Mun sha kallo a New York

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Mun kashe kwarkwatar idonmu a dandalin Times Square da ke birnin New York na Amurka, inda har muka kara haduwa da Jaruma Hadiza Gabon muka yawata tare da iyalina.
    #usmankabara
    #kubiyonikugaduniya
    #hausa #afirka

Комментарии • 17

  • @MuhammadGaladima-fm7vm
    @MuhammadGaladima-fm7vm 2 месяца назад

    Masha allah allah ya Kara daukaka da basira Usman kabara

  • @nanarukayyaadam837
    @nanarukayyaadam837 2 месяца назад

    Masha Allah😊

  • @ZirnaniyaTvPlusAfrica
    @ZirnaniyaTvPlusAfrica 2 месяца назад

    MASHA ALLAH YANZU BIYANSU AKE

  • @zakariousmane5278
    @zakariousmane5278 2 месяца назад +1

    Mouna jindadi chirye chiryen ka fa🎉🎉🎉

  • @BadamasiDankaura-c2o
    @BadamasiDankaura-c2o 2 месяца назад +1

    Masha Allah Allah kaiku lafiya muna kllon ka akowane lokaci

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 2 месяца назад

    Muna tafiya tare hajj usman💃👏

  • @musarabiu6443
    @musarabiu6443 21 день назад

    Lalle akwai abin kallo a Amurka

  • @magster249
    @magster249 2 месяца назад

    نريد كل اسبوع 3مقطع استمر ارنا العالم المفتوح ❤

  • @muhammadsanialhasanulmadan8207
    @muhammadsanialhasanulmadan8207 2 месяца назад

    Nazaune baiga gariba

  • @deen5252
    @deen5252 2 месяца назад

    nice

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 2 месяца назад

    Ina sauran old videos naka

  • @murtalaTabubakar
    @murtalaTabubakar 2 месяца назад

    Slm alhaji usman barka da warhaka ni mutumne wnda nakesan ganin videos silicone valley unguwar da take acikin San Francisco wadda take dauke da manyan kamfanonin technology

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 2 месяца назад

    Mun sha Kallo A New York Da Hadiza Gabon, zaya fi jan hankali

    • @BA_SO_BA_NE
      @BA_SO_BA_NE 2 месяца назад

      Ko da recommended akaiwa mutum a Notification

  • @musaimam
    @musaimam 2 месяца назад

    🙏🏾

  • @DeveloperBINFALLATA
    @DeveloperBINFALLATA 2 месяца назад

    Munga duniya woi a amurka woi akoi mawaqan siyasa kamar irin na Nigeria .?

  • @aminuibrahim3967
    @aminuibrahim3967 2 месяца назад

    Wasannin times square nan yayi kama da wasan masu siyarda magani da wasa da maciji da wa'azin turmi.
    Amma mu nan lajeriya taron barayi ne da yan sane.
    Naga su nasu ba wannan fargabar