Fashin Baki (10-12-23) a kan Harin Tudun Biri da Takunkunmin ECOWAS a Nijar

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024
  • Fashin Baki (10-12-23) a kan Harin Tudun Biri da Takunkunmin ECOWAS a Nijar

Комментарии • 58

  • @HarunaAhmad-b5z
    @HarunaAhmad-b5z 9 месяцев назад

    Allah ya saka muku da alkairi gaskiya wanna maganar tayi muni da yawa gaskiya Allah ya jikan wadada soka mutu da rahama da annabi da fadima

  • @faisalhussain9746
    @faisalhussain9746 9 месяцев назад +1

    Jazakallahu khairan

  • @DedCode-y1f
    @DedCode-y1f 9 месяцев назад

    ubangiji allah ka karemu allah kakaramana masu ilimi kamar su bulama da sauran wadannan mutanen ameen allah kuma yasaka muku da alkhairi

  • @user-yd6go5mc1q
    @user-yd6go5mc1q 9 месяцев назад

    Masha allah

  • @moustaphasalissou7034
    @moustaphasalissou7034 9 месяцев назад +2

    To gaskiya mu namu sojojin ba haka suke ba kuma zakayi mamaki in sha Allah alkhairi da zasu kawo mana

  • @ibrahimkhalid58
    @ibrahimkhalid58 9 месяцев назад +2

    Wallahi ml saikarasa gane waceqasa muke Kuma akullum hari takwas Amman duk Arewa abun kunya

  • @hamisudanzazzau5136
    @hamisudanzazzau5136 9 месяцев назад

    M.Bulama akwai malamai wa'yan 'yanda kwangila suka amasa bama Muslmi bane Allah ya kiyaye

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 9 месяцев назад +1

    Ya salam Allah muntuba 😭😭😭😭

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 9 месяцев назад +1

    Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait city 🇰🇼

  • @ibrahimbashir310
    @ibrahimbashir310 9 месяцев назад

    Masha Allah
    Ina muku Fatan alkairi
    Allah Bamu zaman lafiya a kasan mu bakidaya

  • @sulaimansalihusskk
    @sulaimansalihusskk 9 месяцев назад +1

    anigeria dai bawata kasaba milkin soja yafi na farar hula amma bulama yaki fahimta

  • @user-os8rg8yt4s
    @user-os8rg8yt4s 8 месяцев назад

    Slm Allh yataimakeku abisa wannan wayantarda kan yan Nigeria dakuke gameda dan nigeria yasani cewa gwamnatice take yakar dan nigeria.

  • @ishakuabdullahi-ce4zb
    @ishakuabdullahi-ce4zb 9 месяцев назад

    idande zakuna soma bakinku akan abin addini zaku saka kanku ababban masifa nikam yanzu daga masoyinku nazama babban makiyinku wallahi banasonku komiskala zarra kaidakake cewa akamasu bismillah kazo kakama doctor idris muna maka kallon mai hankali da kamala ashe shirmanmene kai

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 9 месяцев назад

    Agaskiya bulama kafadi maganar ilimi akan wasu malamai masu wuta da aljanna Allah yashiryesu malam bulalama

  • @KhadijaYakubu-hb6oj
    @KhadijaYakubu-hb6oj 9 месяцев назад

    Kudos to you barrister bulam

  • @sulaimansalihusskk
    @sulaimansalihusskk 9 месяцев назад

    agaskiya ba kuskure bane wannan harin bam din da gangan jamian taro suke kashe Yan nigeria

  • @nauwasimohammedrabiu7299
    @nauwasimohammedrabiu7299 9 месяцев назад

    Am 100% totally agree with @Abba democracy doesn't fit African at all...

  • @aliyutukur6249
    @aliyutukur6249 9 месяцев назад

    Abba Hikima yafi Bulama gaskiya da fahimtar halin da Najeriya take ciki.
    Lallai akwai bukatar sojoji su kawar da wannan Dimokaradiyar su kawo wata sabuwa da sabon tsari. Wannan shine abunda Abba Hikima ke cewa. Abbah Hikima bai ce Mulkin soja yafi na Dimokaradiya ba, kamar yadda Bulama yake fahimta.
    Kada Bulama ya manta cewa wannan Dimokaradiya da muke takama da ita Najeriya a yau, Sojoji ne suka kawo ta. Sojan kirki, wanda Bulama ke ganin babu shi, General AbduSSalam shi ya kawo ta, wata goma sha daya (11) yayi ya bayar da mulki. A daidai lokacin da yana da dama ya cigaba da mulkin da babu wa'adi, amma bai yi haka ba.
    Wannan shi ne abunda Abba Hikima ke magana ba wai mulkin soja yafi na Dimokaradiya ba.
    Lallai ko shakka babu maganar Abba Hikima gaskiya ce kuma abar dubawa ce. Watakila mu da muke a Najeriya, mune muka hi fahimtar abunda ake ciki.
    Allah Yasa mu dace.

  • @shaayaahmad2717
    @shaayaahmad2717 9 месяцев назад

    Wllh Nigeria ba'adalci

  • @aumarqasidahtv1487
    @aumarqasidahtv1487 9 месяцев назад

    Wlh ku masoya ne na hakika ta kasarmu Nigeria. Allah ya kare ku daga sharrin kowa ya kuma saka muku da alheri ameen ya rabb

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 9 месяцев назад

    Masha Allah muna gdy sosai Allah ya kawu mana dauke asarmu nigeria ameen wacthing from saudia arabia

  • @moustaphasalissou7034
    @moustaphasalissou7034 9 месяцев назад +1

    Anan bulama bana tare da kai domin mu yan Niger 🇳🇪 mu mukasan halin da muke ciki a zamanin demokwaradiyya wllh yanzu munfi sakewa a kan da ma tsalarmu daya kawai takun kumin da ECOWAS tasamana kuma wllh ba danmu talakawa suke wannan fafutukar sai dan kansu da kuma turawa sabo da haka mu sojojin mu muke so suci gaba da mulki muna tare da su

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 9 месяцев назад

      Gaskiya dai dan'uwa malam Moustapha kuma yanzu ne zasu fahimci inda akasa gaba babu gudu ba ja da baya CEDEAO tunda kisa take so yayimana ta hanyar takunkumi tajima ba ta ga bayanmu ba , kuma idan Suna so dan Allah karda su ɗague takunkumin han anade Dounia idan maganar sai an saki bazoum ne saboda uban gidan Bazoum dan iskan Macron. Kamar yadda mai girma Jagora Shugaban kasar mu Baba Tiani ya6adi jia cewa su ba ƙananan yara bane balantana arena masu wayo babu ta yadda zasu aikata rishin hankalin da zai iya zama dalilin saka Kasarmu 🇳🇪 acikin tashin hankali wannan muna tare dashi kuma mun yarda da niyar dakuma gurin da yasa a gaba tceto kasarmu daga azzalumai matsatsaba wa'inda suke hada baki anacutar damu ire-iren waɗannan qungiyoyin na Afrika marasa kishin ƴa'yan Afrika

    • @user-iq1xd6zh6u
      @user-iq1xd6zh6u 9 месяцев назад

      Kubarsu dan Allah bazakutaba birgesuba harse sunga ecowas wargazamu duk bakinsu guda da shugabansu Allah sarki dan Niger amma alhamdulila Allah yanatare da mai gaskiya

    • @moustaphasalissou7034
      @moustaphasalissou7034 9 месяцев назад

      @@user-iq1xd6zh6u baza su taba yin nasaraba in sha Allahu sai qasar mu tazama abin sha awa ga dikkannin masoya da maqiya

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 9 месяцев назад

    😅 1:23:47
    Assalamu alaikum warahamatullah.
    Mai girma Barista Malam Bulama agaskiya in bibiyyan waɗannan shirye-shirye naku NA Fashin Baki ina kuma gamsuwa da kalamanku dakuma na abokan tattaunawan ku.
    Maganar gaskiya nayi imani da Allah cewa Wlhy Wallahi wallahi kun jahilci abubuwan da su ke faruwa a 🇳🇪Niger🇳🇪 kuna bukatar zurfafa bincike kafin muji wani abun daga bakin ku musamman kasancewa duniya ce take kallon ku ina da tabbacin cewa mafi yawan al'umma kasata🇳🇪 muna bibiyarka Kuma muna anfana sosai.
    Ina me baku hakuri da cewa kusani jin zantukan da adda kuri daga gare Ku akasin abinda yazamo zahiri agaremu al'ummomin kasashen Sahel musamman bisa abinda muke da masaniya akai kusan 💯 idan muka ji sa6anin abinda muka sani muna gani haka munajin zantuka marasa dadin ji awajen ƴan Nageria bama tunanin wannan shine Adalci ko Irin Soyayyar da ya dace ace ƴan'uwanmu yan Najeriya yakamata su gwadamana amatsayin mu na NASU. wannan yasa muke gani dole zamu koma muyi nazari akai, dibada maganar ku baya fice Bazoum Mahamadou Bazoum kuna mantawa da takawan da yake yama zalunci amatsayin sa na shugaban karya wanda duk waɗnda suka sani sun sani wayyake mulki dakuma yadda akayi yazo karagar mulki ta ƙa_ƙa.
    Barista Malam Abdu Bulama na tabbata bakada wakilaiiii akasar Niger kar kace zakayi anfani da ance ance kokuma Ƙazamar kalma(juyin mulki) awajen masu commanding yan demokradiyyar yauda dakuma wajen wa'inda suke yaudarar kawunansu wajen kin kaucewa abinda zaisa takai ayima'su juyin mulkin.
    Ko tan tantama bana yi cewa kaso 9/10 ƴan Niger muna goyon bayan wannan gwamnati ta yanzu wace tayi juyin mulki kuma muna atare dasu da duk irin halin😢 da za'ayi tacewa kasarmu na akai wlhy zamu gwanmaci ace su ne zasu tabbata asaman karaga ta jagorancin ƙasar mu har anade duniya sama gur6atatun shuwagabani irin wadannan mutanen biyu dasu ka jagorancemu tsawon shekaru goma sha biyu 12ans .
    Akarshe inaso Malam Abdu Bulama Bukarti kusani Wlhy yau zan iya ince ma Shugaban kasarmu mai albarka Janar AbdulRahman Tiani da gwamnatinsa zasu kasance ababan yabo agare ku nan gaba sama da bazoum in da yayi shekara biyu (2 year) da wata uku(3 month) da sati Uku(3 week) dakuma kwana uku (3 days) kuma aka kifar dashi ta hanyar yuya mulkinsa irin na wanda yayo gado a ranar da Allah Ubangiji (SWT) ya bawa Annabi Musa nasara akan Azzalumi Fir'auna.
    Jinjina ta musamman ga Barista Abba A Hikima bisa jajircewa dakuma kwatanta gaskiya da adalci munayimasa fata hamar daku da dukkan yan'uwanmu Allah ya sama soyayyarsa ta gaskiya ya bamu ikon ɗabbaqa Sunnahr Sayyiduna Rasulullahi ﷺ wajen so ma ƴan uwanmu abinda muke dinga so wa kawunanmu mukasance masu adalci da soyayya ta gaskiya wacce ba ta da'awa ba.
    MB Khadimi na Shurafa'U mazaunin ƙasar Libiya kyakkyawan fatan alkhairi.

  • @bellobalamaru7399
    @bellobalamaru7399 9 месяцев назад

    Allah ya Saka maku da Alkhairi

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 9 месяцев назад +1

    انا لله وإنا إليه راجعون حسبنا ونعم الوكيل 😭😭😭😭😭

  • @HABIBUABDULLAHI-g8j
    @HABIBUABDULLAHI-g8j 9 месяцев назад

    Bulama shima wan nan sunan sa hadari Amma na ganganci

  • @buhariabubakar4553
    @buhariabubakar4553 9 месяцев назад

    Mungode sosai da wannan fashin bakin da kukeyi a kan matsalolin da ke damun kasarmu najeriya
    Mungode sosai
    Allah ya kara basira da daukaka amin
    Nine naku buhari Abubakar
    Daga jahar Ogun state nan najeriya fatan alkhairi

  • @nauwasimohammedrabiu7299
    @nauwasimohammedrabiu7299 9 месяцев назад

    Government is a continuous process no matter whose government it is.....idan zaáyi bincike kawai a hada harna lokacin Jonathan to date.

  • @qwop-vc4bd
    @qwop-vc4bd 9 месяцев назад

    Allah ya karemu

  • @aumarqasidahtv1487
    @aumarqasidahtv1487 9 месяцев назад

    Ba abin cewa sai Innaa lillahi wa inaa ilaihi rajiuun

  • @ishaqmuhammad3935
    @ishaqmuhammad3935 9 месяцев назад

    Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun. Life of northern masses is in peril. Allah ya kare mu.

  • @aliyumustaphagidado9602
    @aliyumustaphagidado9602 9 месяцев назад

    Ina dare da Abba Hikim, Demoocracy kwatakwata ba ta Africa bace.

  • @IdrisMuhammad-i4q
    @IdrisMuhammad-i4q 9 месяцев назад

    Idan yanxu na fahintar zancen American tai umarni akanwa musulunci hari

  • @gambokabir273
    @gambokabir273 9 месяцев назад

    Banyan yar aduwa ansami soma me adalci wanda Ana kasheshi banyan burtai yagama akabashi suka kasheshi

  • @abdougarba9164
    @abdougarba9164 9 месяцев назад

    Soubahanalahi!! Bulama ka che babu tsarin da ya dache da mutane africa??? Hey lalle ka yi nissa a wurin kare democradia. Tun da ka kay da zaguin mutane africa bisa kan democradia. Ka dawke su a dabobbe

  • @belloyusuf3216
    @belloyusuf3216 9 месяцев назад

    BULAMA RESENTLY MA A YOLA SOJOJI SUKAYI FADA DA POLICE HAR ANRASA SOJA DAYA DA POLICE DAYA.
    KABINCIKI LABARIN.

  • @affiliatesclass
    @affiliatesclass 9 месяцев назад

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiun

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 9 месяцев назад

    Yan kwankwasiyya sannuku 😂

  • @ibrahimzakariya8504
    @ibrahimzakariya8504 9 месяцев назад

    Hahah kai bulama abba jafar fatan alheri agareku

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 9 месяцев назад

    😂gaskiya maganar demkrdya bulama anfika gaskia ,
    Saboda mutanen afrika ta baqaqe mutane ne musu taurin kai dan haka mulkar su sai mutun Mai taurin kai

  • @Muhammad52523
    @Muhammad52523 9 месяцев назад

    Kamar sani abacha da Putin

  • @asadchannel360
    @asadchannel360 9 месяцев назад

    😅 wannan ga6ar ta karshe tayi dadi......
    Ammafa tabbas, Idan bakasami yanci da adalci a mulkin demokradiyaba, a ina zakasamu?
    Ire iren wadannan dalilan sune sukesa jama'a su manta da azabar mulkin soji.
    Ko babu komai, dama bai renama hankali da alkawariba, bakafita la bata lokaci kaza6eshiba, bai hadaka gaba ko husuma da dan uwanka ko makocinkaba etc., amma duk da haka, alokacin soji ko babu komai a najeriyadai ba wata kasaba mu talakawa Munfi bin doka kuma munfi samun zaman lpy duk da kuwa irin cin hancinsu da karya dokarsu.
    Ammafa kada mu manta shidai wannan sojan, shine ya gadar mana da constitution da ake mulkarmu yau dashi, kuma sbd raini hankali yana kwace mulki wai sai yayi suspending kundin mulki dashi ya kawo.
    Africa gidan talauci, takaici, zaluci, butulci, ha inci da sha shanci😢. "Ammafa banda North Africa".
    Ina maku addu'a kariya da kara tsayuwa bisa gaskiya, gwar gwadon fahimtarku.
    Aliyu Muhammad Sunusi
    (Muhammadu Sunusi III), ammafa a gidanmu.

  • @Muhammad52523
    @Muhammad52523 9 месяцев назад

    Da gaskiyar Abba hikima democracy Bata dace damu ba