Kirista ne ya rubuta Alkur'ani? Ai Mahaukaci ne kawai zai yarda da wannan Akida taka Masussuka.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 янв 2025

Комментарии • 18

  • @SahabiMamane-y3q
    @SahabiMamane-y3q 20 дней назад +2

    Toh Allah yataymaki dan hotoro

  • @khamisumamman9048
    @khamisumamman9048 19 дней назад

    Ma shaa Allah. Sunnah sak bidi'a sam

  • @nouraabounouraabou
    @nouraabounouraabou 20 дней назад

    ❤❤❤

  • @UsmanSani-xt2gm
    @UsmanSani-xt2gm 19 дней назад

    MLM yahya Allah yasaka da alkairi sako nazuwa baffa hotoro shari kadai yaragema

  • @MUHAMMADJAMILUADAMU
    @MUHAMMADJAMILUADAMU 19 дней назад

    ALLAH YAKARAMA MALAM YAHYA MASUSSUKA DA ALKHAIRI, TATABBATA YAZAMA LIKITAN MAHAUKATA KANA BASU MAGANI SUNA CIZONKA

  • @AbdoulayeAbdoulaye-j5f
    @AbdoulayeAbdoulaye-j5f 19 дней назад

    Allah yakarama A sheikh yahaya Ibrahim massussuka da alheri likitan mahaukata nagaba yayi gaba

  • @MUHAMMADJAMILUADAMU
    @MUHAMMADJAMILUADAMU 19 дней назад

    ABUN MAMAKI SHINE KAKASA KAWO HUJJAR DA ZATA KARYATASHI AMMA KANATA FAMAN ZAGI, ANAKOYARWANE DA HUJJA AMMA BA ZAGIBA

    • @Memedcas
      @Memedcas 15 дней назад

      Mai yasa masusuka Bai karasa Hadisin ba ya tsaya a rabi,

  • @MUHAMMADJAMILUADAMU
    @MUHAMMADJAMILUADAMU 19 дней назад

    ATUNANINKA ZAGI YA ISA YAZAMA HUJJA?

  • @h.n1977
    @h.n1977 19 дней назад

    Duk Wanda Bai yarda da Hadith manzon Rahama s.a.w, to Yana nufin Dora mutane akan hanyar Bata, ta fassara ayoyin alkur'ani kamar yadda suka ga dama

  • @hajimaruf6509
    @hajimaruf6509 20 дней назад

    Sheikh Yahya Masussuka Allah saka maka da alkhiri yakara Ilimi da fahimta,
    Su Sheikh Yahya Masussuka sana kan anyan gaskiya

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 20 дней назад

    Kudai muna fukai ne wly kubar fata lokacin ku al'umma sun gane ku cheri kadai ya rage muku yanzu kuma kunbar in chi'a ko kun yana dunia zaman lfy kuma wanan sune mabiya kur'ani na gaskia masu son zaman lfy

  • @adamutanimu5637
    @adamutanimu5637 20 дней назад

    Masussuka munafukin musilimine gaskiane

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 20 дней назад

    sufa salafiya ko Izala idan yahudawa kakenema kasamesu toh kastaya anan kwanannan wani a saudi anji yana cewa annabi yana kuskure amma ibn taimiya baya kuskure shi ibn taimiya hadisi da Qur'an yake karantawa duk mai wannan tunani ARNENE

    • @Memedcas
      @Memedcas 15 дней назад

      Masusuka munafuki ne,

  • @khamisumamman9048
    @khamisumamman9048 19 дней назад +1

    Ma shaa Allah Sunnah sak bidi'a sam.