Subhanallah Yarinyar Data Kalubalanci Malama Juwairiyya Tayi Ridda Sheikh Bn Uthman Ya Bayyana...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 июл 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 33

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 25 дней назад +4

    Allah ya kaskanta da aqidar ta ameen

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 20 дней назад

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @user-vt7td1bl8c
    @user-vt7td1bl8c 24 дня назад +2

    Ya Allah ka tsaremana Imani mu da mutuncin mu

  • @MdmMdm-yq3mk
    @MdmMdm-yq3mk 23 дня назад +1

    يا الله يرب 😢

  • @mustaphasaidu-lt1lx
    @mustaphasaidu-lt1lx 26 дней назад +2

    Subhanallah

  • @adaveezay2097
    @adaveezay2097 25 дней назад +3

    Allah ya cigaba da kare mu

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 25 дней назад +1

    SubhanAllah

  • @lawaltukur6053
    @lawaltukur6053 20 дней назад

    SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
    @UTHMAANBINAFNACDMY1984 25 дней назад +1

    Allah taalaa ya shiryeta damu Baki daya.

  • @SeikoDm-lu3xg
    @SeikoDm-lu3xg 16 дней назад

    May Allah help us

  • @user-fn4qw8xm6n
    @user-fn4qw8xm6n 25 дней назад +1

    S a w

  • @PEN-Mawii
    @PEN-Mawii 25 дней назад +3

    YAWWAH ALHAMDULILLAHI TABBAS WANNAN MAGANAR BIRI YAYI KAMA DA MUTUM !!!!!!OKKKK DAMA LOGIC BEHIND ALL SHE WAS SAYING ALHAMDULILLAHI TABBAS ALLAH ZAI MAYARMATA DA KAIDINTA TSINANNIYAH

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 24 дня назад

    Allah Ya saka

  • @aishamairiga4338
    @aishamairiga4338 24 дня назад

    Haba biri yayi kama da mutum! Allah ya shiryeta

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 25 дней назад

    Y Allah ka mana maganin dukkanin wani mugu azalumi d keso jefa kasar arewa d kasan musulunci a matsala d son kauce ma addini Ameen, y Allah kayi dubi d riko d hannuwanmu

  • @habibuhaladu9613
    @habibuhaladu9613 25 дней назад +1

    ALLAH yakara lafiya

  • @fatimaibrahim8881
    @fatimaibrahim8881 25 дней назад

    Allah ya biya. Mallam

  • @Abdulyahaya
    @Abdulyahaya 22 дня назад

    Allah yaska muku da albarka

  • @user-fn4qw8xm6n
    @user-fn4qw8xm6n 25 дней назад +1

    10:45

  • @user-by7bq3id9t
    @user-by7bq3id9t 25 дней назад +2

    A ina Sheikh Bin Usman ya yi mentioning cewa ta yi ridda? wannan waazin da yayi ai tun kafin lubna ta fara wannan jahilcin ne ai. Kuna amfani da hotunan malamai ya zama Click bait, Bai dace ba, saboda neman viewers kawai

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 13 дней назад

    Ance kaima kanka kace ance baka databbas kuma bakada hujja saboda amaganarka bakanuna hujja kodayaba atakaicadai hasada kake mata

  • @muhammadbashir7318
    @muhammadbashir7318 25 дней назад +1

    Gaskiya Ne a Kaduna ma sun fara gyara makarantu da Gina wasu ma

  • @AhmedAbdullahi-wk4ul
    @AhmedAbdullahi-wk4ul 25 дней назад

    Aikometadawo inbata chazaba chandimma hakazasumata. Jaka

  • @mammanalichiroma3914
    @mammanalichiroma3914 24 дня назад

    Yana magana Akan wata, @Admin kai kuma ka saka hoton wata daban.

    • @ALIsharaTV
      @ALIsharaTV  24 дня назад

      Yanada Alaqa da Abunda Ake magana akaine

    • @mammanalichiroma3914
      @mammanalichiroma3914 20 дней назад

      ​​@@ALIsharaTV afuwan @admin. Na ga asalin video. Ashe akan Lubna ne yake magana, shi yaro meh face cap. Sorry.

  • @zeezeebo
    @zeezeebo 25 дней назад +2

    Kuma dai ku daina wulakanta matan ku

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 25 дней назад

    I hate clickbaits, ah ina aka ce tayi ridda? Even the AGILE issue it was before that they were afraid of it, daga baya sun yi taro har malamai da dama sun je sun kuma fahimta. Allah sa mu dace.Ameen

  • @SulemaneAbdula
    @SulemaneAbdula 25 дней назад

    Ko. Ba musims bate. Fulani. Te

  • @nurudeenlawalsaid7264
    @nurudeenlawalsaid7264 25 дней назад

    Ta janyo Matata a kungiyarta. Yanzu itama tace sai ta bar aure kuma tana kan tashar matarnan suna program. Matar tawa wai nida ita dayane agida bani da ikon yarana sai da yardar ta sannan ban isa insan ina zata ba sai taga dama. Ta tafi kotu neman Khul yanda naji suna waazi a program din da sukayi wai zama 3 zaayi a baki saki. It's unfortunate.

  • @user-xc6ue8fx5o
    @user-xc6ue8fx5o 19 дней назад

    Lgbtq ne mallam