MAFARKIN ƘADANGARE

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 23

  • @Azimarabiu
    @Azimarabiu 2 месяца назад

    Assalamualaikum malam Dan Allah ataimaka a fassaramin mafarkina nayi mafarkin kadan gare kore da Jan Kai yafado a bayana Kuma adaki ina ina da aure nayi mafarkin kadan kare yafadomin a baya daga bisa kangado Kuma inada abokiyar zama Dan alfarmar annabi Muhammad ataimaka

  • @issoufouhaouaou3560
    @issoufouhaouaou3560 Год назад

    Masha Allah muna godiya Allah yasaka da alkhairi

  • @meenahslimzy6632
    @meenahslimzy6632 4 месяца назад

    Assalamu alaikum Allah ya taimakeka Malam inada aure nayi mafarkin kadangare zai Shiga dakina kore na koresa nazo Zan rufe kofa sai jangwalagwada yazo zai Shiga shima inata korarsa INA Kiran Azo a fitarmun dashi

  • @maryammuhammed7010
    @maryammuhammed7010 Год назад +1

    Dan Allah malan,ninayi mafarkin kadangare anciro aleda anamikomin

  • @shushuramadan148
    @shushuramadan148 Год назад +2

    Malan Dan Allah kafassaramin wallahi nayi mafarkin na auri ubana acikin taran Jama'a sosai anata farin ciki

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад +1

      Sun ce Mafarkin ki yana nuni cewa kina da matsayi babba a zuciyar mahaifinki

  • @Beinali8105
    @Beinali8105 7 месяцев назад

    Masha sayyidi abbas

  • @garbaadamu8800
    @garbaadamu8800 Месяц назад

    Assalamualaikum. Inada mata ni dan kasuwa ne nayi mafarkin Kadangare Jargwada Kato a kan bishiya zai fado kaina saina ce mar ina kallonka fa

  • @umarsafiyan-f3f
    @umarsafiyan-f3f Год назад

    Slm mlm nayi mafarki ina Amai na 'kadangare da muciji dan Allah mlm mai fassarar

  • @FatiKit-vn1yp
    @FatiKit-vn1yp 7 месяцев назад

    Slm alaikum sayyadi nayi. Mafarki
    Kadangare ya chige ne sayi nakasheshe jenni yafito da machije yellow kuma amma machijin ya sulube

  • @marakisiyyaaliyu8258
    @marakisiyyaaliyu8258 2 месяца назад

    mlm ni banida aure amma nayi mafarki kadangaru dayawa dik farare

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 2 года назад

    Assalamu alaikum malan muna godiya ni jiya nayi mafarki qadangari kuma da taro kamar taron daurin auri

  • @maryamsanusi-it8zs
    @maryamsanusi-it8zs Год назад

    Masha Allah yasa mu dace

  • @SahabiRawuy
    @SahabiRawuy Год назад

    🙉malam a layasakada al kai rimunagodiya❤nayimafar kin kadagarufararenakashesudiyawadayayatashiyahau ni😢

  • @kaltumaabdu5914
    @kaltumaabdu5914 9 месяцев назад

    Mungode mallam inada aure kuma nayi mafarkin kadangare kifi da kaza duk amafarki daya harda chin gyada

  • @aneesaabdallah6176
    @aneesaabdallah6176 Год назад

    Malam Idan kuma mutum yayi mafarkin jar kadangare yana bin mutum har yakai ga hawan masa jiki Amma ya sauka kuma ankore shi Amma yaki tafiya. Shi kuma mene ne maanar mafarkin?

  • @alummatagari1627
    @alummatagari1627 Год назад

    Malam idan namiji yayi mafarkin kadangare ya cijeshi fa

  • @mariamhalilou8279
    @mariamhalilou8279 Год назад

    Aslm alaikum malam dan Allah afassaramin mafarkina ni matar aurece kuma inada ciki nayi mafarki mamata ta haihou ya data haifa ta moutu nazo munata kuka

  • @bachirbachir507
    @bachirbachir507 5 месяцев назад

    ook ko
    loom lo

  • @SahabiRawuy
    @SahabiRawuy Год назад

    II

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 2 года назад +1

    Ni natahu sai naga qadan gare 2 daya gabas daya yammah nikuma nafito daga kudu sukuma suka tahu da gudu duka sai da sukabi takan qafahunah nake taqara ina stalle sai narasasu kuma

    • @naimaabbakar9969
      @naimaabbakar9969 Год назад

      Mlm Dan Allah nayi mafarkinshi wlh yana tabina da gudu daga karshi Kuma yashiga al,auratah da yashiga Kuma Sai nakashe shi

  • @bilkisumohammedmade6653
    @bilkisumohammedmade6653 2 года назад

    Mafarkin kurmi