Ana Tafasa Tsire A China 🇨🇳

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 дек 2024
  • #sahura #aishamaikano #labarinaseason10 #danbello #arewa #hausa #nigeria #kano #katsina #kaduna #abuja#biki #dadinkowa #labarina #yawondare #kannywood #cooking #manyanmata #thatdudecancook #arewa24 #niger #arewa #foodblogger #foodie #foodlover #chinafood #china🇨🇳

Комментарии • 234

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 Месяц назад +4

    Masha Allah Allah yakara muku zaman lafiya da zuria nagari

  • @musahalima9386
    @musahalima9386 Месяц назад +6

    Allah ya barku tare, i really enjoyed the video

  • @aliyua.yakubu20
    @aliyua.yakubu20 Месяц назад +3

    Allahumma arqukni wa anta khairul raziqin

  • @ahmadsalehahmadsaleh3691
    @ahmadsalehahmadsaleh3691 2 месяца назад +14

    Kai Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Allahu
    Allah ya kara muka jin dadi, imani, lafiya,da kuɗi mai albarka
    Nima watarana Allah ya kai i 🤗🤗

  • @wasilahamza7545
    @wasilahamza7545 Месяц назад +2

    Masha allah

  • @Ayshatu_kye
    @Ayshatu_kye Месяц назад +16

    Nifa ba kallon ma nakeyi ba hirar kawai nakeji,Allah qara muku zaman lafia da kwanciyar hankali

  • @RidwanAdam-c1s
    @RidwanAdam-c1s Месяц назад +4

    Tau kidaiyi hattara karku ciyowa kanku naman alade

  • @FatimaAminu-c4f
    @FatimaAminu-c4f Месяц назад +2

    Masha Allah ubangiji yakarama Ku zaman lfy Allah yanunamun nabi mijina taiwan❤

  • @YusufAbdulazizyusufkkr
    @YusufAbdulazizyusufkkr Месяц назад +1

    Masha Allah 🎉

  • @Criptoinsight1.0
    @Criptoinsight1.0 Месяц назад +2

    Bountiful relationship gaskiya inajin dadin kallon oga Dan bello

  • @Fataou-i2h
    @Fataou-i2h 24 дня назад +1

    Bidiyonku suna burgeni kai allah kai mu china abin abin burgewa kuna jin dadin ku❤

  • @aichatouidihima3513
    @aichatouidihima3513 29 дней назад

    Macha Allah

  • @IsmailMuhammadsani-vf6gh
    @IsmailMuhammadsani-vf6gh 20 дней назад +1

    Inada tambaya! Ya za ayi da sauran romon in kungama😊😊

  • @hafsatibrahim4853
    @hafsatibrahim4853 Месяц назад +3

    Masha Allah abin burgewa❤😊

  • @SaadAnas-r7c
    @SaadAnas-r7c Месяц назад +2

    Wallahi kumban dariya😂 Allah karamuku zaman lafiya

  • @FatimaAbdulkadir-tu1oz
    @FatimaAbdulkadir-tu1oz Месяц назад

    Salam.Nawa kudin tafasasshen tsiren da lemon ya kama a kudin mu na Najeriya?.Ina wa amryar Dan Bello ftn alkhairi.

  • @ZahraMohammedsheriff-v3k
    @ZahraMohammedsheriff-v3k 29 дней назад

    Marsh Allah sofah nimaci Allah ya bawa kowani mata Allan ya samudaci ameeeeeen 🤲🤲🤲🤲❤❤❤

  • @shareefYusuf
    @shareefYusuf Месяц назад

    I REALLY APPRECIATE THIS OUTING KAMAR DAMI AKAI

  • @MuhammadmustaphaGoni
    @MuhammadmustaphaGoni Месяц назад

    🎉🎉🎉Aisha inadan beLO MAIWAYO😮😮😮

  • @AminaHammari-q2z
    @AminaHammari-q2z 13 часов назад +1

    Sahura duka wannan ke kadai😂😂,banda nama ,ganye har da taliya kuma😂😂😂

  • @AminaAdamuMuhammad-m3i
    @AminaAdamuMuhammad-m3i Месяц назад +2

    Gaskiya Dan Bello Allah yakara muku albarka acikin rayuwarku

  • @zaraumuhammadumartsoho3771
    @zaraumuhammadumartsoho3771 Месяц назад +3

    Wlalahi hiran naku abun shaawa 😅ashedia kema yar qauye kike dawowa agaban dan bello😅😅

  • @dogonyaro8394
    @dogonyaro8394 Месяц назад +4

    I enjoy watching you guys, as Muslims you people should be careful of the kinds of meat you eat in the street of China, may Allah be with you.

  • @HalimaaliBayero-lt6zf
    @HalimaaliBayero-lt6zf Месяц назад +2

    gaskiya naji dadi hirarku 👌

  • @mdabdullah-qx6wf
    @mdabdullah-qx6wf Месяц назад

    Aini nakarayama wlh🇳🇬🤲🥹🥹

  • @HAUWAAYUBA-k5h
    @HAUWAAYUBA-k5h Месяц назад +2

    wlh inajin hirar. amma bakina yaki rufuwa sai smile nake Allah ya bar Kauna❤❤❤ 😊

  • @MARYAMHASSANUMAR-t9n
    @MARYAMHASSANUMAR-t9n Месяц назад

    Omo, this love is giving, Allah qara zamani lafiya, Mashaa Allah Laquwwata Illah Billah, Allahumma Baarik Baarakallahu Feekumah

  • @adamabdullahi9117
    @adamabdullahi9117 Месяц назад +1

    Masha Allah my fan🎉

  • @apexdesign777
    @apexdesign777 29 дней назад

    A je min inda ake alala da kunu please 😅

  • @HahamedTidjani-kv6kz
    @HahamedTidjani-kv6kz Месяц назад

    ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH UWAR GIDA SARAUTANMATA .DAN ALLAH AROKAMIN MAI GIDA WATOH OGA DAN BELLO YAZO YADAUKENI AYKI KOWAKKE IRIKE A CHINA KODA. MAI RIKE KAMARANE KOWAKKE IRIN AYKINE DAN ALLAH ATEMAKA WARAYA

  • @aminamahammad-k1n
    @aminamahammad-k1n 2 месяца назад +1

    Masha allah allah ya kara lafiya allah ya shirya Zuri,a

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 Месяц назад

    Maa shaa Allah tafashashen cire ya hadu, Bil'afiya

  • @yahanasubayero312
    @yahanasubayero312 Месяц назад +1

    Masha Allah

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv Месяц назад +1

    Masha Allah, nice couple ❤

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 28 дней назад

    Anya naman nan halal ne?

  • @marjanahamed788
    @marjanahamed788 Месяц назад +1

    Masha Allah 🥰 🥰 🥰 🥰

  • @babakakagoniibrahim8819
    @babakakagoniibrahim8819 Месяц назад +1

    Naija kenan😂😂😂😂😂

  • @mdabdullah-qx6wf
    @mdabdullah-qx6wf Месяц назад

    Bandaruwan ido malama😂

  • @MamanHumaira-x4x
    @MamanHumaira-x4x Месяц назад

    Allah kawo zuri,a

  • @ابوناصر-ت6ك
    @ابوناصر-ت6ك Месяц назад +2

    اسلام عليكم ورحمه الله وبركاته ماشاء الله تبارك الرحمن الله يحفظكم الجميع ويسعدكم يارب بتوفيق أن شاء الله أمين يارب العالمين

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. Месяц назад

    Allah ya bada zaman lafiya da zuriya tayyiba yasaa andaura Kennan har abada ameen

  • @Tasiu_M_Suleman
    @Tasiu_M_Suleman Месяц назад +1

    Muna yawon bude ido daga kasar Nijar 😂😂

  • @mariyamasoule000
    @mariyamasoule000 2 месяца назад

    MASH Allah ❤

  • @AminaAdamuMuhammad-m3i
    @AminaAdamuMuhammad-m3i Месяц назад +1

    Allah Daya gari bam bam.😊

  • @najaatumuhammad1146
    @najaatumuhammad1146 Месяц назад

    masha allah my sis aisha allah bless to you life 🤲 i love you so much wlh inasonke sosai sis aisha 😊❤

  • @YusufAbdulazizyusufkkr
    @YusufAbdulazizyusufkkr Месяц назад

    gaskiya Idan da nine da Romona zan tafi gida😊

  • @rrafssnacksnmore
    @rrafssnacksnmore Месяц назад

    Yanzu abun tambaya anan dan Allah sahura idan kuka gama ci ya ake da romon ya tashi daga aiki ko barinshi ake wanima yazo a tsoma nasa a ciki ko canzashi ake ?

    • @aishamaikano9325
      @aishamaikano9325  Месяц назад

      Romo ya tashi daga aiki ai ba Ana wani sauran wani😅

  • @حياةهوساوي-ع7ض
    @حياةهوساوي-ع7ض Месяц назад +1

    mashaAllah 😂😂😍

  • @bashirmuhd6646
    @bashirmuhd6646 Месяц назад +1

    Aisha mai kano ta cika tambaya 😂😂

  • @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
    @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc Месяц назад

    Hajiya Aisha kina bani nashadi Allah yabaku karfin basira❤❤

  • @MohammedBala-b3y
    @MohammedBala-b3y Месяц назад

    Masha Allah, ammapa Wagga abu bazan iya ciba😂😂😂

  • @SadiyaAliidrisSaadosha
    @SadiyaAliidrisSaadosha Месяц назад +2

    Nikam da chena bata birgeni amma tunda na fara ganin videon ku nawajan abincin nan😂😂😂 na fara tunanin zuwa kasar in sha Allah

  • @maryamidris1187
    @maryamidris1187 Месяц назад +1

    Ma sha Allah
    Na karu

  • @AbubakarSafiyanu-sb1po
    @AbubakarSafiyanu-sb1po Месяц назад

    Kije wurin da suke Wasa Da takalmin taya

  • @KamalIbrahimmuazzam
    @KamalIbrahimmuazzam Месяц назад

    Kaiiii , gaskiya rayuwar ta burge ni, Allah ya dawwamar muku da farin cikin ku har abada

  • @adsdsadsdzasadds635
    @adsdsadsdzasadds635 Месяц назад

    👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @ABDULLAHIRABIU-u3m
    @ABDULLAHIRABIU-u3m Месяц назад

    Ya Allah ka kaini china

  • @fatimajibrin428
    @fatimajibrin428 Месяц назад

    Masha Allah 🥰

  • @aboubakaralhassen9211
    @aboubakaralhassen9211 2 месяца назад +2

    Allah yaqara dan qon soyayya keda dan bello

  • @aishatu4232
    @aishatu4232 Месяц назад

    A nuna mana dan bellon mana

  • @nibraasjibrin
    @nibraasjibrin Месяц назад

    Allah sarki wata miyar dai a makwabta😢

  • @aliyudambatta5720
    @aliyudambatta5720 Месяц назад

    Hjy Aeesha akaimu gidan danwake

  • @YahuzaSalisu-eo5yx
    @YahuzaSalisu-eo5yx 2 месяца назад +1

    Masha Allah, a Koda yaushe Muna rokon Allah ya Cigaba da kareku Daga Sharrin mugaye a duk in da kuke a Duniya Ameen,, Daga Nan Libiya🇱🇾

  • @HajiyaUmmi-r5v
    @HajiyaUmmi-r5v 8 дней назад

    😂😂

  • @fnaibi3756
    @fnaibi3756 Месяц назад

    Masha Allah lallai kuwa tafasashshen tsire😂

  • @wlkmwlkm6921
    @wlkmwlkm6921 2 месяца назад +1

    ماشاءالله الله 😂😂😂😂

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 Месяц назад

    Ai kowanne saina zuba tsinke biyar biyar shine zai isheni 😋

  • @aichatouidihima3513
    @aichatouidihima3513 29 дней назад

    Kouna birgueni sosai

  • @jibrinahmed9401
    @jibrinahmed9401 Месяц назад

    Dan bello where is car

  • @bintaabubakar1796
    @bintaabubakar1796 Месяц назад +1

    Slm, gaskiya Kuna kokari Inna muku fatan alkhairi.

  • @MurtalamuhammedSaid
    @MurtalamuhammedSaid Месяц назад

    Assalamualaikum agaskiya ni bantaba bibiryataba amma tamatikarbirgeni sosai

  • @fatimajaafarilyas34114
    @fatimajaafarilyas34114 Месяц назад +1

    Wlh sahura ina daya daga cikin fans dinki masu bibiyanki tun kamin ki kai hk ,❤❤❤❤❤

  • @salimmuhammad6971
    @salimmuhammad6971 Месяц назад

    Allah ya ƙara basira
    Muna so a nuna gidan zoo din china

  • @zainabyahuzaishaq487
    @zainabyahuzaishaq487 Месяц назад

    Wat a happy family Allah ya raya noor yayi mata albarka Pls go to a park next

  • @dan-nanakano2856
    @dan-nanakano2856 2 месяца назад +1

    Abin sha’awa, Allah ka gyara mana Nigeria

    • @aishamaikano9325
      @aishamaikano9325  2 месяца назад

      Amin ya Allah

    • @Sirnajjashi
      @Sirnajjashi Месяц назад

      Koh ina akwai talakawa Alaji, Kuma koh ina akwai irin wahalar da Allah ya jarabbcesu da ita, kawai ka kalli irin ni'imar da Allah yayima Sai ya ka gode masa shi Kuma ya karama, Allah ya Kara gyara mana kasarmu Nigeria.

  • @yayajobukari7801
    @yayajobukari7801 Месяц назад

    Fulani sunci abunci ba no-no

  • @FatimamuhammadLiman
    @FatimamuhammadLiman Месяц назад +1

    Allah sarki ashe dai a kwai inda babu barayi ? Allah yasa muma wataran mutsinci kanmu a hakan🙏😭

  • @mmndidi
    @mmndidi Месяц назад +1

    😂😂Idan a 9ja ne wani se yy kwangen tsinken nn in akazo lissafi😅

  • @adamabdullahi9117
    @adamabdullahi9117 Месяц назад +1

    Eh" mi😂😂

  • @AboubacarSakarawa-wl2xm
    @AboubacarSakarawa-wl2xm 2 месяца назад

    Neceba ke matar dan bello ce dan gaskiya kunburgeni sosai Allah yasa ku mata da mijine

  • @Samirahaiya
    @Samirahaiya Месяц назад +1

    Allah ya kara kauna da soyayya gaskiya kun birgeni wllh 😂

  • @Y_kmar
    @Y_kmar Месяц назад +1

    I was saying huoguo ne tafasashen tsiren maybe 😂

  • @musaibrahim4083
    @musaibrahim4083 2 месяца назад

    Wato Malam!!! Allah yai mana Rahma 🤲 mu yan Nigeria

    • @aishamaikano9325
      @aishamaikano9325  2 месяца назад +1

      Amin ya Allah

    • @musaibrahim4083
      @musaibrahim4083 2 месяца назад

      @@aishamaikano9325 ni wallahi sai naga kamar zuciyar mutum zata buga idan yaje kasashen da suka cigaba tsabar takaici😒 abinda ya baro a gida

    • @aishamaikano9325
      @aishamaikano9325  2 месяца назад +1

      @musaibrahim4083 wlh kuwa akwai takaici fa

    • @musaibrahim4083
      @musaibrahim4083 2 месяца назад

      @@aishamaikano9325 Allah ya duba mu, ya bamu ikon yakar kantar da take zuciyoyinmu, 🤲 amma gaskiya idan ba shugaba Nagari mu ka samu ba, za mu dade ba muje inda muke mafarkin zuwa ba, na lura har yanzu da sauran mu wajen sanin Kai wallahi., ina godiya @aishamaikano9325, Allah ya Albarkaci zuri'a🤲

  • @Nour.user-ot4uf2ql2r
    @Nour.user-ot4uf2ql2r Месяц назад +1

    Tafa.sassan tsire😂 wnn Hausa yaune Na fara jinta wajan yaya bello

  • @HarunaFatima-k6l
    @HarunaFatima-k6l Месяц назад +1

    In Allah yayi nashigo china xaki kaeni inkashe kwarkwatar ido inciyo jima jan😂

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 2 месяца назад +1

    MashaAllah Barakallah.... Nice one, muna buda ido Amma a gada Nigeria

  • @yayajobukari7801
    @yayajobukari7801 Месяц назад

    Gidan shan nono da fura 😅😂

  • @ZaidouMass-nw1op
    @ZaidouMass-nw1op Месяц назад

    Wani rungume tukunya da tayi Tana jiran tafsashin tsire kamar maijin sanyi 😂😂😂😂😂😂😂

  • @abdulmuminiyusuf1297
    @abdulmuminiyusuf1297 2 месяца назад +3

    Jira Jira Dan bello

  • @AminaAhmad-je9jz
    @AminaAhmad-je9jz Месяц назад

    Masha Allah agaida mana Noor ❤😂

  • @Itz_Amnur
    @Itz_Amnur 2 месяца назад

    Seafood

  • @salmayusuf8842
    @salmayusuf8842 Месяц назад

    Dole ma mu suburbuda like💯🥰😂😂

  • @Mumikichien
    @Mumikichien Месяц назад

    Aunty Aisha gurin sai da motorcycle please 🙏

  • @MumuniKone
    @MumuniKone Месяц назад

    Tabas rayuwa tayi

  • @AsmauKulloma
    @AsmauKulloma Месяц назад

    Masha Allah fatan alhire 🎉🎉🎉🎉

  • @musanafiu4684
    @musanafiu4684 2 месяца назад +1

    Bansan dalilin da yasa duk tsayin video ku bana iya tarewa😢😂

  • @AbubakarSafiyanu-sb1po
    @AbubakarSafiyanu-sb1po Месяц назад

    May God give me wife like yours oh let me see more than yours in respect and kindness

  • @AminaAdamuMuhammad-m3i
    @AminaAdamuMuhammad-m3i Месяц назад +1

    Aljanna duniya

  • @dahirufaruk4395
    @dahirufaruk4395 2 месяца назад

    Muna so ki nuna mana masallacin da kuke zuwa a china domin musani

    • @aishamaikano9325
      @aishamaikano9325  2 месяца назад

      Ga video din nan ruclips.net/video/pIwA4GJecVM/видео.htmlsi=jnVeM5Af4BPEheII

  • @HalimaaliBayero-lt6zf
    @HalimaaliBayero-lt6zf Месяц назад +1

    😂👌