Hauwa Mustapha Babura | Madubin Usman Kabara #14

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • HAUWA MUSTAPHA BABURA: Ana mata lakabi da ‘Yar Babura sanadiyyar sunan garinsu Babura da ke jihar Jigawa a Najeriya, amma yanzu haka tana zaune a Amurka fiye da shekaru 30 wanda har ta zama ‘yar kasa. Mun tattauna da ita don ita don jin gwagwarmayar da ta sha kafin ta zama kwararriyar malamar makaranta a bangaren ilimin kananan yara da kuma yadda ake renon kwakwalwarsu.

Комментарии • 19

  • @abdullazizsaidu4107
    @abdullazizsaidu4107 Год назад

    Kabara yahadu da Hajia babura mai san addini da mutane Allah yakara daukaka

  • @BabangidaIbrahimBabura
    @BabangidaIbrahimBabura 2 года назад +1

    Gaskiya mu alummar Babura mun sheda da kokari da shidima don taimakawa marassa karfi.da Hajiya take. Allah kara karfafarki amin.

  • @basiraibrahim2835
    @basiraibrahim2835 2 года назад

    Yar uwa hajya hauwa .muma yan babura ne . Muna gai daki

  • @zaz6937
    @zaz6937 2 года назад

    MashaAllah

  • @nuragambo8328
    @nuragambo8328 2 года назад

    Masha Allahu, wannan fira tayi kyau da kyawatarwa. Allah ya kara Taimakon Mai Taimakon Mutane!

  • @hananzacks4858
    @hananzacks4858 2 года назад

    Masha Allah 🥰 inayinki wlh

  • @adamoulimouneboubacar8949
    @adamoulimouneboubacar8949 2 года назад

    Mungodeh daga Niger

  • @faizahaminu
    @faizahaminu 3 года назад

    Gaskia hirar tayi dadi.MashaAllah

  • @yakubuibrahimaddullah5213
    @yakubuibrahimaddullah5213 3 года назад +1

    Allah sarki Allah nima ya bani wanan damar nima na taho karatune kasar india da megidana kasancewar iyayena basuda hali shima kuma bashida halin daukar nauyin karatuna gashi shekaru suntafi har munkusa tafiya amma banfara karatuba kuma ina tsananin son nayi karatun amma ba dama Allah yasa hakane alkairi a rayuwata amma da zansamu wanda zedau nauyin karatuna koda da biyan kudin makarantane da nayi farinciki na dade inason temako amma duk wanda ze temaka maka sekaganka a internet ana yawo dakai karkuga sunan yakubu ibrahim da youtube din megidana nake anfani

  • @yahayamuhammad6652
    @yahayamuhammad6652 2 года назад

    Masha'allah

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад

    Barka da safia kabari

  • @danlashe5354
    @danlashe5354 3 года назад

    Masha Allah

  • @sanusiabdusalam4891
    @sanusiabdusalam4891 3 года назад

    salam barka da warhaka da fatan kayini lafiya Malam Usman inamaka fatan alkairi

  • @hassansaidu9789
    @hassansaidu9789 3 года назад

    Gaskia kam

  • @hamzazubairu3327
    @hamzazubairu3327 3 года назад

    Ina ma Malam Usman kabara barka da wannan lokaci

  • @maamahsgoodies3556
    @maamahsgoodies3556 3 года назад

    👍🏽

  • @Adamuadamu1213
    @Adamuadamu1213 3 года назад

    Mal. Usman hirar tayi kyau sosai matuƙa, kuma baƙuwar ta burge akasarin masu kallo da saurare, tayi burgeni sosai musamman yadda take turanci irin namu na gida...

  • @zaz6937
    @zaz6937 2 года назад

    MashaAllah