Allah ya rufa asiri, ya kara mana karfin imani, Allah kara wa malaman mu lafiya ya musu albarka,ya basu cikakkiyar kariya, Ameen🙏🙏🙏 Arewa kam akwai matsala, any impossibilities can become possible a Arewa wllhi
Aslmk barkan mudai ai shugabani Nigeria basu da ilimin addini ba Imani kuma sa sata kudin kasa Allah yayi mana maganin azalumai Aameem ya Rabbi jazakallah
@jafarnuhu6762 HABA mln me yay xafi haka Kai musulmine kuma kasan gsky idan har Kai Dan gabaccin SKT ne Amma idan har kana jayayya kaban lambarka ko in baka tawa in sanar dakai
Aslm MLM kagayanmasu gaskiya wallahi duk shuwagabanninan sun San indaastalalnantake ana takasheutane Amman bedamesuba sune suka kikkirona wannan ta asdancin
Aslm alkm Ina fatan sako na zai iso gare ka malam To da farko dai Allah ya saka da alkhairi Amma malam tare da girmamawa a gare ka Sai nake ganin kamar shawara ya kamata a bawa shugabanni akan su gyara zaluncin da suke yi mana a Nigeria Tunda idan kun gaya musu za su saurare ku Sannan misalin da akayi da dan bilki shima kamar be yi dai dai da case din Hamdiyyah ba sabida shi dan adawar siyasa ne Ita kuma hamdiyyah yar kishin kasa ce bata bukatar su kira ta su bata wani abu Ita bukatar ta shine su gyara salon shugabanci! Akwai abubuwa da yawa da ya kamata in fito da su amma zan takaita a nan
@shatouhblog3186 Na san shi malam indai ya ga sako na zai fahimce ni in sha ALLAH Ina girmama na gaba da ni ko ba malami bane ballantana malami Sabida na san annabi صلى الله عليه و سلم ya ce: العلماء ورثة الأنبياء Sabida haka ina kalubalantar duk wanda baya gyara lafazin sa wajen yiwa malamai magana Amma na san malam zai fahinci cewa tunatar da shi nayi sabida Allah yana cewa و ذكر فإن الذكرى تنفع المؤمنين Na gode
Kana son ka fadi gaskiya amma sai kewaye kake, wannan yarinyar abinda ta fada Wallahi ko a musulimci batayi kuskure ko daya ba ka daure ka fadi gaskiya
Malam kawai ka fadi gaskiya. Gomnan sokoto dan'ta adane haka wasu daga cikin jami'an tsoro yan ta'adda ne duk networking sukeyi gabakiya dayansu. Malam kana tsoron fadi gaskiya. Imani ana gwadawa ne da fasin gaskiya a inda ko kashe ka ne. Ko imani hamdiyya yafi naka.
Malam Allah dai ya sawaqe wa 'yannan mutanen mutan nen banza ne wallahi allah shiryar da su insuna da niyar shiryuwa inbasu da allah akaimuna maganinusu
Allah ya fahimtar dakai gaskiya malam kayi kokari a fahimtar ka amma inda ka maida hankali ba nan matsalar take ba kai mutum ne mai son zuciya bakuda imani Wlh
Ni a tawa fahimtar kawai kanaso kace dayakirata gefe kenan ya bata wasu 'yan kud'ad'e kenan sai tayi shiru kenan, sai a cigabada gashi ko?, tunda naga har misalai kake bayarwa ma. Kaga dama zuciyoyinmu sun mutu sai qalilan daga cikin mu irin wannan yayinyar kaga shikenan sai a qarasamu gaba d'aya. Toh Allah ya kyauta Ameen
Wallahi Ko Hamdiyya ta yafe mashi ni ban yafe ba!
Macha allaha allaha yasaka daalkairi❤❤
Wallahi batayi zagi ba, kawai zalunci ne kuma Allah zaiyi hukunci
Shin su barayin dasuke Zagin Yan siyasar mi yahana susa akamasu, Sai abugeka ahanaka kuka, Allah yabi mata hakinta amin
Allah yasakawa malam da alkhairi
Hakane wlh chapter IV of the constitution yabada freedom of speech and expression
Kawaide sunso suci zalinta ne kuma sai Allah yasaka mata
Masha Allah. Mal Allah ubangiji y saka maka da alkhairi km y bada tsawon rai mai amfani ameen. Gaskia Mal naji dadin maganan ka akan Hamdiyya.
جزاكم الله خيرا
Allah ya saka Mata da Alkhairi
Shi kuma Allah ya tona masa asiri 🤲
Wanna gumna sukutu
Allah yadebemasa
Albarka ceniwar Allah
Tatabata agareshi
Shine dataadda
Wallahi Dan taaddane
Kukashe Dan banza
Bayada uba. Shegene
Cenene
جزاكم الله خيرا اللهم احفظنا وجميع كل مسلم اللهم حافظ بلادنا النيجر وبلاد المسلمين اللهم امين يا ربي
Allah ya saka da
Allah ya kawo mana lokacin da masu ilmi da imani su zasu dinga mulkarmu
Allah ya rufa asiri, ya kara mana karfin imani,
Allah kara wa malaman mu lafiya ya musu albarka,ya basu cikakkiyar kariya,
Ameen🙏🙏🙏
Arewa kam akwai matsala, any impossibilities can become possible a Arewa wllhi
Masha Allah gsky❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allahu Ash Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah
Allah ya sakawa malam da alhairi
Mafita na hannunmu Allah ya bamu ikon gyarawa
Allah yakawomana karshen azaliman yan siyasar nigeria Allah yasakama malamanmu da alkhairi
حسبنا الله ونعم الوكيل اللهم انصر هذه البنت على كل من ظلم واحفظها من كل شر،🤲🏼🤲🏼😢😭
Hmmm talakawa su tashi tsaye da addua sallar dare, azumi, alqunut, saukan qur'ani
Allah ne kadai gatan talaka a wannan zamanin
Mallam Allah ya saka da alkhairi, kuma Allah ya farkar da shuwagabannin Arewa suyi abinda ya dace ga al'ummarsu.
Jazakallahu Bi JANNAH Malam🙏
Abinda Yasa Sukayi wa Hamdiyya Wannan Cin Mutuncin Sabida Susan Abinda Suke Aulikatawa ta Fadi. Azzaluman Banza Kawai. ALLAH Ya Bi Wa Hamdiyya Khadi
Gaskiya hamdiya batayi laifiba anzalunceta Allah yasaka mata sukuma azzaluman Allah yaimana maganinsu
Allah yabimata hakkin ta,sukuma Allah yamana maganin su
Wallahi yannigeria kutashi
Dakaku wawayi zasukasheku
Suna gumnuninan Ayan taadda
Ameen ya Allah
Bazasuyiba wallahi aman a'kwai Allah aiko? Kowama yayiyadda yakeso Allah yananan a amadakata yajirankowa wallahi hukuncin su daban ne wallahi Allah
Sakallahu hairan malan
Aslmk barkan mudai ai shugabani Nigeria basu da ilimin addini ba Imani kuma sa sata kudin kasa Allah yayi mana maganin azalumai Aameem ya Rabbi jazakallah
Ubangiji ya saka da alkairi Allah ya kara kare ka daga dukan wani sheri ameen
Gaskiyane
Allah yadadashi
Da irinhaka
Muna godiya mln❤
Allah ya saka akaramou kallah .
Maa sha allah
HEMM WALLAHI MLN BAKASA KOMAIBA KUMA WLLH HAMDIYA BATAMA FADI KOMAI AKAN ABINDA KE FARUBA WANNAN YANKIN WLLH
Ɗan masani, kaida kasan komi aii sai ka sanar damu mana
@jafarnuhu6762 HABA mln me yay xafi haka Kai musulmine kuma kasan gsky idan har Kai Dan gabaccin SKT ne Amma idan har kana jayayya kaban lambarka ko in baka tawa in sanar dakai
Allah ya isar mata
Mallam Allah ya saka maka da alkhairi. Ita kuma Allah ya bi mata hakin ta. Ai Ana zalinchi a Nigeria mallam
Aslm MLM kagayanmasu gaskiya wallahi duk shuwagabanninan sun San indaastalalnantake ana takasheutane Amman bedamesuba sune suka kikkirona wannan ta asdancin
Aslm alkm
Ina fatan sako na zai iso gare ka malam
To da farko dai Allah ya saka da alkhairi
Amma malam tare da girmamawa a gare ka
Sai nake ganin kamar shawara ya kamata a bawa shugabanni akan su gyara zaluncin da suke yi mana a Nigeria
Tunda idan kun gaya musu za su saurare ku
Sannan misalin da akayi da dan bilki shima kamar be yi dai dai da case din Hamdiyyah ba sabida shi dan adawar siyasa ne
Ita kuma hamdiyyah yar kishin kasa ce bata bukatar su kira ta su bata wani abu
Ita bukatar ta shine su gyara salon shugabanci!
Akwai abubuwa da yawa da ya kamata in fito da su amma zan takaita a nan
kiji tsoron Allah tun yaushe ake fada musu gaskiyar??? har yaushe za'a Kai ana fada musu gaskiyar?
@shatouhblog3186
Na san shi malam indai ya ga sako na zai fahimce ni in sha ALLAH
Ina girmama na gaba da ni ko ba malami bane ballantana malami
Sabida na san annabi صلى الله عليه و سلم ya ce: العلماء ورثة الأنبياء
Sabida haka ina kalubalantar duk wanda baya gyara lafazin sa wajen yiwa malamai magana
Amma na san malam zai fahinci cewa tunatar da shi nayi sabida Allah yana cewa و ذكر فإن الذكرى تنفع المؤمنين
Na gode
Sosai kuwa malam,,wallahi zalunchi ne kawai
Kana son ka fadi gaskiya amma sai kewaye kake, wannan yarinyar abinda ta fada Wallahi ko a musulimci batayi kuskure ko daya ba ka daure ka fadi gaskiya
Malan kratunta yayi kamada rarrashinsu kake mukuma abuda mukeso shine munshirya ayi r ablution wanda zemitu yamutu wanda zerayu yarayu kwai
Wannan Gaskiy ne MLN 🙏🙏🙏🙏
Masha Allah ameen ya Rabbi
Malam kawai ka fadi gaskiya. Gomnan sokoto dan'ta adane haka wasu daga cikin jami'an tsoro yan ta'adda ne duk networking sukeyi gabakiya dayansu. Malam kana tsoron fadi gaskiya. Imani ana gwadawa ne da fasin gaskiya a inda ko kashe ka ne. Ko imani hamdiyya yafi naka.
KUMA MLN MUNGODE
Malam Allah dai ya sawaqe wa 'yannan mutanen mutan nen banza ne wallahi allah shiryar da su insuna da niyar shiryuwa inbasu da allah akaimuna maganinusu
Himm 😢😢😢😢😢i am speechless
Wlh haka ne. Anan Ogun state akwai wadan da. Aka kora daga gidajen su sun dawo kudi da zama 😢😢😢😢
Mallam Allah ya taimake ka
Mallam Allah Ya saka maka da mafificin Alkhairi
Allah yabimiki hakkinki
Ai governor Sokoto cikakken bakauyene, shikuwa governor Kaduna Dan birnine
S. A. W
Walahi malam hakane kana birgeni
Allah ya tsine masu abarka gaba daya wa yanda suka zsalinceta
S,A,W
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ko sarkin sokkoto d 15:16 on sunce anbata kongila taje tafadawa lamido sakonsu Kai subhanallah 😕
KUMA NI BASAKKWACENE GABADAI YA SAYE MALAMAN SOKOTO WLLH BA MAI,IYA CHEMAI KALA WLLH
Wlh nasha kuka
Allah ya fahimtar dakai gaskiya malam kayi kokari a fahimtar ka amma inda ka maida hankali ba nan matsalar take ba kai mutum ne mai son zuciya bakuda imani Wlh
Hmm Amma dai kai ba musumi ne ba koh.
Atoh
❤❤❤❤😊
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Mallam ka burge ni
Wanna zalinchine
gaskiyane
Nuni cikin nishadi knan
Yan siyasar my mafi yawa jahilai ne a addini.basu San wannan ba
Wannan wani irin mutum ne ama..??
Batayi kuskere ba
Harda CIRE mata hijabi sukayi a police station Don basu da mutunci.
Ni a tawa fahimtar kawai kanaso kace dayakirata gefe kenan ya bata wasu 'yan kud'ad'e kenan sai tayi shiru kenan, sai a cigabada gashi ko?, tunda naga har misalai kake bayarwa ma.
Kaga dama zuciyoyinmu sun mutu sai qalilan daga cikin mu irin wannan yayinyar kaga shikenan sai a qarasamu gaba d'aya.
Toh Allah ya kyauta Ameen
Munafikin banza 6arawo mai gyaran Bohol 21 a 1.6 billion 💵💸💵 Dan matsiyata ya samu talakawa sun bashi Amana sai sata ta kowacce fuska 😅
😂😂😮
Kai aibamalamibane
Masha Allahu Ash Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah