Kai mutumin nan yana da hakuri sosai Allah ya biyaka da Aljannah muna😊 godiya mu iyan kaduna ankawo msna Alheri ba karamiba berekete Alheri agaremu iyan Arewa mungode kwarai 😊
I used to think Ordinary President has no patience but he proved me wrong with this case😅 The level of rainin wayo in this case is too much. He was really patient with malam Nura. Well done Sir👏
Assalamu alaikum sunana Alhaji Rabe sanda chiroman shamaki ina bibiyarku akan wannan shaani nasu bansan kowaba acikinku bani da alaka da maikara KO Wanda ake Kara KO shedunsu KO inda sukakawo Kara ,Amma aduka bayanansu lalle Amina tafisu magana da nuni da gaskiya SHAwARA Ita Amina tayi again da damar da Allah yayi Mata tayafe masu tabada wani Abu aba nura
Abinda Dayawan Mutane Basu Fahimtaba Shine Idan Kun Lura Akwai Wasu Privacy da Ake Boyewa Na Wata Alaqa Mai Kama Da Soyayyah Tsakanin Nura Da Hajiya Amina Wanda Hakan Yabaiwa Nura Daman Sanin Sirrin Hajiya Amina Wanda Ta Dalilin Hakan Yakeson Yayi Amfani da Wnn Damar Wajen Ganin Yayi Mata Barazana Shiyasa Yakeson Tayarmata Da Hankali Don Ganin Yasamu Wani Abu Daga Wajenta Ammah Lallai Tabbas Akwai Alaqa Tsakanin Nura Da Hajiya Amina Wanda Bai Kamata Ace Anbincikaba
I do appreciate the way this young women spoke in summary,and the way they thank our great mr president may Allah save your husband out without paying any kobo. Allah ya kubutar dasu.
Allah ya saka maka da alkhairi ordinary president, sannan ranka ya dade Allah ya kara maka hakuri domin sabga da mutanenmu na arewa sai mutum yakai zuciya nesa. Amma bayanai sun nuna a fili babu Mal. Nura baida gaskiya!
Aslm warhmatullah ordinary president Dan Allah inasake rokon alfarma awajenka Dan Allah kataimaka kadauki yayana aikin berekete family bangaren fulfulde
Slm dady Allah ya Kara maka Nisan kwana da lfy,malan nura kaji storon Allah duniya ba wajen Zama baneba, HAJIYA kinsha kwaramniya a duniya,da tarbiyar da kikabawa "yayanki tarbiyar Allah ya saka Miki da gidan Aljan'nah.babanmu Allah ya shirya ma zuru'a yasa su gajeka.yasa ka shiga Al' jan'nah tare da iyalenka da mu da iyayenmu bani daya Ameen.
Slm baba kayi mgn ta gaskiya azauna da nura da hajiya hajiya tayi haquri tabashi wani abu awuce gurin in Allah ya yarda ta wannan hanyar se kaga ansamu dedeto atsakaninsu bissalm
Wlh tun mintunan farkon shirinnnan Allah cikin ikonsa nagane cewa fa baiwar Allah nan tafisa gaskiya base on abunda mukaji, sannnan shedun malam Nura sunzama shedun hajiya a karshe. Sannnan malam Nura, fita da yayi yanuna bashida gaskiya koda kuwa yanada.
Daga gani, Hajiya bamai rigima bace na farko kenan… Kinga Malam Nura ina aiki da irin su, zuciyan su ya riga da ya bushe, Babu Allah a cikin zuciyan su, shiyasa ma ya kawo sharadin rantsuwa da Qurani, dan Quranin ma kallan sa yake kamar Dictionary, so dan ya rantse da ita ba komai bane gurin shi. Kuma zai iya bin ko wani hanya ya cutar da Hajiya, shi kuma Ordinary president abunda yake avoiding kenan, shiyasa ko jiya yake cema Hajiya “kada ta damu ko taji tsoro idan an yanke hukunci, Brekete family baza su barta a haka ba har akai da zalunta ta”
Slm Ina yiwa jama ar gidan nan mai albarka fatan alkhairi nine Alh Abdullahi potiskum local government of yobe state wan nan baiwar Allah inta bashi abinda mukafi sanida LA ada to tafita hakkinsa inkuma bata bashi ba dan Allah aki manta la adarsa duba da kudin da gidan zaiyi ayanzu haka ba yanda aka sayeshi abaya ba Allah shine mafi sani
To gaskiya daikam inza a gyara a gyara amma wallahi ba alamar gaskiya kokadan abakunan wa iyanna shedanun da mlm nura yakawo kawai sokiburutso ne sukeyi allah karabamu da chiyon hasada irin na mlm nura
Nura macuci tsinanne bashida tarbiyya idan inawajan sai na zaneshi duniya tasan nura bashi da gaskiya idan da ace inada kudi danasayi gidan ingashegen da zaizo kofar gidan
Maganar manta wane branch of First Bank suka je ba gaskia ni ban ga wani aibu ba anan. Ni kaina na bude account na UBA s Sokoto 2007 lokacin ina Undergraduate studies dina a UDUS. Amma a last month da ina cika wasu forms da CFC Lagos suka turo mani manta wane branch of UBA nayi. Kuma haka na fada masu. Kuma ni na bude account dina da kaina. So ba abin mamaki bane. A ringa ma mutane uzuri.
Masha Allah Babanmu Dr Ahmed Isah ordinary president Allah ya saka da alkairi malam nuran kam ba gaskiya tabarmar kunya da hauka ake nadeta Allah ya kyauta 😂😂😂
Alhamdulillah wa Masha'Allah,
Allai wannan bawon Allah yafi shugaban kasar Nigeria Amfani Acikin Al'umma,
Kuma yafi duk gwamnonin Arewa Amfani,
Kuma yafi duk malaman Arewa karnukan yan siyasar Nigeria munafukai,
Daga karshe Allah yataimakeka yayimaka kariya saboda matayin Annabi muhammad da Alayensa tsarkaka,
Alhaji Aminu Tahir illela yana maka fatan Alkhairi mai dorewa.
Gaskiya tayi halinta sai mu koma zazzau muyi ta kidin murna ga Muhammadu ya zama sarki❤❤❤
Kai mutumin nan yana da hakuri sosai Allah ya biyaka da Aljannah muna😊 godiya mu iyan kaduna ankawo msna Alheri ba karamiba berekete Alheri agaremu iyan Arewa mungode kwarai 😊
I used to think Ordinary President has no patience but he proved me wrong with this case😅
The level of rainin wayo in this case is too much. He was really patient with malam Nura. Well done Sir👏
my hero
my orignal
president👍
Allah ya🙏🙏
taimaka🙏🙏🙏
Wallahi idan nice hajiya saiyabiyani kudin hayar shekarunnan sai nadan bashi wani abu
Masha Allah ahamad Isa Allah yasakamaka da alkairi wlh inasonka arayuwa kasantuwarka mutumne wanda bahi da tsoro sanna Baka hiru da azzalumai
Wallahi hakane bawan Allah kafada gaskiya hajiya Amina gidan tane kawai
Allah ya taimaka kaji wanda baidakudi waishine dariba yaji tsoron allah
Yazata daka ake addini
Allah yarabamu da rashin gaskiya
Assalamu alaikum sunana Alhaji Rabe sanda chiroman shamaki ina bibiyarku akan wannan shaani nasu bansan kowaba acikinku bani da alaka da maikara KO Wanda ake Kara KO shedunsu KO inda sukakawo Kara ,Amma aduka bayanansu lalle Amina tafisu magana da nuni da gaskiya
SHAwARA
Ita Amina tayi again da damar da Allah yayi Mata tayafe masu tabada wani Abu aba nura
Abinda Dayawan Mutane Basu Fahimtaba Shine Idan Kun Lura Akwai Wasu Privacy da Ake Boyewa Na Wata Alaqa Mai Kama Da Soyayyah Tsakanin Nura Da Hajiya Amina Wanda Hakan Yabaiwa Nura Daman Sanin Sirrin Hajiya Amina Wanda Ta Dalilin Hakan Yakeson Yayi Amfani da Wnn Damar Wajen Ganin Yayi Mata Barazana Shiyasa Yakeson Tayarmata Da Hankali Don Ganin Yasamu Wani Abu Daga Wajenta
Ammah Lallai Tabbas Akwai Alaqa Tsakanin Nura Da Hajiya Amina Wanda Bai Kamata Ace Anbincikaba
odnary Allah yasaka da alkairi 🌹🤲
Assalamu alaikum brekete family allah ya saka maka da alkhairi da daukaka muna ji dadi shirika daga cotonou
Gaskiya malam Nura wawa ne kuma tsohon Banza ne
I do appreciate the way this young women spoke in summary,and the way they thank our great mr president may Allah save your husband out without paying any kobo. Allah ya kubutar dasu.
Masha Allah our leader Muna tare dakai daganan kasar libya Allah yayima jagora
Allah ya saka maka da alkhairi ordinary president, sannan ranka ya dade Allah ya kara maka hakuri domin sabga da mutanenmu na arewa sai mutum yakai zuciya nesa. Amma bayanai sun nuna a fili babu Mal. Nura baida gaskiya!
Aslm warhmatullah ordinary president Dan Allah inasake rokon alfarma awajenka Dan Allah kataimaka kadauki yayana aikin berekete family bangaren fulfulde
Assalamu alaikum berekate family Allah y qara daukaka
Ai Nura gara da ya gudu. Qurani Ba wasa bane. Gara da ya gudu..😂😂😂😂
Yakawo qur ani ba cikakkeba yaga zaakawo cikakke ya gudu
Wannan mutumi ya cika halin mata kamar ba bahaushe ba babu kunya babu tsoron Allah
Slm dady Allah ya Kara maka Nisan kwana da lfy,malan nura kaji storon Allah duniya ba wajen Zama baneba, HAJIYA kinsha kwaramniya a duniya,da tarbiyar da kikabawa "yayanki tarbiyar Allah ya saka Miki da gidan Aljan'nah.babanmu Allah ya shirya ma zuru'a yasa su gajeka.yasa ka shiga Al' jan'nah tare da iyalenka da mu da iyayenmu bani daya Ameen.
Allah ya sakama da gidan aljannah 😢😢
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ merci Family
Kai wannan Sheri yayi kyau sosai brekete family👪
Allah biyya ordinarily presidential ma sha Allah
Allah ya tsare mana kai
Good evening my odenari president gaskiya malam nura yamuta hakuri itama tamai ihisani kawai
Sai tayimai ihsani Kuma ya biyata kudin hayan Zaman dayayi nashekarun da yayi
Wannan shine adalci@@FatimaabdallahLadan
wllh wllh wani lokacin innaji
shirinka sai nayi kuka Allah yasaka da alkairi 😭😭🤲
wasslm dan allah tasamu wanni abutabashi kai awuccegurri talaucine kawai
Hmmm duniya kenan
Mahsa Allah barka da jumaa Allah yakara lfy amen ya rabbi
Allah ya datar da Kai my ordinary president ❤
Allah yayi muku jagora ya Kara lfy👏💕
Slm baba kayi mgn ta gaskiya azauna da nura da hajiya hajiya tayi haquri tabashi wani abu awuce gurin in Allah ya yarda ta wannan hanyar se kaga ansamu dedeto atsakaninsu bissalm
Gaskiya ordinary president bakarami shege bane.
Allah yakarama istikhama❤
May God bless you for sir
Our an re allah ya barmanakai😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂ya ilahi
Asalam Alaikum ykk ya aiki ya Fama da jama,a to Allah yataimaka Allah yakara tarewa Dan yahayyu yakayyum 🤲
My president wallahi inna baka shawara ka taimaki nura kar ayi rantsuwa domin zai i da haukacewa please!!!
Soja boy 😂😂😂😂 mai gardama kiyi text kawai 😂😂😂
Se babamu maganin kukanmu❤😊
Ogah ordinary president Allah ya kara maka karfi da kuma hikima. Allah ya kare ka daga sherin masun sheri
Dama ance makashinka na tare dakai kuma wllh haka ne maganar hausawa
Akirkiro na kanurima Dan Allah 😂
allah yakar lfy
gaskiya màlam nura bashida gaskiya malam nura ajitsoran Allah fa
Malam nura bashi da gaskiya
Allah yasaka Maka da gidan alkairi
Daddy allah ya saka maka da gidan aljana
Wlh tun mintunan farkon shirinnnan Allah cikin ikonsa nagane cewa fa baiwar Allah nan tafisa gaskiya base on abunda mukaji, sannnan shedun malam Nura sunzama shedun hajiya a karshe.
Sannnan malam Nura, fita da yayi yanuna bashida gaskiya koda kuwa yanada.
Baban Yaya inaso in allah yayarda koni ko Dana wani sai yayi wanna aikin alherin tare daku biizinnillahi
Wallahi ko kirista ko musulmi batabaji ance kasai abu muraba ribar ba😂
😂😂😂gaskiya mutum yakama girmansa yanada matukar muhimmanci😢😅
Allah yabaka ikogaskiya
Alkur'an Auwalu Kwakwatawa ya Kwakwata da kafar hagu Nura ya fita.
Allah ya karemin daddyna ordinary
Allah ya kara tsareka Ordinary President, Allah ya duba gabanka da bayanka ya rabaka da mahaifiyarka lafiya
السلام عليكم ورحمة الله وبركاتة مساء الخير
Aslm.Allah yabada saa daddyna Allah sareka a duk inda kake nine maryam daga adamawa jahar yola
Allah yakareka
Ae gwara daya gudu,kafin azo rantsuwar 😂😂😂
Ya ji tsoron rantsuwar ne😂😂
😅😅ya ratse mana kowa yasan darajan alkurani ko aljani idan ah kace alkurani dole ya ya jitsoro balle mutum Allah ya kara rufa mana asiri
Aslm inamaka fatan alheri Allah ya kareka
Ya Allah Katona Asirin Kun Wani Azzalumi A meen 😢😮
Ma Cha Allah munji Dadi Maganar Fulani Dakayi Allah Ya kara lapiya 😂🎉
Hakika ance wai tabarmar kunya da hauka kan nade ta da alamun kamar shi Nura ya nade tabarmarsa ne cikin fushi na borin kunya Allah ya kyauta
Barkete family gaskiya dukkan su sunyi kuskure Amma gida na hajiya ne
Shekarsa shabiyu fa baya biyan kudin haya haba don Allah
Azzalumi malam nura yatabu wallahi
Malam nura baka da gaskiya
Slm wai shin nawa yake biyan haya a tsawon.shekarun nan wannan be esheshi ba
Wallahi if I were Hajiya I won't give him anything
Daga gani, Hajiya bamai rigima bace na farko kenan… Kinga Malam Nura ina aiki da irin su, zuciyan su ya riga da ya bushe, Babu Allah a cikin zuciyan su, shiyasa ma ya kawo sharadin rantsuwa da Qurani, dan Quranin ma kallan sa yake kamar Dictionary, so dan ya rantse da ita ba komai bane gurin shi. Kuma zai iya bin ko wani hanya ya cutar da Hajiya, shi kuma Ordinary president abunda yake avoiding kenan, shiyasa ko jiya yake cema Hajiya “kada ta damu ko taji tsoro idan an yanke hukunci, Brekete family baza su barta a haka ba har akai da zalunta ta”
Slm Ina yiwa jama ar gidan nan mai albarka fatan alkhairi nine Alh Abdullahi potiskum local government of yobe state wan nan baiwar Allah inta bashi abinda mukafi sanida LA ada to tafita hakkinsa inkuma bata bashi ba dan Allah aki manta la adarsa duba da kudin da gidan zaiyi ayanzu haka ba yanda aka sayeshi abaya ba Allah shine mafi sani
SLM .SADIQ .A. LAWAL KANO STATE .. GASKIYA NURA BAKADA KUNYA ..KUSASHI YABIYA KUDIN HAYAR NASHIKARA GOMA SHABIYUN DA YAYI
Ya kamata ,Azabe'ka President na Nigeria. Ka dace , inshallah zaka zama president
❤❤❤
Allah yacigaba da temakon ku
Gsky Kam mlm nura yaci kai😂
Nura ne bashida gaskiya
Daga Adamu Ibrahim Libiya nagode
Allah yasaka
Wannan lamari Yana banin mamaki meyasa tsoran Allah yai Mana qaranci ne shifa zalinci baya dorewa
Dan Allah munanan muna sauraren Case ɗin salisu Mustapha shanono wanda wasu jami'an Nigerian airforce sukaci zarafi
Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana ordinary president
Gaskia mutumin nan baida gaskia kuma baida hankali ya nuna ainihin shi wanene
Please I traveled out to village no network and missed a lot of brekete programs. How far Abubakar refund of 18m to Khadija and siblings?
he never return d money ooo.... dey don arrest d idiot
@@mdahiru02kirawa64oh Really,dats good😂
Ordinary president ya kamata a kai mal. Nura aduba kwakwal warshe sakarai SHASHASHA sakarai
😂😂😂😂
To gaskiya daikam inza a gyara a gyara amma wallahi ba alamar gaskiya kokadan abakunan wa iyanna shedanun da mlm nura yakawo kawai sokiburutso ne sukeyi allah karabamu da chiyon hasada irin na mlm nura
👍👍👍
Daddy don allah a karbawa wanan matan hakita
Nura macuci tsinanne bashida tarbiyya idan inawajan sai na zaneshi duniya tasan nura bashi da gaskiya idan da ace inada kudi danasayi gidan ingashegen da zaizo kofar gidan
Maganar manta wane branch of First Bank suka je ba gaskia ni ban ga wani aibu ba anan. Ni kaina na bude account na UBA s Sokoto 2007 lokacin ina Undergraduate studies dina a UDUS. Amma a last month da ina cika wasu forms da CFC Lagos suka turo mani manta wane branch of UBA nayi. Kuma haka na fada masu. Kuma ni na bude account dina da kaina. So ba abin mamaki bane. A ringa ma mutane uzuri.
magana gaskiya ordinary president bai kama ta abawa Nura ko sisi wlhi, saboda izina ga masu irin ra'ayi na zalunci irin na Nura. Kar a bashi ko sisi.
This man get mine sha. He suppose pay the rent he dey owe her first.
Allah Ya biya Ka ordinary President.
GASKIYA KANA DA KAIFIN HANKALI DA BASIRA SOSAI BA KOWANE MAI HANKALI BANE ZAI GANE ABUNDA KAKEYIBA SAI DAI ALLAH NE KAWAI ZAI BIYAKA😊
Allah yashiga lamarunsj
Baiwar Allah kawai yabiyata kudin hayarta tunda beda mutunchi tabashi gida for over 10 yrs yazo ma yaimata iskanchi munafuki kawai😢
Matsitaci ai sai wahala
Assalamu alaikum
Masha Allah Babanmu Dr Ahmed Isah ordinary president Allah ya saka da alkairi malam nuran kam ba gaskiya tabarmar kunya da hauka ake nadeta Allah ya kyauta 😂😂😂
Mallam Nura ya cikai