niger ❤one love
اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد ❤
Manyan Mata Shiri Me dogan zango Good Job 👍
Wlhy abdul Amart yakamata abawa Pandora award din nan
Gaskiya wannan flim yayi kyau sosai yakamata chugabannimu yan siyasa koyi kiyi da wannan
Wai ban gane bah alajii sango bai mutu bane
Allah sarki raya 😢 walahi taban tausayin 😢 Allah ya jarebceta da rashin haihuwa
😂
Wannan wane kauye ne haka, kullum akwai wutan nepa
❤❤❤ Wow Very Wonderful My lovely Actor's Male And Female From Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘
Waishi wannan malam sani me yake da munshi ne haka mtssss 😏😏😏Allah sarki mome gombe wlh kina birgeni oh ya kaka kinkai naci wlh🤔🤔manyan thank you very much 🎉🎉🎉❤
Ai malam sadi jaki ne 😂😂😂
@ Chairman kayi kuskure a maganar ka baka fadi in sha Allah ba. Allah zai iya talautaka cikin dakikoki duk girman dukiyar ki bare kayi fahari ba tareda tunanin haka, gashi kana cuta cikin kasuwanci ka kuma a haka kake so Allah ya shirya maka yaron ka Bilya. Anya kayi tunanin laifunka kowa kafin haka
Masha allah wow good 😊😊😊😊😊😊😊❤❤❤
Aslm bayan dubun gaisuwa dafatan alferi yakaka kinburgeni sosai❤❤❤❤❤
Abu yayi kyau🥳
Ya ubangiji Allah kasamuyi indo biyu da Manzan Allah s a w Ameen ya Allah ❤❤❤❤❤
Gidan Malam Duniya ne Yasin 😂😂
Watching from lagos state ,Nigeria ❤🎉
Macha Allah 😊
Don Allah minene anini da mijin kharima yake fadi
Ma’ana ko naira daya mutum bayadashi
Masha Allah watch from Ghana 🇬🇭
Minister Akwai kirki inama ace haka Ministoci suke.
😅kaji Dan uwan naka yace million dayan jakka nawa ne 😅😅😅
Masha Allah Allah watching from Nigeria Katsina state😅
😂😂😂😂
Garin alkairi kenan
Gaskiyane am watching from lagos Nigeria
Yar garin mu😂❤
I enjoyed the way Malam was following Karima.😂😂😂
Wlh same 😂
Ahh swear 🤣
Masha Allah amana da alkawari abune mae kyau
Jamila Nagudu is the queen of kannywood 🔥
Masha Allah watching from Libya Tripoli
Love❤️ ❤️ ❤️
Allah ya jar rabeni da San film din Nan tun asabar nake tayon Neman shi
Masha allah waching from lbiya 🇱🇾🇱🇾 sabah 🎉🎉
Kai jama a wllh talauchi bala ine wayaga idanun wanda baitaba ganin milyan 1 ba
MashaAllah Alhamdulillah ❤❤❤❤❤❤❤
Hajiya gobe tana sallame sallar asuba dan sakota a gaba takamo hanya ta taho kea karima yanxu da munje gida kiyi wanka 😂😂😂😂😂😂😂
Finally my favourite 😍 movie is out❤❤❤❤
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ❤❤❤❤❤
gaba gaba dai ABNUR ALLAH YAKARA DAUKAKA
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka ❤❤❤❤
Masha Allah nifa nakosa da ganin hajiya Laila ta dawo domin akirani nazo a sakani a season nagaba 😅😅😅
😂
@HalimaMaina-wg5lb 🫣🫣🫣
Masha Allah abnur entertainment ❤️❤️
Masha Allah Jamila is the best
Alhamdulillah ❤❤ masha Allah 🎉🎉😅😅 Nice one ❤🎉
Macha Allah ❤️❤️ fatan alheri 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇪
Masha Allah watching from Algeria Oran ❤❤
Masha Allah shiri yayi dadi
Kuyiwa annabi salati ❤
Gaskiya kareemah kin mori miji😂😂😂
😂😂😂😂Wlh idan babu mijin karima shirin nan sai a slow😂😂😂😂❤❤
Gaskiya kafcen yayi
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨
Macha Allah yayi Allah ya kara lafiya da nisankona 🙏
Ma sha Allah watching from Uk ❤❤❤
Mungode sosai!
Kai Samira harda hassada
Wawaye mahaukata ko waye yace a sako wannan wa wuyar😮
Ko dai Gabon ta fitane a manyan Mata sai sa akace tafita waje
Million daya😂😂😂