Ordinary president… Allah ya jikan iyayenka Allah yasa aljannahtul firdauss ta zamo makoma agaresuu…. Kaima Allah ya saka maka da aljannahtul firdauss ♥️♥️🤲🤲🤲
Whether this governor had directly hands in this or not he should resign because what happened to this brave girl happened because of him she didn't do anything wrong she only exercised her right to speak her mind when did free speech became a crime instead of fighting the true criminals who are terrorising your state you move to commit the real crime on this innocent girl everyone who has a hands in this should be brought to justice god bless you Hamdiya we will not be silent until justice is served
Abucewa kumi Allah yabiyamaka bukatinka brekete family kaimutinne Allah yakara maka lafiya da wadata da tsawanraii Samin irinku ayanzu zaiyi wahala kayi abubuwa dayawa na alkairi Allah yabiyaka bamuda abinda zamu Baka saidaii mugayawa Allah yabaka abinda kafiso duniya da lahirah wannan baiwar Allah kuma Allah yabimata hakkinta Allah yakawo karshan zalinci sabida annabi 🙏🙏🙏🙏
Innaa lillaahi wa innaa ilayhi raaji'un! Laa hawla wa laa quwwata illaa billaah! Allaahu Akbar!!! Allah ya isa! Muna rokon Allah ta'aalaa ya gaggauta saukar da azabarsa mai tsanani kan duk mai hannu cikin zaluntar wannan baiwar Allah da kuma al'umah don matsayin Annabi Muhammadu Swallallaahu alayhi wa sallam. Allah ya albarkaci duk wanda ya tausaya ma Sidiya Hamdiyya ya kuma tausaya ma al'umah da ake zalunta ana kashewa. Ameeen.n
Innalillahi wa innaa ilaihir raji'uun 😢😢😢 ashe nisan kwana ne kawai ya kai ki warhaka baiwar Allah 😢😢😢 Allah ka isarwa da bayin ka Allah ka gaggauta matsanancin kamun ka ga waɗan nan azzalumai
Innalilahi wa inna ilehi rajiun Allah muntuba Allah yasa mucaka da imani inlokacinmu yayi duniya Babu tabas wato wan nan baiwar Allah Allah ya isar Miki kawai wato inma tana bada lbr narantse da Allah hankalinama tashi yakeyi Allah ya isar maki muma Yan Nijeriya Allah ya isar mana 😭😭😭😭😭😭
Allah shine gatan me gaskiya kaima daka dauki nauyin wannan Abu Allah yabaka abinda kakenema duniya da lahira bumucewa kumi Allah yazama gatinmu sabida annabi
Innalillahi wa inna ilaihil raji'uun kaiii duniya Allah ka shiryemu da shiriyan addinin muslinchi ka tsaremu daga dukkanin sharri irin mugayen mutane haka kamarr bazasu mutu ba
Ya Allah ga bawanka nan @ordinary president ya rabbi yanda yake taimakon bayinka da basu da yanda zasuyi rabbi ka duba bayansa ka kula dasu ko bayan ba ransa🤲 ya Allah ka jibanci al’amuransa🤲 if addu’an nan ya maku dan Allah idan kun karanta kuce Amin🙏
Abin daya fi ban haushi anan shine wayannna mutanen dasuka yimata wannan zalincin suma tare dasu ake shan wahala agarin amma dan neman suna da son gomna yaji cewa karesa sukeyi shiyasa sukeyin duk wannan abun Allah ya kyauta
May Allah protect hamdiyyah from oppressors of the govt and banditry from this heinous crimes they will be exposed they have even exposed themselves already and those involved will not escape justice.
Azzalumai inshaallah duk Mai hannu acikin cutar da wnn baiwar Allah sai allah ya Dora masa masifar da tafi dutsuwa ya Allah ka tsareta da tsarewarsa... Baba ordinary president Allah yai Maka jagora
Ordinary president… Allah ya jikan iyayenka Allah yasa aljannahtul firdauss ta zamo makoma agaresuu…. Kaima Allah ya saka maka da aljannahtul firdauss ♥️♥️🤲🤲🤲
May Allah protect you from anyone who is going to harm you
Very intelligent & outspoken with confidence, hamdiyya In sha Allah you will soar high in life.
She will inshaAllah, so young & brave... qualities of a leader & activists
Ameen ya Rabb 🤲
Whether this governor had directly hands in this or not he should resign because what happened to this brave girl happened because of him she didn't do anything wrong she only exercised her right to speak her mind when did free speech became a crime instead of fighting the true criminals who are terrorising your state you move to commit the real crime on this innocent girl everyone who has a hands in this should be brought to justice god bless you Hamdiya we will not be silent until justice is served
May Allah bless Alh. Dr. Ahmad Isa, your family and the Berekete family.
Gaskiya Nigeria akwai azalumai Allah ubangiji yayi mana maganin su
Allah ya isa! Duk mai hannu a chin zarafin baiwar Allah nan Allah ya isa!
Ordinary Ahmad Ya Allah yahima sakaiya gida aljanna firdausi
Wannan itace Arewa, Allah ya kyauta. Amma muna rayuwa da mutanen da dabbobine
May Almighty God continue to help you oga brekete family❤
hasbunaLLAH wani'imal wakeel...in shaa Allah Muna tare dake da brekete family kuma da yerdan Allah sai Allah ya dsukakeki akan azzalumai.
Duk Wanda Yake da hannu wajen zaluntar wannan baiwar Allah
Allah Ubangiji yatsinemasa Albarka Allah yahanashi Jin dadin duniya da lahira
Ameen ameen
Ameen dan ANNABI
Ameen
Ameen ya Allah
Amin ya Allah
Good job Alhaji Ahmad Isa Allah yakareka da Kareyansa in Sha Allah zumu tayaka da addu'a, Mohammed ne daga Maiduguri Borno State
Amin Domin Alfarmar Annabi Muhammadu ﷺ my Ordinary President
Innnalillayi wa inna ilaiyirraji un hasbiyallahu wani imalwakil allahumma ajirni fimusi bati lahaula walakuwwata illabillahil aliyul azim wai wannan shugabane zesa ayiwa talakansa haka😭😭😭😭
Allah ya fi shi
Hamdiya you are destined for greatness In Sha Allah
Inlillah wa inn ilaiha iajiun 🇳🇬😭🇳🇬😭🇳🇬😭🇳🇬😭🇳🇬🇳🇬☝️
Well-done Brekete Family for all the good things you have been doing. May Allah reward and keep uplifting you ❤❤❤
Hasbunallahu wani'imal wakil 🤲😭
Subhanallahi 😢
Innalillahi wa'inna ilaihi rajiuna 🤲😭 Allahu Akbar Allah ya isammiki
Subahanallah Nijeriya kenan
Gaskiya ya Allah ya kawu mana
Dauki 😭😭😭😭
Allah ya yakarawa annabi daraja da brkt family
Allah Sarki hamdiyya Allah Saka mik da alkhairi Allah ubangiji ya bimiki hakinki
Ameeen y Allah
You are strong hamdiyya, Allah ya bimiki haqqin ki
Innallahi wa inna ilaihi raji un Allahu ajirni fi musibatiy Allah yasaka miki😭😭
Ubangiji allah yasaka miki allah yasa hakan yakawo mana gyara agarinnan wlh kin hayfu 😢😢😢
Karanfarko anyabi alkali anajeria bakomaibane yajamasa illah kwatanta adalcin dayayi yakamata alkalai kukwaikwayeshi afage sharia domin akwai babbar sharia.agaban allah
Ya Allah ga bayiwarka Allah ka shiga lamarin ta Allah
Abucewa kumi Allah yabiyamaka bukatinka brekete family kaimutinne Allah yakara maka lafiya da wadata da tsawanraii Samin irinku ayanzu zaiyi wahala kayi abubuwa dayawa na alkairi Allah yabiyaka bamuda abinda zamu Baka saidaii mugayawa Allah yabaka abinda kafiso duniya da lahirah wannan baiwar Allah kuma Allah yabimata hakkinta Allah yakawo karshan zalinci sabida annabi 🙏🙏🙏🙏
Innalillahi wa inna ilaihirra juun ya Allah kashiga stakanin nagari da mugu yasalam
Rabbana Allah ya saka miki duniya da lahira Rabbana Allah ya tona musu asiri
Innaa lillaahi wa innaa ilayhi raaji'un! Laa hawla wa laa quwwata illaa billaah! Allaahu Akbar!!! Allah ya isa! Muna rokon Allah ta'aalaa ya gaggauta saukar da azabarsa mai tsanani kan duk mai hannu cikin zaluntar wannan baiwar Allah da kuma al'umah don matsayin Annabi Muhammadu Swallallaahu alayhi wa sallam. Allah ya albarkaci duk wanda ya tausaya ma Sidiya Hamdiyya ya kuma tausaya ma al'umah da ake zalunta ana kashewa. Ameeen.n
Allah ya saka mata anchi mutumcin ta gaskiya kuma insha Allah duk Wanda yake da hannu a cikin wanna abun ba zai gama da duniya lfy ba
Allah yasinewa ahamad ali sakakoto
Wallahi allah ya isa mu😢😢😢
Allah yakara daukaka brekete family
Innalillahi wa innaa ilaihir raji'uun 😢😢😢 ashe nisan kwana ne kawai ya kai ki warhaka baiwar Allah 😢😢😢 Allah ka isarwa da bayin ka Allah ka gaggauta matsanancin kamun ka ga waɗan nan azzalumai
Innalilahi wa inna ilehi rajiun Allah muntuba Allah yasa mucaka da imani inlokacinmu yayi duniya Babu tabas wato wan nan baiwar Allah Allah ya isar Miki kawai wato inma tana bada lbr narantse da Allah hankalinama tashi yakeyi Allah ya isar maki muma Yan Nijeriya Allah ya isar mana 😭😭😭😭😭😭
Ameen ya rabbi
Inalillahi waina ilaihirajiun hazbunallawu waniimal wakil😢😢
Allah ya isa wlhi 😭😭😭😭
Wallah Arewa sai Allah
Allah shine gatan me gaskiya kaima daka dauki nauyin wannan Abu Allah yabaka abinda kakenema duniya da lahira bumucewa kumi Allah yazama gatinmu sabida annabi
Ya haiyu ya qaiyum Allah ya kara maka daukaka kuma Allah ya daura ka a kan makiya da ma hassada jazakallahu bikhari barkati family
Allah ya tsinewa azzalumai...Allah ya saka miki..Allah ya sawake wa shugabancin Nigeria
Masha Allah oudinari ahamid ouban giji Allah ya saka maka da alheri Amin ya allah uodinari Ahmad wallahi naji da dida kaka ham diya wajan ka ❤
حسبنا الله ونعم الوكيل ما لنا غير الله احد اللهم فانتقم اشد الانتقام
اللهم أنصرها على الظالمين ،
اللهم آرنا فيهم عجائب قدرتك يارب العالمين..
😢😢allah yasakamaki yarab
Allah yabamu ikun fadan gaskiya kumai dacinta
Allah yasakamiki😂😂
Allah ya qara maka lafiya da nisan kwana Extraordinary President Ahmad Isah Baban Mara uba, Voice of the voiceless
Ya Allah kanaganin halinda bayinka sukeciki Allah kakawo mana dauki karkabarmu da iyawarmu ya Allah 😢
Allah ya saka miki😭😭😭😭🤲🤲
Allah ya kara mawa annabi daraja Allah ya kiyaye brekete family daga sharrin masu sharri
Amen 🙏 amen
Wanan geda mai albarka muna fatan tausayi da rahamar Allah su tabbata awana gedana ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Hm duniya Kennan!
Gaskiya Nigeria Akwai matsala
Wlh bro Nigeria sosai
4rdd deferred r edd f4لللللللائى
Gaskiya sakkawatawa sun bani kunya
Tunda Allah yasa kika zo nan zaki sami adalci in sha Allah
inalillahi wainailahi rajiuna ya allah kayimuna magann azalumin shuwaganin amen 🙏😭😭
ALLAH YATSINEWA WANNAN MUTUMI
Allah ya Isa allah yasa duk wanda suke da hannu a wannan lamarin allah yasa ayiwa yayan ku abinda kukayi mata
Amin Ya Rabb
Amin ya Allah
Ayi musu dai su, ban da yayan
allah yaqarawa wannan tashar albarka 👍👍🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
Amin yah Allah
Amin y rabbi
ALLAH YASAKA MATA
Allah yasakamiki da Allakahayiri
Ameen y’a Hayyu y’a Kayyum 🤲🏽
Allah Ta'ala Ya kawo miki dauki da gaugawa, amin 🙏 🙏 🙏
Very outspoken,brave&confident.We are democracy, everyone has right to speak out.
Pls ma help me with something to eat pls😢😢😢
@@AdamDatti-ur8plPls sell your phone and buy food.
Jazakumullahu khoir
Allah karufe mana asiri game da azzalumai shugabanai.
ALLAH YA SAKA MIKI ALLAH YA KARA TONA MUSU ADIRI
Allah yasaka miki Hamdiyya
Allah yatsinewa gwamnan sokoto dakiki kawai shiyasa nabar Nigeria wllh
Gaskiya bai kyawtaba idan da saninshi akayi.kuma yashirya haduwanshi da ubangiji.
Amin ya Allah
ameen summa ameen
Gaskiyane ❤ Allah yasakamana akan abinda akemana anan Nigeria
Inna lillahi wa Inna ilayhi raji'un allahumma ajirni fi musibaty😢
Allah ya saka maki Alfarmat shugaba S A W ameen 😭😭😭🤲
Allahu akbar allah ya taimaka😂😂😂
Allah ya saka miki alhelrie Allah tsinema gwona soloto har tunubu
❤❤❤ I love❤brekete family Allah ya taimakeku love su mush❤❤❤❤❤❤
Nigeria Kenan soubahananllah 🥺🥺🥺 Allah ya kauta
Innalillahi wa inna ilaihil raji'uun kaiii duniya Allah ka shiryemu da shiriyan addinin muslinchi ka tsaremu daga dukkanin sharri irin mugayen mutane haka kamarr bazasu mutu ba
Allah ya yasa kamiki
Hmmmm
Nigeria my country 😢😢😢
Allah ya qara tsareku ya biya muku buqatun ku na alkairi BBREKETE FAMILY
Allah Ya sa mu ku da alkhairi kuma Ya kawo mana qarshen wannan matsala
Allah baki mafita,,ordinary president may Allah continue to give u strength to help n guide u also n ur family,,Allah I cried watching this video
Ya Allah ga bawanka nan @ordinary president ya rabbi yanda yake taimakon bayinka da basu da yanda zasuyi rabbi ka duba bayansa ka kula dasu ko bayan ba ransa🤲 ya Allah ka jibanci al’amuransa🤲 if addu’an nan ya maku dan Allah idan kun karanta kuce Amin🙏
Amen
Ameen
Gwamnan sakkwato Allah y maka abinda kk wa al’ummar k azzalumi kawae😫
Hamdiya Ke Jarumaci😢😢😢
Allah muke roko ya kareki daga dukkan sharrin abinqi.
Allah yatsema wadanda suka aikata wannan danyen aikin
Abin daya fi ban haushi anan shine wayannna mutanen dasuka yimata wannan zalincin suma tare dasu ake shan wahala agarin amma dan neman suna da son gomna yaji cewa karesa sukeyi shiyasa sukeyin duk wannan abun Allah ya kyauta
Allah ya kyauta ya kuma shiga tsakanin nagari da mugu 😢
May Allah protect hamdiyyah from oppressors of the govt and banditry from this heinous crimes they will be exposed they have even exposed themselves already and those involved will not escape justice.
Ameen
❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😊❤❤❤😊❤❤❤❤❤❤
Incha Allah
Allah SAKA miki da mafificin alhari
ALLAH SA MUCHIKA DA IMANI DAN DARAJAR ANNABI MUHAMMAD S.A.W
We must take action about this girl because she have right to talk about governments
ALLAH YA SAKA MAKA DA ALKAIRI AHAMED
ALLAH YA ALBARKACI RAYUWAR KA DA ABUNDA KABARI WANNAN TAIMAKON ALMUMMAR ANNABI MUHAMMADU SAW
Oooh allah ke duniya ina zaki damu hamdiya allah ya saka miki
Allah Saka Ma da Alkhairi Ordinary 🙏
Inna lillashi wainna ileshiraju.un ke duniya
Allah yasa ka Miki da gidan aljanna❤ Hamdiyya wallahi na tausaya Miki sosai😢 Allah yayi Miki sakayya😢
Azzalumai inshaallah duk Mai hannu acikin cutar da wnn baiwar Allah sai allah ya Dora masa masifar da tafi dutsuwa ya Allah ka tsareta da tsarewarsa... Baba ordinary president Allah yai Maka jagora
Allah ya sakawa kowa da aikinsa
Allah ya wadaran gwamnan sokoto Ahmad ali
Allah ya kunyataka
Ameen ameen
AMIN YA HAYYU YA QAYYUM
Innalillahi Wa'inna ilahir'rajiun
Hasbunallahu Wani'imal Wakil
Lahaula Wala Quwata 😢😢😢
Allah ya isanmiki
❤❤❤❤❤❤
Allah sarki, Allah yasaka miki, Allah yaqasqantar da wadanda sukai miki wannan wulaqanci. 😢😢😢