Assalamu alaikum Muna matukar gdy Allah ya jikan iyaye yasaka Maka da mafificin alkhairi Dan Allah nayi farkin tsaka adakin barcina tafado daga jikin bangon daki dai saitin gadona Ina kwance.kafun ta iso gareni tamutu harta bushe. Andauki watanni zuwa shekara km sai na Kara mafarkinta adai dai wancen gurin adakin barcina saitin gado nadaga Kai naganta tana tafiya . Dan Allah meye fassarar ,wlh ko a Ido biyu bana sonta ko kasheta bana iyawa saidai nayi addu,a Allah ya taimakeni tatsaya insa yara sukasheta
Allah ya kara girma malam.ina yawaita yin mafarkin tsaka .na karshe da nayi shine naga ina yin aman tsaka .aka kaini asibiti aka min tiyata aka fida wani abu da alura a soke a jikin abun
Assalamou alaikum Malan Allah ya kara illimi da basira Malan nayi mafarkin ina bayi ina bawali sega tsaka tayi yunkurin chiga jikina nikuma na zabura seko na murjeta a jikin katangar bayin da jikina se nafito ina gwadawa kichiyata na fizge fatarta daga jikina na yar
Ubangiji yasaka Da Alkhairi Malam ni nayi nayi mafarkin Muna zaune Da mutum biyu Sai mukaga tsaka sainace musu GA tsaka Sai muka gudu Amma su Suka Fara guduwa
Assalamu alaikum
Muna matukar gdy Allah ya jikan iyaye yasaka Maka da mafificin alkhairi
Dan Allah nayi farkin tsaka adakin barcina tafado daga jikin bangon daki dai saitin gadona Ina kwance.kafun ta iso gareni tamutu harta bushe.
Andauki watanni zuwa shekara km sai na Kara mafarkinta adai dai wancen gurin adakin barcina saitin gado nadaga Kai naganta tana tafiya . Dan Allah meye fassarar ,wlh ko a Ido biyu bana sonta ko kasheta bana iyawa saidai nayi addu,a Allah ya taimakeni tatsaya insa yara sukasheta
Respect, Allah Ya saka da Alkhairi Alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
Wallahi Malam ni nayi mafarki ina wanke bayan gida, sannan Kuma ina kan wanke bayan gidan saina ga tsakar saina kasheta naci gaba da wanke bayan gidan
ما شاء الله
Allah yasaka d alkhairi
Muna godiya malam
Allah ya kara girma malam.ina yawaita yin mafarkin tsaka .na karshe da nayi shine naga ina yin aman tsaka .aka kaini asibiti aka min tiyata aka fida wani abu da alura a soke a jikin abun
Assalamou alaikum Malan Allah ya kara illimi da basira Malan nayi mafarkin ina bayi ina bawali sega tsaka tayi yunkurin chiga jikina nikuma na zabura seko na murjeta a jikin katangar bayin da jikina se nafito ina gwadawa kichiyata na fizge fatarta daga jikina na yar
🙏🙏👏
Malam Idan kayi mafarkin Ka kasheta fa kuma su biyu da qadangare amma qananune!
Wanda yanakashufa a dakinshifa
To malam meyasa inmuka Ganta saimuji tsoranta mukasa maheta
to mlm in mutum ya kashe su a mafarkin
Fassarar mace tana jifana da tsaka harsau biyu.nikuma tsoro nake inatabari
Ayi dafa'i
Naga tsaka Duda daya kuma nakashe ta
Ubangiji yasaka Da Alkhairi Malam ni nayi nayi mafarkin Muna zaune Da mutum biyu Sai mukaga tsaka sainace musu GA tsaka Sai muka gudu Amma su Suka Fara guduwa
Nayi mafarkin na bigeta da Takalmi ta gudu