GUDUWAN ASADUSSUNH YAJAWA IZALA ABIN KUNYA: IMAM JUNAIDU BAUCHI YABIYA MASA KARATU WARKA WARKA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 янв 2025

Комментарии • 296

  • @IssiakouAbdoulSalam-zg7su
    @IssiakouAbdoulSalam-zg7su Год назад +5

    Allah ya saka da alkairi ya kareku imman sheick junaidu

  • @idrisabdulmalik3591
    @idrisabdulmalik3591 Год назад +5

    Dan Allah sheikh sarki zaaki,ina bukatar numbar Kira Domin godiya

  • @muhammadyunusa7177
    @muhammadyunusa7177 2 года назад +7

    Allah alhmdulillah my bro allah yakara daukaka ameen

  • @saiduibrahim-px6hg
    @saiduibrahim-px6hg 11 месяцев назад +8

    Masha Allah Allah yakara lfy malam junaidu DA Ina izala amma daga yau nadaina izala

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 3 месяца назад

      𝐌𝐚𝐬𝐡𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐡𝐚 ❤❤

    • @legitkhaly285
      @legitkhaly285 2 месяца назад

      Meyasa

  • @abbamagajiusman5800
    @abbamagajiusman5800 2 года назад +4

    Masha'allah 🙏 malam junaidu Allah yakara lafiya da kaifin BAsira Alfarmar sayyadina Muhammad 🙏

  • @mustaphibrahimmustaphaibra2345
    @mustaphibrahimmustaphaibra2345 2 года назад +9

    Gaskiyane imm junaidu, Allah ya Kara Lafiya da nisan kwana, Allah yaramaka ilimi mai tarin yawan da baza a taba cinmakaba, Allah yakara baka bulalan dagargazan wadannan shedanun.Alfarman farin gani farin wata shugaba jagaba sayyadissadati manzan Allah s a w ❤️.

  • @muhammaddaudadkc1869
    @muhammaddaudadkc1869 Год назад +3

    Ubangiji Allah yakarawa mlm JUNAIDU LAFIYA 🙏🙏 DA ILIMI 🙏👈

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV 3 года назад +4

    Allah ya saka da annabi Muhammadu s a w saraki zaaki da Sayyada junaidu

  • @DahiruHassan-xk7tu
    @DahiruHassan-xk7tu Год назад +3

    Allah yatsine makiyan annabi,(saw)

  • @MubarakIsamuhammad
    @MubarakIsamuhammad 7 месяцев назад +3

    Allah yakara baira dakakaunar annabi muhammad

  • @ibrahimmuhammaddamare5387
    @ibrahimmuhammaddamare5387 3 года назад +17

    Sheikh Junaidu Allah ya Kara naka zurfin ilimi da Imani. Duk da cewa bana darika amma na karu da iliminka matuka. Allah ya Mana muwafaka. Masha Allah.

    • @AlhasanRzak
      @AlhasanRzak 3 месяца назад

      𝐇𝐚𝐤𝐚 𝐀𝐤𝐞 𝐒𝐨 ❤

  • @hamzaamuhammad7472
    @hamzaamuhammad7472 Год назад +2

    Masha allah ' allah ya kara ilimi Malan junaidu

  • @MaawiyaDanmalam
    @MaawiyaDanmalam 2 месяца назад

    Allah yaqara lfy da. Ilimi❤imam junaidu sukuma allah yaga nardasu

  • @habibmzya7583
    @habibmzya7583 2 года назад +1

    Allah yataimaki shekh jinaidu Allah yakara Lpy sarki saki

  • @alkassimydoma2230
    @alkassimydoma2230 2 года назад +2

    Don Allah mallam junaidu Inna bukatar wannan kasidan,

  • @WambaiHassan
    @WambaiHassan 3 месяца назад

    Allah ya kara kusanci da nisan kwana Sheikh Imam Junaidu

  • @musaharun9829
    @musaharun9829 2 года назад +1

    Malam junaidu allah yasaka da alkahiri allah yakara basira

  • @fiddusimuhammad609
    @fiddusimuhammad609 3 года назад +5

    Masha Allah alhamdulillah Allah mungode ma Allah barmu Annabi s a w

  • @taheeridris-kb7yk
    @taheeridris-kb7yk Год назад +1

    masha Allah Masha Allah malam Junaid Allah yaqara basira

  • @AbdilmajidLawan
    @AbdilmajidLawan 2 месяца назад +1

    Masha Allah yaqara sutra dakusanci shehu junaidu ❤❤❤

  • @mustyone7839
    @mustyone7839 3 года назад +11

    Masha Allah Iman Junaid Allah ya sakamaka da mafificin alkairi

  • @HamissuSalah-xn5ee
    @HamissuSalah-xn5ee Год назад +2

    ❤❤❤ sarki zaki Mkkk

  • @IsmailaMusa-t6n
    @IsmailaMusa-t6n Месяц назад

    Allah ya Kara lafiya da Imani ilimi Mai albar domin kare martabar Annabi da waliyanSa da addininSa amiin

  • @ousseiniissoufouahmed2901
    @ousseiniissoufouahmed2901 3 года назад +2

    Allah yasaka da alhairi Malam junaidu mungode.

  • @kabiruusman147
    @kabiruusman147 Год назад +1

    Allah saka da alkaeri shkh

  • @WambaiHassan
    @WambaiHassan 3 месяца назад

    Malan Zaki Allah ya kara soyaiyan suga Sayyadina rasulullahi Sallallahu alaihi wasallam.

  • @ishaqsabiu7218
    @ishaqsabiu7218 3 года назад +1

    Masha Allah Allah yaqara basira mlm junaidu

  • @muhammadawwal1072
    @muhammadawwal1072 3 года назад +5

    Al sheikh junaidu Allah ya Kara basira da fahimta alfarman shugaba

  • @BasiruHaruna-n6e
    @BasiruHaruna-n6e Год назад +1

    Allah yakara lpy danisan kwana 👏 yamaulana❤

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 3 месяца назад

    Wllhi karatu sai Yan tijjaniyya

  • @MoustafaSoumana
    @MoustafaSoumana 8 месяцев назад +2

    السلام عليكم ورحمة وبركاته ياسيد جونيد شكرا جزيلا

  • @NASIRUMuhammad-bw7sx
    @NASIRUMuhammad-bw7sx 9 месяцев назад +2

    Allah yaja kwana.

  • @usmanibrahim9232
    @usmanibrahim9232 2 года назад +1

    Masha Allah Allah Ya saka da Alkhairi

  • @AbubakarHaruna-c5y
    @AbubakarHaruna-c5y 11 дней назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @safiyaahmad5566
    @safiyaahmad5566 3 года назад +3

    Jazakumulah kairan ya Ahalul izala Allah yabiyaku da mafificin alkairi kunkawa cigaba Aafrka gabadaya kunakawar da bidia da shirka Allah yasaka

  • @malamaliyu1818
    @malamaliyu1818 2 года назад +1

    Allah yasaka da alhari. Sarki. Zaki

  • @NassourouHaladou
    @NassourouHaladou 8 месяцев назад +2

    Assalamou allaikum Barka Allah yabaku lafiya da Zaman lafiya malan zaaki malan zounaïdou ameen

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS Год назад +1

    Allah ya Kara lfy Shehu

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 3 года назад +6

    Sunnah sak 😍 annabi Muhammad

  • @muhammadmunnir6684
    @muhammadmunnir6684 3 года назад +7

    MashaAllah
    JazakaAllah khair
    Ya sayyidi

  • @tsalhatudanmanu1danmanutsa283
    @tsalhatudanmanu1danmanutsa283 2 года назад +2

    Malan junaidu abubakar bauchi Allah yakaramaka lfy danisankwana bai iyaba malan mungani

  • @AbdurrahamanSalisu-z5j
    @AbdurrahamanSalisu-z5j 3 месяца назад

    Masha allah maulana mungode hujja tazo

  • @shamsuddeenshehusaeed4463
    @shamsuddeenshehusaeed4463 6 месяцев назад

    Allah ubangiji yakara bashira Mal Junaidu yasa mugane gaskiya.amin

  • @mahmudhamma9901
    @mahmudhamma9901 3 года назад +4

    Salam alaikum, wato nayarda da cewa ilimi baiwane kuma gaskiya gaskiya ne.Allah ya karawa maulana sheikh imam junaid ilimi mai qara amfanar al umman musulmai Bali daya. Wallahi sai da nayi hawaye

  • @abdullahibarrister2370
    @abdullahibarrister2370 2 года назад

    Allah yakara kusanci sayyadi

  • @aminusada8930
    @aminusada8930 7 месяцев назад +1

    Sai kunyi shari'a da al'umma ranar alkiyama.

  • @BismarkAdams-t1k
    @BismarkAdams-t1k Год назад +1

    izala yayi sakewa na babban tusa, BOOOOOOOOOOOOOOOOOM!!!!!!!!!!!

  • @mahamadoualio2691
    @mahamadoualio2691 3 года назад +2

    Macha allah yakara lfy danisan kwana sheikh JUNAIDU Boubacar Bauchi aminé summa Aminé

  • @رقيه-ف3ك
    @رقيه-ف3ك 7 месяцев назад +1

    اللهم صل على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا

  • @Ksunusiiliyasu
    @Ksunusiiliyasu 3 месяца назад

    A shek Junaidu Allah ya sa ka da alkairi Malan

  • @abdourahamaniabdousalami8094
    @abdourahamaniabdousalami8094 2 года назад +1

    Allah ya Kara Maka lfy malam junaidu

  • @abdourahamaniabdousalami8094
    @abdourahamaniabdousalami8094 2 года назад

    Allah Ya kara chekaru masu albarka gaskiya sunanta gaskiya

  • @auwaloumuhammed3264
    @auwaloumuhammed3264 3 года назад +6

    Gaskiya hausawa sunyi gaskiya da sukaci wai idan duka yayi yawa ta kai kawai aki kariwa to yau har ta kan an daina kariwa yan izala a daina janyuwa kongiya abin konya da zai gagari ta dan kuka mai jawa uwarsa jifa

    • @fateemah.2102
      @fateemah.2102 3 года назад

      😂😂😂😂😂😂😂😂🦸🦸🦸🦸🦸

  • @يوسفمحمد-س8ش5ن
    @يوسفمحمد-س8ش5ن Год назад +2

    اللهم صلى على سيدنا حبيبي محمد واسلم

  • @hassanrabiu7540
    @hassanrabiu7540 3 года назад +6

    Alhamdulilah Alhadulilah

  • @idrismsani4093
    @idrismsani4093 2 года назад +1

    Makaryacineh kai zaki wannan tashar taka shirme ce walllahhi

  • @mahsadonigrya9242
    @mahsadonigrya9242 2 года назад

    Allah yasa mudace malamayna

  • @idrisbashir8707
    @idrisbashir8707 3 года назад +4

    Hakane krshan qarya

  • @bubabatuta
    @bubabatuta Месяц назад

    Alhamdullah da gane wannan program don mu da muke baya a ilmi kamar ni Allah ya ganar dani hanya madaidaici Allah ya tabbatar damu cikinta

  • @AdboulMoussa
    @AdboulMoussa 8 месяцев назад +1

    allah yakara ilimi malan junaidu

  • @aminah7422
    @aminah7422 8 месяцев назад +1

    اللهم صلي وسلم على نبينا محمد ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @alirabiu5234
    @alirabiu5234 3 года назад +3

    SHEHU JUNAIDU ALLAH YA SAKA DA ALHERI, IN SUN ISA SU KWACI IBNU TAIMIYYA DA HUJJA BA DA ZAGI BA, NAN FAGEN ILIMI NE BA FAGEN ZAGI BA

  • @yerimagazammi8291
    @yerimagazammi8291 Год назад +1

    Allah ya fidda mu cikin kunya dan darajar annabi

  • @Suleimanisah-d1s
    @Suleimanisah-d1s 2 месяца назад

    Allah yasaka da.alkaire malam

  • @ahmedadamu9214
    @ahmedadamu9214 2 года назад

    شكرا جزيلا لك حقا يا سيدي...

  • @basiruabdul6038
    @basiruabdul6038 3 года назад +4

    Masha Allah Allah ya qara kusanci saiyadi junaidu

  • @annasadam6098
    @annasadam6098 3 месяца назад

    Dan Allah ayi adin dina

  • @aligaskiyaneabbaajigeidam7171
    @aligaskiyaneabbaajigeidam7171 3 года назад +2

    Allah yabaiya na mana gaskiya a ko ina take alfarman annabi 💝

  • @barr.atikugombe8492
    @barr.atikugombe8492 3 года назад +4

    Sayyidi Junaid Jazakallahu Khairan for your eloquent explanation.

  • @UsmanyusufSaadu-qe7vi
    @UsmanyusufSaadu-qe7vi 7 месяцев назад +1

    Gaskiya tsakani da Allah malamin nan yakarantu dayawa dafatan Allah yakara masa ilimi

  • @abubakarmalamikyafe5957
    @abubakarmalamikyafe5957 3 года назад +3

    Masha Allah mallan junaidu,Allah bada lada. ✊ ✊ ✊

  • @nouraditeraster7922
    @nouraditeraster7922 3 года назад +2

    Allah saka da aljana, Malan junaidu

  • @abdullahimuhammadmusa-ch8dr
    @abdullahimuhammadmusa-ch8dr Год назад +1

    Allah yakarama shehu junaidu lafiya

  • @UmarHassan-zo7ll
    @UmarHassan-zo7ll Год назад +1

    Aslm malan Junaid munagodiya Allah ya karalafiya

  • @sirajomaja7360
    @sirajomaja7360 Год назад

    Masha allah
    Allah kara lafiya

  • @SamMd-q2d
    @SamMd-q2d 3 месяца назад

    allah karawa malan lfy

  • @auwalyuguda6481
    @auwalyuguda6481 3 года назад +2

    Allah ya Kara lafiya malam junaido alfarman annabi muhammadu.

  • @habuatiku6745
    @habuatiku6745 3 года назад

    Allah ya shiryeka Muna batar da bayin Allah

  • @UmarShayau-ov9jg
    @UmarShayau-ov9jg Год назад +2

    اللهم صل على سيد نامحمد الفاتح لما أغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادى إلى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم

  • @yusufadam1609
    @yusufadam1609 3 года назад +2

    Masha Allah, maulana Allah yakara kusanci da daukaka

  • @abdulhadinafiuo5919
    @abdulhadinafiuo5919 3 года назад +1

    Masha Allah Allah Ya qara lafiya malam janaidu

  • @sarkimusa8507
    @sarkimusa8507 3 года назад +2

    Wlh mun fahimtta sosai , kuma lallai shehu Ibrahim inyass babban waliyyi ne kuma mun yarda kuma Allah yakara ma shehu inyass karama,

  • @SeidBermo-sp8xz
    @SeidBermo-sp8xz 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤ Macha Allah

  • @yakoubouzakaria3952
    @yakoubouzakaria3952 3 года назад +1

    allha ya kara basira sheikh jinedou

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 3 года назад +3

    Allah tsare mana kai ya sayyadi junaid muna bayanka fatan mu afahimci gaskiya kungiyanci

  • @fateemah.2102
    @fateemah.2102 3 года назад +3

    Masha Allah malam junaid am really love you dear

  • @HamissuSalah-xn5ee
    @HamissuSalah-xn5ee Год назад +3

    ❤❤❤❤ s s w

  • @chaibousadou220
    @chaibousadou220 3 года назад +2

    Dan Allah ina neman alfarma agareka malam zaki kamar yanda Allah yatemakeka nombar junaidu nake bukata alfarma annabi Muhammad s a w

  • @idrisabdulmalik3591
    @idrisabdulmalik3591 Год назад +2

    May you leave long sheikh imam Junaid Abubakar bauchi

  • @yunusgibril8507
    @yunusgibril8507 3 года назад +2

    Yaa Sheikh Junaidu Allah yaqara Ilmi da Daukaka

  • @musaaliyu1355
    @musaaliyu1355 3 года назад +2

    Allah yakarba wa Malam junnaid daukaka

  • @Mohammad-cg4yo
    @Mohammad-cg4yo 3 года назад +4

    Masha allah alhamdulillah allah yaqara lafiya

  • @zayidoumar5871
    @zayidoumar5871 3 года назад +6

    Mâcha allha

  • @abdoulmamane5361
    @abdoulmamane5361 2 года назад

    sheik Junaidu Allah yasaka

  • @alirabiu5234
    @alirabiu5234 3 года назад

    YAU DAI AN QURE YAN IZALATUL SUNNA WA IQAMATUUNERA

  • @AlhassanAbdullah-mw5mm
    @AlhassanAbdullah-mw5mm 8 месяцев назад +2

    Munsaya ma annab

  • @abbantaka869
    @abbantaka869 3 года назад +2

    Allah yasaka maulana junaidu

  • @AnasalhajiBello
    @AnasalhajiBello 8 месяцев назад +1

    Wllhi gaskiya ne malaminmu baisan wannan littafin ba Kuma ba'a karantarda shi ba.nidai yau Ina bayan malam junaidu

  • @tsalhatudanmanu1danmanutsa283
    @tsalhatudanmanu1danmanutsa283 2 года назад

    Musa yusuf asadus sunnah yakamata kakoma makaranta wallahi saboda kamar dasauranka Allah yasakagane kadawo hanya mai keu

  • @ibsonahib9428
    @ibsonahib9428 Год назад +1

    Machaallah