Salam alaikum malam Dan girman annabi ataimaka afassaramin mafarkina malam Ina da aure Kuma Ina da ciki sainayi mafarkin Taron mata duk Yan uwana ne sunatacin shinkafa Kuma a cikin mafarkin sainaga ansato rago fari da Baki ashiga dashi kewaye ana yankawa nikuma na fadama kanwar mamata satazo tadanyi tashin hankali sai Kakata ta nuna ai da sannin ta ake yankan ragon ngd ubangiji Allah yasa Muji alkhari
Assalamu alaikum: barka dawarhaka mlm, mlm nayi mafarkin raguna farare manya sos sun shigo gidnmu, gidan babana kenan, nimatar aurece, amma agidanmu nayi mafarkinnasu, ni da yan uwana duk muna gidan sai ragunan suka shigo suna da yawa sos , suna tabinmu mukuma muna shiga daki muna buya kar subegemu, amma bawanda suka taba, daga baya sai yyanmu yshigo da wata ragu mai girman gaskiya yriketa, mlm Allah ysa muji alkhairi ngd
Malan ni sofon sodja ne nayi mafarkin rago mai kounouwa ma'ana balami, toun tachin hankalin da kassar mou ta fouskanta n'a jouyoun milki, nakejin ina so n'a koma abakin aiki na ???
slm Mal nayi mafarki sk aminu ibrahim daurawa da sk ahamait gorintu Ina tafiya a6asa sin dakani amota mutafi Muna daukan itace Ina da aure laibiraci nakeyi
Barakallah fika
Allah yakreka sheikh

Aslm mallah yayi Macha allah
Masha'allah munagodiya mara adadi👍👍👍👍
Dan Allah Mallam fasarar mafarkin Yan daba suna bina
Jazakallahu bii khair
Mashallah tabarakallah
jazakallahu khairan
جزاكم الله خيرا
Jazakallahu khairan
slm malam ni soja nayi mafarki Ina cikin raguna sai na daure guda Daya sai ya tsinki yaketa bina duk inda allah ta'ala ya qarawa annabi daraja.
Jazakumullahu bihairan
Nayi mafarkine ina su abiintchi,Allah ya kara bassira.ni maykine zinare ne
Masha Allah
Aslm Malam da Allah mafarki rago dabanawaba yanabiyar dabata Malam
Kai Sheikh Kana Da Sane Kwarai Da Gaski Allah Yasa Ka Maka Da Alkhairi Nagodi
JAZAKALLAH
Aslm Malam ni soja ne nayi mafarkin rago biyu
Afassaramuna mafarkin tunkiya
Sadaukinfa sadaukine
Salamu aleykumu nai tanbay rako
Ni macece kuma bani da aure nayi mafarkin raguna da timaki farare
Aslm mallam menene mafarkin rago yana bika yana son ya tukareka
Fassar mafarkin raguna ga budurwa😢
slm mlm nayi mafarkin tunkiya fara pls me yake nufi
Slm
Mafalkin rago
Nayi mafarkin ina saman babban rago yasalakadani kolta
Idan Kuma mace tayi mafarkin rago yana binta fa? Sai kuma taga mijinta ya shigo da raguna biyu?
Farin rago ku ma
Malan ni sofon sodja ne nayi mafarkin rago mai kounouwa ma'ana balami, toun tachin hankalin da kassar mou ta fouskanta n'a jouyoun milki, nakejin ina so n'a koma abakin aiki na ???
Toh idan Kayi mafarkin manyan raguna guda biyu suna fada da junansu fa budurwarce tayi mafarkin
slm Mal nayi mafarki sk aminu ibrahim daurawa da sk ahamait gorintu Ina tafiya a6asa sin dakani amota mutafi Muna daukan itace Ina da aure laibiraci nakeyi
T
Ni soja ne nayimafarkin Ina cikinso inashafa jikinso