Barau Jibrin Maliya |Madubin Usman Kabara #38

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 14

  • @abdulrahmanusman2598
    @abdulrahmanusman2598 27 дней назад +1

    Gaskiya Wannan maganganun haka suke kuma insha Allah zamuyi aiki dasu

  • @UmarhalliruKARAYE-km5um
    @UmarhalliruKARAYE-km5um 25 дней назад +1

    Salam alaikum Usman kabara wannan maganar gaskiya sanata ya fada Allah ya bamu ikon gyarawa

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 26 дней назад +1

    Gaskiya bakuyin aikin da muka turaku sabida bakinki daya daku da fadan shugaban kasa Wallahi zamu hadu daku gaban Allah

  • @mustaphahamzamedarasu6941
    @mustaphahamzamedarasu6941 25 дней назад +1

    To Allah ya gyara Mana Amen yarabbe

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman 26 дней назад +1

    slm usman kabara inatare daku daga Taraba state jalingo fatan alkhairi barau maliya in sha Allah kai ne gwannan kano 2027

  • @sadidahiru5491
    @sadidahiru5491 26 дней назад

    Gaskiya maganar Senator Gaskiya ne, babban matsalar mu shine mun tsaya sai gwabnati ta mana komai a rayuwar mu kuma wallahi gwabnati ba tamu take ba.

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 25 дней назад

    Distinguish your excellency 🎉 Deputy Senate president 🙏❤

  • @AnasbJibrin-o7u
    @AnasbJibrin-o7u 26 дней назад

    Masha Allah

  • @FatimaZakariyya-i9v
    @FatimaZakariyya-i9v 25 дней назад

    Slm fatan alheri gaskiya ni dai inasan nayi magana da santa wallahi. Shekara da shekaru Ina cikin damuwa da San haduwa dashi narasa yadda zanyi Allah yakawo Rana da zan Naga wanan bawan allah koda sau daya a rayuwata.

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 25 дней назад

    👍🏼👍🏼👍🏼

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 26 дней назад +1

    Don Allah inason kabani damar reposting
    Inason copyright

    • @usmankabara
      @usmankabara  24 дня назад

      Idan sharing zaka yi ta yadda aka tanada to ba damuwa amma idan ka sauke bidiyon ka dora a shafinka zaka sami strike. Sannan na yi rantsuwa duk wanda ya sa bidiyona aka masa strike daga youtube ba zan sa su janye ba ko da ya rokeni.

  • @UsmanAliyu-cg2rx
    @UsmanAliyu-cg2rx 26 дней назад

    Karyarbanza gamu alibyar

  • @fahadsheriff5783
    @fahadsheriff5783 26 дней назад

    Sir,my question here's you've been in the political office since 1999 and am sure you still want to remain in political office in years to come. Please, and please, when will you Nigerian politicians decide to step down and allow other to contribute to the nation