Me yasa ba ku magana a kan kurakuren maluman ku da tabargazan da su ke yi? Mu day muna tare da dr tawhid domin wallahi ina fahimtan addini ta assali ya sawra min da na bi ko na saba
Ni dan kano ne anman wlh bana sonku sabida kawar da hankulan mu da kukesonyi akan Dr idris kan abinda yake nunamana nagaskiya wlh tun time din ni banason jinku kuma wlh da ina bibiyarku abaya
Allah Subhanahu Wata'ala ya sakamuku da 'alkairi
Masha Allah
Allah ya Saka da alkhairi
Dr Idiris Yafi Karfinku. .Amma "Zura Ido Ya Ishi Mai Hankali"
Kuji tsoran Allah dai wlh ni inagani barbana Dr Idris awannan zamanin wlh akwai Alkairin da Allah yakeson mu dashi
Jaa Al hak wa zahaqal baatil
Malamai na Allah kuci gaba da aikinku
Allah ya saaka maku
Allah Akbar Allah Akbar
Alhamdulilah alhamdulilah
Al umma ta jiya qarara
Hakumci ta ragué ga mai hankali ta raboe !!
Ibro da koulou fina finankou souna chawa
Mayaudara yan son zuciya ga malumanku suna zuwa wajen party anma kunkasa fada musu gaskiya
Kowa yabi abinda yakeso !!
Me yasa ba ku magana a kan kurakuren maluman ku da tabargazan da su ke yi? Mu day muna tare da dr tawhid domin wallahi ina fahimtan addini ta assali ya sawra min da na bi ko na saba
Ni dan kano ne anman wlh bana sonku sabida kawar da hankulan mu da kukesonyi akan Dr idris kan abinda yake nunamana nagaskiya wlh tun time din ni banason jinku kuma wlh da ina bibiyarku abaya
Wallahi dan uwa nikaina natsanesu