Aa ai gomnati taba yanjarida damar su binciko mata jamian gomnati masu sharawa, shugaba buhari yace ayi " investigative journalism" kaga inma binciko shi danjarida yayi yadi aikin da kasa take su, jafar jafar yayi aikin yabo
Gaskiya kan, duk wanda aka kama da laifi a hukintashi amma wannan salon yaki ta rashawah yaudara ceh don akwai masu laifi dayawah a APC amma anki hukuntasu kuma kowa yasani sun sani kuma duniyah tasani.
gaskiya kayı tamboyiy masu Barrister, kuma gaskiya sha'anin yansiyasa akwai rudu sosai aciki. Saboda cin zabe ana ganin gaskiya sai a danne. Allah sa mudace!
Muna tare da kai akoda yaushe barrister, muna kuma maka addu'ar Allah ya kara kiyaye ka daga sharrin mutun da aljan, Allah yayi biya maka bukatun ka na alkhair..
Kawai adai nah yau daran yan najeriya don ba gaskiy a cikin shi, misali haka #Inec #EFCC da #ICPC suka ce manah duk wanda aka kama da laifi ba xa ' a saida musu form din takarah bah amma sai gashi labari yaxam bambam. A dainah yaudararr mu kawai
Allah yakarama lfy da nisan kwana da basira allah yakara rufama asiri duniya & lahira namujin gaske allah yasa kafi haka ameeeeen ya rabb 💖
Amin ya Allah
Allah ya kara basira
Allah yatsare yakare
May God almighty continue protecting you....you are truly the type of person(s) we lack in this country
Right
Exactly
Tell them trough barrister may Almaty Allah bless you.
masah a6
Gaskiya mashallah. good to go allah yasaka da alkhaire.
Masha Allah
Allah ya taimaka maganarka gaskiya.ne
Barr. Audu Bulama Allah ya dafa muku
May Allah protect and elevate you for saying the truth
gaskiyane Allah yasakada alkairi Alllah yakara daukaka
Dan uwa Allah ya yawaita irerenka ni daga Benin nike
wow, may Allah bless you
Allah yataimaka Allah yayi jagora bulama
Allah ya saka maka da alkhairi ,Allah ya kareka daga dukkan sharrin makiya
i agree with ur opinion on this issue.....so whom do you advice to vote 2019 who is ur candidate ???
Salam: barasta maganar ganduje da dan jarida, akwai sarkakiya aciki, dalilina anan shine matsalane tsakanin dansiyasa da danzarida. Nafarko shidan jaridan bakada tabbacin shidan jaridan ba'anyi amfani dashibane dan acimucinkinshi dan anaso abatamasa suna. To kaga kutu dole hukunci taikakkwaran binkice akan matsalar. Yazama dole kutu tahuunta ganduje. Amma shima dan jaridar akwai ayantambaya akansa, danhaka shima sai kutu tayi kwakkwaran binkice akansa. Tatabbatar bawasu mutane
Sukasashiba, danyin anfani dashi dansucimma gurinsu. Idankuma anyi amfani da shine, tokaga hukuncin shi da ganduje yazama daya. Domin shima zaizama anbashi cinhanci. Allah yasa mudace ameen ya rahman
Aa ai gomnati taba yanjarida damar su binciko mata jamian gomnati masu sharawa, shugaba buhari yace ayi " investigative journalism" kaga inma binciko shi danjarida yayi yadi aikin da kasa take su, jafar jafar yayi aikin yabo
Gaskiya kan, duk wanda aka kama da laifi a hukintashi amma wannan salon yaki ta rashawah yaudara ceh don akwai masu laifi dayawah a APC amma anki hukuntasu kuma kowa yasani sun sani kuma duniyah tasani.
Ya Allah ya kareka stereka ya ya Allah yataimamakeka nageria Sai addu a
Allah ya qara basira da ilimi
gaskiya kayı tamboyiy masu Barrister, kuma gaskiya sha'anin yansiyasa akwai rudu sosai aciki. Saboda cin zabe ana ganin gaskiya sai a danne. Allah sa mudace!
Lawyer BULAMA Allah yayi Maka Albarka ya saka maka da gidan Aljannah
kayimin afuwa na gano kai me fadar gaskiyane
Allah ya karman yanku
Muna tare da kai akoda yaushe barrister, muna kuma maka addu'ar Allah ya kara kiyaye ka daga sharrin mutun da aljan, Allah yayi biya maka bukatun ka na alkhair..
Usman Adamu masha Allah
Allah ya kari mana kai
Allah ya taemakeka akan gskyar ka
Allah ya saka da alhiri
Thanks
Allah shi taimakah amin
SANI GARBA Allah ya kare daga shirin mahasada da makiya Allah ka ya wai tamuna iireiren ku masuson gaskiya da adalci da ga udu Sokoto
Allah yayi jagora bulama
Kawai adai nah yau daran yan najeriya don ba gaskiy a cikin shi, misali haka #Inec #EFCC da #ICPC suka ce manah duk wanda aka kama da laifi ba xa ' a saida musu form din takarah bah amma sai gashi labari yaxam bambam.
A dainah yaudararr mu kawai
Karya banxa kai sai kadawo najeria ai tu kuna sai kana irin wannan mgn kai bakasan meyake faruwa anijeria ba yanxu
Allah yataimaki maigaskiya amin
Daidai ne wannan maganar ka gaskiya ne
You are trying brother
To ma wai me ze hana ka fito mana takara a Kano ba ne ?!
Umh kar fa kai ma idan suka baka mukami muji kayi shiru domin haka akayiwa fantami shima sai gashi yanzu yayi shiru