You have changed my perception of Jos Guys. You’re so so so real. Plus you’re the only Kannywood celebrity that accepted the fact that he indeed has a mentor in Kannywood unlike many others that denied their bosses for the simple reason that they have succeeded in life. I owe you my respect.
Maganar gaskiya Hamza talle gaskiya yake faɗa , bayan saran jaruman karya kawai suke fada, Hajiya Hadiza agayyato mana Ibrahim mandawari, ko kabiru nakwango .Masha Allah, Allah ya daukaka wanan shiri naki Hadiza.
Gaskia 'Yan Jos innan sun birgeni, they are very straight forward, ba munafinci ko qarya a marganar su. banma san wannan ba amma ya birgeni shi da Haruna, na Haruna na fara kalla amma ya min dadi shi yasa na kalla na Hamza in. Allah ya jiqan mafaifanmu baki daya
Macha Allah ma sœur qu Allah facilite et met la barakat dans ce que tu fais vraiment l émission d aujourd'hui est la meilleure car j'ai vraiment rigolé et na Habiba était naturel joyeux malgré les épreuves de la vie est c est ce qui a fait la particularité de cette émission 🥰
Hajiya Hadiza Aliyu Gabon wlh tsakanina dake sai dai nache Allah ya dada albarkacheki da dukkannin al'amuranki ya kuma sa karshen ki da tamu ta zama karshe mai kyau, Amin.
Slm hajiya hadiza Dan Allah yakamata har in zaki Yi shiyin tat taunawa da Yan films yakamata kafin kifara gabar da shirinki kifara bude taro da Addu,a Bayan kingama kuma kirife da Addu a haka Annabi Muhammad saw yake Yi aduk Abinda yasa agaba Dan haka kema kiyi koyi da manzan Allah saw 🤲🤲
Please sister inason temakon ki albarka annabi wlh ciwo hakori nake fama dashi please wlh tu yana biyu har ya fara kamamu saura ancire mu 4 yazu wlh 10 duk suyi ramin ki temaka mu dan darajan Allah naje nasamu amu cikon su@@hadizagabonofficial
Wallahi i love what you're doing and i hope to see you face to face oneday. We from the north we are lacking creativity most important content creation but with people like you we can pickup up.
Aunty Hadiza Allah ya yi miki albarka. Wallahi mun ji daɗin wannan hira. Ga ban sha'awa ga ban dariya ga ban darasi rayuwa. Allah ya sa ku gama da duniya lafiya..❤🙏🙏
Gsky this interview is top, it might be the best interview since the show started, his answers were honest and above all he is pragmatic. More of this please.
SALLALLAHU ALAIKÁ WA ALÁ AHLIKÁ WA SALLEEM 🥰🥰 Shi Yasa Nake Son HAMZA TALLE MAI FATA WALLAHI, MASOYIN MASOYINMU ANNABI MUHAMMADU S.A.W Ne, Kuma Yana Bayyana Hakan a Ko Ina Ya Tsinci Kansa..🥰🥰🥰✅✅✅
Hajiya hadiza ubangiji Allah ya kara daukaka yasa duk wani makiyinki sai dai Tata ganin ci gabanki a rayuwa Allah ya kareki ya sareki wannan jarumi Kuma haruna na habiba Allah ubangiji ya daukakashi Allah ya wuce mana gaba gsky ke mu2niyar kirkine ma sha allah
😂😂wato tunda kika fara wannan talk show naki bantabayin dariya irin ta yau ba😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂Allah sarki rayuwa toh Allah yasa mudace, Allah yadafa mana, Allah yasa mucika da imani dan Alfarman Annabi🤲🤲🤲❤❤❤❤ happy friday hajiya Aunty hadiza Gabon nigeria😂❤❤🙏Allah yakara rufamiki asiri duniya da lahira
You have changed my perception of Jos Guys. You’re so so so real. Plus you’re the only Kannywood celebrity that accepted the fact that he indeed has a mentor in Kannywood unlike many others that denied their bosses for the simple reason that they have succeeded in life. I owe you my respect.
Wallahi
The funniest interview ever from gabon talk show, we need hamza back again pls😅
May God bless this guy, wallahi he even removed me out of depression. This is the ever funniest interview I watched out of all your interviews. 😮😮
I love this guy, for his love for Our Beloved Prophet SAW, and for Maulana Shehu Aliyu Harazimi.
SallallaHu AlyHi Wasallam, indeed❤
Maganar gaskiya Hamza talle gaskiya yake faɗa , bayan saran jaruman karya kawai suke fada, Hajiya Hadiza agayyato mana Ibrahim mandawari, ko kabiru nakwango .Masha Allah, Allah ya daukaka wanan shiri naki Hadiza.
SLM Hajiya Dan Allah Ki gayyato Mana Ibrahim Mandawari 🙏🏽
This is the most honest and funniest interview in this show wlh
Yes😂😂😂😂I think so too
Aje the most funniest I swear 😂😂😂
😂 Alhamdulillah very honest 😅
@@hadizagabonofficial bring rahama sadau for us please
Of course oo
Allah sarki hamza! U are too funny😂 Allah ya tsaya maka adukkanin lamarinka bijahi rasulillah SAW
SallallaHu AlyHi Wasallam Ameen❤
Very hilarious, invite him again pls. This is the most impressive interview of all your presentations.
Ban taɓa comment a wannan programme ba. But this man is really comical! 😂
Gaskia 'Yan Jos innan sun birgeni, they are very straight forward, ba munafinci ko qarya a marganar su. banma san wannan ba amma ya birgeni shi da Haruna, na Haruna na fara kalla amma ya min dadi shi yasa na kalla na Hamza in. Allah ya jiqan mafaifanmu baki daya
Allah ya kawo ma Hamza Talle babban jari 🙏🏿
Ameen
Mai albarka
Wlh mun ji dadi kam. The most hilarious guest on the program so far. A real actor.
Shap shuta ba komai aljana tame rabone allah ya jikan fadila
Macha Allah ma sœur qu Allah facilite et met la barakat dans ce que tu fais vraiment l émission d aujourd'hui est la meilleure car j'ai vraiment rigolé et na Habiba était naturel joyeux malgré les épreuves de la vie est c est ce qui a fait la particularité de cette émission 🥰
Hajiya Hadiza Aliyu Gabon wlh tsakanina dake sai dai nache Allah ya dada albarkacheki da dukkannin al'amuranki ya kuma sa karshen ki da tamu ta zama karshe mai kyau, Amin.
Ameen nagode
Slm hajiya hadiza Dan Allah yakamata har in zaki Yi shiyin tat taunawa da Yan films yakamata kafin kifara gabar da shirinki kifara bude taro da Addu,a Bayan kingama kuma kirife da Addu a haka Annabi Muhammad saw yake Yi aduk Abinda yasa agaba Dan haka kema kiyi koyi da manzan Allah saw 🤲🤲
Domin bude taro da Addu a hakan nasarace Akan duk Abinda mutum yasa agaba
Kaje ka Bude naka Showing sai ka Rika Rufewa da Addu'ar
Slm Aunty hadiza Dan Allah muna so a kawo mana babana Shuaibu lawal kumurci nagode
Wannan gaskiya
"Duk da ni Gardi ne" 😂😂😂 that part left me rolling on the floor 😂😂😂
This mutumin is too funny wallahi
I really enjoyed this show
I just like dis guy wlh, he is so honest nd straight forward ba Karya a lamarinsa👍
The most funniest interview in gabon room talkshow 😂
Hamza Yana daya daga cikin wanda shima naji dadin hirarsa wlhy bbu boye boye ❤
This is one of the most honest interview I have watched conducted by Hadiza Gabon. The time is short though!
The most honest interview so far ❤❤❤
Gaskiya we need hamza back yazo yakarasa bamu lbry😂😂😂very funny
Hmmmm gaskiya I love this guy's presentation he is very vibrant khadiza maa Shaa Allah may almighty Allah bless you abundantly
Màsha Allah. Very explicit and straight to the point
This interview make me happy and joy and lesson 😂😅😂
I really enjoyed this interview 😂😂😂
I love this story this guy very funny😂😂
😂😂 i enjoyed watching this interview with Hamza talle mai fata. The guy is really truthful and funny wlhi😂
Allah ya rufa mana Asiri duniya da lahira.
Haha, I swear I laughed a lot, I didn't ever comment in dis show, but today I did. Hamza is truly a good person.😂😂 Masha Allah
Gaskiya kanada halaye masu kyau Allahumma barik
I so ever love this guy, this guy dey talk true his not forming all at all
The funniest interview eve walh😅😅😂😂😂😂cikina yakusa kullewa saboda dariya,ALLAH sarki Hamza talle ALLAH yakawo babban rabo
Masha Allah,very interesting show,Allah ya taumake Baki dayanku
Aunty Hadiza kici gaba taimakon mutane AllAh ya qara muku daukaka
Allah sarki Mai gaskiya abokin Mai gaskiya
Best show so far. Hamza speaks sense absolutely genius 😍 I luv dis guy
Na Habiba😂
Ashe ba a Film kaɗai yake Funny ba
The best ever in Gabon's interviews
My namesake
This is the most honest and funniest interview in his show at all. I like him
Gaskiya munyi missing film in gayun jos, they very talented and funny.
I believe this guy really knows a lot and he’s very smart and careful lol funny guy 😂
Wallahi Hadiza ke da Hamza kubbani dariya 😅 najima banyi dariya sosai kamar yo (Que Dieu le tout puissant vous protège)
Pls keep bringing ppl like this guy
Allah yasa kafi kowannensu kudi da kaida kaninka sabida kayi gaskiya ❤
This man is very funny and the most important thing is that he is very honest ❤❤❤😂
I wish I could like this More than a million times... Dana kwana inayi
Honestly I really enjoyed watching this episode Allah ya taimaka❤
Alhamdulillah
Please sister inason temakon ki albarka annabi wlh ciwo hakori nake fama dashi please wlh tu yana biyu har ya fara kamamu saura ancire mu 4 yazu wlh 10 duk suyi ramin ki temaka mu dan darajan Allah naje nasamu amu cikon su@@hadizagabonofficial
Aunty hadiza hirar Nan taban dariya wallahi sosai 😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂
Parmi tous les les interviews c'est seulement celle-là qui m'a fait tellement😂❤❤❤ j'adore
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇮🇪@@hadizagabonofficial
Gaskiya wannan hiran tayi@@hadizagabonofficial
Wallahi i love what you're doing and i hope to see you face to face oneday. We from the north we are lacking creativity most important content creation but with people like you we can pickup up.
Slm gaskiya❤ wan nan ma yayi next week a kawo mana Lilan baba❤❤
Lilin baba
Aunty Hadiza Allah ya yi miki albarka. Wallahi mun ji daɗin wannan hira. Ga ban sha'awa ga ban dariya ga ban darasi rayuwa. Allah ya sa ku gama da duniya lafiya..❤🙏🙏
Naji dadin wanan show wallay ❤😂
This woman "Hadiza Gabon" has a good heart.. Allah ya miki albarka.
1 Hamza Talle mai Fata
2 Mai Dawayya
Aunty Hadiza BakiTaba Interview Danaci dariya Kamar Suba wllh 😂😂❤❤🎉
The best interview so far
Gaskiya mungidadin hirarku da Hamza talle
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Wow😊😊 this is so interesting, Allah ya Kara basirah ❤❤❤🎉
الله يحفظك ويقويك ستعود اقوي باذن الله
استمتعت جدا واستفدت بمشاهدة لقائك في برنامج Gabon, s Talk SHOW
Very educative and hilarious discussion ❤❤❤❤❤❤❤❤
You're such an amazing soul anty hadiza❤
May Allah fulfill all ur wishes and grant u what u desire ameen ya zaljalalu wal ikram
Hadiza don Allah a yi aure!
Dan Allah Kaima Ka mutu!
@@KHADIJASAID-r3q to zan mutu, amma sai naga duk kunyi aure. lol
This is what we call Authenticity!🙌
Facts
ماشاءالله
Kina kokari wajen lalibo jarumai Amma kikasa kawo mutum daya tak😢😢😢😢😢
??
The best episode so far Wllhy ,he’s very funny
the best show I hv watched ...it's really entertaining.
Gsky this interview is top, it might be the best interview since the show started, his answers were honest and above all he is pragmatic. More of this please.
What!! A funny episode😂😂😂 good job DIJE👌👌👌
I like the fact that youve removed the excessive adverts during break. We appreciate you.
The funniest guy ever 😂😂
The funny guy ever❤
Gaskiya Anti Hadeeza baki taba show din da yakai wannan dadiba aguna 😅 Ubangiji Allah ya qara yiwa Rayuwa Albarka 🤲🥰
Gaskiya naji dadin hiran nan da kijayi da Hamza Telle Mai fata. Very funny and, no bragging.
SALLALLAHU ALAIKÁ WA ALÁ AHLIKÁ WA SALLEEM 🥰🥰
Shi Yasa Nake Son HAMZA TALLE MAI FATA WALLAHI, MASOYIN MASOYINMU ANNABI MUHAMMADU S.A.W Ne, Kuma Yana Bayyana Hakan a Ko Ina Ya Tsinci Kansa..🥰🥰🥰✅✅✅
Merci hadiza ❤✍🏻
Wallahi gaskiya ya burgeni wlh ❤❤saboda no panic
Best interview 😂😂😂
I really enjoyed this interview
Allah ya kawo miliyoyin Goman ❤❤
The Best interview ever
Very hilarious. Really enjoyed this interview
Gaskiya best bago I hv ever seen in dis studio❤
I really appreciate and enjoy this interview ❤❤❤
This was so entertaining! Ilenjoyed it so much
kwarai dagaske BMB mutumne mai hikima ga ilimi duk kannywood ba mai trailer voice over kamarshi kuma ya iya directing. Allah yataimaka
Kuma bashida girman kai wallahi 😊idon kai masa magana zai kulaka sosai macha Allah
Masha Allah merci beaucoup ma chérie
❤❤❤tnx Soo very much my All time favorite ❤❤
Hajiya hadiza ubangiji Allah ya kara daukaka yasa duk wani makiyinki sai dai Tata ganin ci gabanki a rayuwa Allah ya kareki ya sareki wannan jarumi Kuma haruna na habiba Allah ubangiji ya daukakashi Allah ya wuce mana gaba gsky ke mu2niyar kirkine ma sha allah
If you watch this interview more than 10 let's gather here ❤
Duk wanda inda Yace duk aban mu muke ci Yabashi dariya Yamin like😅😅
Best actor ever 😅😅
He's a good person and accept reality of life, I like him.
Allah sarki hamza mai gsky😂ina mugun sansa shida dan uwansa haruna.
Allah sarki yace shi yanxu bakin Jini ne dashi🤣🤣🤣wlh yafi hadiza Gabon wayo yace nide bazs ki kureni nafada ba wlh ya burgeni 🤣🤣👈👍
Hirar Nan abin dariya wallahi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Best interview ever.
U are very funny actor, with mind of love I respect ur courage my guy Gabon they enter eye oooo make wena talk true
Gaskiya naji Dadi sosai

😂alhamdulillah