Wasu fa na wahala a Amurka

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 11

  • @yusufbalanayaya6086
    @yusufbalanayaya6086 19 дней назад +2

    Hmm! Na zaune bai ga gari ba

  • @AdamTabani
    @AdamTabani 21 день назад

    ikon Allah Usman kabara lalle munga duniya

  • @BadamasiDankaura-c2o
    @BadamasiDankaura-c2o 21 день назад

    Gaskiya usman kabara muna jin dadi wnn. I Isho din Naka muna godiya

  • @BahajaBachir
    @BahajaBachir 21 день назад

    Muna godeya

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 21 день назад

    Ikon Allah usman, ai dayawa za a zaci in ana 'kasar waje da'di ake ji duka😅

  • @iliyasumuhammadadamu890
    @iliyasumuhammadadamu890 20 дней назад +1

    Assalamualaikum
    Barkanka
    Tambaya nakedashi
    Dan Allah maganan saukin rayuwa a kasar amurka hype ne ?

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke7994 20 дней назад

    Amma dai suna chi sau uku a Rana ai.

  • @usmankabara
    @usmankabara  8 дней назад

    Na ga da yawa sun tambayi yadda marar sa gidajen zama ko masu kwana a titi ke zuwa ban-daki. Abin da ke faruwa shine, idan suna son makewayi to suna zuwa shagunan sayar da abinci ko kayayyakin masarufi don su yi amfani da makewayin da aka tanada don kwastomomi. Na gode

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 20 дней назад

    Yakamata Amurka ta yi amfani da kudaden da ta ke kashewa a Kasashen waje ta inganta rayuwar Al'ummar ta. Musamman Ukraine da Isreal

  • @hasheemyusuf6904
    @hasheemyusuf6904 9 дней назад

    What if someone (a homeless person) wants to go to the toilet??