- Видео 136
- Просмотров 1 159 757
AUDU BULAMA BUKARTI
Добавлен 12 июн 2012
Tsokaci a kan Hukuncin Court of Appeal a kan Zaɓen Kano
Tsokaci a kan Hukuncin Court of Appeal a kan Zaɓen Kano
Просмотров: 15 025
Видео
Ƙalubale ga Manyan Arewa - Malamai da Ƴan Siyasa da Sarakuna
Просмотров 2,5 тыс.Год назад
Ƙalubale ga Manyan Arewa - Malamai da Ƴan Siyasa da Sarakuna
Uba Sani ne Yayi Nasara a Kotun Za6en Kaduna
Просмотров 7 тыс.Год назад
Uba Sani ne Yayi Nasara a Kotun Za6en Kaduna
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 5
Просмотров 9 тыс.Год назад
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 5
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 4
Просмотров 5 тыс.Год назад
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 4
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 3
Просмотров 3,9 тыс.Год назад
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 3
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 2
Просмотров 4,7 тыс.Год назад
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 2
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 1
Просмотров 4,5 тыс.Год назад
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 1
Me Ya Rage Wa PDP da LP Bayan Hukuncin Kotun Za6e?
Просмотров 2,3 тыс.Год назад
Me Ya Rage Wa PDP da LP Bayan Hukuncin Kotun Za6e?
Tattaunawata da VOA Hausa akan Bada Belin Doguwa
Просмотров 11 тыс.Год назад
Tattaunawata da VOA Hausa akan Bada Belin Doguwa
Tsaraba daga Tafkin da ya fi Kowanne Girma a Afirka
Просмотров 3,3 тыс.2 года назад
Tsaraba daga Tafkin da ya fi Kowanne Girma a Afirka
Kalli Jirgin Fasinja Mafi Ƙanƙanta na Taɓa Hawa
Просмотров 8 тыс.2 года назад
Kalli Jirgin Fasinja Mafi Ƙanƙanta na Taɓa Hawa
I am Conducting Forensic Analysis of Ganduje Videos in London - Magu
Просмотров 19 тыс.6 лет назад
I am Conducting Forensic Analysis of Ganduje Videos in London - Magu
Mr. Ibrahim Magu’s lecture in London Today
Просмотров 1,2 тыс.6 лет назад
Mr. Ibrahim Magu’s lecture in London Today
🔥
Dan Allah Muna bukatar form na tafiyar matasa ban San ya zan same shi ba.
Aslam barka da yamma fatan alkhairi gareku allah ya albarkaci Shirin an naku
❤
Allah ya taimaka
Assalamu alaikum wallahi maganankugaskiyane allayasakamaka da alqhari
Mu sede muce Allah ya temaki musulunci da musulmai ako ina suke Ameen summa Ameen
To amma dayawa 'yen Arewa a online basuma san amfanin kididdiga ba sai suce ma "ba kada tawakkali" ko kuma suce "ka bar kome ga Allah" 32:05
MAFITA a ganin Editor Nazeeru Mikailu 23:54
Ai wasu malaman addinai ne suke ɗaurewa Almajiranci gindi kuma abinda yake sa iyaye tura 'ya'yensu Almajiranci shi ne don sun kasa rike su saboda auratayya da haihuwa barkatai da sake-saken aure dss 21:00
To amma ai Ja'afar akwai wani abu da baka faɗa ba akan Bank 🏦. Arewa ba sa son yin mu'amala da Bank don Kuɗin ruwa na Ribah ko Interest.
Don Allah Ja'afar ka daina kiran sunan Bulama duk seconds 😅
Kuma mafi yawansu Fulani ne 😢 12:16
To amma fa yanzu an fi samun Talauci a birane fiye da ƙauyuka a Arewa 11:00
Dole a koma karantar da ilimin Kimiyya da Fasaha ta harshen Hausa. 7:40
GOVERNOR NAMU NA BAUCHI MUTUMIN KIRKINE MUNA TARE DASHI
muna tare daku daga jahar bauchi
Abba Hikima sannu da kokari
Allah yasaka da gidan aljanna barrister bulama da sauran jagororin mu munatare daku dari bisa Dari daga Yusuf Ina zaune a kasar Mali
Allah swa ya cika Lada amen 🙏
Ina ganin mafitar Arewacen Nigeria.Hanyoyi ne masu yawa kamar yadda matsalolin suke da yawa.Amma Yana da kyau mu Dubi asalin matsalar sannan mu magance su baki Daya. 1.Jahilci ko karanci ilimi:Ayi kokarin inganta ilimi a matakin farko,da matsalin tsakiya da kuma matakin sama.A samar da ilimin addini (almajirance).A mayar dashi ilimi Wanda kasa ta yarda dashi(official ) a karbeshi akan kaida da tsari irin na boko. 2.Wayar da Kai da samar Shugabanci Nagari:Mu rinka kallon Hadafin mu na ci gaba a dunkule ba a daidai ku ba ga shuwagabanni da talakkawa. 3.Yaki da cin hanci da Rashawa:Akwai abubuwa masu yawa da ana yin su kamar yadda aka tsara akan adalci da gaskiya da halin da muke ci bamu samu kanmu ba.Misali,kudin da ake lashewa WURIN special and nomadic education da ace Anyi amfani dasu yadda ya dace da bamu samu bandits ba da almajirai da suka cika mana birane. 4.Inganta Noma da Kiwo:A kalla kowane gida kowane gari ko wace LGA,kowane jiha zasu iya ciyar da kansu.A kawo hanyoyi na fasaha,a samar da tallafi da kudade da bankona,da masana ta yanda za a yaki yunwa.A samar da yalwa aziki a birane da karkara. 5.Tallafar matasa da masu bukatu na mussamman:samar da masana'antu,sanao'in,bashi mara ruwa,shigar da kasuwanci a formal sector,yaki da shaye shaye,dakatar da almajirance da barace barace 6.Samar da tsari Mai kyau da Inganta rayuwar jama'a:talafawa masu kananun sanaoi,tallafar mata,daidaita iyali,Inganta kiwon lafiya,inganta lafiya wurin zama(environment),tabbatar da ingancin abinci da abubuwan bukatu,yaki da illar hamada dss. 7.Security:Aikin kowane.ana bukatar hadin Kai tsakanin gwamnati da shuwagabanni gargajiya,da malamai,da kungiyoyin na matasa da masu zaman kansu da yan Sakai.Kuma wallahi idan Akwai adalci da tausayi Allah zaiyi mana maganin insecurity. Allah yasa mu dace Allah ya saka maku da Alheri
Ina tare da Maganar samar da wani wanda zai fito dun jagoranci kamar governor ko senator, amma kun hada da tsaffin shugaban ni masu kishi, kamar M Rufa'i da Bafarawa da kungiyoyi na addini, don min addini na da tasiri kwarai a siyasar kasar nan, hakama tsaffin shugaban ni,, harda yan iskan ma, za'a iya amfani dasu dun cimma nasara. Ina muku fatan alkhairi, Allah yakara lafiya da karfin guiwa da nasara.
Wato magana ta gaskiya wannan movement din da kuka dauko na samari shine mafita. Shugabannin arewa a yanzu basu shirya kawo mafita ba. Misali, maganar tax reform dinnan da akeyi, masu ganin wai akwai alfanu a cikinsa, musamman 'yan arewa, kwata-kwata basu fahimceshi ba. Ni ina da alaqa da haraji sabo da haka nasan inda illar take wadda bukarti yayi bayani akanta abaya. Su kansu 'yan majalisun arewan, da kuma wasu manya a arewan kamar su Shehu Sani, da suke ganin kamar akwai alfanu a kudirin basu fahimci ya ake karbar harajin VAT bane da kuma yanda ake reporting dinsa. Nasan suna yine da kyakkyawar niya. Akwai technicalities a harkar VAT kamar su input da output VAT, attribution da centralization. Wanda shi centralization dinnan da ya haddasa abinda ake cewa headquarter effect, shi ya jawo ake ganin lagos tafi kowa tara harajin VAT, kuma ba doka bane, policy ne kawai na FIRS wanda akayi lokacin former chairman Ifueku Omuigui sabo da a sauqaqawa manyan kamfanunuwa masu branches da yawa wajen biyan VAT. Amma a zahiri ba collection din lagos bane. Amma kafin a yanke hukuncin cewa yana da kyau kamata yayi a warware matsalar centralization ya kasance an samar da gamsashshiyar hanyar da za'a iya tantace actual consumption na vatable products na ko wace jaha sannan ayi attributing din wannan VAT din na Final consumer ga wannan jahar. Amma mudin ba ba'a tsaya an fede biri har wutsiya ba game da final consumer, wanda shine kawai yake biyan, kamfani baya biyan VAT(shi agent ne kawai na karbar VAT) sai dai abinda kanfanin yayi amfani dashi akan kansa, ba sayarwa yayiba. Allah ya saka muku da alkairi
Da kunyi mana tsokaci akan batun Syria
Yes Gaskiya Yanzun domin kaga a Katsina State babu mutanen da akewa Gorin cewa basu taɓa gwamna ba, sai mutanen Daura Zone, Ni Yanzu Ɗan Katsina Central ne Amma Mutanen mu!! Sai kaje sun ce Mu yan Katsina Central Munfi Kowa yin gwamna.
Abunda baku gane ba ko kungane bansani ba Amma su shugaban Ni daga kan govnor sanata duk baza su iya komi ba har Dangote Dalilin shine duk wanda yafara nemawa arewa yanci zasu ce da shugaban kasa yake faɗa Sai sunga bayan sa
Kazo safana da Dutsin-ma Kagani.
Wlh Bulama Ka faɗi kaɗan a Katsina Sai ka karamar hukuma mai ƙauyuka Sama Da Ɗari Uku
Allah ya kawo mana Ɗaukinsa Amma maganar Gaskiya Arewa muna fama da matsaloli masu girman gaske.
Slm Muna muku fatan alkhairi d fatan Allah ya taimakemu akan kudirin da muka dakko danganin cigaban Arewacin Nigeria dma Nigeria baki daya. Kuma nima ina kara yada wadannan manufofi ta hanyar kara wayar d kan 'yan uwana d abokan arziki ta hanyar kara shearing din duk program dinku da sauran important issues. Fatan alkhairi d fatan Nasara agaremu baki daya ❤❤😢
Assalamu alaikum Ina maku fatan alkhairi Tambaya Dun Allah manyanmu na arewa Suna irin wannan tunanin da kukeyi kuwa?
Assalamu alaikum Ina maku fatan alkhairi Tambaya Wai dun Allah manyanmu na arewa Suna irin wannan tunanin da kukeyi kuwa?
Muna goyon bayan tarin AREWA INA MAFITA Amma gwamnoni suna raina mana hankali fa a kasar nan,sune manyan azzalumman shuwaganin arewa wlh, shashashun banzaye kenan
Sai an gano asalin sunan Abba Hikima. 😅 1:50
Nayi aikin registration sim, kauyuka muke zuwa muyi, wani kauye zakaje wlh basu mutane 50 ba,a kano fa ba wani guri ba,babu ruwa ba wuta babu makaranta sai yanzu naga dacewar komawa naga tarin matsalolin kauyuka,sai dai bana gari amma idai na dawo zan je wasu wurare insha Allah domin hukumomi su yi abinda ya dace, Allah ya kara karfafa mu
Mafita ga arewacin Nigeria, abu na farko shine haduwar kan matasa, kungiyoyi, malamai da yan kasuwa, sannan tsayuwa akan manufa daya da san cigaban al'umma, zamuyi nasara, sannan duk abinda zai biyo baya ya biyo, abinda yan arewa basu sani ba shine a kudancin Najeriya ba fa basuda dukkan irin matsalolin mu bane,na arewacin Nigeria ne yafi fitowa saboda munfi yawa, amma mutuwar zuciya,da rashin manufa ne yasa abubuwan suka yi mana katutu, amma yanzu mun hau saiti a cikin tafiyar matasa, Allah ya kara karfafa mu ya bamu ikon bada tamu gudunmawa
Dan Allah ya tsaya akan maganar Abba hikima pls
Dan Allah bulama duk wani aiki da gwamnati ta dauko ko a inane a Nigeria sudinga karasawa karwata gwamnati ta dauko aiki wata gwamnati tazo taki karasawa kukuma dan Allah mun zabeku kubibiye su kubibiyi ayyukansu nagode
God bless you guys ✌️
Abba hikima Allah yasaka
👍🏼👍🏼👍🏼
Abba hikima yazo da magana mai amfani walahi......tabbas ya kamata a zakulo masu hankalin cikinmu da basuda kwadayi masu zuciyar ceton Talaka mu sakasu gaba💯✍🏼
Mu zamu zabo mutum, ba mutum ne zai zo yace mu zabe ba
صباح الخير للجميع
Masha Allah jazakallahu Khair
Assalamu alaikum. Gaskiya ina tare da ku. Musamman ma na hada qananun qauyuka wuri guda. Kuma in har an yi haka zai sa a iya basu tsaro da kyakkyawar kulawa mai kyau. Kuma ko "yan ta,addan ma ba zasu iya samun nasara a kan al'umma ba. 2. Sai kuma akan dama da aka ba wa governor akan sarakuna, hakan bai dace ba a ba su wannan bai kamata ba.
Zaluncin Sarakuna yafi na gomnoni.
Arewa 19 state kudu 17 mune majority Amma sunfimu komai 😢 dole sai ansamar da banks a Arewa zaasamu changi ........
Banki kuma sai da kuɗin ruwa na Ribah zai yi aiki
Gsky bulama bukarti wlh ina matukar support din ka; sbd kana kamanta adalci da son cigaban al'ummar arewacin Nigeria da Nigeria baki daya. Sai Abba hikima shima yana da kokari sosai da sauran abokan aikin ka. Allah ya saka maku da Alkhairi ❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya Nigeria ba irin sauran kasashe bane dalili kuwa idan har kunce zakuna hada garuruwa toh wlhy kunsake dawo da yan fashi saboda barayi sunsamu abunda sukeso
Assalamu Alaikum< Ni sha wara ta akan mafitar Arewa shi ne manyan yan kasuwan arewa sukarbi kwangilar wutar mambila suyi da kudinsu inaga wannan zerage mana zaman banza Ga matasan mu