Auren Jinsi: Sakon Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 23

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 28 дней назад +2

    Allah ubangiji ya saka maka da alkhairi Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna. Mun gode sosai. Allah ya kareka ya kiyaye ka

  • @rabizakari5125
    @rabizakari5125 Месяц назад +5

    Allah ya saka da Alkhairi,Allah ya yawaita mana irin ku,Allah ya kawo mana sauki.

  • @YusufHamisu-w9n
    @YusufHamisu-w9n 29 дней назад +2

    Allaha yasa kamaka da alkairi sheikh mal Ibirahm aliyu kaduna

  • @HafiyyaHashim
    @HafiyyaHashim 29 дней назад +1

    Allah ya saka da mafificin alkhairi mlm Allah ya kara mana irinku a kasar mu ya kare mana ku Allah ya kara maku lfy da Nisan kwana masu albarka

  • @fact4420
    @fact4420 Месяц назад

    InshaAllah sai an yi juyin mulki a Nigeria

  • @MoussaAssoumane-zl2ih
    @MoussaAssoumane-zl2ih Месяц назад +1

    ❤❤❤

  • @user-fe4wf6pm4l
    @user-fe4wf6pm4l Месяц назад

    Malam Allah ya kara nisan kwana aci gaba da cin ubansu sheguna matsiyatan banza da yofi

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 Месяц назад

    Allah ya saka da alheri...

  • @KABIRUIkiyi
    @KABIRUIkiyi 23 дня назад

    Allah yakiyaye,malan

  • @ibrahimlawal9499
    @ibrahimlawal9499 Месяц назад +2

    Allah ya saka da Alkhairi Ameen

  • @HassanaHassan-y3o
    @HassanaHassan-y3o 25 дней назад

    Nice words.

  • @user-zl4bu5bi8x
    @user-zl4bu5bi8x 29 дней назад

    😭😭😭😭😭😭

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 28 дней назад

    😭😭😭

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 29 дней назад

    Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un 😢

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 Месяц назад

    Malam Allah saka da mafificin alkhairi, Allah yawaita mana malammai irinku masu fadar gaskiya ba tsoron kowa sai Allah

  • @YasirSaminuAlhassan
    @YasirSaminuAlhassan 25 дней назад

    BADA LADA 💪

  • @HafsatMuhammadLawal
    @HafsatMuhammadLawal 29 дней назад

    Allah Yakare mana imaninmu

  • @usmanadamu1010
    @usmanadamu1010 29 дней назад

    Malam ba abin da ya shafi Muslim-Muslim.
    Allah yana da hikimomi dayawan gaske.
    Misali a dalilin Muslim-muslim Allah bai nuna mana yawan mu ba a Nigeria? Hikimar ubangiji. Na tabbata Malam a halin yanzu bai da kokwanton cewar musulmi sunfi yawa a kasarnan, kai har wanda ba musulmin ba sun saki.
    Kuma dan musulman shugabanni ba suyi dai-dai ba, ai ba musulunci bai dai-dai, sune ai basu yi dai-dai, su kuma Allah zai kama.
    Bari in mai dakai baya kada, lokacin da wancen zabe na muslim-muslim ai badan kishin addini a kai hakan ba a'a yanayin siyasa ne ya kawo hakan, Amma sai kiristoci suka ce sai sun kada musulmi, sannan Obi yai amfani da wanna dama yace shi kiristoci kawai-haka kuma akayi, aka gwada kwanji, kuma zabe ya nuna an fisu yawa.
    Na tabbata Malam bai zabi Obi ba amma Allah shi bar wa Kansa sani.
    Shawara ta ga Malam ku wa'azantar da musulmi sune mafi rinjayen yawa a kasarnan kawai dai musami hadin kai shi adda matsalar mu.
    Daga karshe Zabe zai dawo, kuma hakan za'a kuma.
    Ko Malam zai jefawa Obi ko wani kirista dai zai ikrarin shi nasune kawai?

  • @YusufHamisu-w9n
    @YusufHamisu-w9n 29 дней назад +1

    Allaha yasa kamaka da alkairi sheikh mal Ibirahm aliyu kaduna

  • @YusufHamisu-w9n
    @YusufHamisu-w9n 29 дней назад +1

    Allaha yasa kamaka da alkairi sheikh mal Ibirahm aliyu kaduna

  • @YusufHamisu-w9n
    @YusufHamisu-w9n 29 дней назад

    Allaha yasa kamaka da alkairi sheikh mal Ibirahm aliyu kaduna

  • @YusufHamisu-w9n
    @YusufHamisu-w9n 29 дней назад

    Allaha yasa kamaka da alkairi sheikh mal Ibirahm aliyu kaduna

  • @YusufHamisu-w9n
    @YusufHamisu-w9n 29 дней назад

    Allaha yasa kamaka da alkairi sheikh mal Ibirahm aliyu kaduna