Martanin Sheik Abulfathi kan Maganganun Mal Kabiru Gombe Da yayi Akan Sheikh Munir KOZA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 янв 2025

Комментарии •

  • @SuleimanyBello
    @SuleimanyBello 6 месяцев назад +13

    Masha Allah that's good Allah zakin faira Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana Ameen

  • @kabirouabou
    @kabirouabou 6 месяцев назад +1

    Macha allah allah ya kara basira

  • @abubakarhammaadama6733
    @abubakarhammaadama6733 6 месяцев назад +11

    Allah yasaka da alkairi, Allah yakara hada kan Maluman mu baki daya.

  • @auwalsuleiman6877
    @auwalsuleiman6877 6 месяцев назад +2

    Ina mai rokonku dukka ku yafeni Don Allah . Domin Nayimuku Mummunnar zato . Kuyafeni

  • @MoussaTsayabu
    @MoussaTsayabu 6 месяцев назад +9

    Allah kabamu albarkache annabin rahama amin amin ❤❤❤❤

  • @yahayadio9193
    @yahayadio9193 6 месяцев назад +6

    Don Allah mudaina addani da sunnan kungiya, murika cewa mu Musulmai ne. Kuma addinin mu Musuluncine. Kuma Shugabanmu shine Manzon Allah Saw.
    A Lahira baza'a tambayeka Kungiyankaba illah addiinka da Manzon Allah da aka aiko.

  • @Lawalb
    @Lawalb 6 месяцев назад +2

    Munir Koza wallahi ba malamin ALLAH bane. Wanda yake yada kafurcine. Mushrikine naqarshe.

  • @Abdala-g6h
    @Abdala-g6h 6 месяцев назад +1

    Masha Allah tubarakallah Alhamdulillah Allah ubangijj yasaka muko albarka

  • @yahayadio9193
    @yahayadio9193 6 месяцев назад +8

    Domin Allah, mudaina zagi, yan tijjaniyya da yan Izala, dukkansu Musulmai ne Kuma yanuwan junane. Muhalilchimu shine Allah Kuma da Wanda Allah Ya aiko agaremu shine Manzon Allah, Muhammad Saw. Innason Manzon Allah da Kuma duk maisonsa da mutane gidansa. Don Allah mudaina zargin juna

  • @SouleyIde-eb9ib
    @SouleyIde-eb9ib 6 месяцев назад +5

    Allah ya hada kanun muslimin dunia Baki daya 🤲❤️🙏💪

  • @murtalasaniag5977
    @murtalasaniag5977 6 месяцев назад

    BABBAR SIFAR DA ZA'AKIRA SHI DA ITA SHINE MANIR KOZA BABBAN MASOYIN IBRO INYAS NE AMNA MAKIYIN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA NE.

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl 6 месяцев назад

    Allah ya saka muku da alkairi

  • @yahayadio9193
    @yahayadio9193 6 месяцев назад +4

    Allah Yakara hada kan Musulmai na Nigeria da sauran kasashen Musulmai gaba daya.

  • @NuraIdris-m3r
    @NuraIdris-m3r 6 месяцев назад

    Allah ta'ala shi biya ku matasan faidah❤❤❤❤

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 6 месяцев назад +1

    Ma Sha Allah 💕💕

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 6 месяцев назад +2

    ما شاء الله، جزاكم الله خير ا

  • @BadaruAbdullahi-iw3le
    @BadaruAbdullahi-iw3le 6 месяцев назад

    Masha Allah 😂Allah yasaka yaqara lfy❤👍🙏

  • @sabiuahmad-dh2nt
    @sabiuahmad-dh2nt 6 месяцев назад +1

    Masha Allah saqo ya,isa mungode

  • @hassanmbuba1581
    @hassanmbuba1581 6 месяцев назад

    Nasuru ado musa fa jakine kai wallahi wawa dakiki kawai

  • @YusufAminu-ui5pp
    @YusufAminu-ui5pp 6 месяцев назад +1

    ❤Macha Allah yayi

  • @Mmmmmmmmmmkkb
    @Mmmmmmmmmmkkb 6 месяцев назад +1

    allah ya saka muku da alkairi❤

  • @umarsanda111
    @umarsanda111 6 месяцев назад

    Bidiya gidan wuta 🔥🔥🔥

  • @abdoulnasserilleamadou8694
    @abdoulnasserilleamadou8694 6 месяцев назад +2

    ماشاء الله❤️❤️❤️

  • @NAZIFINAANNABI-qd7lh
    @NAZIFINAANNABI-qd7lh 6 месяцев назад +3

    Slm Allahu yakaralafiya

  • @sagirumuhammad3777
    @sagirumuhammad3777 6 месяцев назад

    Gaske sai godiya tijjanawa❤

  • @muhammedabdullahi5474
    @muhammedabdullahi5474 6 месяцев назад

    Masha Allah Alhamdulillahi ❤

  • @aminusagir_0343
    @aminusagir_0343 6 месяцев назад +1

    Yan comedy Allah ya shirye ku

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 6 месяцев назад +2

    sallallahu alaihi wa ahlihi wa assahabihi wasallama tasalliman kasiran❤

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 6 месяцев назад

    Masha Allah 💖💖💖🌟🌟🌟✨💯

  • @ArmiAtto-hf1ho
    @ArmiAtto-hf1ho 6 месяцев назад

    Machaalllah ❤❤❤

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 6 месяцев назад +3

    Muna addu ar Allah yadawo da kabir Gwanbe daga sharri. Izala ya karbi Darika, yadawo kan hanya yabar Bidi a r sunna😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤

    • @AbuIsmaila-xb9du
      @AbuIsmaila-xb9du 6 месяцев назад

      Wawa jahili

    • @hassanmusasada4251
      @hassanmusasada4251 6 месяцев назад

      Idan kaji Zagi Sai Wawawen .Yan Wahabiya masu TAKAMA da Bidi ar sunna,
      Jahilai marassa tarbiya🤣🤣🤣🤣

    • @FatimaSule-z5l
      @FatimaSule-z5l 6 месяцев назад

      Allah ya tsareshi da komawa dariqar jahannama
      إلا طريق جهنم خالدين فيها أبدا

    • @BarastaCisse-rm3vs
      @BarastaCisse-rm3vs 6 месяцев назад

      Amin ya rabbil alamina 🤲🤲🤲

    • @BarastaCisse-rm3vs
      @BarastaCisse-rm3vs 6 месяцев назад

      😂😂😂😂

  • @SadeeqAliyukola-mu9ym
    @SadeeqAliyukola-mu9ym 6 месяцев назад +4

    Munafukan Allah, wai ku ne yau kuke kiran Kabiru Gombe Malam bayan kun gama kafirtashi kuna zaginsa

  • @TanimouneAbdoullahi
    @TanimouneAbdoullahi 6 месяцев назад +1

    Iya ma Dan Adam sai Allah

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 6 месяцев назад

    Allahu Akbar ❤️ ❤️ ❤️

  • @OumarouOumarou-v9l
    @OumarouOumarou-v9l 5 месяцев назад

    Macha allh

  • @SouleyIde-eb9ib
    @SouleyIde-eb9ib 6 месяцев назад +4

    Ni wallahi Dan darikane Amma wallahi Haka baidaceba❤️🙏

  • @moussasadou8429
    @moussasadou8429 6 месяцев назад

    😂😂Inagodiya Matassan suna ta hakika ❤❤

  • @KhaleesatKhaleesat
    @KhaleesatKhaleesat 6 месяцев назад

    Marasa kuya

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
    @UTHMAANBINAFNACDMY1984 6 месяцев назад +2

    Allah taala ya shiryeku ku bar bautawa shehunnai ku bautawa Allah shikadai.

    • @SlowPoisonTv
      @SlowPoisonTv 6 месяцев назад

      😠😠😠😡😡😡🤬🤬🤬

    • @MoussaTsayabu
      @MoussaTsayabu 6 месяцев назад

      Wawane kay Allah ya shir yeka

    • @FaycalIchaou
      @FaycalIchaou 6 месяцев назад

      Na'am mungode shehu 😊

    • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
      @UTHMAANBINAFNACDMY1984 6 месяцев назад

      @@MoussaTsayabu I kaga qarancin saninku, ni ban zagekuba amma kai gashi ka zageni.

    • @WAZIRIYA_TV
      @WAZIRIYA_TV 6 месяцев назад

      Waya gayamiki Wanin Allah muke bautawa

  • @HamisouYaro
    @HamisouYaro 6 месяцев назад +1

    Gaskiya masha Allah

  • @HhHbv-j9t
    @HhHbv-j9t 6 месяцев назад

    Kasan mai ilmi yaga mai ilmi
    Sukuma Hassada sukeyi

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 6 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤ Masha Allah.

  • @UsmanDunkuma
    @UsmanDunkuma 6 месяцев назад

    Allah yahada knun musilmin🕌🕋🤲🙏

  • @AliyuAdam-m3v
    @AliyuAdam-m3v 6 месяцев назад

    Allah yakyauta

  • @yahayadio9193
    @yahayadio9193 6 месяцев назад

    A'a ni bana Darika, amma Don Allah mudaina zagege babu amfani

  • @yahayadio9193
    @yahayadio9193 6 месяцев назад

    Allah Kayimu masu kankan da kai

  • @hassaneissakaabdoulaye624
    @hassaneissakaabdoulaye624 6 месяцев назад

    و الجنون فنون.

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 6 месяцев назад

    Wlh kunyi asara ku duk sanda aka tashi mgn bb wani bayani dazakuyi kudinga danganta kanku da annabi saidai da tijjani ku kullum tallan hajar tijjani kukeyi bata annabi ba bakwa alfahari da cewa ku masu bin annabi ne saidai tijjani akulli yau kwa fadi dariqar tijjanin nan kaikayi zaton shi aka aiko muku ba annabi ba, wlh shiyasa nike sake tsanar tijjaniya kurinqa yawan alfahari da annabi ba wani abincin tsutsa waishi tijjani ba, yana can yana girbar abinda ya shuka kuna nan kuna hauka mahaukatan banza

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 6 месяцев назад

    Allah yasaka ❤❤❤❤❤

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 6 месяцев назад

    Zancan Ka hakum dodon wahabiyawan karshen zamami Kenan Masha Allah fatan alheri

  • @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
    @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy 6 месяцев назад

    Allah ya Shiryeku

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 6 месяцев назад +1

    Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam......... Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 6 месяцев назад

    Ku ko, ku nemi yabo da yarda gurin Allah kuna fadar wata daukaka ta duniya da fedaral government, daukar duniya inde ba don Allah bane ya zama riya
    Yiwa Allah da Manzo SAW ladabi shine a farko, bata wani mutum, yiwa babba ladabi yana da dadi amma ban da take gsky akan hakkin Allah da Manzo SAW, kuma gsky daya take ko waye ye ba dai-daiba a tunatar dashi dan dan' Adam agiji ne koda Mallami ne, dole a fadakar a fili idan Mallam da koma su waye su kai kuskure a fili dan kar mutane su dau kuskuren shine dai-dai

  • @Officialbnmhd
    @Officialbnmhd 6 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abouzeidigarhanga3285
    @abouzeidigarhanga3285 6 месяцев назад +2

    Masha Allah

  • @SaleMussa
    @SaleMussa 6 месяцев назад

    Masha allah 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @Imam-f5b
    @Imam-f5b 6 месяцев назад

    ina tau sayawa naga mutum ya mutu yana izala saboda wane allah yake bauta allansa yana sama

  • @SoumanaDjallo
    @SoumanaDjallo 6 месяцев назад

    Yan bidia biyu sun hadu

  • @MinistaMinista-io7bm
    @MinistaMinista-io7bm 6 месяцев назад

    Marasa hankali su AbdulFatahi, shugabanci a wurin masu hankali halaka ce a ganin su amma yanzu ya zamo abin nema ta kowace hanya.

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx 6 месяцев назад

    Kusaidai shirme

  • @umaribrahimkhalil1233
    @umaribrahimkhalil1233 6 месяцев назад +2

    ❤❤❤

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
    @UTHMAANBINAFNACDMY1984 6 месяцев назад

    هؤلاء عباد غير الله الواحد القهار.
    لا اسب كم والله، بل ادعولكم بالهداية إلى صراط الله الاحد، المستحق بالعبادة وحده.

  • @ShuaibouSulaiman
    @ShuaibouSulaiman 6 месяцев назад

    Munafukan banza😊

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 6 месяцев назад +1

    😅😅 wawaye biyu sun hadu yan bidi'a tushen karya

    • @abdoulkarim6769
      @abdoulkarim6769 6 месяцев назад +1

      Baban ka suke wakilta daqiqi 😅

  • @AbuIsmaila-xb9du
    @AbuIsmaila-xb9du 6 месяцев назад +1

    Wannan magana ce ta masu hankali ba irin ku bah wawaye

  • @FaisalMuhammedbaba-fq6mu
    @FaisalMuhammedbaba-fq6mu 6 месяцев назад

    Kaidai jakine

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 6 месяцев назад +2

    ✅😁😁😁😁🤣🤣🤣✅😅😅😅😅✅

  • @isyakug
    @isyakug 6 месяцев назад

    Ya kamata Malam yayi karatu mai taken "kyautar karatun tarbiyya"

    • @tijjanialtinedaudu3355
      @tijjanialtinedaudu3355 6 месяцев назад

      Gaskiya ba abin mamaki ba ne
      Kuma wanan abin farin ciki ne mutumta juna tarbiya ce ta addinin musulunci

  • @jifsoneasywelder7540
    @jifsoneasywelder7540 6 месяцев назад +1

    Mahaukatan Banza Jahilan Kawae, Zindikai Mushirikai Kawae Meye Hadinku Da Addini Da Har Zakusa Baki Cknsa, Kutsaya Dae Akan Shirkarku Ta Tijjaniyyanci Jakai Kawae.

  • @MahamaduMahamadu-rx6pg
    @MahamaduMahamadu-rx6pg 6 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ShuaibouSulaiman
    @ShuaibouSulaiman 6 месяцев назад

    Masheranta wawayan banza enbidi,a

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 6 месяцев назад +1

    Mahaukata Sun Hadu

  • @BoukariHaoua
    @BoukariHaoua 6 месяцев назад

    Wannan ma har abin magana ne

  • @umaribrahim7400
    @umaribrahim7400 6 месяцев назад +1

    Kuna magana ta hankali sai kukoma shirme wannan shine babbar matsalar Dan bid,a Amma shi sheikh munir din tabbas yayi waazi na hankali

  • @MaloumbulamaKandilla
    @MaloumbulamaKandilla 6 месяцев назад +8

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 6 месяцев назад

    Akai wata sifa dakuka manta, shine da kaganshi kaga katon dan bidia.

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 6 месяцев назад

    Sai wani zuzuta kawunanku kukeyi, masu son ayabesu shima munir din ai yayi yabo ya bakwa fadin yabon dayayi😏😏😏

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 6 месяцев назад +1

    ✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅☝️☝️☝️✅

  • @aboubacarissa7554
    @aboubacarissa7554 6 месяцев назад

    Kaidai wanan akhai bakin munafuki da kuma sheick kabiru gombe ya fadi akassin haka da yasami kuma abinda zaice

  • @aminuahmad8110
    @aminuahmad8110 6 месяцев назад

    Magana ake akan halaccin yankawa Dan bid,ah

  • @HauwaNasaraAliyuMuhammadAliyuM
    @HauwaNasaraAliyuMuhammadAliyuM 6 месяцев назад

    Amma kaima kana Kiran mutum kare Dan basu da hankali to kai me kayi kenan

  • @SalisuMuhammadIsah
    @SalisuMuhammadIsah 6 месяцев назад

    Hhhhhh😂😂😂 Bidi'a bala'i ce Allah ya karemu daga bidi'anci ga shedanun Bidi'a nan sun hadu Allah ya Kare Sunnah daga sharrin ku dillalan sharri da shirka.

  • @MUHAMMADAMIN-uk5dx
    @MUHAMMADAMIN-uk5dx 6 месяцев назад

    Yau kuma shiek kabiru gombe yazama Malam,daba shedan kake Kiran Shi ba munafukai banza

  • @nasirmuhammad2463
    @nasirmuhammad2463 6 месяцев назад +2

    Baki abun Suratu dama ana jiran aji shirmen da zakuyi 🤣😂🤣 babu kamar me singileti

  • @IbrahimYau-hs6cd
    @IbrahimYau-hs6cd 6 месяцев назад

    Kuma kukebiye masu sufa sunfiso Ace komai saisu suka iya kukyalesu suyita haukansu

  • @MinistaMinista-io7bm
    @MinistaMinista-io7bm 6 месяцев назад

    Taron wawaye kaway 😂

  • @ibrahimibrahimsani4959
    @ibrahimibrahimsani4959 6 месяцев назад +2

    Yan izala kam babu tarbiyya kokadan

  • @karimouhamaniismael
    @karimouhamaniismael 6 месяцев назад

    Shége hauka😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 6 месяцев назад

    Yaron ashe kanan ka tuba tun lukoci bai karai ma ba

  • @isahmd8204
    @isahmd8204 6 месяцев назад

    Yan kannywood

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 6 месяцев назад +1

    Wahabiya Izala tafara Durku shewa saura kadan ta tarwatse😂😂😂😂😂😂😂 Wallahi

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 6 месяцев назад

    ✅🤲🤲🤲✅

  • @مريم-ب9ل2ب
    @مريم-ب9ل2ب 6 месяцев назад

    Naga Dan rawa a cament saction

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 6 месяцев назад

    Duk wanda kaji yace abinda kabir gwanbe yafada kuskure ne Jahiline,vsaboda kabir gwanbe masani ne

  • @FatimaSule-z5l
    @FatimaSule-z5l 6 месяцев назад

    Kai karen faira bama bin malumanmu ido rufe mu ba irinku bane masu maida shehunanku ma'asumai wadanda zasu zagi Allah kucigaba dayi masa biyayya to mu ba haka muke ba😏😏😏

  • @ibrahimbellobature7768
    @ibrahimbellobature7768 6 месяцев назад +1

    Tabbas wadan nan yara Sai yau na tabbatar da cewa jahilai ne😂😂😂😂😂

  • @BoukariHaoua
    @BoukariHaoua 6 месяцев назад

    Kudai kuchi ga uku dole sai kuzagesu

  • @IBBUMAR
    @IBBUMAR 6 месяцев назад

    Bidi a mugun tiwo

  • @YunusabakarYunus
    @YunusabakarYunus 6 месяцев назад

    😂😂😂😂😂

  • @BuhariSalisu-d1s
    @BuhariSalisu-d1s 3 месяца назад

    Kabir gombe