Sabon Rikici Wata Yarinya Ta Tuhumi Malama Juwairiyya da Qarya Bn Al-Qasim Ya Bukaci Ta Nuna...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 июн 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 549

  • @ZTV452
    @ZTV452 Месяц назад +17

    Yarinya kin makara, tun Allah ya arzutamu da shiriyar Ma'aiki S.AW.

  • @isyakuabubakar-ob5bk
    @isyakuabubakar-ob5bk Месяц назад +27

    ya allah ka jarab ceta da son wani namijin wanda baya santa ya allah amen

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 Месяц назад

      Da auren ta har da yara ai. 😅😅

    • @faizayahuza
      @faizayahuza Месяц назад

      Ameen ya Hayyu ya Qayyum.

    • @FatimaShuibu-ir3fn
      @FatimaShuibu-ir3fn Месяц назад +1

      Badan karkama wani mummunar addua ba danayi mata nace ubangiji yasa mijinta yakara mata kishiya yasamo wacce zatayimasa biyayya

    • @hafsatumar1183
      @hafsatumar1183 Месяц назад

      Tayi mishi bauta kamar baiwarshi kenan ko me? Hmm! Toh in Shaa Allah ba zai yi mata wannan jarabawar ba

    • @abuzahrakano6372
      @abuzahrakano6372 16 дней назад

      Ameen-ameen

  • @rharnmay9680
    @rharnmay9680 Месяц назад +17

    🎉 Ana Guirmmama baba.... Malama Jawriya babar malama ce Allah ya kara mata daraja

    • @tasiusulaimanadam9553
      @tasiusulaimanadam9553 Месяц назад

      😂😂 Babbar malama a ina? Wallahi koh na fi Juwairiyya karatu.

    • @FatimaShuibu-ir3fn
      @FatimaShuibu-ir3fn Месяц назад

      So what katashi kayi huduba ka karantar domin al uma ta amfana shini ilimi bawai kaje bayan labili ka6uyawa

  • @user-vq5xs7mb4e
    @user-vq5xs7mb4e Месяц назад +37

    wannan bama tare dake muna tare da malama juwairiyya Allah kuma ya shirye ki

    • @UAUmar-ll2pj
      @UAUmar-ll2pj Месяц назад

      Takarar Iskanci takeyi

    • @noorahmed__
      @noorahmed__ Месяц назад

      May Allah guide you and my advice to you is to go to islamiyya

  • @abuminnatur-rahman4198
    @abuminnatur-rahman4198 Месяц назад +25

    Wannan yar kwangilar yahudawace kuma insha Allah sai asirinta ya tonu.

    • @ayshbeny
      @ayshbeny Месяц назад +1

      Ba wani kwangila. Bokon me Yayi Mata yawa

  • @maryamjunaidu5978
    @maryamjunaidu5978 20 дней назад

    Jazakallah khairan malam.

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 Месяц назад +9

    Lalle kunga masalar kyai yara turai karatu

  • @hasiyamohammad
    @hasiyamohammad Месяц назад +32

    Muna tare da malam juwairiya saboda fadan Allah da manzo sane❤

  • @nurahissah2579
    @nurahissah2579 Месяц назад +2

    Allah ya karawa malama juwairiya hakuri.
    Itama Allah yasa ta gane

  • @AbdullahiMusa-cm4kq
    @AbdullahiMusa-cm4kq Месяц назад +28

    Kadan daga cikin Sharrin boko kenan Allah ya tsareman imaninmu

    • @lukmanbargayabo3423
      @lukmanbargayabo3423 Месяц назад +2

      ai wannan ko bokon ma da wuya tanada shi
      turancinma a tasha ta samo

    • @eenarage3021
      @eenarage3021 Месяц назад

      ​@@lukmanbargayabo3423A'a lukman

    • @nafiuharuna9598
      @nafiuharuna9598 Месяц назад +2

      Ba fa boko bane malam, iyayen mu sun rigata,. Wannan yahudanci ne

    • @AbdullahiMusa-cm4kq
      @AbdullahiMusa-cm4kq Месяц назад

      @@nafiuharuna9598 malan nafiu kayi hakuri banfahimchekaba wadanne iyayenmu Bamuda iyaye yahudawa amma kayimin bayani ta yadda zangane nagode karkayi fushi Dan Allah

    • @aminaabdur-raheem
      @aminaabdur-raheem Месяц назад

      It is not Boko. Bcs other tribes no matter the lvl of the qualifications respect and are loyal to their husbands

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 Месяц назад +6

    Karya take !!! Wallahi ko a Yahudawan na Asali mace tana girmama mijinta, ballantana ke Barbarar Yanyawa......Kada in sake jin ke ambaci Arewacin Nigeria a bakinki.

  • @ibrahimabdulaziz8626
    @ibrahimabdulaziz8626 Месяц назад +9

    Assalamualaikum, don Allah kudena zagin ta sabida wannan abun da tafada yafi qarfin hankali muyi mata addu'a idan tana da rabo Allah ya shiryeta idan kuma bame shiryuwa ce ba Allah ya kauda muna ita daga cikin Al'ummar Annabi Muhd S A W tun kafin ta rudi wasu da yawa

    • @IssaBoujamaa
      @IssaBoujamaa Месяц назад

      amine

    • @AlmunirLawal-ut7oj
      @AlmunirLawal-ut7oj 25 дней назад

      ya Allah kaggauta kawarma al'umar Annabi da irin wadannan baqaqen yahudawa

  • @mjcooklab
    @mjcooklab Месяц назад +2

    Allah ubangiji ya saka ma Malam da alkhairi tare da malama juwairiya Muna tare da Ku,, Muna tare da Allah da manzon sa.

  • @AsmauGarbausman
    @AsmauGarbausman Месяц назад +11

    Allah ya kaimu bafullatanan daji ta shigo birni ta waye ooo ni duniya

  • @kudiratlasisi6727
    @kudiratlasisi6727 Месяц назад +15

    Yar boko akida ce, Allah ya shirye ta

    • @nafiuharuna9598
      @nafiuharuna9598 Месяц назад

      Bayahudiya ce...Dan iyayayen sun rigata karatun bokon

    • @zabimam8974
      @zabimam8974 Месяц назад

      Ameen

    • @jamiluahmad7273
      @jamiluahmad7273 Месяц назад

      Wannan ba boko bane. Yahudanci ne

    • @kudiratlasisi6727
      @kudiratlasisi6727 Месяц назад

      @@jamiluahmad7273 in boko yayi boko a kwakwalwa yahudanci yake komawa. Allah ya shiryar mana da zuri'a

    • @kaltumekassim5894
      @kaltumekassim5894 Месяц назад +1

      Allah yashiyeta yahudanci ne tabbas

  • @adamuabubakar3835
    @adamuabubakar3835 Месяц назад +7

    Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun subhanallah gaskiya wannan babban jahiline
    Zaki maimaita agaban ALLAH tsinanniya
    Wannan kaman ba musulmaba

  • @yusufmukhtar8536
    @yusufmukhtar8536 Месяц назад +5

    Allah yashiryeki muna bin abunda Allah yace da manzonsa,lokaci bai kure miki ba aje ashiga makaranta

  • @user-kv9uv9sr1j
    @user-kv9uv9sr1j Месяц назад +7

    Allah yasa Kafi haka Malam jazakallahu kairan

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 Месяц назад +3

    ماشاء الله جزاكم الله خيرا

  • @Aabdulrasheed6471
    @Aabdulrasheed6471 Месяц назад +3

    Allahumma inna nas allukal affuwa wal afiya.

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад +4

    Allah ya Saka Maka da aljannan fiddausi amin

  • @abakarali1476
    @abakarali1476 Месяц назад +1

    Allah ya sharyemu ya shiryeta ba gaskiya Taki fadaba kakudauka Yan uwa karshen duniya yazu

  • @zaragoni-gh6xk
    @zaragoni-gh6xk Месяц назад +1

    Alhamduillaah Alaa Ni'imatil Islam! Allah karawa Annabin Rahama daraja.
    As for the young lady! I pray Allah guide us and you all to the straight path.

  • @UsmanYusufabdullahi
    @UsmanYusufabdullahi 16 дней назад

    Allah ya shiryeki baturiya.

  • @user-lz8ei2dv3s
    @user-lz8ei2dv3s Месяц назад +6

    Lanlé duniya tazo karché wai yanzu marar ilimi ke karyata malamai to mu mun ji malama kuma mun dawki fadaarwar da tayi kuma zamuyi aiki da chi.mu mun yarda maza su na gaban tunda allah ne ya yabasu kuma zamu yi mussu hidima daidai golgodo in sha Allah

  • @user-nu4nw7pd5s
    @user-nu4nw7pd5s 25 дней назад +1

    Mallamai magada annabawa, Allah Ya yi ma Mallam mu albarka!!!

  • @HussainaAbdulsalam
    @HussainaAbdulsalam Месяц назад +5

    Muna tare da mlm juwairiya ,Allah yashirye ki kekuma mara hankali

  • @user-ok6vl3nj4z
    @user-ok6vl3nj4z Месяц назад +2

    Malam allah yasaka da alkhairi malamamu

  • @WebWene
    @WebWene Месяц назад +4

    Allah yasaka.da.alheri.malan.da malama .juwayriya

  • @HadizaAdamu-tn3bq
    @HadizaAdamu-tn3bq Месяц назад

    Allah yasa mudace, Amma mata karmu manta aljannar mace tana karkashin tafin kafar mijinta inji manzon Allah s a w, ba kayaba ko Kashi yayi yace mukwashe da hannunmu to Muji tsoron ubangijinmu muyi biyayya Domin musamu mugama lfy. Allah yasa muna dagacikin masu samun rahamar ubangiji😢wlh mata Muji tsoron ubangijinmu

    • @fatimajafar620
      @fatimajafar620 Месяц назад

      Please little girl, go to school and know Islam, if not, you will be so lonely and depressed in your old age.

  • @user-wj1el4vi3h
    @user-wj1el4vi3h Месяц назад +1

    Wannan kinci amanar darajar aure kuma babu ke adaukar garar nana fadima (AS) kuma daka gani kindauki wannan halin banzan ne agurin mahaifiyarki saboda yaro tunyana karami yake koyi da mahaifiyarsa wala khairan wala sharran muma yan boko ne kuma bamuyi aure ba kuma insha Allahu bazamu taba daukar hali irin nakiba mu muna fadar manzon Allah s a w Allah yashiryeki yar wahala😮

  • @yusufabubakarbala4914
    @yusufabubakarbala4914 Месяц назад

    She is just explaining the way her mother is doing, I will never waste off my time praying for her

  • @HussainiYusuf-ky7oj
    @HussainiYusuf-ky7oj Месяц назад +8

    Wai ita tawaye,toh kifara daga gidanku yar wahalah

  • @user-fd5mx8ki4i
    @user-fd5mx8ki4i Месяц назад +2

    ALLAh ya sakada alkairi malam ALLAH ya karalafiya

  • @Ismo.kowanaka
    @Ismo.kowanaka Месяц назад +3

    Slm malam allah ya kara lafiya da nisan kwana Allah ya kara basira

  • @jabiryusuf9909
    @jabiryusuf9909 Месяц назад

    Malam Allah yasaka da alkairi, Allah yaji kan magabata kekuma yarage gareki ki dauka koki watsar, Allah yasa mudace.

  • @YahayahamzaMamane-sani
    @YahayahamzaMamane-sani Месяц назад +3

    Wannan mata Allah ya chiryata

  • @AbubakarMuhammad-eb1zi
    @AbubakarMuhammad-eb1zi Месяц назад

    Allah ya saka da alkairi malam, Allah ya albarkashi rayuwarka

  • @ibbiaiyc
    @ibbiaiyc Месяц назад +1

    Masha Allah, malam wannan jawabin shine daidai ga masuyin shishigi ga addini Allah ya biya. Ita kamar duniya tasa gaba kawai shiyasa.

  • @yusufibrahim5490
    @yusufibrahim5490 Месяц назад +1

    Allah Ya shirye ta , don wannan bata ma da kunya

  • @user-jj3xp4ke6x
    @user-jj3xp4ke6x Месяц назад

    Malam Allah ya saka da alkhairi Kuma muna rokon Allah yakaremu da addininmu

  • @uthmanabubakar4863
    @uthmanabubakar4863 Месяц назад

    Ma Shaa Allah. Jazakumullahu khairan Wa Zaadakumullahu ilman.

  • @YauugDadfrt
    @YauugDadfrt Месяц назад

    Wallahi jashilace ragam washid❤

  • @SaniZakariejah
    @SaniZakariejah Месяц назад +2

    Allah yasakawa mallam da alkhairi

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 Месяц назад +2

    Allah ya shiryeki.

  • @shehuyusuf8120
    @shehuyusuf8120 Месяц назад

    masha'allah, mallam Allah yaba da lada,

  • @user-zm4bp4dm5u
    @user-zm4bp4dm5u Месяц назад +4

    Masha Allah jazakallahu Ubangiji Allah yasa da alkhairi
    Malam

  • @abdotaware
    @abdotaware Месяц назад +4

    Cikakiyar yar boko kenan 😢

    • @nanfwangdabiring1520
      @nanfwangdabiring1520 Месяц назад

      😮 Wallahi wanan rashin hankali NE ba boko ba,

    • @HadizaAdamu-tn3bq
      @HadizaAdamu-tn3bq Месяц назад

      Kuma Yar wahala masu yaki da addini, lalle Albasa batayi halin ruwa ba

  • @MahmudMohammedKakanda
    @MahmudMohammedKakanda Месяц назад +14

    'yar boko aƙida kuma wakiliyar yahudawa. Kina magana kina jefa wasu turancinki na ƙarya, wadda malama Juwauriyya ta fiki ƙwarewa akai.
    Duk wadda Ya auri urun wannan yarinyar, ya shiga uku.
    Allah yashiryeki

  • @MARYAMABDULLAHIKOKO-kb3bv
    @MARYAMABDULLAHIKOKO-kb3bv Месяц назад +2

    Allah ya kyauta

  • @Likemindfoundation
    @Likemindfoundation Месяц назад +1

    Wallahi Mallam your introduction is superb.

  • @maryambappah9806
    @maryambappah9806 Месяц назад +1

    Allah ya kyauta amma mudai za mubi maganar Allah da manzon sa

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Месяц назад +1

      Liberal modernists and feminists will feign outrage, but their moral system is what creates this situation.
      Liberal principles of individual choice, female empowerment, and destruction of patriarchy create a society of people who have no family to take care of them in their old age.
      The liberal feminist solution to this problem is to create more welfare programs. What this means is that they want the elderly to live alone in what are essentially pods, their only human interaction being with "care" takers to check if they're still alive once a week.
      Let me put it like this. The only human solution is for the elderly to be surrounded by loving family in their old age. The only way to get that is patriarchy, gender roles, and other limitations on individual freedom. But the liberal mind can not allow any of that. So the elderly will continue to suffer, and liberal feminists and modernists will continue to pretend like they care about humanity.

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад +2

    Malami Allah ya Saka Maka da alkhairi

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад +3

    Shegiya karuwan banza

  • @user-nm1ey3pd6h
    @user-nm1ey3pd6h Месяц назад +1

    Masha Allah Allah ya garama malan lafiya

  • @MaryamMuhammad-tc7zv
    @MaryamMuhammad-tc7zv 23 дня назад

    Allah ya Kara sutura malam Amin

  • @SaadatuSalihu-vs2pl
    @SaadatuSalihu-vs2pl 20 дней назад

    Allah ya shiryeta,da ganin wannan yarinyar ilimin addinin musulunci Bai isheta ba wallahi.

  • @arewaequitymediatv2299
    @arewaequitymediatv2299 Месяц назад +3

    Allah yarabamu da boko aqida

  • @rharnmay9680
    @rharnmay9680 Месяц назад +2

    🎉walay Allah Mai guirma ne! Baya cutar da mumuney

  • @zubairuabubakar3159
    @zubairuabubakar3159 Месяц назад

    Jazhakumullahu Khair ya uztaz

  • @oumoudjamila6602
    @oumoudjamila6602 6 дней назад

    Yan uwa ku mini afuwa ina son duk wani malamin sunna,kuma ni ahlus sunna ce da gaske,wannan yarinyar tana magana a jahilce anki tsayawa a duba maganar ta saboda akwai rashin kunya sosai,to Amma ku sani maza suna tunzura mata a wannan zamanin kuma masu jansu a kasa sune wanda suka fi si,suka fi nacewa,amma duk mai biyayya ita ce tozartacciya a gurinsu,sai dai ta yi dan Allah,ni nan ina yiwa mijina biyayya kuma ba zan dena ba saboda Allah me yace,Amma ni kadai na san dafin da naamiji yayi min,😢😢😢,kenan Ina so a tsaya ayiii duba in mutum ya zo da magana ko da akwai jahilci a ciki

  • @MaimunaSafiyanu
    @MaimunaSafiyanu Месяц назад +1

    Allah yakyauta yashirya 😳 seriously Allah yasa tagane kafi lokace yakure Miki that's the reason must of our ladies are still single subhanallahi Allah yasa mudace duniya da lahira

    • @user-by7bq3id9t
      @user-by7bq3id9t Месяц назад

      In fact it's the main reason wlh. wadannan zawarawan nan me yake fitar da su daga gidajensu ne kam? Most of them wlh mijinsu yace su yi sun ki yi ko su bari sun ki. Ballantana budurwa da ba ta yi aure ba. Mata suna ta complain ba mazan aure, amma wane namiji ne zai auri wacce bazai iya controlling ba, wacce za ta fita lokacin da ta ga dama wai har ma ta na cewa wai dafa abinci ma wai hakki ne? Ban san ina su ka nufa ba amma in dai ba a gyara ba aure ya dinga mutuwa kuma yan mata sun dinga zama a gidajen iyayensu

  • @MaijeddahAbdullahi-fw4kt
    @MaijeddahAbdullahi-fw4kt 25 дней назад

    Allah ya shirya ku

  • @karingamahassanfatima
    @karingamahassanfatima Месяц назад +1

    Allah ya shirya:!! ameen

  • @rabizakari5125
    @rabizakari5125 Месяц назад

    Subhanallah,Allah ya shirya

    • @abdullahisuleiman2968
      @abdullahisuleiman2968 Месяц назад

      Well said! They are calling youth for the contract, some is about LGBT. Something has to be done

  • @maryamjunaidu5978
    @maryamjunaidu5978 20 дней назад

    Allah yaqara daukaka ki malama juwairiyya.

  • @maryamattah5870
    @maryamattah5870 Месяц назад +1

    Allah ya shirye ta Amma Baban ta ya Rasu ku Daina zagin shi

  • @abdullahiisa1143
    @abdullahiisa1143 Месяц назад

    allah yakarawa malam illimi da kuma fasaha kekuma allah yashiryeki idanke ,yar halalce babarbarar baturabace

  • @abdur-razzaaqoyawoye7330
    @abdur-razzaaqoyawoye7330 Месяц назад

    Jazzaakallah Malam!

    • @adamuzakari4925
      @adamuzakari4925 Месяц назад

      This girl your speaking English blabla while 100& your people doesn't hear English see your appearance so very shamful

  • @ismailatiamiyuabdulsalam9496
    @ismailatiamiyuabdulsalam9496 Месяц назад +7

    Liberal feminism
    Allah ka rabamu da jahilici da son zuciya da sunan wayewa.

  • @abdalimam
    @abdalimam Месяц назад

    Allah ya shirye ta. Allah ya sa ta gane. Aameen.

  • @user-yp5jy1wy6r
    @user-yp5jy1wy6r Месяц назад +1

    Allah ya chiryeki

  • @abubakaraddamu2652
    @abubakaraddamu2652 Месяц назад

    Allah ya shirye ki

  • @LubabatuIbrahim-fu5gr
    @LubabatuIbrahim-fu5gr Месяц назад

    Muna ga Allah da manzon sa in sha'Allah 🤲

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Месяц назад +5

    Malan ce wahala ga neman yanci ba abunda Allah yayi mana mumata saï gata muna ganin yanda suke wahala sunfi cha'awar rayuwarmu wallahi Malan saboda jidalin dasuke ciki

  • @MuhammadLawalIdah
    @MuhammadLawalIdah Месяц назад

    Innah Lillahi wanna ilahirajiun,Allah Ya shiryi wanna yarinyar.

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Месяц назад +4

    Malan muna neman Allah yajarabata muga yanda zatayi

  • @auwalumohammed1451
    @auwalumohammed1451 Месяц назад

    MALLAM Allah Saka da Alheri, Jazakhallahu Khairan,

  • @user-qq3mw7ye1j
    @user-qq3mw7ye1j Месяц назад +2

    Allah yachiryamana a a baki daya

  • @abubakarabdulmumin9862
    @abubakarabdulmumin9862 Месяц назад

    Malam Allah ya saka da Alkhairi, ita kuma Allah ya shiryar da Isa

  • @sadeeqsani9587
    @sadeeqsani9587 Месяц назад +4

    Assalamualaikum Mallam dafarko ma budurwace ko bazawara, saboda social media ta bama kowa dama ai wannan basan aureba

  • @karenelouis6270
    @karenelouis6270 Месяц назад

    Allah sare addinin mousouloumci

  • @muhammedSule4443
    @muhammedSule4443 Месяц назад

    na gode malam Allah ya Kara basira 🇳🇬🇳🇬🕌🕌👍🏽👍🏽👍🏽

  • @SaniHassan-hc6sk
    @SaniHassan-hc6sk 27 дней назад

    Allah yashiryeki kin kauce hanya

  • @YauugDadfrt
    @YauugDadfrt Месяц назад

    Mude saiminbi mazajiñmu wallahi bakiisaba kihadamu ❤ daso wallahi Allah biya malamamo Allah yasa magani Dede

  • @ShafaatuKabir-gl7hs
    @ShafaatuKabir-gl7hs Месяц назад +2

    Subhanallah, wannan daji renon turawa ce

  • @ahmadhassanisah3984
    @ahmadhassanisah3984 Месяц назад

    Gaskiyane malam Allah ya shiryamana zuri'a

  • @UsmanMikailidriss
    @UsmanMikailidriss Месяц назад

    Mlmn Allah yasaka da Alkhairi❤❤❤

  • @YauugDadfrt
    @YauugDadfrt Месяц назад

    Wallahi jashilace ragam washid

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz Месяц назад +3

    Wannan Turancin da Takeyi Dan Saboda Cewa Wa y'enda Sunka bata Qongilar'ce Susan Cewa Ta Isarda Saqo'ne Nifa yarinyannan Gabadaya Haushin'ta Nakeji....

  • @Ysf-tx7oe
    @Ysf-tx7oe Месяц назад +1

    Macha Allah malan

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Месяц назад +3

    Ikon Allah ikon gaske a Nigeria qasar malamai wadda ake koyi da Nigeria ace yarqasar kuma wataqila musulmace anasamun irin wanan matan kuma wallahi Malan Tik tok diyawa suke goyan bayanta ina tunani akoi kongilar da tadauko wanan chine aibun boko zalla tayi ba adini da ilimin adini gareta aibun tarbiyyar da yan boko

  • @ahmadglobaltv67
    @ahmadglobaltv67 Месяц назад +1

    Innalillahi wainnailaihirrajiunn 😢😢😢

  • @Abdoul-rachidouYahaya
    @Abdoul-rachidouYahaya Месяц назад +4

    Hahahh😂boko yayi karfi anan allah shikeuta aminé

  • @HindatouLaouali-cm1uy
    @HindatouLaouali-cm1uy 26 дней назад

    Hum yarinya kin makara! To ay wanan jahiltchi nè, Idan Boko kikè ji dachi to baki taka inda muka takaba anma daï adinin mu na kan gaba da komaye! Kay cho Allah SWA ya chiryeki!

  • @habibuhaladu9613
    @habibuhaladu9613 Месяц назад

    ALLAH yashiryeta

  • @user-ej8sl7oi7y
    @user-ej8sl7oi7y Месяц назад +3

    Jahilace ta addini Kai harma zaman takewa ta rayuwa duniya

  • @iSmailMusa-b3h
    @iSmailMusa-b3h Месяц назад

    Allah shiryeki

  • @muhammadashir4104
    @muhammadashir4104 Месяц назад +1

    Ballagaza mara tarbiyyah

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 Месяц назад +5

    Ita kuma wannan daga ina?..yana dakyau asan iyayenta..