- Видео 181
- Просмотров 897 313
Atta'beer TV
Нигерия
Добавлен 6 мар 2020
Fassarar mafalki A Musulunci TV
Channel ne da yake bada bayanin akan fassarar mafalki da Qa'idojin sa musulunci kuma a yaren Hausa
Channel ne da yake bada bayanin akan fassarar mafalki da Qa'idojin sa musulunci kuma a yaren Hausa
Fassarar mafarkin haihuwa ga budurwa
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Maishadda global Resources #Sarauniya tv#Ali nuhu#Hamisu Breaker #MdEnt tv#Matashiya films#Sadiq Saleh#360 Hausa movies#Amart Entertainment ltd#Asiya chailady#Madubi Tv#Fassarar mafarki tv#Tauraruwa tv #Tips Official #bollywood latest songs#pop international #the chain smokers#7clouds #Atlantic music#so...
Просмотров: 667
Видео
MAFARKIN ZOBE
Просмотров 3884 месяца назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
fassarar sukuwa dawaki
Просмотров 5065 месяцев назад

Fassarar mafarkin Suratul Lail
Просмотров 1,8 тыс.9 месяцев назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
FASSARAR GANIN ANNABI
Просмотров 7869 месяцев назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
Fassarar mafarkin Kadangare
Просмотров 3,8 тыс.9 месяцев назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
fassarar sukuwa dawaki
Просмотров 3919 месяцев назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
FASSARAR MAFARKIN Suratul Anfal
Просмотров 7159 месяцев назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
Haramun ne fassarar mafarki ba tare da illimi ba
Просмотров 6639 месяцев назад
Al-ameen Sokoto TV#SA ADAI TV#Sadiq saleh#Momee gombe#Salman Faris#Asake#Burna Boy#Dj shinski#Kizz Daniel #Annarag Aggarwal #90's old songs#Adam Zango official #Daga malaman mu#Dj A-lyt#Cista Tit h#Dj Shinski#Dj Boat#Al-Mubarak international film production #Dj Salam #Davido#iAl-ameen sokoto tv#Dambe mazaje tv#Dambe Hausa tv#gargajjyatv#Musbahu Kano youtube#Dangulbi Dambe tv#Dambe Sport tv#Mais...
Fassarar mafarkin haihuwa ga budurwa
Просмотров 2,1 тыс.10 месяцев назад
Fassarar mafarkin haihuwa ga budurwa
Fassarar mafarki ta hanyar Alkur'ani da Hadisi
Просмотров 1,5 тыс.11 месяцев назад
Fassarar mafarki ta hanyar Alkur'ani da Hadisi
fassarar mafarkin kambin sarauta ga macce
Просмотров 74211 месяцев назад
fassarar mafarkin kambin sarauta ga macce
FASSARAR MAFARKIN Akushi (Kwanon abinci)
Просмотров 1,2 тыс.Год назад
FASSARAR MAFARKIN Akushi (Kwanon abinci)
Assalamu alekum malan inamuku fatan alheriy sunana alhaji Nassirou ni mutumin Niger ne 🇳🇪 damagaram inada Mata 1 Yaya 5 kuma ina neman arme Nayi mafarkin Nagina Saban gida a Saudiya yanada girma Sosai abakin Hanya
Malam Allah ya kara basira
Ameen
Dan Allah Ina zan turo tambaya
Slm Mallam babana yayi mafarki qafan biri yana bina har shagona
Masha Allah
Ml kwna biyu kundina sakamanan fassara mafarki a RUclips Allah sa lafia dai ameen
Masha Allah
Slm mlm dan allah mafarik kifi ya mutu
Mal Allah ya kara basira
Fasaran mafarki
08038498642 Whatsapp
Assalamu alaikum malam da Allah inason no wayar ka
Slm Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana dan Allah malam fassara min mafarki na nayi mafarkin nayi tsirara wata yarinya takalleni saudaya nayisauri nachiga cikin wata runffa nakwata rufda ciki dan boye al aurata dan Allah inasan afassara min wannan mafarkin
Wace sanaa kake Yi?
Masha Allahu barakallah
Allah saqa da alkhairi Allah qara basira
Number malam
08038498642
malam nayi mafarkin anban kyautar sabulun wanka ni matar aure ce
slm malam nomber ku bata whatsapp 🇸🇦🇸🇦
08038498642
Aslm
SLM malan nayi mafalkin tashin alkiyama
Malam Allah ya kara basira
Assalamu Alaikum malan. Don Allah a fassara min wannan mafalkin. Na taba yin mafalkin Ina kwance Amma cikina ya kumbura yayi tim-tim. Sannan kuma na taba yin mafalkin Ina hawaye saboda wani ya tuna min wani Abu da na rasa.
Assalamu Alaikum malan. Malan don Allah a fassara min wannan mafalkin. Na tabayin mafalkin Ina kwance Amma cikina ya kumbura yayi tim-tim. Sannan kuma na taba yin mafalkin Ina hawaye saboda wani ya tuna min wani Abu da na rasa.
Slm malam nayi mafarkin yimin asirin irin wanda ake bunewa nalaya sanan angayamin sunan wanda yahi shi sanan natono layun da akabine dukansu
ماشاء الله تبارك الله
ماشاء الله تبارك الله
Assalamualaikum mallan Dan Allah Ataimakamin a fassara , Ina yawan mafarkin yan fashi wani sayin yaki Amman kuma Ina nasara akan su
Assalamualaikum warahmatullah Antashi lafiya mallam dan Allah menene fassaran mafalkin nice Nayi mafalkin naga kudi acikin jakkana sai na fara kirgawa dan dama bani da kudi alokacin shin Mallam menene fassaran
@@nuhusheshizainab-gl8nr ke kwanta da tunanin samun kudi?
@@attabeertv5335 Aaa Mallam haka kawai
Malam nayi istihara Akan saurayina senayi mafarkin na aure shi basodayaba Amma shibisanba inasan Shiba nicenake sanshi komagana namishi baya kulani kuma inasan shi 😭💔
Malam nayi istihara Akan saurayina senayi mafarkin na aure shi basodayaba Amma shibisanba inasan Shiba nicenake sanshi komagana namishi baya kulani kuma inasan shi sosai💔😭
Ma shaAllah
Salam Sunana babangida usman daga gombe Mal nayi mafarkin saniya mai dutti nakamata namata wanka tafita fesfes
Malan dan Allah meye Fassarar mafarkin mace taga ta fito babu kallabi babu takalmi wadda suke tare ita kuma babu Zane babu kallabin babu takalmi sunzo suna fada da dabba har suna zaginta Sai dabbar ta bugesu sai kuma suka dawo fada fa mutane anata dukansu dai Matan Yaya da kanwa ne
Malam Dan Allah number ka
@@danmalamatv 08038498642
@@danmalamatv 08038498642
Assalamu alaikum malam ni baxawarace nakasance Ina yawan mafarki shanu suna Bina manya manya nikuma Ina Karanta ayatul kursiyu Ina tofamusu. to sai akacemin wai mayune suke bibiyata don haka innemi maganin miyagu
جزاك اللهُ
ﷺ
Malam dan Allah ka fassaramun nayi mafarkin ni tsirara kuma ina alwala kuma ga mutane ina jin kunya sai nanemi hijabi aka mikamin narufe jikina kuma na kammala alwala na dan Allah malan kafassaramun ngd.
Dafatan alkhairi
Assalamu alaikum.ina.yawan.mafarki.alokachin.da.nafara.bacci.ana.denna.jikina.inkasa.tasi.amma.dazar.nache.a.uzzubillah.sai.abin.yawuche.2&inatasizuwa.sararinsamania.kamargirginsama3&dakoma.gani.rana.tareda.farinwata.guda.9.sukakewowe.rana.jinjiri.wata.da.chikakke.da.taurarin.babu.adadi.koma.alokachin.qarsen.watan.layya
Dagaqasarghana
Malan mafarki bera manya d jarera amma sai na dauke jareran nakaisu wani waje ina budewa sai naga gwarika suna cinyesu malan minene fassarar
Aslm malam inamafatan alkaeri sunana fatima daga saudiya naye mafarki dawani mutum yabani wani abuyaci inkarba inbahi Kudi nacibazankarbaba saiyabiyuni dagudu sainahiga wanigida saisukazama subiyo sukibina dagudu Sainaki karanta ayalkursiyo saenaki karanta auzubikalimatullahi tamarin shirimakalak sainakekaranta falakidanasi saimutumin yafara zamabaki sagymunsa yazama susunkarfi sawani yacimasa dama abida akifada akanka gaskiyani saimutumiyakuni
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤
Karam 🎉Hi
Assalamu alaikum waraha Matulla wabarakatuhu malam barka da warhaka Ma innbaccin nayi mmafarkin Ana ruwa amm Dana tashi baruwa
Wane gari kake?Wace sana'a kake yi?
جزاكم الله خيرا و احسن الجزء
Salam malam anwuni lfy dan Allah malam nayi mafarkin ankawo tallan takalmi takawo Sena dauki Wani metsini korene hade yake da siket Kore Shima duk nasasu ajikina nayi tafiya da takalmi akafana
Aslam Allah ya gafarta malam nima nayi mafarkin karamar tinkiya fara zata mutu sai n'a dauketa n'a Kai bayan dakin mu Jimi Jimi ina zuwa duba ta to zuwa cen sai n'a dauke ta n'a saka ta a firinji n'a jika mata paracétamol zan Bata n'a Farka a barci
Thanks