Aslm Allah yakarawa Mallam lafia da nisan kwana me amfani Ni matar aure e inada ciki yanzu haka sai nayi mafarkin haihuwar yan biyu duka maza wllh kyawawa amman daya fari daya baki amman duk kamar su daya shi farin muna hada ido dashi yayimin murmushi nima nayi masa kuma haihuwarsu cikin sauki masha Allah ina godiya mallam
Slm ina yawan nahaifa yan biyu ko yan uku kusan 6yrs duk ina sama ciki sai inta mafarki kahaifa yan biyu ko yan uku,amma daga karshe Allah ya azirtani da samun yan biyu harsun girma yaxu haka suna da 4yrs
Assalamu’alaikum Malam Allah yasa da alkhairi nayi mafarkin yan biyu maza amma sun dan fara girma yayan wata mata ne wanda bansanta ba akarshen mafarkin kuma se naga wasu yan biyun mata masu kama da juna amma su din manyane zasu kai shekara 30 da wani abun nidanai mafarkin budurwa ce
Assalam alaikoum malan barka da warhaka to nidai nayi mafarkin mijina da muka rabu ya haifi yan biyu da kanshi ba matarsa ba ko minene fassarar shi dan shi soyon mijinawa wato uban yarana kenan murabu ama kullum rikici yaki karewa tshakanina dashi nikuma, munai da ein biyu a zahiri sai ya ce a cikin mafarkin naji abin da kikaji da kika haifesu
Assalama alaikum malam barka da warhaka malam nayi mafalkin ina fere doya sai wani yaron yazo yamin fitsari akan doyan da n'a fere amma na kamashi nabashi kashi kuma yaron nasan shi a zahiri Na doge
Assalam Malam nikuma ina yawan mafarkin na haihu kuma can sai a nunamin yaron ba nawa bane KO kuma idan lokacin Al Adana ya kusa sai nayi ta mafarkin kananan Yara KO ina shayar da jariri kuma daga karshe sai Naga Dan banawa bane. Wallahi Bana shekara ta goma da aure ban haihu ba Amma na taba haihuwa sai dai bada mujin da muke tare ba don Allah Malam inason sanin menene ke faruwa dani
assalamu alaikum malam dan Allah minine fassarar mafalkin yan uku ninayi mafalkin na haifi yan uku wlh biyu maza da guda macen harda yan kunnan ta akunne
Dan allah malam kaciga dayi mana bayani akan yadda ake karya sihiri da gishi dan zatin allah inna matukar bukatan bayani ko kabani number da ake samuka ta WhatsApp wanan ba asamunka a WhatsApp da ita🙏
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
Masha allah malam allah yasa maka da alkwairi
Un maza biyou soun rasou minene
Jazaakumullahu Khairan katheeran Sayyidi
Aslm Allah yakarawa Mallam lafia da nisan kwana me amfani Ni matar aure e inada ciki yanzu haka sai nayi mafarkin haihuwar yan biyu duka maza wllh kyawawa amman daya fari daya baki amman duk kamar su daya shi farin muna hada ido dashi yayimin murmushi nima nayi masa kuma haihuwarsu cikin sauki masha Allah ina godiya mallam
Allah yasaka da alheri.
Allah yasaka maka da mafificin alkairi Duniya da Lahira❤❤❤
Assalamalekum khlayandou Allah lallaya kinu niru barga Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama ya sayyadi Abbas Sadauki 🤲🤲🤲
Jazakallahu bihairan ya sayyidi
Jazakallahu bi khair 💪
Masha Allah 😍🥰😍
Amin ya Hayyu yaa Qayyum
Masha Allah, 🥰🥰🥰
Assalam malam Dan Allah ina neman taimako nayi mafarkin na haihu Yan biyu Macé da namiji amma Mace ta rasu bayan na haihu
Jazakallah
Slm ina yawan nahaifa yan biyu ko yan uku kusan 6yrs duk ina sama ciki sai inta mafarki kahaifa yan biyu ko yan uku,amma daga karshe Allah ya azirtani da samun yan biyu harsun girma yaxu haka suna da 4yrs
Assalamu’alaikum
Malam Allah yasa da alkhairi nayi mafarkin yan biyu maza amma sun dan fara girma yayan wata mata ne wanda bansanta ba akarshen mafarkin kuma se naga wasu yan biyun mata masu kama da juna amma su din manyane zasu kai shekara 30 da wani abun nidanai mafarkin budurwa ce
Assalam alaikoum malan barka da warhaka to nidai nayi mafarkin mijina da muka rabu ya haifi yan biyu da kanshi ba matarsa ba ko minene fassarar shi dan shi soyon mijinawa wato uban yarana kenan murabu ama kullum rikici yaki karewa tshakanina dashi nikuma, munai da ein biyu a zahiri sai ya ce a cikin mafarkin naji abin da kikaji da kika haifesu
Slm malam dan Allah nayi mafarkin na haife yan uku kuma ne matar aure ne kuma banda ciki saidi ko ban saneba
Assalama alaikum malam barka da warhaka malam nayi mafalkin ina fere doya sai wani yaron yazo yamin fitsari akan doyan da n'a fere amma na kamashi nabashi kashi kuma yaron nasan shi a zahiri Na doge
Assalam Malam nikuma ina yawan mafarkin na haihu kuma can sai a nunamin yaron ba nawa bane KO kuma idan lokacin Al Adana ya kusa sai nayi ta mafarkin kananan Yara KO ina shayar da jariri kuma daga karshe sai Naga Dan banawa bane. Wallahi Bana shekara ta goma da aure ban haihu ba Amma na taba haihuwa sai dai bada mujin da muke tare ba don Allah Malam inason sanin menene ke faruwa dani
Dan Allah malam mafarkin badofa Allah yakara lfy
assalamu alaikum malam dan Allah minine fassarar mafalkin yan uku ninayi mafalkin na haifi yan uku wlh biyu maza da guda macen harda yan kunnan ta akunne
Mlm bani da aure kuma nayi sallar da ake karanta suratu yusufa sai nayi mafarkin na haifi yan biyu😢
Mallam nayi mafarki na haifin Yan hudu,pls
Mafarkin Yan uku fah mlm
Dan allah malam kaciga dayi mana bayani akan yadda ake karya sihiri da gishi dan zatin allah inna matukar bukatan bayani ko kabani number da ake samuka ta WhatsApp wanan ba asamunka a WhatsApp da ita🙏
Aslm malan nimayi mafarkin nahaifi yanbiyu Kuma jini kaki baki yaballemin Sai yatsa dagabaya Kuma gani da ciki
Allah yaqara girma dan Allah mafarkin yawo asama