KO KA TAƁA YIN MAFARKIN AGWAGWA❓❓

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 21

  • @djjbril4645
    @djjbril4645 Год назад +1

    Masha Allah Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

  • @hassanshehu74
    @hassanshehu74 Год назад

    Allah yasaka d alkhairi yakara kusanci d Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wassalam

  • @musaummar4162
    @musaummar4162 Год назад

    Muna godiya allah ya saka da alkhairi

  • @KabikebiKabikebi
    @KabikebiKabikebi Год назад +1

    ❤❤❤❤

  • @A.A.TARABA
    @A.A.TARABA Год назад

    Yasayadi Allah yakara kusanci da manzon saw Mallam ataimakamana da faidan YATI RIZKUHA RAGADAN MINKULLI MAKANI, NAKA ANAS TARABA

  • @AbdullahiSani-ie9ys
    @AbdullahiSani-ie9ys Год назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @Beinali8105
    @Beinali8105 Год назад

    Masha Allah Allah biyah da gidan aljannah

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw Год назад

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu alh yasaka da alheri malan

  • @lanteeyadams6592
    @lanteeyadams6592 Год назад

    Slm ya mallma allah kara ba sira fasarar mafarkin Wanda ya muru wai yabaka abunci ka mar waina yabaka Amma ya mutu

  • @عبداللهعمر-ف5ل
    @عبداللهعمر-ف5ل Год назад

    شكرا جزيلا

  • @fatimasani7276
    @fatimasani7276 3 месяца назад

    Allah yasakawa malam da alkhari, nikuma nagan agwagwan tana haihuwa, menene fassaran Hakan Allah ya gafarta malam ?

  • @A.A.TARABA
    @A.A.TARABA Год назад

    Alhamdulillah Allah yasaka da Alhairi Naka Anas Taraba

  • @MahamatHassanSidiya-ld5rq
    @MahamatHassanSidiya-ld5rq Год назад

    SLM Malam Allah saka da alheri shekaran Baya nai mafarkin tunffafiya Allah ƙara lafiya da ƙara ilimi

  • @habibaibrahim465
    @habibaibrahim465 Год назад

    Masha allah

  • @serrajohn2607
    @serrajohn2607 Год назад

    Please malam I need illimi sirri for my child please help me out

  • @AishaMahmudibrahim
    @AishaMahmudibrahim 5 месяцев назад

    Malam Dan girman manzon Allah fassarar mafarki da kashin agwagwan fa

  • @MuhammadTahir-pi3xu
    @MuhammadTahir-pi3xu Год назад

    Yasheihk nayi mafarkin an bani Keke Napep Kuma na dauke fasinjan bolum kuto wani agowane dake cikin Maiduguri ina tafiya Sai nace anya Napep din nan akwai mai kowa Sai fasinja dayan yace mun toh kagodo mutafi kafon mai din yakare manah Sai nima nafara kulada briki da fond Sai nafara godowa sosai a Napep din da nasha kwana lfy lau malam Sai nafarka wan nan mafarkin yau nayi shi bayan sallan asbahi

  • @abbcradmt2164
    @abbcradmt2164 Год назад

    Sheihk nayi mafarkin Baba na ya rasu ko miye fasara hakan

  • @mohammedkyari6030
    @mohammedkyari6030 Год назад

    Sheikh nayi mafarki aggawa ta haifu tana tare da yara daiwa. Ko meye fassarar hakan yake nufi?

  • @aishaibrahimgusau7196
    @aishaibrahimgusau7196 10 месяцев назад

    Maln idan zakaran a gwagwa yaciji macce budurwa

  • @SaddiqAbubakar-lj4xu
    @SaddiqAbubakar-lj4xu Месяц назад

    ❤❤❤❤