Haruna Chizo1 Germany | Madubin Usman Kabara #1

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 50

  • @abobakaramir5181
    @abobakaramir5181 2 года назад +1

    بتوفيق ان شاء الله

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Год назад

    Wallahi ussman ai yanzu haka akwai gari mai suna bani woleed yanzu haka suna garkuwa da mutane

  • @shamsudeenabubakarumar2872
    @shamsudeenabubakarumar2872 Год назад

    Watau ina matukar jindadin charnel dinka domin ina karuwa yadda yakamata ina Libya🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾👍🙏

  • @bamanganasiru
    @bamanganasiru Год назад

    Mun gode da fadakawa,Allah ya Saka.

  • @usmanmikail9239
    @usmanmikail9239 2 года назад

    Gaskiyane chizo Nima Anyimin wannnan tamabayar Kana Dan Nigeria mekaxoyi nan

  • @mmgoni
    @mmgoni Год назад

    MashaAllah Tabarakallah, sannun ka da kokari, Kabara, ina ma mutun zai iya subscribing sama da daya, da nayi ta yi Wallahi.

  • @salihubagadoma5403
    @salihubagadoma5403 Год назад

    Muna godiya cizo kaida kabara muma muna hanya

  • @UMARMUHAMMADKHAN-ph8do
    @UMARMUHAMMADKHAN-ph8do Год назад

    Kai masha allah shiriyayi dadi wllh

  • @Aminaamina-dq4kv
    @Aminaamina-dq4kv 2 года назад +3

    Masha Allah

  • @sanimasuda8880
    @sanimasuda8880 3 года назад +1

    Mlm usman kabara allah yasakama da al-khairi km dan allah inaso kabani shawara akan tafiyar da rayuwa,sunana mas`ud sani dan kano

  • @abakarali17ali
    @abakarali17ali Год назад

    Allah yasaka

  • @Bashoww_official
    @Bashoww_official Год назад

    Allah yakara dau kaka

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Год назад

    Aslm barka da dare zancee ko barka da yamma ban dai sani ba to amma ala kullah halin ina maka fatan alkhari daga libya 🇳🇪🇳🇪🇱🇾

  • @sanimasuda8880
    @sanimasuda8880 3 года назад

    Km dan allah mlm usman kakara sagewa da wnn harkartaka ta youtube chanel domin wlh dawannane kawunan al`umma zekara wayewa susan kansu da rayuwarsu,allah yaimaka jagora ameen

  • @usainausman5412
    @usainausman5412 2 года назад

    Masha allah tabarakallah chixo akwai magana

  • @ahmadhassankano8437
    @ahmadhassankano8437 4 года назад +2

    Pls zanso muyi video..saboda inyi karin haske akan abun da chizo yafa da game da rayuwansa na Italy

  • @merrieissifou948
    @merrieissifou948 3 года назад +2

    🥰🔥🔥👍

  • @abubakarharuna2714
    @abubakarharuna2714 9 месяцев назад

    Mun gode ko yanzu Kun bamu nishadi.

  • @raihanatalkalibisalas2977
    @raihanatalkalibisalas2977 5 лет назад +1

    Haka akeson namiji Allah ya taimaka chizo

  • @abdoulazizdanauta8075
    @abdoulazizdanauta8075 5 лет назад

    Allah sarki abin dariya

  • @ibrahimmuniru4303
    @ibrahimmuniru4303 4 года назад

    allah yaqara daukaka

  • @ummuaishahi3529
    @ummuaishahi3529 3 года назад +1

    🤣🤣🤣Ladu da mati ina yanku👍 gamunan duk muyu hijira 🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️(ALLAH YA) Taimaka mu gaba daya 🤲

  • @rabiusulaiman11
    @rabiusulaiman11 3 года назад

    Muna godiya

  • @bintazurmi9462
    @bintazurmi9462 5 лет назад +3

    Chizo baki abin magana

  • @AbubakarAliyu-fi9tr
    @AbubakarAliyu-fi9tr 2 года назад

    Yau Nima nama saurk

  • @abdulzizabubakar2695
    @abdulzizabubakar2695 3 года назад

    Chizo na baka first class,matsalan kawai ,ya kamata kayi aski,irin na yan arewa.

  • @moussatv1465
    @moussatv1465 5 лет назад

    Hmmm barka mu da warhaka malan kabara kana tare musa nuhu dan nijar mazani Libye

  • @habibpassay1378
    @habibpassay1378 5 лет назад

    Nine habib Passay daga Germany amma ni mutumin kano ne gaskiya chizo bebada shawarar gaskiya ba akan samarin Nigeria wlh mutuwa akeyi azuwa turai

    • @najashisurajo7584
      @najashisurajo7584 3 года назад

      Assalamualaikum barka da yau Don Allah kaban number ina son magana dakai

    • @usmansalisu7244
      @usmansalisu7244 2 года назад

      Habib passay CIZO 1 GERMANY bai ce dole saika xo ba shawara ce idan kaji xaka iya

  • @mankaudi7845
    @mankaudi7845 2 года назад

    🤣mashallah

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 4 года назад +1

    Wlh nima tun'ina yaro nasan nasuru kabara amma senanda 3 year nasan fuskarsa 🤣🤣🤣✍✍

  • @yousufmurtala4378
    @yousufmurtala4378 5 лет назад

    Chizo nan yafi karya mumafa mun bi hanyar ba abin da za a boye mana duk wasu kalmansa duk kary ne KABARA

    • @مجهولالهوية-ك9ب
      @مجهولالهوية-ك9ب 3 года назад

      Karya kakeyi Dan uwa gaskiya ne Chizo yafah da wlh yanzu haka nima ina kasar Libiya ne insha allahu nima zanshiga ruwa zantafi italiya 2021

    • @yousufmurtala4378
      @yousufmurtala4378 3 года назад

      Abin da nake nunama lokacin da cizo yazo Libya ghadafi Yana Mulki Libya duk INA kace yanzu suna farawa na yarda

  • @ahmadhassankano8437
    @ahmadhassankano8437 4 года назад

    Salam dan Uwa sunana Ahmad kano...to gaskiya maganar da chizo yayi akwai gyara sosai.cewa wai yazo Italia baiga wani ci gaba ba...to chizo dan Allah ka gaya mana ci gaban da kasamu a jamus zuwa yanzu shekara hudu a jamus?

    • @usmansalisu7244
      @usmansalisu7244 2 года назад

      Ahmad Hassan a maganar CIZO 1 GERMANY batada gyra ka tambayeni miyasa muyi magana ta fahim ta Ahmad bai gardama ba

  • @awalahmad4409
    @awalahmad4409 3 года назад

    Aslm alekumu

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 4 года назад

    Au sorry susman kabara

  • @nanouhouaboubacarattachera6365
    @nanouhouaboubacarattachera6365 4 года назад

    Asalam

  • @MohamedOmar-uw6hf
    @MohamedOmar-uw6hf 3 года назад

    Wai kabara Kai bafulatanine ko buzu ne

  • @aishahnational7238
    @aishahnational7238 5 лет назад

    😂😂👍

    • @abbaabubakar5181
      @abbaabubakar5181 4 года назад

      Gaskiya chizo kashawahala Allah yasa iyakartakenan

  • @mamanea406
    @mamanea406 5 лет назад

    Magana jari malam Haruna Chizo....

  • @sanimasuda8880
    @sanimasuda8880 3 года назад

    Km dan allah mlm usman kakara sagewa da wnn harkartaka ta youtube chanel domin wlh dawannane kawunan al`umma zekara wayewa susan kansu da rayuwarsu,allah yaimaka jagora ameen

  • @mammanharounaidrissabgdtv3129
    @mammanharounaidrissabgdtv3129 2 года назад

    Masha Allah